Sashe 51
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Usman bai shiga cikin gida ba sai da suka gama sallar isha'i sannan ya shiga ya fara gaida Ummarshi ya biya ya gaido Momy sannan ya wuce bangaren Baba,daman Baba yasan da zuwan Usman duba da yace mashi yana son yayi magana dashi a seat room din Baba suka zauna bayan ya
ara gaida Baba ya numfasa ya gaya mashi abinda ke tafe dashi yana son aje a tambayo mashi izini a gidan su Malika, Kallonshi Baba yayi yana cewa."To Babana ai ba damuwa bane kuma ba za'a hanaka aure ba kuma na tabbata ko wacece wannan da ka nuna kana so to yarinya ce mai hankali da natsuwa in shaa Allah za'a je da sun bada damar zuwa zamu je dan nema maka izini kuma dai kai ba za'ayi maka wa'azi ba kai da hankalinka da iliminka kasan illar nuna banbanci ga Iyali koda ka auri wannan yarinyar sai aji tsoron Allah kar da a nuna
aya tafi
aya ka ha
a kansu kuyi rayuwarku cikin aminci da farinciki."gya
a kai yayi yana cewa."In shaa Allah Baba ba zaku samaini mai ware
aya ba in shaa Allah."Allah yasa yayi maka albarka ka tashi kaje dare nayi kuma ba weekend bane kaga akwai office gobe karda ka makara."Tashi yayi yana godiya ya tafi a hanyar shi ta komawa gida sukayi waya da Malika yaji lafiyarta gab da
zai shiga gida yayi mata sallama yana tuna mata da tayi alwalah da addu'a kafin ta kwanta ya kashe waya...koda ya shigo gida zaune ya taddata saman sallaya tana bitar karatun da yayi mata da safe ansa sallama tayi tana mashi sannu da zuwa ta cigaba da karatunta,ansawa yayi yana hayewa sama dan yanzu yabar zama a parlon
asa idan har ya zauna to karatune zai
ara mata daga nan ya hayewarshi yana sane da sauyawar da tayi kamar ba Umaima ba tabar yi mashi firar shirmen da take mashi bata komai sai ina kwana ina wuni andawo lafiya sai da safe abinda ke ha
asu kenan sai kuma karatu, nunfashi ya furzar yana shiga wanka bayan ya fito ya kwanta yayi addu'a yana ganin kamar nesa ce tazo mashi kusa Umaima ta fara hankali ta fara gane abinda ya dace idan har kuwa haka ne to tana saukewa zai sallamaita ta samu wanda yake sonta itama dan shi bai sonta kam kuma ba zai ta
a sonta ba,duba da basu dace ba da haka bacci yayi awon gaba dashi.
*Washe gari*
Tun da asuba yayi mata
ari da komai saboda Office har ta tashi ya kalleta yana cewa."Umaima."dakatawa tayi tana waigowa ta ansa, numfasawa yayi yana cewa."Dawo zauna." Ba tare da gardama ba ta dawo ta zauna tana Kallonshi shima Kallonta yayi sai kuma ya numfasa yana cewa."Maike damunki kwana biyun nan kamar kina cikin damuwa Umaima?."Murmushi ta sakar mashi tana cewa."Ba komai Yaya Usman kawai kasan idan ka saba da abu da akwai wuya kafin ka daina to wataran sai naji inason shan win kuma ina wahala sosai akan hakan amma ina samu wata addu'a ta dangana ina tayi na fara jin sau
in matsalar."Furzar da numfashi yayi yana cewa."Haka ne Umaima addu'a itace zaki saka gaba kinga rayuwar da kike a da ba mai kyau bace kuma nasan yanzun a iyakar ilimin da kike dashi kin san duk abubuwan nan haramun ne dan haka sannu a hankali komai zai wuce ya zama kamar ba'a yi ba amma kibar saka kanki a damuwa Kinji?"Daga mashi kai tayi tana tashi."Nagode sosai Allah ya
