Sashe 111
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cikin natsuwa yake kiran sunanta, kallonshi tayi tana turo baki gaba tana maida kanta gefe,girgiza kai Usman yayi tana furzar da numfashi yana cewa."Maiyasa kike son
ataman rai Umaima maiyasa baki son zaman lafiya a gidan nan?duk ko
arin da Malika take yi a gidan nan na son zaman lafiya amma kike son kawo man fitina a cikin gida."A hankali Usman yake magana dan shi kunya yake ji ma idan Malika taji abinda Umaima tace Allah yaso ma a cikin daki ta taddashi da maganar ba'a parlo ba, shagwabe fuska tayi tana cewa."Toni Yaya Usman maiye laifina dan nace kace matarka ta rage yi man kallon mayu?to wallahi idan har bata daina yi man kallon mayu ba sai na cire mata ido gwanma tun wuri ma kayi mata magana ta daina shine zaman lafiyar da kake magana idan har bata daina ba ba'a ta
a zaman lafiya gidan ba har sai randa ka sake ni."Kallonta Usman yake tafa hannu Usman yayi yana cewa."Innalillahi Umaima Allah ya
ara shirya man ke, rigima iya rigima yanzu dai ai kallo ne baki so ko?"Daga mashi kai tayi yana kumbura baki, numfasawa yayi yana cewa."To naji zata daina iya abun da ya kawo
akina kenan?"Girgiza mashi kai tayi tana cewa."Ai harda kai ma dan kaima kana man kallon mayu kuma wallahi nidai kaima ka daina dan ban son kallo karda ma cire maka idanu kace ban gaya maka ba."Murmushi yayi yana kallon zallar yarintar Umaima wai shi zata cire ma idanu yarintar kenan ba hankali jinjina mata kai yayi yana cewa."To uwata naji zan kiyaye."Tashi tayi tana fitowa a bakin kofa suka ha
u da Malika tazo shigowa kallon Umaima tayi gabanta na faduwa tana tsoron kai dai wani abu sukayi dan daman ta kula da yanda Usman yake ma Umaima kwana biyu yanda take kallon Umaima gabanta yana faduwa ta fa
a room din Usman ba ko sallama tana cewa."Usman ban gane abinda ke shirin faruwa a gidan nan ba?."Yanda ta kira Usman din ido rufe ga hawaye suna zubowa yasa Usman tashi zaune yana cewa."Subuhanalillah Gimbiyata lafiya maike faruwa mai zafi haka?."Kuka kawai ta fashe dashi dan zuciyarta zafi take mata wani irin ba
in kishi ne ya tokare mata zuciya wai Umaima ce Usman yayi wani abu da ita? tabbas zata iya kashe shi a cikin daren nan ba tare da ta sani ba yanda take kukan yasa Usman saukowa saman gado yana yin kanta dan bata hakuri ja baya tayi tana cewa."Karka kuskura ka ta
a ni har tambayata zakayi lafiya bayan kasan yau kwanane amma ka kira matarka a ranar aikina kuna munafunta,ni ina mata haka ne kodan tafini kyau kake man haka?".Dafe kanshi Usman yayi da ya fara yi mashi ciwo yana cewa."Innalillahi wa'inna alaihirajiun!haba Gimbiyata ban ta
a tunanin jin haka dagareki ba ya za'ai ki bari kishi ya rufe maki ido haka har shedan yayi nasara akan tunaninki bayan kin san da cewa nasan babbar masifar aikata laifin da kike tuhuma ta dashi a wajen Allah dan Allah kibar wannan maganar wallahi hannun Umaima ban kama ba har ta fita daga dakin nan,har ta bar dakin ma fa
a nayi mata idan kin kula da
acin rai tabar dakin."Sauke ajiyar zuciya Malika tayi da taji ko hannun Umaimarta bai ta
a mata ba dan dazun ji take kamar tayi mashi mai ta huta kasa kallonshi tayi tana cewa."Dan Allah kayi hakuri da rashin fahimtar da nayi maka jarumina."Murmushi yayi yana rungumarta jikinshi yana cewa."haba karki damu ai nasan kishinku ne na mata ya tashi yau, daman zuwa tayi tana man warning wai nabar yi mata kallon mayu idan na sauko
asa idan ba haka ba zata cire man ido kinji hauka irin nata."lefewa kawai tayi jikinshi tana ganin hukuncin Umaima yayi daidai dan ko ita mai tayane cire mashi ido tana ba
in cikin irin kallon da yake mata itama,wasa yayi mata har ta saki jikinta daman tea ta fita ta ha
a masu a kitchen dinsu na sama sai da suka sha suka kwanta.
