Sashe 97
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Girgiza kai yayi yana cewa."Never dole na gyara ma yarinyar nan zama a gidan nan."Tunda suka fara Daulah take tsaye daga nesa tana kallon ikon Allah tana kuma girmama girman tsafi irin na Raihana dan ta tabbata ba'a banza Raihana tabar Raihan ba dan wannan abun da tayi mashi da babu tsafi a ciki da yanzun Raihan ya karya Raihana,a hankali ta tako tana dafashi tana cewa."Gaskiya Babe ya dace ka dauki babban mataki akan yarinyar nan tun batayi mana illa ba daga ni har kai dan da gaske take zata yi mana illa,haka fa tayi man dazun bayan fitar ka daga zan mata wa'azi tazo ta daina abinda ya daukar ma kanta tayi rayuwarta yanda ka tsara mata dan zaman lafiya ta she
eman wuya wai sai ta kashe ni wallahi dakyal na anshe kaina nidai gaskiya idan har ba zaka
auki mataki ba kawai ka sake ni dan karda ta kasheni a banza."Furzar da numfashi yayi yana janyota jikinshi rungume yana cewa."Ba zan ta
a sakinki ba dan kece rayuwata kuma wannan abun shine na karshe da zatayi a gidan nan zanyi maganinta ne barni da ita, yanzun
aure ki shiga kitchen ki sama mana abinda zamu ci Bae."Shafa cikinshi tayi tana cewa."Bae kawai muyi order dan wallahi abinda yarinyar nan tayi man dazun ya saka man ciwon kai ko magana ban san yi."Jinjina kai yayi yana tafiya da ita bedroom din shi ta taimaka mashi ya sauya kaya suka fito yayi masu ordering din abinda zasu ci...koda Raihana ta koma room din ta tsayawa tayi gaban mirror tana kallon fuskanta tana shafa inda ya mareta tsaki tayi tana cewa."Allah ya isa ban yafe ba kuma baka mari banza ba mugu kawai."Zama tayi gefen gado tana mai cigaba da cewa."Wallahi sai kasan ka mareni daga wannan marin da kayi man nayi maka alkwarin bazaka sake marmarin marina ba dole nayi maka iyaka da ta
aman lafiyar jiki Yaya Raihan dole ne ma dan komai yazo
arshe idan nan da kanka zaka ce ka sakeni idan har ka gaji dan na gama
aga maka tun da baka san
agi ba."Karatu ta tashi ta fara yi na Alkur'ani mai girma take ta fara jin sanyi na ratsa mata zuciya ba kamar dazun ba.
Nocking din kofar ta tayi tana yin sallama,ansawa Umaima tayi tana cewa."Shigo mana Malika."Turowa Malika tayi tana zama gefen gadon tana cewa."Umaima kina lafiya dai ko?naga har saven ya kusa baki fito ba."mi
a Umaima tayi da ta fiddo mata da surarta waje duba da kayan bacci ne jikinta masu sharashara kuma a gaban rigar net ne ba'a saka komai na sai kuma hannun igiya wando bacci iyakar shi cinya daman ba saka bra tayi ba nonuwan ne tsaye cur a cikin rigar sai daukar ido suke duk da Umaima bata da haske amma chocolate skin dinta da taji creams manya masu tsada da gyaran fata ga kuma kamshi da ya zauna a jikin Umaima ko ta shafa turare ko kadda ta shafa kamshi take sosai..bu
e baki Malika tayi tana kallon nonon Umaima tana jin kamar taje ta matsa mata su ko ta ji sau
in abinda take ji akan Umaima tayi hul
a da mata da yawa taga nono iri-iri kama daga manya zuwa
anana bata ta
a ganin nono maikyau da
aukar ido ba irin na Umaima ba iyakar nonuwan Umaima ba komai na Umaima sonshi take daidai da tafiyar Umaima saka ma Malika sha'awarta take dan ko yatsan Umaima ta gani sha'awa take taso mata balle kuma nonuwa ga nipples dinta da suke sha
i miyau ne yazo zubo ma Malika tayi sauri ta maida shi tana maida kanta
asa ganin irin kallon da Umaima take mata, murmushi ta saki mai dan sauti tana cewa."Nace baki jindadi ne Uwargidanmu."Sauke numfashi Umaima tayi tana dafe kanta ka
an tana cewa."Wallahi kam Malika da
yal nayi asuba na samu nayi azkar kaina yake man ciwo sosai."cike da damuwa Malika ta kara hawa gadon har hawaye sun tarar mata jin Umaima bata lafiya dan tabbas ciwon kan nan ba
