Sashe 145
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cikin shiri suka fito su duka ukku Ammie da Abbie da kuma Rahina dan su duka jiya suka dawo daga Okeke kwanansu biyu can sukayi weekend fa
a Abbie yake daga dawowarsa amma Ammie ta matsa masa akan suje gidan Raihan suga ko lafiya dan shirun bana lafiya ba ita dai hankalinta ba'a kwance yake ba dan ko Raihana sunyi kwana biyu basuyi waya ba tun randa zasu Okeke taso ta bisu Abbie yace a'a mijinta baisani ba sai ta kashe wayar ko an kira basu samunta,ita dai Ammie shiru tayi tana jin yana fa
ansa har suka
auki hanya bai daina ba dakyal ta samu yayi hakuri....Tsaye suke su dukansu a parlon bala'i Raihan yake akan dole sai Raihana ta wanke ma Daulah inners dinta tunda ita ciki ne da ita bata iya wankewa ita kuma Raihana tace bata wankewa ba ciki ba komai Daulah gareta ba zata wanke mata inners ba Allah ya tsareta cikin masifa itama take cewa."Wallahi ba zan wanke ba dan wallahi matarka tayi ka
an na wanke mata inners idan har abun ya ishe ta ai akwai mall taje ta sawo wasu tunda babbar
azama ce sai kace kanta farau ciki da bata iya wanke inners dan bak'ar
azanta."Saukar mari kawai Raihana tayi a fuskantar Daulah ta dauke ta da mari tana cewa."Dan ubanki ni zaki kira da
azama?kuma dole ki yankesu ko ubanwa ya tsaya maki yau din nan."Cikin ikon Allah itama Raihana ta
auki hannu ta sauke ma Daulah nata marin kafin ta sauke hannunta a saman fuskar Daulah Raihan ya
aura mata marin sake daura mata wani zaiyi Ammie tace."Kul!ahir dinka Raihan ka sake ka
ara marinta sai na tsine maka albarka sakarai marar hankali da tunani."Tun Marin farko da Daulah tayi ma Raihana a kan idon su Abbie da ramawar da Raihana tayi da wanda Raihan shima yayi mata dan tun suna maida ansar baki suka shigo suna sallama basuji ba karasa shigowa suka suna isowa Abbie ya
aga hannu yana sharara ma Raihan maruka yana cewa."Ashe baka da hankali baka wayau ban sani ba,dan ubanka Raihana baiwar matarka ce da zata yi mata wanki uban waye ubanta da har zaka sa kamar Raihana tayi mata wanki?"Dafe kumatun Raihan yayi yana cewa."Amma ai kana jin aiki na sakata tace batayi ko?to wallahi na gaji na gaji da duk abinda ake man kuma wallahi sai ta yankesu ko naci ubanta."sha
arsa Ammie tayi itama tana aza masa nata marin tana cewa."Raihan kasan da wa kake magana kuwa kanka
aya?"hanka
e Ammie yayi daga jikinsa yana cewa."Ko gaban wa nike ina ruwana ba abinda ya damai ni ina da ra'ayin kaina da zan fadi abinda ke raina tunda ina da freedom haka komai yazo karshe na gaji na Saki Raihana."Tsawa Abbie ya buga ma Ammie yana cewa."Jamila."Yanda ya kira sunanta yasa Ammie dakatawa tana kallon Abbie hawaye na zuba a idonta dan a tsorace take sosai tasan waye mijinta bai iya fushi ba ko kadan fushi baya yi mashi kyau,kallon Raihan Abbie yayi yana cewa."Sake maimaitawa naji Raihan."Ba kunya ba tsoro Raihan yake sake maimaita kalmar sakin da ya furta ma Raihana har da
arawa da cewa."Na gaji da zama da za
inku ni da za
in raina nike bu
atar nayi rayuwa dan ita nike so ita ce rayuwata."Jinjina kai Abbie yayi yana cewa."Za
in ranka itace rayuwarka ko?to kaje kai da Za
in ranka daga yau karka sake tunanin ka ta
a haduwa da wani Umar Fatah Umar ka shafe Umar Fatah Umar daga rayuwarka daga yau kaje na sallamaka har gaba da abada."Murmushi Raihan yayi yana kama hannun Daulah yana cewa."Sai mai Abbie sai mai dan ka sallamani?ai Ni ba damuwa zanyi ba dan Daulah ta isheni zaman duniya Daulah ce ahalina jinina rayuwata wallahi a shirye nike da nayi rayuwa Ni
aya daga Ni sai Matata dan akan Za
in Raina zan iya yin komai kuma nima na barku har abada yanda kace na shafe ka daga tarihin rayuwata kaima ina son ka shafeni ba iyakar kai ba dukanku ban bukatarku a cikin rayuwata Matata kawai ta isheni ita ce farincikina."Kuka Raihana ta fasa tana ri
afar Raihan tana cewa."Dan Allah Yaya Raihan karka rabu da iyayenka a kaina dan Allah kayi hakuri ka nemi gafara....ball da ita Raihan yayi yana cewa."Kika
ara ta
ani sai na kasheki na tsaneki kuma har abada ba zan ta
a sonki ba kuma kamar yanda nace zan
ara maimatawa na barku har abada."Kuka Ammie take haka ma Rahina amma banda Abbie dan nuna mashi hanya yayi yana cewa."Fice man daga gida ka tabbatar da kwayar zaira karka ta
a man daga cikin dukiyata."Jan hannun Daulah Raihan yayi da take kuka yana cewa."Har abada ni Raihan Umar Fatah nafi karfin na dauki daidai takalmin gidan nan." Nuna shi da yatsa Abbie yayi yana cewa."Kul!