_Litaffin ku
i ne akan naira 700 vip 1500 zaki turo kudinki ta wannan account din 8160508316 Jamila Abubakar Bello opay or 3105870847 Jamila Abubakar Bello Polaris bank evidence of payment via 08160508316_
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Murmushi ta saki mai sauti tana dauko mashi watch din shi tana
aura mashi a hannu tana cewa."Ban san mai ya hau kaina ba,kawai inajin zuciyata tana zafi sosai, Allah dai yasa mu iya saffarafa kishinmu."lakutar hancinta yayi yana cewa."Ban taba ganin haka daga gareki ba shiyasa na ru
e har muka kwanta ban gaya maki zamuyi tafiya ba yau dake but da marece wajen four haka."
agowa Malika tayi tana kallon shi tana cewa."Tafiya kuma jarumina?babu shiri ba komai wannan wace irin tafiya ce haka?."Furzar da numfashi yayi yana cewa."Nima haka tazo man kamar jefa daga office ne zamu je wani workshop a lagos na tsawon sati
aya ni kuma gaskiya ban iya nisa da matata har na sati shiyasa kawai na yanke shawarar tafiya dake tunda accommodation din da za'a bani yanada da girman da zamuyi zauna na sati akwai komai a ciki harda kitchen two bedroom ne da kitchen da toilet."Gya
a kai tayi tana cewa."Okay na gane ita kuma Umaima kayi ya da ita?."Dan shiru yayi jim yana cewa."Sai ta koma gida kafin mu dawo daga tafiyar."girgiza mashi kai tayi tana cewa."kana ganin zata yarda ayi tafiyar nan a barta Jarumina?da abun ya zama matsala kawai kayi tafiyarka sai mu zauna har ka dawo."Girgiza kai yayi yana cewa."A'a da ace tafiyar ta kama lokacin kwananta to ke zaki tafi gida idan muka dawo sai ki dawo amma tunda tafiyar ta kama lokacin kwanakine dole ta hakura balle ma nasan Umaima koda kwananta ne komai ba zata ce ba."Shiru Malika tayi tana nazarin yanda zata lallaba Usman yayi tafiyarshi shi
aya ba tare da ita ba dan wannan dama ce da zatayi amfani har ta sati
aya ta tusa ma Umaima soyayarta ta shayar da Umaima madarar kaunar ta ba zata bari wannan damar ta wuce ta ba,kamo Usman tayi tana cewa."Haka ne kuma ni ba zuwan Lagos ne banso ba a'a kaga karatun Umaima yazo gangara tun da har munzo ba
ara ba
ararma an kusa gamawa ta sauke ba
aya fa,mai zai hana kayi hakuri ka tafiyarka ni kuma nan nayi kokari kafin ka dawo mun sauke kana dawowa walimar saukar kawai za'ayi amma kamar bai kyautu ba ace anyi mata missing din karatun sati Jarumina."Jinjina kai yayi yana cewa."Haka ne kuma dan ina son Umaima tayi sauka dan akwai abinda na tanadar mata tana yin saukar anyway zan tafi din dan Kafin nadawo din an gama zanyi missing din da
inki Gimbiyata dan har na fara tun yanzun ma."Murmushi tayi tana saka mashi hula tana cewa."Nima zan missing naka sosai amma ai akwai waya zamu ga juna ta video call."Hakane kuma Babe." Daga haka suka sauko
asa,ta gama ha
a breakfast da komai na breakfast zauna sukayi gaishesu kawai Umaima tayi tana saka nata ta fara bayan sun gama Usman ya gaya mata tafiyar tashi da zaiyi yau, numfasawa Usman yayi yana cewa."Karda naji kuma karda na gani Umaima duk daman zaman lafiya kuke da juna sai dai to ina son ayi hakuri a kuma zauna lafiya sati zanyi na dawo kinga Malika ko ba komai ta girmaiki kuma malamarki ce sai ku zauna lafiya Allah yayi maku albarka baki
aya."Gya
a kai kawai Umaima tayi tana tashi tace."Allah ya tsare hanya."daga haka tabar wajen da kallo Usman ya bita yana sauke numfashi yana kallon Malika yana cewa."Gimbiyata ki cigaba da hakuri kinji Allah yayi maki albarka."Murmushi kawai tayi tana mashi Allah ya tsare da fatan alkhari har ba
in kofa ta rakashi tana hayewa sama cike da farinciki dan yanzu zasu fara ita da Umaima zata kawo karshen girman kan nan nata duk randa ta sakata kukan dadi.