← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 131 OF 145

Sashe 131

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Ba zai lamunci komai ba Allah dai ya bata lafiya din..tafiya su Baba sukayi akan zasu turo su Umma da abinci kuma sun jama Usman kunne karda ya kira iyayen Malika har sai ya farka jikin yayi sauki yanda ko sun zo su kaga jikin dasauki hankalinsu ba zai tashi ba sosai daga haka suka tafi a hankali Baba ya kalli Abba yana cewa."mai ka fahimta a binciken da muka yi a gidan Usman?."Dan jim Abba yayi yana cewa."Abinda Umaima ta fa
a gaskiya ne har dukan da tayi mata amma ba zamu ida gasgatawa ba har sai munji daga bakin Malika."Murmushin manya Baba yayi yana cewa."Yusuf kana tunanin zata yarda da abinda zargin da ake mata?kuma mai ya samu CCTV record din gidansa wai ta lalace anya kuwa Yusuf?."To Allah ya rufa asiri mu jira dai tashinta Allah ya tsare gaba."koda suka isa gida sake ha
uwa su Baba sukayi a parlon Dada kallon Umaima Baba yayi yana cewa."Umaima ki gaya mana gaskiya ban san abinda zai kawo matsala kuma gaskiya
aya ce duk mai
inta sai
ata ki kuma tuna Allah yana kallonki akwai ranar mutuwa da kwanciyar kabari uwa uba akwai ranar hisabi abinda kika gayamana matar Usman tana nemanki dashi gaskiya ne?."Daga kai Umaima tayi tana cewa."Wallahi billahi Baba ban mata karya ba idan nayi mata karya bani da ribar da zan ci kuma ma dauki alha
inta Allah ba zai barni ba idan har nayi ma Malika karya wutar Allah taci ni."Jinjina kai Baba yayi yana cewa."Daga yau Karki
ara cewa wutar Allah ta ciki dan kawai a yarda dake Umaima kinji?"Jinjina kai tayi tana cewa."Toh Baba!har cewa tayi saboda dani ta auri Yaya Usman ba dan tana sonshi ba,kuma zata kashe shi idan har ban yarda da ita ba."Aikuwa sai dai ta kashe uwarta ba dai jikana Usman ba,shegiyar yarinya ai jinina yafi
arfinta wallahi kuma sai ta bar man ahali sakinta Usman zai yi."Cewar Dada tana fada hakuri Baba ya bata yana cewa."Ayi hakuri Dada abi komai a sannu so nike idan ta samu sauki suzo gida a kira iyayenta ayi komai a gabansu a gaya masu halin da yarinyarsu ke ciki yaran zamanine ka haifasu baka haifi halinsu ba dan yarinyar iyayenta mutunen arziki ne."Tashi Dada tayi tana cewa."Kai ni rabani da wani abi komai a sannu Abubakar ba wani sannu da za'a bi komai ga gaskiya muna gani sai mubi wani sannu yanda nayi yarda akwai ranar mutuwa ta to haka na yarda da Uwata ba zata ta
a yi ma Malika karya ba dan ku duka nan nasan halinku ba zata ta
a yin karya ba a tarbiyyar gidan nan babu karya wallahi."Hakane Dada yanzu dai a saka a aika da abinci asibitin koda ta farka a bata taci."Tashi Dada tayi tana cewa."Ba dai abincin gidan nan ba Allah ya tsare kuma idan har ana son aga fushi na yau to a kaima yarinyar nan abinci zan nuna maku wacece ni,aikin wofi kawai."daga haka tabar parlon tana fa
a ita
aya da kallo suka bita sai girgiza kai Baba yayi yana na kiran Sadiq da suyi ma Malika order waje idan ta farka,daga haka ya kashe wayar yana auna hukuncin da zasu yanke akan Malika dan dole Usman ya saki Malika ba za ta zauna Allah ya basu
aruwar
a mata ta
ata masu tarbiyya gwanma su sallamaita tabar masu family taje Allah shirye ta.
Chapter 131 · 0% Book details