Sashe 106
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Single 700
Vip 1500
Via 8160508316 or 3105870847 Jamila Abubakar Bello opay or Polaris bank
Evidence of payment via 08160508316.
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Koda Raihan ya shigo gida ko sallama bai yi ba direct room din Daulah ya shiga amma ba kowa a ciki toilet ya tura nan ma ba kowa a ciki da sauri ya fito yana nufar room din shi ya shiga yana zama saman sofa yana dafe kanshi dan komai na duniya ya bar yi mashi dadi ji yake kamar ya du
asa yaita kuka har sai ya gaji ya daina dan kanshi, zuciyarshi addabar shi take da wutar son ganin Daulah yana jin bai iya ko ritsawa idan har bai sakata a cikin idonshi ba,time ya duba har goma da rabi na dare yayi tashi yayi yana
aukar key din shi ya sake ficewa a cikin daren ya nufi gidan Haulat tambayar gateman yayi ko sun dawo?Aa yace mashi yana bin Raihan da kallo komai Raihan yake nema a wajen Haulat?gashi dai dangayu kuma baiyi kama da dan'iska ba balle yace ko yan'iskan da ke zuwa kwana ne wajen Haulat to shi baiga yanayin Raihan yayi mashi kama da nasu ba to ai ba'a shedar mutum Allah ya rufa asiri kawai za'a ce,furzar da naunauyen numfashi Raihan yayi ba dan yaso ya nufo gida zuciyarshi take da kewar Daulah wani irin sone yake ma Daulah mai wahalar da shi haka?Allah ne ya
aura mashi amma yasan yana son Daulah sosai wanka ya samu yayi yana zama kawai ya buga tagumi dan duk yau baici komai ba kuma bai ma jin yunwa freeze ya bu
e yana dauko cup cake da lemu ya ci kawai yana addu'ar Allah ya
are mashi Daulah
anshi a duk inda take kuma ba zai sake yi mata laifi ba ya tuba ba zai sake ba,koda ya dawo daga asuba zama yayi yana tunanin ta inda zai fara neman Daulah wai yau Daulah ce bata kwana gidanshi ba to ina ta kwana?daman Daulah zata iya kaurace mashi na tsawon kwana
aya dan yayi mata laifi daman ba'a samun misunderstanding kenan a tsakanin ma'aurata?idan kuwa har haka ne ba zai sake yi mata laifi ba zai yi biyayya ga dun abinda take so mudun zaiyi mata da
i koda shi abun ba zai mashi da
i ba ganin gari yayi haske sosai ya
ara gwada kiranta kashe furzar da iskan mai zafi yayi yana wurgi da wayar ya
an kwanta dan duk daren jiya bai iya rintsawa ba a zaune ya kwana yana kwantawa bacci yayi awon gaba da shi...Tana ankare da yanda yake ta fita yana dawowa kuma kallo
aya za'ayi mashi a gane yana cikin tashin hankali da damuwa bata yarda da Yaya Raihan yana bala'in son matarshi ba sai jiya ta jinjina ma girman son da yake ma Daulah kuma ta yadda da ba zai ta
a zama da kowa ba inba Daulah ba tabbas so ba ruwan shi da kyau idan har ana duba kyau a so Raihan ba zai ta
a kallon Daulah ba,so kenan ta tausaya mashi kuma Allah ya sasantasu Daulah din ta dawo dakinta, breakfast tayi mai saukin pancake da oat tayi sannan ta shiga wanka ya fito dan zuwa yin breakfast tana fitowa taga Raihan yana shirin fita tarar gabanshi tayi tana cewa."Yaya Raihan ina zaka tafi tun da safe haka ko goma batayi ba?ga breakfast to yau da kai nayi fa."Harararta yayi yana cewa."Matsa kin ban waje na wuce ko nayi ball dake."Turo bakinta tayi gaba tana cewa."Nidai ba zan matsa ko ina ba sai ka gaya man inda zaka da safe haka."Cikin masifa yake cewa."Gidan uwar da kika aikini zanje,tunda ke Uwata ce da zan gaya maki inda zani ko?matsa ki ban waje tun banyi pieces dake ba."Ma
ale kafa
a tayi tana cewa."Allah ya baka hakuri daga abun arzki Yaya Raihan daman tausayi ka bani naga kamar kana cikin damuwa ni mutumci nayi maka nace bari nayi breakfast da kai tunda baka bu
ata Allah ya hutar da zuciyarka."Eh bani bukata, ke duk abinda zai fito daga wajenki bani bukatar shi a rayuwata kuma ban bu
atar kinji tausayi na dan ke baki isa kiji tausayi na ba kuma ki jira dawowata gidan nan zan cire maki duk rashin kunyar dake kanki."Ta
e baki tayi tana cewa."Ina zaune ina jira dan wallahi Yaya Raihan daidai nike da komai kake ji a shirye nike da komai zaka zo dashi wallahi ai bani watsoron komai ni nan da kake gani na nan."Tsaki yaja yana ficewa yana cewa."Ba zan gane gaskiyar maganar ki ba sai na dawo da Daulah gidan nan sai naga a shirye kike ko kuwa sakara wawiya."da harara ta raka bayanshi tana koma ta ha
a tea dinta mai kauri ta fara breakfast dinta cikin kwanciyar hankali.