Sashe 136
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Kallon Zully Malika tayi tana cewa."Ba'a dai magana Zully da kinga ko
arin da nayi akan Umaima da sai kin jinjina man duba yanda ta maida man fuska yarinyar ashe mugun karfi gareta kuma tasan wajen mugunta."Kallonta Zully tayi tana jinjina kai tana cewa."Gaskiya Malika kinji jiki ko bakiyi magana ba kin ga yanda kika koma kuwa?amma kin burgeni kin nuna ba abinda ba zaki iya ba akan abinda kike so haka ake son masoyi na kwarai ya kasance."Murmushi Malika tayi dan taji dadin yabon da Zully tayi mata, furzar da numfashi tayi tana cewa."Haka ne ai soyayyar da nike ma Umaima ni kaina ban san adadin ta ba Zully ina son Umaima kuma zan iya yin komai akan Umaima ni yanzu damuwata
aya ce Zully ya zanyi yanzu Usman ya biye ma dokin zuciya ya saki Umaima,ina tunani kashe aurena da Usman zanyi na fito nayi fito na fito da Umaima har na samaita ko kuwa zama zanyi da wannan ba
in auren da bai da wani amfani a wajena ina kallon Umaima tayi man nisa."Dan shiru Zully tayi sai kuma ta gyara zamanta tana cewa."Ai aurenki da Usman ya
are dan lokacin da ya raba aurenshi da Umaima harda naki ya raba Malika bai son arzikin Umaima yaci ba har ya samu damar aurenki bai san wacce Umaima ba a wajenmu bake
aya ba da ko kuka ba zaiyi sanadin saka Umaima ba,dan haka ba yanzu zaki tsige auren ba ya dace ayi mashi hukunci daidai da laifinshi balle kuma kin san girman laifin da Usman yake dashi a wajenmu ya auri Umaima ya kuma aureki sannan kuma ya shiga tsakaninki da Umaima sanadin hure mata kunnen da yake har ta
i amincewa da tayin soyayarki,har akwai wanda zaki kalla kice kina so wai tace a'a babu ita kaf garin abuja ita kanta Umaimar da taki soyayyarki Usman ne da yayi amfani da damar da ya samu na auren da akayi masu ya tosa mata sonsa,kuma a yanzu ya rage maki wahala tunda ya tsinka auren ke abinda ya rage maki
aukar matarki ko ta ko wani hali ne sai Umaima ta zama matarki ki barta yanzun ta huce daga duk abinda ya faru sai a san yanda za'ayi wajen ganin ta mallaka maki zuciyarta da gangar jikinta dan Umaima taki ce ba wanda ya isa ya samaita kaf duniyar nan idan har bake ba."
"Allah yasa Zully ina fatan Umaima tazama matata da nayi sa'ar mata da na more duniyata Zully,daman ni tun jiya nike tunanin mai zan ma Usman a duniyar nan idan har na balle auren Usman ban mashi hukunci ba ai ban more ba ban rama abinda yayi man ba Zully, kashe shi zan saka ayi a shigo a luma mashi wu
a ko kuwa bindiga zan sa a harbe zuciyar banza ko kuma ba
in ciki zan tura mashi ya cikar mashi zuciya wanda zaiyi aman jini ya kashe kanshi da kanshi Zully."Ajiye wayarta Zully tayi tana cewa."Kafin ya sake ki bakin cikin zaki tura mashi yardar da yayi maki ki nuna mashi ainahin wacece ke ,ki nuna mashi duk yanda bai son zama da fasi
ar wayaunshi ko dubararshi bata tsallakar dashi ba ya rayu da babbar fasi
a yarshayeshaye yar-kwalta mai najasar gaske haka kawai zai tsayar mashi da bugun zuciya ya gane cewa duk wayunka ko dubararka bai zai sa ka samu abinda kake so ba sai Allah yaso ya yarda sannan kuma ki auri Umaima ko ta tsiya da arziki ki bar
asar da ita sai ki bada aikinshi a harbe ma banza zuciya shikenan kawai."Jinjinawa Malika tayi tana cewa."Haka za'ayi Zully yanzu dai zan taka a sannu na
ara zama ustaziyar gaske a wajen shi sai komai ya wuce kowa ya manta zan nuna mashi wacece Malika Omar ita kuma Umaima ba zan sake neman amincewarta a kan ta anshi soyayyata ba sai na gama da Usman nayi mashi babbar illa zan saka su Muda su
auke man ita a kawo man ita a guest house dina shima Usman din a kawo man shi a gabansa zanyi less da Umaima sannan na anshi bingidar na harbe banza na tsallake kasa da Umaima sai munyi shekara kamar goma haka ko kuma ba zamu sake dawowa ba zan koya mata sona da kaunata."Haka ma yayi bar na tashi na tafi karda Usman ya dawo ya taddani dan ni ko ganinshi ban san yi a rayuwata na tsaneshi wallahi."Mi
ewa itama Malika tayi tana cewa."Nafiki tsanarshi hakuri kawai nike dan cikar burina."Har bakin kofa Malika ta raka Zully tana dawowa tana auna girman abinda zata yi ma Usman a rayuwa.
