Sashe 52
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Dakatar dashi Dada tayi tana cewa."Wallahi Yusuf idan har baka rufe man baki ba sai na kamtsa maka mari yanzun nan."sauke numfashi Dada tayi tana cewa."Ni za'a yi ma ibar albarka ni Sa'adatu za'a wula
anta aci mutuncina."Girgiza kai Baba yayi yana cewa."Dan Allah Dada kiyi hakuri ki fahimta auren nan da Usman zai
ara ba zai yi ba dan wai yaci mutumcin Umaima shima yasan bai isa ba karya ne kuma Dada karki manta Usman yana da ikon
ara ukku bayan Umaima fa."Kuka Dada ta fashe dashi tana cewa."Shikenan Abubakar shikenan Allah sarki Abdullahi Allah yayi maka rahama na tabbata da kana duniya ba zaka goyi bayan wannan abun da su Yusuf suke kokarin yi,na lura daman can ku duka baku san auren Uwata da Usman daman ai kallon ku nike kuna kallo kun zuba ido kusan wata bakwai kenan da yin auren Uwata bata ta
a zuwa cikin gidan nan ba tunda aka kai ma yaron nan Usman ita baku ta
a yi mashi magana ba koda sau
aya ne kuma shi kullum sai yazo ya gaishe da uwarsa ita Uwata bada uwar ne?ko kuwa ita Sumayya ta gaya maku bata son ganin yar tata? yazo ya anshe mata duka wayoyi Uwata tayi hakuri tace taji amma duk abinda tayi ba'a gani ba sai a saka mata da kishiya to ni ba da yawuna za'ayi wannan auren ba kuma zanje na tambayi Zainab din naji ita tace mashi yayi ma Uwata kishiya ina Uwata zata iya zama da kishiya dan Allah ai sai a cutar man ita ko?"cikin lailashi Abba yace."Dan Allah Dada kiyi hakuri na tabbata Usman ba zai ta
a wula
anta Umaima ba asali ma taimakonta yake kamar yanda kika ce shi kadai ne zai sauya ta daga rayuwar da ta jefa kanta kuma ta hanyar aure an ha
a auren kuma munga haske tunda gashi bata zuwa ko ina ko anan aka tsaya Umaima ta shiryu ga har karatu yake
ara mata kuma ita Sumayya da kike magana ita tafi son haka kuma koda na gaya mata Usman zai fara neman aure bata jin komai dan tasan Usman ba zai ta
a wula
anta Umaima ba kuma ba zai bari a wula
anta ta ba dan Allah ki bari ayi wannan auren ki bishi da addu'a kinga gobe zamu je tambayo mashi idan ma yarinyar ta yarda ban san a jima ba'ayi ba."Dan shiru Dada tayi sai kuma ya share hawayenta dan ita ba kin auren ba tana tausayin Umaima dan ita Umaima bata boye mata komai ba ta gaya mata daidai da hanunta Usman bai ta
a rikewa da sunan zasuyi aurataiyya hakan na nufin bai sonta fa idan har bu
ata kesa ayi aure ai ga mace a gidanshi ya tareta da bukatar shi idan har bata gamsar dashi yanda yake so ba sai ya nemo wata numfasawa tayi tana cewa."Naji Yusuf kuje kuma aure ayi Allah ya tabbatar da alkhari amma idan har ya sake ya wula
anta man uwata wallahi zan rufe ido na manta nice na haifi ubansa naci masa mutunci dan ba zan lamunci a wula
anta man uwa ba dan uwa uwa ce kuma ina nan zaune zai zo ya taddani a gidan nan."godiya sukayi mata suka
ara nuna mata Usman yana son Umaima ba wai yi mata kishiya da zai yi ba na nufin bai sonta a'a ko
aya kawai dai haka Allah ya rubuta ba zai yi rayuwa daga shi sai Umaima ba kuma rabo ne ya shigo da ita matar koda ba na haihuwa ba to na abinci basu bar apartment din Dada ba sai sha biyun dare suka rabu kuma sun tsada sha
aya na safe zasuje nema mashi iznin yanda zasu dawo da wuri su wuce uzurin gabansu wannan kenan.