Sashe 81
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Duba kanta Raihana tayi daga sama har
asa sake dubawa tayi ta rasa gano da abinda Daulah tafita da har Yaya Raihan yake mata haka,ita dai Daulah din nan da yake ji da gani ba kyau tafi ta ba kuma ba nono tafi ba haka ma duwawu duk bata fita ba gashi da komai ma tasan tafi Daulah amma Yaya Raihan yake mata wula
ancin da duk ya gadama yana rufe ido yana mantawa da alaqa yana manta ita kanwarsa ce ko ba aure Ita dolenshi ce,amma yana fifita bare a kanta maiye laifin iyayensu dan sun ha
u aure?maiye laifinta dan tayi hakuri ta anshi za
in da iyayenta sukayi mata?Maiyasa ba zai ajiye bak'ar gaba da tsantsar tsanar da yake mata a gefe su zauna da juna ko dan farincikin iyayensu?tasa kamar yanda zata sadaukar da farincikinta akan iyayenta tasa haka yake a wajen Yaya Raihan ashe duk shi ba haka abin yake ba,ya dauki abun da gaske har cikin zuciyarshi bata ta
a sanin tsanar da Yaya Raihan yake mata ta kai haka ba sai da akayi masu aure ashe duk tsanar da yake nuna mata da suna gida ba komai bane ashe wanann kauna ce akan wanda yake nuna mata a yanzu?hawaye ne masu dumi suka zubo mata tana cewa."Nima bani sonka Yaya Raihan bani bu
atarka a cikin rayuwata hakuri nike ina zama da kai maiyasa kaima ba zaka tautashi zuciyarka ba ka bata hakuri ka nuna mata mahimmancin yin biyayya ga Iyaye kafi karfi zuciyarka ka nuna mata za
in iyayenka yafi za
in ranka da zuciyarka take ingiza ka kayi ma kowa rashin mutunci a kanta,tabbas bakayi dacen mata ta gari ba Yaya Raihan da ace Daulah ta gari ce matar kwarai ce da ba zata ta
a tayaka duk wannan abun da kake da ta nusantar da kai ilar
in yin biyayya ga iyaye."Du
awa tayi kawai tana kukanta duk inda ta hanga da zai zamai mata mafita idan har tayi dogon tunani da nazari sai taga ita zata kwana a cikin Raihan yasha ya barta a ciki bayan kuma ita ke shan wuya da sha
ar ba
inciki a wannan auren,Oba ne ta fado mata a rai dan ita tasan tana da hanyar da zata bi Raihan ya saketa kamar yanda yake so,to tana hango fushin da Oba zai yi da ita dan ta tabbata ba zai ta
a yi mata da kyau ba, kawayenta ta share tana mai sauke ajiyar zuciya tana cewa."Idan har kuwa aurena da kai Yaya Raihan ba zai ta
a mutuwa ba ni kuma Raihana ba zan ta
a dauwama a
angin bauta da wahala ba tabbas ne ba yar'wahala bace ba'a haifeni acikin wahala ba kuma ban taso naga ana wahala a gidanmu ba dole na nemo ma kaina mafita dole na nuna ma Yaya Raihan ni
in macece mai gata da yanci zan tuna mashi wacece Raihana na tabbata ya manta da ni
in wacece nice Raihana Umar Sanda Tasan Okeke jinin Okeke jinin Tahir ba zan ta
a bari kamar ni ina jinin Okeke na dinga yi ma yar matsiyata yar tallakawa bauta ba this is last ba zan lamunta ba komai yazo karshe." Tashi kawai Raihana tayi tana komawa cikin gida duba da an fara kiran sallah amma ba zata yarda da cin kashin da Raihan yake mata ba.
