← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 145

Sashe 83

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Kallon Raihan tayi tana girgiza kai tana cewa."Yaya Raihan dan Allah ka dinga bincika kafin ka zartar da hukunci kai kanka kasan ba zan ta
a aikata wannan barnar ba,bayan nasan ni ke wahalar gyara kuma sai na
ata kamar ban san ciwon jikina na."Mari ya kawo mata tana kaucewa da sauri nunata yayi yana cewa."Dan ubanki nine zaki ce na ringa bincike idan zan yanke hukunci mai kike nufi to idan bake ba wa zai
ata parlon?nace idan bake ba wa zai
ata parlon?

Daulah zata
ata ko kuma ni?ko kuma aljanu?to dan ubanki maza ki tashi ki fara gyara parlon nan tun banyi ball dake ba idan har kika yarda raina ya
aci sai na yanka ki a gidan nan."Kuka ta
ara fashewa dashi tana cewa."Ni wallahi Yaya Raihan ba ruwana bani bace na
ata parlorn nan ba wallahi kam kaji na rantse maka."Rantsuwarki ta banza ke har girman rantsuwa kika sani kiyi abu kina wani cewa bake ba tun muna mu biyu ki gyara parlon nan tun banyi pieces dake ba sakara marar wayau kin dai ji kunya
atuwar banza kawai."Kuka kawai take bata tashi daga inda take zaune ba,sai da yayi kanta zai kai mata bugu tayi sauri ta tashi tana dauko moper da bucket ta fara moping tana moping tana kuka haka ta samu da
yal ta gama gyara parlon tas kamar bashi bane Daulah ta maida kamar parlorn mahaukata,bayanta ne ya ri
e yana mata ciwo sosai,tusa keyarta gaba yayi har compound sai da yasa ta gyara shi sai da ta share ko ina ta ba flowers ruwa sannan ta dawo sai zufa take...tana shigowa tayi turus tana Kallonsu yanda ya zaunar da Daulah saman cinyarshi sai lailashinta yake yana bata abincin da ita ta girka da kanta sai hakuri yake bata akan wai taci hawaye ne taji suna neman zubo mata maidasu tayi tana
auke kanta gefe ta shige kitchen ta ajiye su moper tana fitowa kawai ta shige room dinta tana kuka sosai tasha kuka har ta godema Allah saboda kanta ciwo ya fara yi mata ciwo wanka ta samu ta shiga tayi tana samun magani tasha sallah tayi ta kwanta tana mai rintse idonu tana jin kamar ta kira Oba ta gaya mashi halin da take ciki ita dai ya yafe mata zata gaya ma Abbie ya raba auren daman damuwarta
aya Oba tana tsoron irin hukuncin da zai yanke mata idan ta kashe aurenta da Yaya Raihan kuma ta tabbata idan har ta gaya ma Abbie halin da take ciki a gidan Raihan ba zata sake ko minti goma ba zata bar gidan kuma da takardar sakinta zata bar mashi gidan damuwarta Oba ta ina zata fara fahimtar da Oba har ya gane halin da take ciki ya raba aurenta da Yaya Raihan,tunanin da take kenan tana hawaye.

Kamar yanda yake mata yau ma bai fasa ba,bayan ya dawo daga Sallar asuba bai hau sama ba
akin ta yaje yayi nocking yana cewa."Umaima fito ayi karatu."tashi tayi daga baccin da take yake ba sallar take ba, toilet ta shiga ta wanko bakinta da fuskarta tana fitowa sanye da hijab tana zama ba tare da ta kalleshi ba tace."Ina kwana?."Ansawa yayi da."Lafiya." Yana bu
e littafi yana Kallonta yace."To ina saurenki."Jinjina kai tayi tana fara karatu bayan ta gama biyawa ya gyara zama yana yi mata
ari bayan sun gama da azkar sukayi addu'a suka shafa sannan ya kalleta yana cewa."Umaima."Kallonshi tayi tana
auke kai tana maida kayan karatun tana ansawa, numfasawa yayi yana cewa."Dan Allah kiyi breakfast da amarya kinji kanwata?."Gya
a kai tayi tana cewa."Zanyi breakfast da ita amma ka tambayeta zata iya cin abincin mai najasa karuwa?idan har zata iya ci fine idan kuma bata iyawa gudun karda a goga mata najasa akwai eatry sai ayo mata order wanda ba mai najasa ta girka ba."dafe kai Usman yayi yana innalillahi wa'innalaihirajiun abinda yace kenan yana Kallonta yana cewa."Wai ke maiyasa kike yin hakane Umaima?Yaushe kika zama haka?