Shiru Hamad yayi yana kallon Usman sai kuma ya firzar da numfashi yana girgiza kai yana cewa."Innalillahi wa'inna alaihirajiun Usman maiyasa kayi haka?maiyasa Usman maiyasa kayi babban shirme irin wannan."Rufe file din gabanshi yayi yana cewa."Ni banga shirmen da nayi ba Hamad ko baka ji mai na gaya maka tayi ba har na sake ta Hamad?."Zama Hamad yayi yana cewa."Ka gaya man Usman amma ni da ace nine a muhallin da kake sakin Malika zanyi kamar yanda iyayena suka umurceni."What?amma da ka tabbata babban marar hankali ko Hamad taya zaka rabu da mace ta gari kamila ka zauna da yar'iska mai neman mata saboda kawai farantama iyaye."Hankalin kenan Usman sai kayi ma Malika saki
aya ka maido ta daga baya idan har aka gama bincike amma sakin Umaima da kayi ka
ata komai kuma sai kayi danasani dan ka rasa mace har mace wallahi."Tsaki Usman yayi yana cewa."Mace har macen mai wai dan Allah maiyasa kuke haka ne maiyasa kuke daukar bangare kubar
angare Hamad to ni ba haka nike ba ban zama da yar'iska yar-kwalta manema mata nabar mace ta gari ban iyawa wallahi na ji ran kowa ya
aci daga baya an shirya idan kowa ya huce."Zama Hamad yayi yana cewa."Aikuwa saki kamilar yar'arziki kana zaune da yar'iska ba."Mai kake nufi Hamad?."Ta
e baki Hamad yayi yana cewa."Abinda kunnenka suka ji shi nike nufi Usman kai na lura hankalinka da tunaninka suna din
ewa waje
aya shiyasa baka gane komai,amma wallahi nayi imani ga Allah Umaima ba zata ta
a neman Malika ba sai dai ita Malikar ta nemi Umaima Usman."Tashi Usman yayi yana buga table yana cewa."Karya kake Hamad karya kake kace Malika zata nemi Umaima karya ne dan wallahi Malika ba zata ta
a neman mace yar'uwata ba dan na lura baka san wacece Malika ba shiyasa har kace haka, Malika macece mai ilimi da tarbiyya g.....ilimin nata ai na banza ne suna suka tara Usman."Hamad ya dakatar da Usman yana mai nuna Usman da yatsa yana cigaba da cewa."Wallahi kaji kunya Usman kayi hauka da rashin wayaun babban rashin wayaun da kayi shine sakin Umaima ka kama gaibu kuma wallahi sai kayi nadama na rasa Umaima da kayi sai kayi kuka da nadamar zuci."Tasowa Usman yayi yana cewa."Har abada ba zan yi nadama ba wallahi, nadamar mai zanyi akan sakin yar'iska yar-kwalta yarshayeshaye yar dandi, wacece Umaima inba karuwa ba akan karuwa zanyi nadama dan na saketa."Murmushi Hamad yayi yana cewa."Yar'iska yar-kwalta yarshayeshaye yar dandi tana gida ka baro Usman,kuma Umaima tayi maka nisa ta subuce maka kenan har abada Allah zai bata miji wanda yafi ka komai wallahi."Ina mata fata Hamad,amma dai Usman ya yarta kwallon mangaro ya huta da kuda abi wani sarkin."Tashi Hamad yayi yana bar mashi office din ranshi a
ace dan yaji zafin sakin da Usman yayi ma Umaima, girgiza kai Usman yayi yana cewa."Kai kullum kana bayan Umaima komai dai Umaima keda gaskiya ga gaskiya kuna gani kun rufe ido kun
i gaskiya to ina maku fatan gane gaskiya daga kai har su Baba din.