Sashe 17
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajia Sumayya ce ta shigo room din housemate na biye a bayanta rike da tray a hannunta jan table tayi Sahura ta ajiye tray din ta fita bayan ta gaishe da Umaima ko ansawa batayi ba dan kallo ma bata isheta ba,zama tayi Hajia Sumayya tayi bakin gadon tana kamo Umaima tana cewa."Haba Myluv baki ga Momynki ba?ba ma za'a gaishe da Mom din ba kenan haba shelele na."Turo baki kawai Umaima tayi bata ce komai ba cike da damuwa Hajia Sumayya take cewa."Duk fushin ne ake da Mom haka?haba Sweetheart kin san dai Momynki ba zata juri wannan fushin ba sorry ba zan sake ba tashi kiyi lunch har 4 yayi baki ce komai ba haka Baby sorry kinji zuciyar Momynta."Sai a lokacin ta kalli Hajia Sumayya tana tura baki gaba tana cewa."I na
ata dake Mom tunda kin bar sona."Hawaye ne suka zubo ma Umaima tana shafa kumatunta tana cewa."Duk kin
ata man fuska ban san mai nayi ba nidai kawai kibar kaunata Mom."zaunar da ita sosai Hajia Sumayya tayi tana zuba roman naman kan sa da yaji kayan kamshi sai Sinasir
aya ta gutsura ta kai mata a baki tana cewa."Ina har na isa nabar son rayuwata sorry for my mistake Sweety ba zan sake ai dukanki ba amma kema kiyi man promise
aya."Amsar Sinasir din tayi ta ci tana cewa."Wani promise kenan Mom?."Dan shiru Mom tayi sai kuma ta numfasa tana cewa."Inason kibar fitar daren nan Umaima bai da amfani balle kuma ke macece Umaima watan watarana zaki zama Mom din wasu kina son ayi ma dreaming kids dinki dariya Momynsu na zuwa club?."cike da mamaki Umaima take cewa."Mom bafa wani abu ake a club
in ba kawai chilling ne ba wani abu ba kuma dan ayi masu dariya Mom dinsu na zuwa club ai dadi zasu ji the great mom dinsu ta waye ko Mom?."Sauke nunfashi Hajia Sumayya tayi tana jin zuciyarta ba dadi ta rasa ya zatayi da Umaima a rayuwarta tana son yarta bata bakin mutune ya kama mata
a to ita ya zatayi da Umaima?idan duka ne ta duki Umaima tun tana zo mata da giya cikin gida da
yal ta samu ta rabata da giya dan a yanzun tana iya fin wata bata ganta a buge ba ita yanzun babban tashin hankalinta karda ace Umaima tana ba wasu mazan kanta karda taje ta kwaso wata cutar azo aita fama hawaye ne suka zubo mata tasa bayan hannu ta share tana cewa."Haka ne amma kin yarda ai da auren Yayanki ko Sweetheart?." Ta
e baki tayi tana cewa."Eh ai ba zai hanani zuwa club ba ko Mom?."Girgiza kai Mom tayi tana cewa."Haba Sweetheart kin ta
a jin matar aure da zuwa club?nidai idan har kika auri Yayanki dan Allah ki natsu waje
aya ki rufa man asiri Sweetheart ai kina sonshi dai ko?."Daga kai tayi tana cewa."Eh ina sonshi sosai."Sauke ajiyar zuciya tayi tana cewa."Kin san yace ba zai aureki ba?."Girgiza kai tayi tana
ata fuska lokaci guda, murmushi Hajia Sumayya ta saki tana cewa."To idan har baki son Usman yace ba zai aureki ba dole ki rage zuwa club dan naji yana fa
ama Abbanku idan har baki rage zuwa club ba zai fasa aurenki."Matsawa tayi sosai a gaban Mom tana cewa."Idan na rage zai auren Mom inason shi tuni fa akan shi ban son kowa fa."Jinjna mata kai tayi tana cewa."Ehmna to bari na baki shawara kiyi sati baki je club ba to da kanshi ma na tabbata sai yayi maki magana."gya
a kai tayi tana cewa."Okay Mom I'll try."cike da jindadi Hajia Sumayya ta karasa nata abincin dan ta hango mugun son Usman a cikin
wayar idon
ar tata in shaa Allah da son Usman zatayi amfani wajen ganin ta maidota turbar gaskiya.