Waya Daulah take a cikin parlo tana zaune ta jingina a jikin kujera ta lumshe ido tana mai saurarar Haulat,furzar da naunauyen numfashi tayi tana cewa."A jiya Raihan ya tunatar dani damuwar da ya dace ace ba damu da ita ba wai na tsaya kan Raihana ba."Girgiza kai tayi tana cewa."Haihuwa Haulat yaci ace a yanzu na kusa haihuwa ko nama haihu shekara
aya fa da aurenmu amma ko
atan wata ban ta
a yi ba."daga can
angaren Haulat ta gyara zama tana cewa."Ana wata ga wata Daulah kar fa muyi kitso da kwalkwalta dan ila ma Raihana din zata tsafe maki mahaifa ta daureta ta yanda ciki ba zai ta
a shiga ciki ba balle har zauna dan fa yankar wu
a ya gaya man da bakinshi cewa Raihana tana tsafi ba karamar matsafiya bace."Waro idanu waje Daulah tayi tana cewa."Na shiga ukku Haulat ai kuwa bata isa ba wallahi karyarta tasha karya tace zata hanani haihuwa a gidan Raihan ai so nike na haifo yan biyu duk maza yanda ko ya mutu dukiyar zata zamo tawa,na shiga ukku Haulat kishi da matsafiya ba sauki yanzu ya kike ganin za'ayi da wannan babbar masifar kuma?."Murmushi Haulat tayi tana gyara zamanta tana cewa."To andai yanka ta tashi dan na tabbata rashin samun cikinki ba'a banza ba,hannu aka saka maki tunda ke kin san kina da haihuwa tunda ciki nawa kika zubda kafin aurenki da Raihan?dan haka zama bai ganki ba Daulah dole fa ki tashi tsaye ki fiddo kudi a sake kaima yankar wu
a akan wannan rashin daukar cikin aga kuma ya za'ayi dan kuwa ruwa baya tsami banza."To To Haulat nidai kina tadaman hankali sosai akan wannan maganar taki bari yanzu zan turo maki ku
i kamar nawa kike ganin ya dace a ba Yankar wu
a ya bu
e man ba
in mahaifa ta da tayi ma tsafi ta kulle na bani na shiga ukku na lalace wannan wace irin masifa ce haka?."cewar Daulah har da hawaye suka zubo mata dan a tsorace take sosai kuma ta gamsu da maganar Haulat dari bisa dari na tsafe mata mahaifa da Raihana tayi shiyasa bata samu ciki ba,kuma sai yanzun ma hankalinta ya bata tana da saurin samun ciki dan ita har ta kuskura tayi sex da mutum mudun bata sha magani ba ko tayi amfanin condom tana samun ciki amma kusan shekara
aya da aure shiru babu ciki babu
ari tabbas sai tayi maganin Raihana dan ilar da yarinyar take mata ta karkashin kasa tayi yawa,daga can bangaren Haulat ke cewa."To Daulah kin ga dai wannan ba
aramin aiki bane magana ake ta bu
e mahaifar da aka kule maki Kinga kuwa jan aiki ne aljanu za'a aiko su shiga cikin cikinki su bu
e maki mahaifa Kinga kenan ku
i za'a bu
ata ba
ananu ba gaskiya."Jinjina kai Daulah tayi tana cewa."Hakane Haulat nidai ba aljanu ba komai za'a aiko nidai fatana a bu
e man mahaifa dan haka zan saka maki 50M kije ki kai mashi sannan kuma ki sake tuna mashi kora shegiya duniya uban kowa ya huta dan na gaji da ganinta a gidana ni har na fara tsoronta tsafi fa take."To maza maza ki turo gobe na buga mashi sanmako yanzu ma dan karda naje ya jama man kwana ya sakar man gajiya amma da safe naje na dawo a natse."Jinjina kai Daulah tayi tana daukar dayar wayarta ta tura Haulat ku
i tana
ara jajjaja mata akan bu
e nata mahaifar nan kuma a samu a kora Raihana duniya ko ta samu natsuwar zuci a yanzu duk a tsorace take kuma bata son ganinta a gidanta da haka suka kashe wayar tana buga tagumi abun duniya yayi mata yawa ya zatayi da Raihana ta gaji kam ita.