Sashe 141
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ana wata ga wata
free page ya kusa
arewa saura page
aya ayi hanzari a cigaba da yin payment Naira 700 ce kacal zata baki damar karantar complete labarin za
in iyaye shimfi
a ne wannan ba'a fara komai ba...
in iyaye na ku
i ne akan Naira single 700 vip 1500 zaki turo kudinki ta wanna account din 8160508316 Jamila Abubakar Bello opay zaku turo shedar biya ta wannan number 08160508316
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Yanda Uncle Ubaidu yake kallonshi rai
ace shima haka yake kallon Uncle Ubaidu ranshi
ace yake cewa."Everything is over Uncle na gaji na gaji da duk abinda ake man dan kawai an haifeni sai a dinga tauyeman ha
i sai kace ba mutu ba i have a freedom uncle you know that kaima kasan ina da yanci ina da damar da zan maka Abbie court akan auren dolen da yayi man saboda ya shiga hak
ina,amma banyi ba dan she is my golding father that why nayi hakuri da Za
in iyaye amma a yanzu na gaji ko a raba auren nan ko na kashe Raihana dan bani bu
atar Raihana a rayuwa i hate her more than everything in this duniya haba mana ba'a dole a barni nayi rayuwata in peace nida Za
in Raina mana."Mamaki tsoro al'ajabi ne kwance a saman fuskar Uncle Ubaidu anya kuwa?Raihan ne shi yake ma maganganu haka ba ladabi ba komai bayan ba haka suka bashi tarbiyya ba innalillahi wa'inna alaihirajiun,firzar da numfashi Uncle Ubaidu yayi yana cewa."Dan ubanka ka da
e baka kai Yaya court ba kaji ko marar kunya ashe baka da kunya baka da mutunci Raihan? yar'uwarka jini
aya kake cewa kai baka sonta ka tsineta akan komai na duniya mai Raihana tayi da zakayi mata irin wannan tsanar?to idan ka fasa kashe Raihana ba kai bane aure kai da Raihana babu saki a cikin shi mutuwa ce zata rabaku amma ba dai saki ba idan har zaka natsu na cire duk shirmen da ke cikin zuciyarka ka cire ka rungumi matarka idan kuma kace wannan hanyar zaka bi to ba zata bullar da kai ba zata kaika tukun nadama ne."Girgiza kai Raihan yayi yana cewa."Ba wata nadama da zata kaini Uncle yarinya ce ban so to tunda ban so sai a nemi wasu a ba tunda bata da masoya bani
aya bane a family din nan muna da yawa fa ga Rilwan ga Hamad ga Kk cikinsu ba wanda za'a ba sai ni kawai kuma ni nace bani sonta wallahi sai na raba auren nan sai dai ayi man komai za'a yi man amma sakin auren nan shine masalaha da kwanciyar hankalin kowa ma wallahi."Dafashi Uncle Ubaidu yayi yana cewa."Raihan are you in your maid?Kana da hankali you forget ka manta a gaban wa kake ko?"Hawaye masu zafi suka zubo ma Raihan ha
e hannayenshi waje
aya Raihan yayi yana cewa."I'm sorry uncle."Share hawayen yayi yana cigaba da cewa."Uncle dan Allah kayi hakuri nasan da wa nike magana kaf iyayena kai ne kawai wanda zan gaya ma damuwata domin kaine da Abbie kuke uwa
aya uba ne kowa da nashi sauran kuwa duk cousin ne fa Uncle idan har ban gaya maka matsalata ba wa zanje na gaya mawa?Abbie ba saurarata zaiyi ba yanzu ma Abbie nunawa yake bai sona duk akan Raihana fa,Oba kuma ina jin kunyar na kalli idonsa nace masa ban san yarsa da dai ace ba shi ya haifi Raihana ba na tabbata Oba ba zai bari ayi man dole ba idan har nace mashi bani so,kowa dai nayi biyayya na zauna da Za
in iyayena Uncle an duba maike cikin zuciyata soyayya ba'a yinta dole Uncle da ace ana tura soyayya a zuciya dan tun randa akace man za'a
aura man aure da Raihana na tusata a zuciyata nayi zama da ita na dandin har abada amma Uncle na kasa haka dan banda iko da zuciyata wallahi ko sau
aya ban ta
a son Raihana a rayuwata ba ni kafin ma ayi mana wannan auren nafi ganin martabarta da girmanta a idona amma Wallahi Uncle ba zan boye maka ba ko ganinta ban san yi idan na ganta sai naji kamar na saka wuta na kona Raihana ko na sha
eta ta mutu dan ban san ganinta a rayuwata dan Allah Uncle ka fahimceni kayi magana da Abbie a raba auren nan karda ace babu saki a auren nan ina gudun abinda zai je ya dawo dan Allah kayi hakuri ka saka Abbie a raba auren nan tunda Abbie yana jin maganar ka bai da kamarka kai da Momy Hannatu na tabbata da Momy Hannatu na kasar nan wallahi ba zata bari ayi man dole ba."jikin Uncle Ubaidu ne yayi sanyi sosai ya zai yi da wanann babban al'amarin tabbas Raihan bai mashi karya Raihan yana gaya mashi gaskiya dan yasan sirrin Raihan ko mahaifinsa bai sani ba dan kuwa a wajenshi ma Abbie yake sanin wasu abubuwan na Raihan shiyasa tun farko ya nuna ma Abbie karda ayi auren nan amma ya rufe ido shi sai anyi dan a
ara ha
a damkon zumunci amma ya dace a duba
arna a duba gyara kafin ayi wani abu,zaunar da Raihan yayi yana
aukar ruwa marar sanyi sosai ya bashi ya sha yana cewa."Raihan."Kallonshi Raihan yayi yana sauke ajiyar zuciya cigaba da cewa Uncle Ubaidu yayi."Na fahimceka na kuma gane duk mai kake son na fahimta nima ina son ka fahimceni ka gane abinda nike son ka fahimta
aya ne ka rage nuna zafin tsanar da kake man yar'uwarka ka dunga daine zuciyarka Raihan kana control dinta,tabbas kayi hakuri ka kuma yi biyayya da ka zauna da za
in iyayenka Raihan really proud of you dan banyi tunanin ma zaka yarda da auren ba first ,zanyi magana da Yaya zan kuma nuna mashi yanda zai fahimta a raba auren duk da Yaya tun kan a haifeka yake da burin idan Allah ya bashi haihuwa zai ha
a aure da nashi da na Oba shima hakane a wajen Oba din."Firzar da naunauyen numfashi Raihan yayi yana cewa."Hakne Uncle amma ai ga Rahina nan zata auri Rayyan fa ko?."Jinjina kai kawai Uncle Ubaidu yayi yana yin shiru baice komai ba sai kallon Raihan da yake yana kuma mamakin yanda Raihan ya kulle ido yake ko
arin raba aurenshi da Raihana dole ya da
e baiga tsana irin wanann ba dan ko shi da yayi gaba dasu jigiri da yana sumaila basuyi irin haka ba aji kamar a kashe juna Allah ya tsare kawai.