*OKEKE POV*
Zaune suke a babban parlon apartment din Oba Umar suna kallon News cike da natsuwa kowa da popcorn a gabanshi shi Raihan bama news din yake saurare ba murmushi kawai yake dan chat yake da Daulah sai soyayya suke dan ko a yanzun rigima take mashi akan ya dawo haka nan ita tana missing din shi yanda yake mashi voice tana sakin kukan soyayya da shagwabe yake
ara mashi sonta da kewarta harda begen ganinta dan shima a yanzun bai
i ya ganshi a kusa da ita ba yana kallon dan
aramin bakinta yana kukan rigimar nan,maganar da Oba yayi mashi ne ya maida hankalinshi kan Oba baki
aya dan jin mai zai ce mashi numfasawa Oba yayi yana cewa."SON."Ansawa yayi cikin natsuwa furzar da naunauyen numfashi Oba yayi yana cewa."A wani matsayi ka ajiye ni a zuciyarka?."Matsawa yayi gaban Oba sosai yana kamo hannun Oba cike da son da shi kanshi bai san adadin shi da yake ma Oba ba yace."Mahaifi Dad,aminina wanda ba zan ta
a iya boye mashi komai nawa ba."Murmushi Oba ya saki yana shafa kanshi yace."God bless you Son."Shima Murmushin yayi yana cewa."Ameen Dad."Dan shiru Oba yayi sai kuma ya numfasa yana cewa."Raihan."Yanda Dad ya kirashi da full name nashi sai ya sake natsuwa yana jin wani iri dan duk rintsi Oba bai kiranshi da Raihan sai dai Abbie amma SON kawai yake kiranshi numfasawa yayi yana cewa."Na'am Dad."Gyara zamanshi Oba yayi babu wasa ko kadan a saman fuskarsa yana cewa."Ka gaya man gaskiya tsakaninka ga Allah kana son Raihana,karka damu ka gaya man iyakar gaskiyar ka kai da Raihana duk
aya kuke a wajena karka ga dan nine na haifi Raihana ka cuci kanka kace man kana sonta bayan baka santa idan har baka son Raihana da aure gayaman gaskiya Raihan ni kuma Umar Sanda Tahir ba zan bari a
aura maka aure da ita ba gayan kana santa eh ko A'a?."Maida kanshi
asa Raihan yayi yana jin sanyin dadi a zuciyarshi yana jin dadin damar da ya samu da zai ya
ice auren Raihana da Abbie ke ko
arin li
a mashi ya kuma samu damar da zai yi rayuwa da Hub dinshi ita daya ba tare da wata ta saka masu ido ba, sauke ajiyar zuciya yake ajere-ajere yana
agowa ya kalli Oba da kyau cikin natsuwa ya numfasa ya fara cewa..
*Tofah
Raihan dai ya rantse ba zai auri Raihana ba jama'a
, ya kuke tunanin zata kasance a tsakaninshi da Abbie idan har bai yarda da auren yar'lelensa ba
kuma kuna ganin shima zai samu za
in ranshi idan har ya juyama za
in iyayenshi baya...nayi nan
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Girgiza kai Raihan yayi yana sakin murmushi yana
ara dan matsa hannayen Oba ka
an cike da natsuwa yace."Dad ina son Raihana ina son auren Raihana ai koda baku ha
a ba ya dace ace na zama miji ga Raihana Dad."Kallonshi da kyau Oba yayi sai kuma ya dafa kan Raihan yana cewa."Anya kuwa Raihan?ka tabbatar da gaske kana son auren Raihana idan har baka so ka gaya man ba za'ayi maka dole ba."
aga kai yayi yana cewa."Inaso Dad fatanmu dai kuyi mana addu'ar Allah ya bamu zaman lafiya."Sauke ajiyar zuciya Oba yayi dan sai yanzun hankalinshi ya kwanta da ya tabbatar da Raihan yana son auren har Zuciya ba dole za'ayi mashi ba dan kuwa baya son abinda za'a takura yaron shiyasa ya tambaye shi, Numfasawa Oba yayi yana cewa."Ita wancan yarinyar wanda kace kun fara maganar aure idan ka koma kace ta gaya ma iyayenta zaka turo naka iyayen sai ku saka date zanzo ayi maganar idan yaso sai ayi bikin rana
aya ko?."lumshe ido yayi yana jin kamar yace maganar gaskiya Dad ban san Raihana,amma ai da kunya ka kalli
wayar idon mutum kace baka san jininshi ya tabbata Dad ba zaiji dadin ba ,amma zai auri Raihana kamar yanda Abbie ya bu
ata amma da kanta zata saka masu kuka tana neman arzikin su saka ya saketa tunda su suka ha
a,dan shi ya sani har abada ba zai ta
a son Raihana ba bai ga abinda zai so a tattare ga Raihana ba shi bai san maiyasa Abbie yaga dacewar ha
ashi da Raihana ba shi ka
ai yasan abinda ke cikin zuciyarshi akan Raihana dan kuwa dole ya nuna mata kuskurenta na yarda da aurenshi da tayi dan tabbas yasan idan har tace bata so ba za'ayi ba yana mata fatan tace bata so ko kuma zai koma Abuja din ai gobe zai gaya mata taje tace ma Abbie ta fasa aurenshi shine zaman lafiyarta harda kwanciyar hankali idan kuma taki to ba taki gani ba, numfasawa yayi yana cewa."Okay Dad in shaa Allah amma a fara na Raihana sai ayi da Daulah din daga baya nagaya mata kuma ta yarda koda ma bata yarda ba ni mai iya hakura da ita ne,na auri ZA
INKU kuma Kanwata."Girgiza kai Dad yayi yana cewa."Balle ma ba za'ayi haka ba Raihan bayan bikinka da Raihana za'a yi maka aure da ita yarinyar ya ma sunanta?naji sunan wani iri."murmushi Raihan yayi yana kallon Oba yace."Daulah Dad."Jinjina kai Dad yayi yana cewa."Msha Allah suna mai dadi Allah yayi maku albarka baki
ayanku,kuma dan Allah Raihan sai anyi hakuri dan zama da mata sai hakuri suna da kai mutum wuya in ba'a hakuri sai azo aita cizon yatsa daga baya kaji Son?."Gya
a kai yayi yana cewa."In shaa Allah Dad." Sosai Oba yayi masu wa'azi dan har da Rayyan yana parlon bai dai ce masu komai ba dan gani yake maganar ai bata shafe shi ba da zai saka baki shi mamaki ma yake yana kallon Raihan da zai ha
a har mata biyu pressure kenan,yama iya da
aya mana amma har biyu yaga kokari shi daman shi bai da budurwa bai ma da niyar fara kula wata budurwa dan yanzun bai da time din haka shiyasa ana bashi Rahina yayi godiya sosai yaita godiya kuma ta ishe shi zaman duniya tazo su haifi yara biyu sun isa dan bai son duk wani ciwon kai a rayuwarsa.