ara girma Yaya Usman."Da Amin ya ansa yana binta da kallon shi dai bai san mai yasa ba kwana biyu bai jindadin yanda ta sauya sai yake jin wani iri kuma rana
aya tausayinta ya kama mashi zuciya ko fa
a bai san yayi mata kuma bai son ganinta cikin fushi...wanka yayi ya shirya sannan ya samu yasha tea yana saukowa kamshi kawai ke tashi a parlon
asa dan gyara ko ina tayi sanye take cikin wani shoort da rigar mai gajeren hannu kuma dai rigar bata rufe mata breast dan ita duka rigunanta haka suke kuma bata da wando ko sikart da zasu kai mata gwiwa da ya hanata sakawa kuma ta hanu amma bin wa'azi da take ta gane mace na da damar yin duk shigar da ta gadama amma a gidan mijinta tunda ta gane hakan ta dawo da yin shigarta ta da amma ita a yanzu bata jin zata iya yin video ma ta
aura a TikTok ko wani social media wanda ma tayi a da tana nadama har kunya take ji idan ta tuna,
agowa tayi tana Kallonshi tana cewa."Yaya Usman har ka sauko?"Gya
a mata kai yayi yana cewa."Eh sannu da aiki fatan Kinyi breakfast ba tsayawa kikayi gyare-gyare ba?."Jinjina mashi kai tayi tana cewa."Nayi a dawo lafiya."Allah yasa yace yana fita tabbas tayi mashi kyau shigarta tayi mashi kyau sosai,sai a yau ya
ara yarda da Umaima maikyau ce numfasawa kawai yayi yana kauda tunanin ya cigaba da driving din shi dan zuwa office koda ya isa office aiki yayi yana turewa ya tafi office din Hamad dan gaya mashi halin da ake ciki dan shi bai boye ma Hamad komai nashi kamar yanda shima Hamad
in baya boye mashi.
Numfasawa yayi yana cewa."Ina jin dadin yanda Umaima ta sauya take ko
arin ganin tabi hanyar da na
aurata dan chanza dabi'u sai dai damuwar
aya ce Hamad."ajiye pen din hannunshi Hamad yayi yana cewa."Damuwa kamar wace kenan?."To baki
aya Umaima ta sauya man da
yal take man magana Hamad kuma ni banjin dadin haka gskya."gyara zamanshi Hamad yayi yana kallon Usman da kyau yana cewa."Ba abun damuwa bane dan tabar sake maka Usman karka manta gab kake da rabu da ita kaga idan tabar sake mata babu laifi koda ka saketa ba zata sha wahalar dangana ba daman bata saba da kai ba sosai balle har ta shiga damuwa dan haka kabar
aukar hakan a matsayin damuwa abunda kake sone fa Usman yarinyar nan ta nuna maka so ta nuna maka kauna cewa kake
yamarta kake to dan ta janye maka hakan abinda take nunawa laifi ne? damuwar shine ace bata gane karatun da kake mata kuma tunda tana ganewa ai Alhmdulh."Fuzar da iskan bakinshi yayi yana sauke numfashi yace."Hakane kuma kasan na samu wanda nike so fa."wani kallo Hamad yayi mashi yana jinjina ma wautar Usman wato dai dagske yake bai son Umaima yana mamakin yanda yake wasa da dama Allah ya bashi mace kamar Umaima amma har zai iya ha
ata da wata koda yake ba mamaki ai shi so ba ruwansa da kyau murmushi ya saki yana cewa."Dan Allah fa?a wani estate ko nace gari ko kuma
asa?."gyara zama Usman yayi ya gaya mashi wacece Malika yarinya mai hankali da ilimi tarbiyya natsuwa sosai Hamad yaji mashi dadi da kuma yi mashi fatan alkhari ya nuna farinckinshi akan hakan kuma a gabanshi Malika ta kira ta sheda mashi iyayen nata sunce azo gobe godiya tayi yana kashe wayar ya gaya ma Baba ya koma ya cigaba da aikinshi office sai murmushi yake yana gode ma Allah da ya bashi kamilar mace ta gari.