← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 145

Sashe 28

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Murmushi ta saki tana gyada kai tace."Thank you Aysha."murmushi Aysha tayi yana cewa."Wallahi su Abbie sun yi ha
a perfect march kin dace sosai da Yaya Raihan."komai dai Raihana bata sake cewa ba,tana dai zaune ta zuba ma wani novel ido ita bata karanta ba kuma bata ajiye ba,a tsorace take dan zuciyarta bugun goma
kawai take tana son taji ance tashi mafarki kike ba gaske ba, zuciyarta ra
i take mata kuka take son tayi ko taji sau
in abun da ya tokare mata zuciya,ta ina zata fara taya zata iya rayuwa da azzalumin Mutun kamar Yaya Raihan a gida
aya,tashi tayi tana shigewa Toilet hawaye ta fara sharewa sai yanzun take nadamar kin bin shawara Uncle Ubaidu ina ma zata maida hannun agogo baya tabi shawarar da Uncl Ubaidu ya bata ta ya
i ce auren Raihan din a cikin sauki ba tare da Kowa yaga laifinta ba bakin alqalami ya bushe yanzun ma yanda abokan Abbie suka zo ta ina zata ganshi balle har tace bata so ta fasa kuma ta rasa yaushe zata fasa sai ranar aure an ha
a mutune,share hawaye tayi da bayan hannu tana cewa."Zanbi za
in iyayena ba zan taba bijerema umurninku ba koda hakan zai cutar dani amma Yaya Raihan ka sani zan aureka ne ba dan inason ka ba sai dan ka kasance za
in iyayena."durkushewa tayi cikin toilet din tana kuka sosai sai kace wanda aka gaya ma sakon mutuwa kuka take sosai tashi tayi ta fito bathroom din tana kuka ta nufi kofar fita da sauri Rahina ta ri
eta tana cewa.'Ukkty."kallon Rahina tayi cikin kuka tana cewa."Kashe ni zai yi Ukkty idan har na bari aka daura auren nan Ukkty."kuka kawai Rahina ta hau itama tana rungumarta tana cewa.'ba zai kasheki ba Ukkty ba abinda zaiyi maki kuma Ukkty kin manta promise
in Ammie tayi maki jiya ita da uncl Ubaidu.'komai bata ce ba kukanta kawai take dan ita ka
ai take hango masifar da take hangowa zata shiga a gidan Raihan balle bai baya a wai ba kuma ko ajiyan sai da Uncl Ubaidu yaso taje tace ma Abbie bata so saboda dashi yasan waye Raihan..tasowa Aysha tayi tana cewa."Duk tsanani yana tare da sauki Ukkty ibeg Stop cry."Sosai suka bata hakuri suka samu tayi wanka ta shirya amma kallo
aya za'ayi ma Raihana a gane bata cikin farinciki a ranar aurenta da ya dace ace tafi kowa farinciki ranar taxo mata a wani salo na daban da na sauran amare."
Duk yanda Umaima taso ayi dinner Dada bata biyeta ba saboda bata fuskar tunkarar Usman da maganar dinner ba dan ya dauki mataki ba dariya balle murmushi duk da kasancewarshi mai yawan fara'a hakan ba
aramin kona ma Umaima zuciya yayi ba ace kamar aurenta anyi shi kamas kamar ba aure ake ba da
yal Dada ta lailasheta tayi shiru daga haka ma bacci yayi gaba da ita tana turo baki...zaune suke a parlon Dada cikin mamaki take kallon Abba tana cewa."To yaushe kenan za'a kaita gidan mijinta Yusuf?."maida kanshi
asa yayi yana cewa."Ba yanzun ba Dada."kallon Baba Dada tayi tana cewa."To kai kaji abun da yace,idan ba yanzun ba to yaushe kenan?"numfasawa Baba yayi yana cewa."Yusuf kai muke saurare ya za'ayi a
aura ma yarinya aure kace kai ba za'a kaita gidanta ba maikake nufi da haka?."furzar da iskan bakinshi Abba yayi yana cewa."Dada kiyi hakuri amma gaskiya sam Usman da Umaima basu dace da juna ba ni ina ganin a raba auren nan dan karda a shiga hak
in Usman a barshi ya auro daidai shi itama ta Kawo daidai da ita amma ni ban na'am da auren har yanzun."Jinjina kai Dada tayi tana kallon Abba daga sama har
asa tana cewa."Ka gama Yusuf?."nuna shi da yatsa tayi tana cewa."Duk randa kayi kuskuren raba auren Uwata da Usman ban yafe ba kuma wallahi daga ranar ba zaka sake yin albarka ba Yusuf mutumin banza mutumin wofi har ni zaka nuna ma kaine ka haifi Uwata to ni kuma zan nuna maka da kai da Usman din har da ita uwar tawa nike da iko daku,na lura sanadin rabuwarmu ne yayi da Yusuf tunda har kake ja'inja da umarni na.'Girgiza kai Abba yayi zai yi magana dakatar dashi Dada tayi cikin nuna
acin rai take cewa..

Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Dakatar da Abba tayi tana cewa."Na lura da yanda kake nuna tsanar auren nan fili Yusuf wallahi wannan ce rana ta karshe da kaza kayi wata magana marar dadi akan auren Uwata da Usman kuma yau din nan ba sai gobe ba nike son a kai Uwata gidan aurenta."kallon Usman Dada tayi da kanshi yake
asa tunda aka fara bai ce komai ba tana cewa.'kai kuma idan an kai maka Uwata ka kawo man kai da kafafu a daren nan ba sai gobe ba nan zan gane karshe tsana
arshen
iyayya, sakarai ana ko
arin yi maka gata kana watsa ma mutune kasa a ido to wallahi akan wannan auren duk wanda yace zai ja'inja da shi akan hakan sai ranshi yayi matu
aci.'sauke nunfashi Usman yayi yana cewa.'Allah ya baki hakuri Dada daman ai bance banso ba kuma ko ba aure ni mai kula da Umaima ne balle kuma yanzun da nauyinta yake kaina.'Tashi Dada tayi ta nufi bedroom dinta tana cewa.'oho dai duk yaudarar kalmai da zakayi jinka kawai zanyi yaro nice nan na haifi ubanka baka isa kace zaka yi man wayau ba.'komai bai sake cewa ba cikin ba
incikin Baba ya kalli Abba yana cewa."Yusuf banji dadin abinda kayi ba kenan ni ban isa na yanke hukunci akan iyalinka ya yanku ko a matsayina na Yaya a gareka."Girgiza kai Abba yayi yana cewa.'Ba haka bane Yaya daman ni sai naga kamar za...dakata dan Allah Yusuf na yanke magana auren Umaima da Usman ba saki mutuwa ce zata raba shi kai kuma Usman ba mai kai maka matarka ka shiga ka wuce da ita gida idan ka tashi kafin safe naga gawar Umaima kaji ko.?"hakuri kawai Usman ya bada shi dai ai bai sake cewa bai so ba amma laifin Abbas yana ko
arin shafarshi hakuri Abba zai bashi Usman ya hana shi hawaye Abba ya share yana cewa."Allah yayi maku albarka ya kuma baka hakurin zama da Umaima Usman ina mai
ara tunatar da kai hakuri watarana sai labari mai hakuri shi ke da riba hakuri Usman ya bashi lailashinshi da kalamai masu dadi a haka Dada ta taddasu ha
asu tayi masu wa'azi tace ya tafi da matarshi dakinta ya ba bada zaman lafiya a haka suka tafi sai murna take dan ko digon hawaye babu a fuskar Umaima dariya ma kawai take gani take kukan mai zatayi ta auri wanda zuciya take so,dan har Bye tayi ma su Abba koda zasu zo compound dan dakatawa tayi tana cewa
"Yaya Usman dan Allah ka goyani na gaji sosai."wani banzan kallo Usman yayi mata yana yin gaba ba tare da yace mata komai ba turo baki tayi tana cewa."Kai dai Yaya Usman ba romantic guy bane." A haka ta Sun
ura baki tabi bayanshi koda ta isa gaban motar har yayi mata key yana niyar tafiya bu
e gaba tayi ta shigo tana shagwabe mashi tana cewa."Haba Yaya Usman ko dan bu
e man motar babu kuma nace maka fa na gaji sosai Wayyo masoyi."fisgar motar Usman yayi ya nufi estate dinsu ko kallonta baiyi ba dan shi magana ma bayason yayi mata dan har yanzun zuciyarshi bata yarda wai Umaima matarshi ce ba ina ai hanyar jirgin daban ta mota daban andai
aura aure hankalin duk wanda ya ha
a ya kwanta amma shi ba zaiyi rayuwar aure da Umaima ba shi bai shirya
aukar cuta ba,ama rasa wa za'a aura mashi sai karuwa wai uwar
anshi ake son ta zamo a haka bayan ta gama gantalinta,ita kuma ganin baice mata komai ba sai tayi shiru tana yin hawaye tana tura baki gaba koda suka shigo a cikin gidansu samun wajen da ya dace yayi parking yana bu
ewa ya fito tsaye yayi yana wurga mata harara ganin bata da niyar fitowa ya balle marfin motar yana cewa."ubanwa kika ajiye da zai fito dake daga cikin motar?."narainarai tayi da ido zata fara kuka dan ya tsorata ta sosai,kamo kunnanta yayi da karfi har ya fiddota daga cikin motar kuka fashe mashi dashi tana cewa.'Wayyo Yaya Usman zaka ciren kunne fa.'buge mata ba
in yayi yana cewa.'dama ya cire sai nafi kowa murna tunda kunnen daman ai ba jin magana yake ba."sakin kunnen yayi yana yin gaba tabi bayan shi tana cewa.'Yanzun idan kunnena ya cire murna zakayi ba kuka ba?Yaya Usman maiysa baka iya soyayya ba?kuma you look so handsome guy."maidota baya yayi yana cewa.'karki sake ki shigar man gida ba tare da ko bissimillah ba balle kuma sallama daman an gaya maki haka akeyi idan mata zata shiga gidanta na aure bata addu'a ba komai.?"Ta
e baki tayi tana cewa."To ai ni ban iya ba shysa.'harararta yayi yana cewa."A haka aka
aura man aure da jahila yar kwalta baki san komai ba sai yawon iskanci da rawa kamar mazari zan yi maganinki ne."dan
ata fuska Umaima tayi dan taji zafin kalmar kwalta da yace mata kuma wannan shine farko a rayuwarta da taji ciwon kalmanshi a kanta, gya
a kai kawai tayi ba tace komai ba sai ma shiga da tayi gidan kuma batayi sallamar ba kamar yanda yaso.
Chapter 28 · 0% Book details