Sashe 36
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tunda Malika ta fita ta fara binciken waye wanda ya auri Umaima dan wajen friends din Umaima take zuwa duk wanda taje wajensa ansa
aya ce bai san waye ba asali ma ba wanda yasan Umaima tayi aure sai da ta saki video yau kuma yanzun ma anyi blocked din accounts dinta layinta bai siga haka ta kama bulaye bata can bata can...Shigowa tayi albusttak eatry tana duba waya cikin minti biyar ya shigo ya samu waje ya zauna kallonshi tayi tana cewa."Inajinka ance man a wajenka kawai zansan wane ne ya auri uwar
akinka Umaima duba da kaine driver dinta kai ke kaita duk inda zata wani lokacin."jinjina kai yayi yana cewa."Kwarai kuwa nine drive din Umaima amma ke maiysa kike son yin tambaya akan Umaima?."Furzar da numfashi Malika tayi tana Kallonshi da kyau tana cewa."Sanin dalilina na kiranka bashi bane damuwarka ni bu
ata ka gayaman gaskiyar abinda zan tambayeka zan baka 20M."zaro ido yayi yana kallon Malika
aga mashi kai tayi tana cewa."zan iya haka fiye da million ashirin mudun zaka gaya man aihanin gaskiyar tambayar da zan maka idan kuma ka gayaman karya nayi bincike na gano karyane ba zaka ci kudina a banza ba dan ina mai maka alkawarin ba zaka kwana a wannan duniyar ba dan ni Malika bani yafiya kuma bani rama Alkhari ga wanda yayi man shi."Gya
a kai yayi yana cewa.'maikike son sani game da Umaima?."gyara zama tayi tana cewa."Abu
aya zuwa biyu."dan shiru tayi tana furzar da iskan bakinta mai zafi tana mai Kallonshi da kyau ta cigaba da cewa."Na farko waye mijin da Umaima ta aura
an waye shi a kasar nan na biyu anan cikin garin Abuja suke zauna ko kuma a wata
asa ta daban?wannan abun kawai nike bukatar ji daga gare ka."cike da mamaki yake kallon Malika yana cewa."Yanzu akan wannan yan-tambayoyin zaki bani maku
an ku
e har 20M?."
aga mashi kai tayi tana cewa."Ina
ara gaya maka zan baka fiye da haka ma."
Murmushin nasara yayi duk da yana da ku
i sama da ku
in da zata bashi a account dinshi amma ba wanda ya
ari,ruwa ya
auka ya sha yana gyara zama ya gaya mata komai akan auren Umaima da Usman bai boye mata komai ba, sauke numfashi yayi yana cewa."Kinji yanda auren sarauniyar kyau Umaima ya kasance Ranki shi da
e."Murmushi Malika ta saki tana cewa."Idan na fahimta su dukansu iyayensu suka yi masu auren dole kenan?."Girgiza kai yayi yana cewa."A'a ita Hajiya Umaima ta dade tana son Alhaji Usman shine dai bai sonta har akayi auren baya sonta fin
arfinshi kawai iyayensu sukayi da yake shi Alhaji Usman yana da biyayya shiyasa kuma na gaya maki mahaifinsa ya rasu da mahaifinsa da mahaifin Hajia Umaima uwa
aya uba
aya suke,auren zumunci ne akayi masu duba da ba wanda zai iya aurenta dalili da dabi'unta sai na gida."Murmushi ta saki tana cewa."Komai yasa shi Usman din bai son mace har mace kamar Umaima ga kyau ga gayu ga kuma sura duk a haka baya sonta?."jinjina mata kai yayi yana cewa."Kwarai kuwa shi wannan baya gabanshi saboda shi Ustaz ne asali ma malamin islamiyya shi ko fitar dare baya yi fa sosai Ustaz ne duk yanda zan gaya maki ustazancin shi ya wuce ma duk tunani na."gya
a kai tayi tana cewa."wace islamiyya yake koyarwa?kuma zaka iya kaini gidan nasu?."numfasawa yayi yana cewa."kin san ai FAG ESTATE to anan suke zaune Estate din nan mai kallonsu cikinta akwai islamiyya acan yake koya masu duk weekend."check Malika ta fiddo ta rubuta kudi har 50M ta saka ta bashi kusan rudewa yayi take ya tura mata pictures din Usman ta wuce gida...koda ta koma gida wanka tayi ta fito ta samu abinci taci sannan ta
auki wayarta ta kure Usman da ido murmushi ta saki tana cewa."Dangin su Umaima ina jin sun ha
a jini da indiyawa Alaja."tsaki tayi ganin Alaja ma bata san tana magana ba
aukar remote tayi ta dakatar da kallon porn din da take tana cewa."matsalar ki kenan Alaja idan kina wannan kallon baki jin mai ake cewa."dan bata fus
ka tayi sai kuma tace."Maiyasa zaki kashe man bayan kin san na dauki chaji ko?ina niyar release zaki tsada man."Ta
e baki tayi tana cewa."Tunda na tafi nasan abunda kike kallo kenan har na dawo sai dare yayi ki hana mutum bacci da bukatarki."juice ta sha tana cewa."Gobe zamu yi parking mu sake Estate.'kallonta tayi xatayi magana Malika ta dakatar da ita tana mai cigaba da cewa."Wani plan zan ha
a na yanda zan anso matata a wajen Usman." Dan shiru tayi tana cigaba da cewa."Na gano waye Umaima ta aura,sunansa Usman yana da son addini kuma baya son ko veil yaga mace ta saka,duk mace mai saka veil to shi sunanta karuwa a wajenshi koda kuwa namiji bai ta
a kama koda hannunta shi ta gama sunanta karuwa, ni kuma zanyi amfani da wannan damar zan koma gidana da yake onta estate na kuma shiga islamiyyar dake unguwar zan koma ustaziya da ko kallon mutune ban iya yi tsabar tsoron Allah zai yi yanda zai yi har nayi soyayya da Usman karshe na aure shi idan har na shiga gidan Usman da sunan mata nan salon zai sauya."
Kallonta Alaja tayi tana cewa.'kina da kyau kina da komai,amma kina tunanin namijin da ya samu mace kamar Umaima zai iya kula wata Malika?."Murmushi ta saki tana cewa."Idan har yana sonta ba zai iya kulawa ba,amma shi Usman bai son Umaima bai sonta saboda tana karuwa kinga kuwa ni idan har naje mashi da irin suffar da yake so a wajen mace zan samu shiga a wajen shi,duba da shi kyau da wani sura basu gaban Usman tarbiyya kawai da ilimi yake bu
ata kuma ina da ilimi na sauke na haddace koda na shiga islamiyyar class dinshi zansa a kaini." Tashi Malika tayi tana tafa hannu tana zagaye parlon matsawa tayi kusa da Alaja tana cewa.'saye zuciyar Usman ba wuya zatayi man ba duba da shi
in nasan weekness
anshi to yau zamu tashi ke kuma zaki kasance matsayin mahaifiyata,zan nuna mashi mahaifina ya rasu shekaru da suka zan tusa mashi sona da tausayina da kuma yardata a zuciyarshi."sosai suka tsara yanda za'ayi ba wani abubuwa suka
auka ba kayan sawa ne suka kashe glove suka rufe motocin da suke a parking space sannan suka tafi wancan gidan dan akwai komai a cikinshi, murmushi Malika tayi bayan sun shiga sabon gidan da suka koma kallon Pic din Usman tayi tana cewa."sai kayi nadamar auren man mata da kayi a rayuwarka."daga haka ta fa
a toilet tana mai cigaba da tsara yanda plan dinta zai kasance..