← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 145

Sashe 46

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Tun da ya shigo Mr president yake Kallonshi can kuma ya numfasa yana cewa."Raihan."
agowa Raihan yayi yana ansawa sai kuma ya maida kanshi
asa bai sake kallon Mr president ba duba da irin kallon da mahaifin nashi yake mashi,a rayuwa Raihan yana tsoron Alhaji Umar Fatah dan shi yasan waye Abbie yasan Abbie bai da wasa kuma yana da tarihin waye Abbie wajen su Uncle Ubaidu bai daukar shirme da wasa,cikin bada umurni ba shawara ba Mr president ya fara cewa."Karka ga ka auri za
in ranka kace zaka wula
anta Raihana!mudun kayi haka wallahi Raihan sai ranka ya
aci sai nayi maka abun da zakayi nadamar auren wannan yarinyar da ka nace akan sai ka aureta fatan kana jina?."Jinjina kai Raihan yayi yana cewa."Ai Abbie ko baka ce ba Raihana kanwatace kuma matata bata da banbanci da Daulah a wajena."Murmushi Umar yayi yana cewa."Raihan kenan sai kace bani Umar Fatah na haifeka ba,to bari kaji abinda ke cikin zuciyarka akan Raihana tun wuri ka cire shi,duk wani abu da kake ina sane da kai kuma ina ankare da kai ba zan ce karka yi ba sai dai ina mai gaya maka idan har ka sake ka saka Raihana kuka Raihan kayi kuka da kanka kuma ka shiga hankalinka ka dawo a natsuwarka ka zauna kayi ma kanka karatun ta natsu akan zamanka da Raihana,dan ban haifi
an da zaiyi jayaiya da umurni na ba karka ga wai ka auri Daulah kayi tunanin yin abinda ka gudurta a zuciyarka ni kuma anan zan nuna kama waye Umar Diga anan zan nuna maka haihuwarka akayi ba daga sama ka fado ba kuma dan Allah karda kayi adalci Raihan kaje ka fifita za
in ranka akan ZA
IN IYAYENKA."Jikin Raihan sanyi yayi ya kuma tsorota da lamarin Abbie taya ya gane abinda ke zuciyarshi ya tabbata har ga Allah Rahina bata gaya mashi abinda ya faru ba da tazo gidansu balle kuma Uncle Ubaidu da har yanzu bai yarda ya gane irin zaman da yake da Raihana ba to wa ya gaya ma Abbie? kodai yana da aljanu masu gaya mashi abu?bai da ansa sai dai kawai ya Furzar da naunauyen numfashi yana cewa."A'a Abbie duk ba yanda kake tunani bane,kuma Abbie Raihana yarinyar kirki ce ga kuma hankali da ace banyi ma Daulah al
awarin aure ba da ba zan ta
a matsawa sai na aureta ba duba da kun zabar man Raihana to inason na kasance mai adalci da cika alkawari shiyasa har kaga na auri Daulah kuma Abbie addu'arka muke bu
ata."Addu'a ai inayi Raihan zaka iya tafiya Allah yasa alkhari ya bada zaman lafiya."kin tashi Raihan yayi sai ma sake maida kanshi
a da yayi, numfashi Mr president ya furzar yana cewa."Ka tashi ai mun gama magana zan saka maka kudi a account dinka nasan yanzu baka da kudi."Girgiza kai yayi yana cewa."A'a Abbie ko dazun Dad ya saka man ku
i sosai kuma ni ban ta
a komai ba duk Dad yayi kuma Abba ma jiya 300M ya turo man duk ban ta
a ba."Okay tunda iyayen naka duk sun
ataka duk abinda kake so suke maka ai zaka iya tafiya Allah yayi albarka."Murmushi Raihan yayi yana shafa kanshi yana tashi yace."Good night Abbie love you."Okay have a nice dream."Daga haka Raihan ya fita wajen Ammie ya shiga zaune take tana jan carbi ga dukan alamu bata da dade da gama sallah ba,zama yayi gefen gado yana cewa."Ammie har Momy Hannatu ta tafi?."shafa addu'a tayi tana cewa."Tun yau daga
aura aure sai ta tafi sai next week idan ta tafi Canada sake ganinta ai sai a waya amma ban tunanin nan kusa Uncle Dahiru zai barta."Numfasawa yayi yana cewa."Ammie ni zan tafi Abbie ya sallamaini."Gyara zamanta Ammie tayi tana Kallonshi tana cewa."Dan Allah Raihan kaji tsoron Allah ka tuna Allah yana kallonka a duk inda ka tsinci kanka Raihan karka ga ka auri Daulah kace zaka wula
anta Raihana karka manta ko ba komai Raihana yar'uwarka ce kuma matarka kayi adalci a tsakaninsu ka tuna Allah ne yace kuyi adalci a tsakanin matayenku karku banbanta
aya ku ware
aya,to ko dan haka kayi hakuri ka danne duk wani abu da kake ji na tsanar Raihana da kake bu
e baki kake fadi ka zauna da Raihana lafiya na tabbata zaka samu Raihana a yanda kake so dan ba gardama Raihana renona ce tashin gidance sunan ban haifi Raihana ba amma ni nan na reni Raihana na bata tarbiyya har na aurar da ita ka sani idan har ka wula
anta Raihana saboda wata ba zan ta
a yafe maka ba Raihan."kallon Ammie yayi yana cewa."Ammie amma...shiru kawai yayi yana tashi yace."in shaa Allah zan yi adalci daidai iyawa ta."Amma mai Raihan?ka fara magana baka karasa ba ka
auki wata.'ba komai Ammie amma ni a ganina addu'a ya dace a cigaba da yi mana ba wai kice ba zaki yafe man ba,kiyi hakuri Ammie idan har maganata ta
ata maki ban san na
ata maki rai Ammie.'Idan har kana son farincikina Raihan to Raihana ta kasance a cikin farincikin a gidanka."Gya
a kai kawai yayi yana cewa."In shaa Allah."Daga haka ya tashi dan tafiya wajen amarya dare yayi har tara bai je ba,yana mamakin irin son da su Ammie suke ka Raihana yana tunanin kosu da suka haifa basuyi ma irinshi yana daga cikin dalilin da yasa bai son Raihana yana ba
in cikin yanda suke rawar kafa akan Raihana dan kawai sun reneta tsaki kawai yayi yana
ara jin tsanar Rahaina dan shi ta zamai mashi damuwa.
Chapter 46 · 0% Book details