Sashe 90
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Allah sarki Yaya Rilwan
addararmu ce tazo mana a haka amma ina mashi fatan Allah ya bashi ta gari,nidai inason barin gidan nan matsala ta
aya Oba Ukkty shine babbar matsalata saboda yace man mutuwa ce zata rabamu da Yaya Raihan karki so kiji irin warning din da Oba yayi man idan har na tunosu sai naji kawai na hakura na zauna har wuya ta kashe ni."A'a Ukkty ba zaki zauna a wuya ba da ba
inciki fita gidan nan shine mafita dan haka ni gobe zanje Okeke zan gaya ma Oba komai da halin da ake ciki idan ma ya kama fa
a ne ya kira yayi ma Yaya Raihan sai ya gyara amma kin san ba zan bari rayuwarki ta
are a haka ba ko?"kuka kawai Raihana ta fashe dashi tana girgiza kai tana cewa."Na tabbata Oba ba zai ta
a goyan bayana ba nidai inaga guduwa kawai zanyi naje wani waje nayi rayuwata kawai."Guduwa Ukkty? guduwa fa kike cewa ba ko da
in ji?to kima fidda haka a ranki zanje Okeke kuma zamuyi magana Oba zan fahimtar dashi komai Ukkty."A'a karda ki gaya mashi dan Allah Ukkty zan gwada neman ma kaina yanci idan har naga fa
an yafi karfina da kaina zan maki magana sai kije Okeke din Ukkty."gya
a kai Rahina tayi kawai bata ce komai ba,tashi sukayi suka shiga kitchen ta taimaka ma Raihana sukayi dinner suka jera komai,tafiya Rahina tayi dan haka kawai taji batason ganin Raihan dan haushi yake bata dan kuwa Daulah da ta shigo kitchen suna sauwa kallon banza kawai Rahina ta rakata dashi tana jan dogon tsaki tana cewa."Dan tallaka anga waje ana wuce waje."da
arfi tayi har sai da Daulah ta tsaya tana Kallonta ta kuma taja tsaki tana yin gaba..har bakin mota Raihana ta rakata tana cewa a gaida Ammie da Abbie sannan ta koma room din ta tashi tayi tana kulle room dinta dan taji tsayawar motocin Raihan bata san sake ganinshi a rayuwarta baki
aya,tsaye tayi a parlo yana shigowa ta rungumoshi tana ansar jikkarshi suka shiga ciki da taimakonta yayi wanka ta fiddo mashi kaya mararsa nauyi ya saka suka fito hannunsu sar
e da juna dinning suka zauna tayi serving din shi da kanta itama ta zuba nata suka fara ci yana sakawa a baki ya furzar da abincin yana tashi yana kallon Daulah da take ta ya mutse fuska tana Furzar da abincin bakinta,cikin masifa yake cewa."Wanna wani irin abinci ne?bata da hankali da zata cika mana gishiri haka a abinci kamar garin mahaukata?"To nima dai gashi nan nagani kamar campanyn gishiri."Komai bai ce mata ba ya fara kwala ma Raihana kira dafe karji tayi tana mamakin makahon kiran da Raihan yake mata, dasauri ta bu
e kofa ta fito tana cewa."Gani Yaya Raihan."Kallonta yayi yana nuna mata dinning yace."Zauna."zama tayi babu gardama shima zama yayi yana nuna ma Daulah waje ta zauna itama, tashi yayi yana
aukar babban plate ya cikashi da abinci yana tura mashi a gabanta yana cewa."Cinye shi."Kallon abincin tayi tana Kallonshi tana cewa."Kamar ya kenan Yaya Raihan?banjin yunwa ai."Harararta yayi yana cewa."Cewa nayi ki cinyeshi tun ban zubda maki ha
oran gaba ba."Gya
a kai tayi tana saka spoon tayi spoon
aya guntse abincin tayi a bakinta tana Kallonshi tana kallon abincin tana mamakin ta ina gishiri yayi yawa a cikin abincin baya sunci ita da Rahina ba wani gishiri maike faruwa, Kallonshi tayi zatayi magana ya
aga mata hannu yana cewa."Tak bance kice man ba sai kin cinye shi."Girgiza mashi kai tayi hawaye na zubowa tana kallon abincin ga ta kasa ha
iye na cikin bakinta,cikin kuka take cewa...