Yaushe kika zama marar mantuwa da yafiya Umaima,duk maganar da nike gaya maki akan karki nuna ma amarya halin da muke ciki ashe baki ji ba Umaima?kina son na
ata maki rai ne?"Sun
uro baki tayi tana cewa."To Yaya Usman laifi ne dan na fadi gaskiya?daga fadin gaskiya shikenan kuma har nayi laifi?kai fa kace man matarka mai tarbiyya ce yar arziki mai ilimi saliha kuma hafiza kaga bai dace ace kamar ta taci abincin mai irin halina ba karka manta Umaima ce fa a gabanka Umaima dai ce mai najasa fasi
a mazinaciya yar-kwalta ita ce fa Yaya Usman kaga dole ayi tambaya karda taci najasa."Shiru kawai Usman yayi yana buga tagumi yana kallon Umaima anya kuwa Umaimar da ya sani ce ba chanza mashi ita akayi ba, yaushe Umaima ta zamo haka take maido da abinda ya wuce baya,shi har mantawa yake da ya ta
a ce mata mai najasa amma yarinya ta dauki abu ta
aura ma Zuciyarta ta ri
e abu, tashi yayi yana cewa."Yayi maki kyau! shikenan kiyi duk abin da kika gadama amma ki guji randa zan kamaki sai na koya maki hankali sai na balballaki tunda na lura baki da wayau da hankali baki san zaman lafiya tun da asuba zaki ta
a man rai ko?na lura hankalinki bai kwanciya har sai kin
ata man rai kike jin dadi ko?to ki guji randa zan kamaki na yanke maki bakin da yake man wannan rashin kunyar kuma idan kin gadama kiyi girkin duka gidan idan kuma har bakiyi ba kin san dai hukuncin macen da mijinta yasata abu tace batayi a wajen Allah."Tashi Umaima tayi tana cewa."Har kana da bakin da zakayi maganar wani hukunci ko wani abu Yaya Usman?to kai gayaman hukuncin da Allah yake ma mijin da ya kauracema matarsa kaga Yaya Usman abar maganar nan dan na lura akwai tsintsar son zuciya a cikin kalamanka."Tafa hannu yayi yana cewa."Na gane idan kika dosa hak
in kike bu
ata kenan?to bari kiji har abada ni Usman nafi karfin sauran gardawa yan'iska nafi wannan karfin ba zan ta
a hawan saura ba idan ma kin saka ma ranki watarana zaki samu Usman to ki fidda dan ba zaki ta
a samu ba har abada."Dariya Umaima tayi tana cewa."Abinda kwakwalwarka ta gaya maka kenan Yaya Usman?to Allah ya rufaman asiri ya tsareni ha
a jiki dakai ai wallahi Yaya Usman koda mazan duniya suka
are ba zan ta
a jin zan mallaka maka kaina da kuwa na mallaka maka kai na gwanma na mutu a haka, sauran da suka fara bu
e hanya su zasu
arasa aikinsu amma ba dai kai ba,da kasani amma a yanzun babu kai a zuciyata ka fita fitar da ba zaka ta
a dawowa a cikinta ba da kai da babu duk
aya ne a wajena wallahi kam."tana gama fa
in haka ta bar mashi parlon tana jan karamin tsaki dan ta kosa ta ida ha
a saukar nan ta bar mashi gidansa dan ko ganinshi bata bu
atar yi bai iya hawan saura ran nan yaso yi mata fyade,ko kunya baya ji
ato dashi yana karya tir!banka dakin tayi bayan ya shiga tana ta bala'i.
Chapter 83 · 0% Book details