aramin wahalar mata da mata yake ba duba da bata fito ba ta shiga kitchen kuma Umaima bata wasa da shiga kitchen ta lura har muryarta ta chanza kuka ne yake son zubo mata tana cewa."Innalillahi wa'innalaihirajiun Umaima sannu kin sha magani?mai ya janyo maki ciwon kai? tashi muje asibiti a duba maki kan."a jere take maganar har hawaye sun fara zubo mata dan kuka ne ya rage ta saki shima yana kan hanyar fitowa, shigowa Usman yayi yana kallon yanda Malika take hawaye cikin mamaki yake cewa."Lafiya Gimbiyata?Maike faruwa mai kike a room dinta ba breakfast kika ce zaki shiga kiyi mana?"Kuka Malika ta fashe dashi tana cewa."Umaima ce bata lafiya fa Jarumina."sai a lokacin ma ya kalli Umaima sandarewa yayi daga tsayen da yake yana
ara jinjina ma girman Allah dan kuwa iyakar halittar da Allah yayi ma Umaima kawai zaka kalla ka yarda da Allah
aya ne ba kuma maiyi sai Allah dan shi bai ga ta inda Allah ya rage Umaima da shi ba sai rashin ilimin addini da take fama dashi shima rashin ilimin a da ne dan yanzun neman ilimin take,kauda kai yayi yana sauke numfashi yana cewa."Dan kuma Umaima bata lafiya sai ki sata gaba da kuka Gimbiyata?."Turo baki tayi tana cewa."Nidai a kai ta asibiti."Girgiza kai yayi yana cewa."Ai ba kowane ciwo ake zuwa asibiti ba maike damunta."Girgiza kai tayi tana cewa."ko wane ciwo duk
arantarsa ana zuwar mashi asibiti balle kuma ita da take ciwon kai."Zama yayi gefen gadon yana
ara hawa sosai ya zamai hannun Umaima saman kanta yana kallon fuskarta sai ta
ara yi mashi wani irin kyau wanda shi bai ta
a ganin kyaun nata haka ba sai yau,tabbas yasan Umaima tana da kyau amma bai yi tunanin kyau nata ya wuce yanda za'a misaltashi ba sai yau...Harararshi Malika take tana jin kamar ta ruga kitchen ta dauko wu
a ta datse hannunshi da suke ri
e Umaima tana jin zafin kallon kurullar da yake ma Umaima dan ta lura kallon maita da zallar sha'awa Usman yake ma Umaima dan tunda ta shigo gidan bata ta
a ganin Usman yayi ma Umaima irin kallon da yake mata yau ba,duk da yana mata kallon wuce misali amma na yau yafi na kullum dan baki
aya idonshi suna kan nononta dan tama lura ya manta da zamanta a wajen neman kauce layi yake ya ta
a mata nonon mata kuma ita bata zata ta
a yafe mashi ba tana iya buga mashi abinda zai sa ya rasa ranshi take, gyaran murya tayi da sauri ganin zai kai hannunshi a saman nonon Umaima...da sauri Usman ya maido hannunshi yana mai jin kunyar Malika ta kama shi dan shi sam ya manta da inda yake ya manta da Malika tana wajen faskewa yayi yana
ara mi
a hannushi ya
aura a kan Umaima ya fara yi mata kamu yana tofa mata addu'a hawaye kawai Umaima take dan zafi take ji sosai na kamun da yake mata,bayan ya gama ya dauko magani ya bata yana cewa."Ai zaki iya tashi kiyi wanka ki saka suturar da ta dace ko?"Turo baki tayi tana cewa."Ni ban iya ko tashi kaina fa ke ciwo Yaya Usman."kallon Malika Usman yayi yana cewa."Kinga abunda yake ha
a ni da Umaima kenan son jiki,to idan bata tashi ba wa zai taddar da ita?".
Murmushi Malika tayi tana cewa."Ai amfanin zaman tare kenan sai na kama mata ta tashin dan ko bata fa
a ba tana jin ciwon kai."Gaba Usman yayi yana cewa."Ba za'ayi wannan abun dani ba dan na lura kema wani bibbiye ma Umaima kike Gimbiyata."Dariya Malika tayi yana cewa."Nidai naji amma Auntyna na ciwon kai ba zan barta ba sai ma nayi jinya."To nidai azo a samarman abinda zai yi breakfast ko na yafi office."Cewar Usman yana fita daga dakin jikinshi nayi mashi wani iri bai san maiyasa idan har yaga koda tudun nonuwan Umaima ne sai ya tsinci kanshi a irin wannan yanayin da dazun Malika batayi gyaran murya ba da yayi abun kunya Allah dai ya so shi.