Sashe 112
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Tashi Umaima tayi tana dauko Alqur'ani ta fara karantawa cikin natsuwa take karatun dan a yanzu a hankali Umaima ta fara hadda a wani channel take bin karatun sosai tayi nisa a haddarta dan ita yanzun ta cire wani Usman ya cigaba da ansar mata ko Malika dan ma yace mata babu kyau mutum yayi ma kanshi
ari da kanshi da ba zata sake ansar
ari a wajen Malika ba dan abunda Malika take mata ya fara isarta kuma gab take da ta
auki hukunci mudun Malika ta cigaba da yi mata irin kallon da take mata sai ta danneta ta watsa mata barkono a cikin idanun su tsiyaye kowa ya huta dadinta ma da yau anyi mata
ari to ta sauke maimai ne kawai nata dan yanzu karatu baya bata wahala ta iya ha
aki...saukowa Malika tayi tana sakin murmushi tana zama kusa da Umaima tana mata wani kallon Kauna tana cewa."Da girman kujerarki Gimbiyar mata."banza da ita Umaima tayi tana cigaba da karatunta ta nuna bata san da zuwan Malika duniya ba, girgiza kai Malika tayi tana cewa."Yau kuma ba'a son maganar kenan?gaskiya class dinki a kullum
ara burgeni yake sosai."Kallonta Umaima tayi tana banka mata harara tana cewa."Wai maiye haka?ko kin makancewa baki ganin karatun Alkur'ani mai girma ake ba da zaki kama surutu bayan kin san hakan babu kyau."Furzar da numfashi Malika tayi tana cewa."Au hakane fa astagafirillahi ya Allah."Daga haka bata sake cewa komai ba sai tagumi da ta buga tana kallon Umaima tana murmushi dan yanda Umaima tayi kicikici da fuska sai tayi mata mugun kyau ita fa komai Umaima tayi kyau yake mata
ara mata kuma kaunar Umaima yake a zuci,wannan dama ce kuma ba zata ta
a yin wasa da ita ba yanda Allah ya anshi adduarta har ta samu babbar dama irin wannan ba zata yi wasa da ita ba,dole ne tayi soyayya da Umaima kuma dole Umaima ta sota ta kaunace ta kamar yanda itama take kaunarta, bata son maso wani kuma kowa Umaima take so har taki kulata idan har ta gano waye sai tayi ajalinsa zata
ara natsuwa ta saka ido sosai kodai ita Usman ya raina tana sake da baki basu soyayya yana zagayewa yana cutar ta tabbas idan har hakan ya tabbata tayi imani ga Allah ba zata bar Usman ba,ta kashe mutun sunfi nawa akan Umaima Usman bashi bane na farko ba,komai ma ya faru dashi laifin iyayensu ne da suka ha
a aure bayan ita ke da Umaima, rufe Alqur'anin Umaima tayi bayan ta shafa addu'a tana tashi tabar parlon ta shige room dinta,kwantawa tayi tana jan dogon tsaki tana auna yanda zata kankare ma Malika babban warning akan Kallonta wannan ai maitane to idan har ita maita ne yake damunta taci kanta Ita dai tafi
arfinta wallahi bacci ne ya kwashe Umaima a haka...da kallo tabi kofar room din Umaima sai kuma itama ta tashi tana hawa sama ta dauko night-wears dinta ta sauko
asa dasu ta shiga dakin Umaima dan ta dawo kenan idan ta koma sama Usman ne ya dawo wannan kwanakin na amarci ne ita da Umaima zata nuna ma Umaima maiye so maiye kuma kauna zata dasa ma Umaima soyayarta da ko Usman ya dawo ba zai samu kallon arziki daga wajen Umaima ba,bayan ta gama jera kayanta a cikin na Umaima wata rigar Umaima ta
auka tana sunsunawa tana lumshe ido tana jin sau
in son Umaima na fisgarta,hawa tayi tsakiyar gadon tana zama ta buga tagumi tana kallon Umaima tana bacci da yake fan na motsawa ga kuma ac da kamshin da
in da yake fiddawa sai ya chanza masu weather ta koma irin ta masoya,iskane take hura Umaima gashi yana hawan fuskarta da yake daman kan Umaima babu kitso parke kawai yake ba kitso take ba daman sai dai gyaran da yake sha a hankali ta matsa tana hura mata iskancin bakinta saman fuska tana saka hannun a hankali ta yaye gashin tana maida shi baya tana sauki numfashi a hankali ta
ura ma
aramin ba
in Umaima da yake pich dashi sharr sai daukar ido yake da kyalin lipsgloos din da ta shafa mashi a hankali ta
aura yatsanta saman lips din tana shafawa a hankali tana sauke wani irin numfashi sai kuma ta dan murza kadan tana lumshe ido so take ta tsotsi lips ta shanye lipsgloos din tas a hankali ta kawo kanta zata manna a saman bakin Umaima ta tashi dan a cikin bacci take jin kamar ana ta
a ta,a hankali ta sauke idonta kan Malika tana sakar mata murmushi tana shafa lips dinta da sauri ta tashi zaune tana jan baya tana cewa."Innalillahi wa'inna alaihirajiun auzubillahi,Allahunma ajirrini fi'masifati."ramumo hularta tayi tana wurga ma Malika harara tana cewa."Wanann ai dabbanci ne da rashin hankali ya zaki shigo man daki without excuse har tsakiyar bed dina kina shafa man baki wannan ai hauka ne da rashin hankali sai kace wata wawiya jahila."Murmushi mai sauti Malika tayi tana cewa."Komai zaki kirani Umaima zan ansa suna nan ne a kanki."Shiru tayi tana numfasawa tana cigaba da cewa."Zan ansa sunan mahaukaciya marar hankali,wawiya da kuma jahila idan a kanki ne Umaima dan kema kin san da hakan kawai dai kina nuna man kamar baki gane ba why Umaima?