Sashe 75
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Harararshi Hamad yayi yana cewa."Wanann ai sa
a alkwari ne Usman ya kai da mukayi da kai zamu fita da wuri karda mu wuce 10 gashi har 11 ta wuce ai da ka wuce 10mn din da nace maka tafiyata zanyi kana can kana soyayya sai kiran wayarka nike baka dauka ba."Girgiza kai yayi yana cewa."Ai soyyayar ba haramun bace mutum yayi fushi shima yazo yayi aure mana."Dariya Hamad yayi yana cewa."Eh gsky angon Umaima zance ko Malika?"Banza dashi Usman yayi,dariya Hamad yayi yana cewa."Hope dai Umaima ta huce daga fushin ko?"Girgiza kai yayi yana jan tsaki yana cewa."Wannan mai bak'ar zuciyar ce zata huce tana can tana fushinta ni wallahi fushin duk ya isheni haka banjin dadin ganinta haka ko ka
an."Murmushi Hamad yayi yana cewa."Hmm!Usman kenan ya dace ace a yanzu ka
aryata zuciyarka ka kuma rungume matarka da kyau dan wallahi son Umaima kake,ni kana bani mamaki ga dama Allah ya baka na samun Umaima amma kai kana ta wani zillewa anya kuwa kana ma zuciyarka da gangar jikinka adalci Usman."Tsaki yayi yana cew."A'a Hamad ni nace maka inason Umaima ne?dan kawai na damu da damuwarta sai ya zama so?to ni ba zan ta
a son Umaima ba asali ma ba zan ta
a soyayya da kanwata ba salan ta rainani."To sannu gambo uban yan san girma tunda har kace haka ai shikenan a dai juri zuwa rafi watarana tulun zai fashe kuma ba zan fasa gaya maka gaskiya ba ka gyara alaqarka da Umaima tun kafin amarya ta shigo kaga kenan zakayi amarci biyu a lokaci
aya."Dariya Hamad yayi yana cigaba da cewa."Aikuwa da ba zamu ganeka ba amarci biyu lokaci guda fa abokina dan Allah ka hango falalar da
in da zaka samu."Cikin masifa Usman ya fara cewa."Kana da matsala wallahi kam Hamad ni wai kake ma hangen ha
a jiki da Umaima?to mai zan samu a wajenta gaya man sauran mazan?mazan ma yan kwalta to Allah ya tsareni nidai kabar man maganarta haka nan dan na gaji da magana
aya kuma sakinta zanyi saboda itama yanzu da kanta take neman saki dan taga abinda take so bata samu kuma zan saketa kamar yanda ta bu
ata ina da hujjar da zan kai a gida na ita da kanta tace ayi sakin kaga na jefi tsuntsu biyu da dutse
aya zan yi rayuwa da kamilata cikin natsuw
a ba tare da wani yana jin haushina ba."Jinjina kai kawai Hamad yayi yana cewa."Allah ya rufa asiri! amma kai Usman kasan a wannan gabar komai Umaima zatayi tanayine a saman dokin zuciyar kishi irin nasu na mata da kuma ta dangana ta hakura ba zaka sake jin maganar saki daga bakinta ba daman can iyakar shi baki bai kai zuciya ba kaga kuma bai dace kayi imani da rauninta ba Wajen kuntata mata shawarata kenan."Nidai Hamad kayi mana addu'a amma rabuwa zamuyi ba zan ta
a Kallonta da daraja ba tunda ta ta
a yawon Dandi."Rintse ido Hamad yayi yana cewa."Ina bala'in jin zafi Usman idan har kana jefar Umaima da munanan kalamai irin wannan haba dan Allah maiyasa kake manta alaqa ne koda babu aure a tsakaninku ai aikwai alaqar jini ko?baka kyautawa ya dace tun wuri ka gyara ko bata ci arzikin aure ba taci arzikin jininku da yake
aya mana."Gya
a kai kawai Usman yayi yana mai cigaba da danna wayarshi koda suka isa gidan su Malika har
asa ta gaishe da Hamad kuma shima Hamad
in ya yaba da natsuwarta da hankalinta ya kuma
ara taya Usman murna da samun irin macen da yake mafarkin samu a rayuwarsa dan shi Hamad baiyi tunanin ma za'a samu kamilar mace irin Malika a cikin garin Abuja ba sai gashi an samu daga gidan su Malika suka wuce suka duba aikin campany sun dade dan anan Raihan da Kk suka taddasu sun da
e a wajen sannan suka tafi akan maybe su da haduwa sai ranar auren Usman duba da kowa cikinsu yana cikin busyn aiki ba cika haduwa suke ba duk da kuma Hamad yana
aya a wajen Uncle Ubaidu amma haduwarsu nai masu wahala saboda shi cewa yayi baya son aikin campany yana son government work Shiyasa aka kai shi NNPC sai kuma suka ha
e da Usman waje
aya shiyasa tasu ta kara hadewa suka fi jituwa shi kuma Raihan da Kk suma waje
aya ne Rayyan ne kawai da yayi nisa bai cika zaman abuja ba sai kuma Rulwan da shi kasar ma ce baki
aya bai cika zama ba idan sun jishi to ta waya ce dan business din grandfather dinshi wato former governor of Katsina state His Excellency Alhaji Yusuf Umar gidan kudi Rulwan shine yake komai da Yayanshi Umar da shi ma baya zama
asar ma duka.