Nahaneka karda ka sake ha
a sunana da sunanka kaje ka nemi wani uban ba dai ni ba, dan ni ina nadamar haihuwarka da nayi,idan ka kuskura tsotsayi yasa ka
ara danganka sunana da sunanka a matsayin uba sai na tsine maka yanzun abinda yasa ba zan tsine maka ba saboda nasan ko a haka na barka duniya ta isheka riga da wando sai dai shawarar da zan baka ta
arshe a rayuwarka ni Umar Fatah Umar ina baka shawara ko a cikin mafarkinki karda ka kuskura tsotsayi yasa
afarka ta tako gidana da sunan ka dawo wajena a matsayin ubanka shine babban kuskuren da zaka tabka a rayuwarka Raihan zaka iya tafiya ga kofa nan."Jinjina kai Raihan yayi yana cewa."Naji duk abinda kace Abbie kuma ina tabbatar maka da cewa
afata ba zata ta
a taka gidanka ba har abada iyalaina sun isheni rayuwa."Ka kirani da sunana Umar Fatah Umar ni ba Abbienka bane har abada,kaga wa'anan sune nike Abbiensu ba kai ba kai kaje ka nemo wani abbien ba dai ni ba." Ya
arasa maganar yana nuna su Raihana dakatar da Raihan yayi daga maganar da zai yi mashi kofa,briefcase dinshi kawai ya
auka da ATM dinshi sai ita kuma Daulah da ta dauki golds dinta suka fito ta gaban Abbie yabi da Abbie bai matsa ba da har take mashi Kafa Raihan zaiyi da kallo Abbie yabi Raihan yana jinjina kai yana kallon su Ammie yana buga masu tsawa yana cewa."Kukan mai kuke haka?akan dan iska kuke wannan kuka?duk randa
aya daga cikinku kuka yi maganar Raihan a gidana wallahi sai nayi maganinku daga nan ku shafe shi daga rayuwarku ku manda dashi ban san ko da tsotsayi naji kunyi maganarsa haka nike bu
ata daga gareku."Ha
iye hawayensu suka yi suna maida kansu
asa, Ammie kuwa kukan zuci ta koma dan tasan ta rasa Raihan kenan har abada kamar yanda Abbie yace dan Abbie bai iya gaba ba kuma magana
aya ce baya chanza mata shima Raihan din tasan tunda yace ya cire su a rayuwarsa tabbas ya cire din dan irin zuciyarsa
aya da ubansa,ita tsoronta irin rayuwar da Raihan zai yi wannan wata irin masifa ce take tunkarosu Allah ya kawo masu sauki.
*Jama'a nace Jama'a anan zan dakata da free page ga dai yanda salon labarin za
in iyaye yazo salonsa daban ne ya kuke ganin rayuwar masoyan nan zata kasance ?*
*Abubuwan da yawa sai dai mu ha
u a next book dinmu mai suna _ZA
IN RAINA_ cigaban ZA
IN IYAYE BOOK TWO, jama'a ZA
IN RAINA anan chakwakiyar take dan a Za
in Raina komai zance yake karku manta a book one sun auri ZA
IN IYAYENSU amma kuma ga yanda ta kaya duk sun watsa ma iyayensu
asa a ido akan Za
in ransu to ya rayuwar tasu zata kasance da Za
in ran nasu....
*Domin samun damar karanta complete din za
in iyaye daga book two and to three zaku turo naira single700 Vip 1500, karanta
ura da chakwakiyar da ke cikin labarin za
in iyaye da kuma soyayya mai tsayawa a zuciya zaki turo kudinki ta wannan account din 8160508316 Jamila Abubakar Bello opay or 3105870847 Jamila Abubakar Bello polaris zaku tura shedar biya ta wannan number 08160508316.*
share pls
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
Infinix X6511B
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Normal Table
No List
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Light
DengXian
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
f061db02c18746058b3fa7be0a38a084