← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 145

Sashe 64

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Dariya Malika tayi tana kallon wayar dake hannunta sai kuma ta kalli Alaja dake wasa da gashin kanta tana sunsuna kamar tsohuwar maiya,itama shafa kan Alaja tayi tana shafa bayanta a hankali tana cewa."Suna can suna fa
a hakan yayi man."Dariya itama Alaja tayi tana cewa."Ai basu ga komai ba,idan kika shiga gidan ki jata a jiki kafin ki kawo mata gudurinki ki fara saka mata girmanki da mutuncinki a idonta daga kuma can
angaren kana hura mata wuta a tsakaninta da mijinta kinga kin farra
asu a hankali sai ki fara yabon kyaunta surar jikinta har dai ki nuna mata manufarki daman yar harka ce ba zaki sha wuyar maidata ruwa ba dan na tabbatar da rabon da harka tun aurenta duba da wanda take aure yaron sai kace jikan Sheikh."Murmushi mai sauti Malika tayi tana tsotsar bakin Alaja ka
an tana cewa."Alaja kenan Alaja ta tawa ni
aya kema kin san ba zan yi sanya ba kuma ba zan ta
a barinsu su zauna lafiya ba ai ranar da na shiga gidan ba zai sake shigar man gona ba ya kwashi rabonsa shima wallahi yana da babban hukunci akan sex da yayi da Umaima dan ban shirya sharing da kowa ba dan ni
aya ke da Umaima kuma wanda ajali ke kira kawai zai hayema Umaima na dai shiga gidan ai ko yau yanda najiyo tana bala'i kawai ya isa daman kashe wayar yayi naso ai naji har karshe amma a juri zuwa rafi watarana tulun zai fashe."Jinjina kai Alaja tayi tana jin ba dadi da Usman yayi ma Malikarta shiga wuri ya wargaza duk wata ni'imar da suke tunanin kwasa a wajen Umaima yayi masu ila,tana jin ina sanda take Alaja dinta ne Usman yayi masu wanna haukan sai ta yankashi da hannayenta dan ita ba zata wani tsaya bin long process din da ita Malika tabi dan kuwa da Malika ta sauka daga kambun da kungiyarsu ta bata sai Umaima dan itama ita ce shugaba tsufan da yake neman rufe ta yasa aka ba matarta tun Malika tana yar shekara sha biyar take tare da Alaja dan ba
ananun kudi ta kashe ba aurenta da Malika kuma Malika tana shayar da ita madarar dadi kuma a shekarun Malika itama tana bu
atar mata saboda karfin Alaja yaja ba zata iya gamsar da Malika kamar yanda take mata a baya ba, shiyasa Malika ta zabi Umaima shirin da kungiya take na auren Umaima da Malika ba
arami bane dan zatayi mata a itama amma sai ga ba
in labari Umaima Yusuf da shugaba Malika take so da mafarkin mallaka wai tayi aure daman a haka ba kowa yaji labarin ba a kungiya dan Malika ta
aryata labarin ai da abun kunyar yayi masu yawa dole kafin kungiya ta fahimci da gaske ne su murkushe ba
in auren nan na Usman da aka li
a ma Umaima zare bakinta tayi daga kan nonon Malika tana cewa."Nifa sai naga kashe yaron nan shine mafita dan yana da taurin kai sosai karda ya harbo jirginmu duk wannan plan din ya tashi a banza."bu
e lumshensun idanunta tayi dan sosai take jin dadin yanda Alaja take tsotsar nonon nata maida mata su tayi a baki tana cewa."Da fari kashe shi naso ayi idan na samo hoton shi kuma sai na tuna babu shakuwa a tsakanina da Umaima asali ma bata sanni ba bata san inayi ba shiyasa kawai naga gwanma na aureshi sai nayi amfani da damar auren da nayi mashi na tusa mata soyayyata taji bata sake sha'awar namiji a rayuwarta,bama namiji ba ko wace mace bata jin sha'awar kowa sai ni
aya sannan next step kashe shi mana kuma zai mutu da bakin cikin cin amanar da nayi mashi yana kallo a gabanshi zan saka Umaima kukan dad'i kukan da shi bai ta
a sakata shi ba kan gado sannan na kashe banza da hannayen nan nawa,idan bani na kashe Usman ba ai ba zan ta
a yafe ma kaina ba Alaja."
Jinjina kai Alaja tayi tana mai kallon Malika shafa lips dinta tayi tana cewa."Ina alfahari dake Matata,bake
aya ba koni nan ba zan ta
a yafe maki ba idan bake kika kashe Usman da hannayenki ba,dan ko ni nan ji nike kamar na burma mashi wu
a aurenki fa zai yi inajin bakin ciki da kishi idan na tuna auren a zuciyata inajin kamar nayi ihu dan ko Umaima inajin kishinta a zuciyata dan kuwa ke tawa ce zan barma Umaima ke dan kawai ina son kema na faranta maki na zaki auri wanda kike so kamar yanda na soki kika amince dani bansan na mutu ban barki da wanda zata maye maki gurbina ba shiyasa tun farkon furta kina son Umaima ban aika aka
atar da ita ba,amma da ciwo a zuciyata taya zan sharing da namiji Usman ya shiga gonar da tafi
arfinshi kuma dole nima kaina na
auki mataki."Murmushi Malika tayi tana fara nuna ma Alaja soyayya dan tasan irin ra
in da take ji a zuciyarta....Tun da safe take shiri dan Usman yace mata zai fara biyowa ta wajenta kafin ya wuce office,ba wata kwaliya take ba kuma ba fesa turare mai tashi take ba ta dai yi wanka dan ko kaya bata saka ba ta dai saka bra kawai da pant sai ta zunbula hijab har
asa ta daura nikaq tana saukowa a hankali
asa tana sauya channel sannan ta shigo dashi har kasa ta gaishe shi sannan ta zauna nesa dashi ansawa yayi yana numfasawa yana cewa.'Ya momy?"kanta
asa ta ansa mashi da lafiyalau tana sama tana karatu ba wani yace mata ba sai Kallonta da yaita yi sauke numfashi yayi yana cewa."Daman ban iya zuwa office banzo naga bugun zuciyata ba,fatan kin tashi lafiya kuma jiya bakiyi fushi dani ba muna waya na kashe wayar faduwa tayi sai kawai na kwanta dan naga dare yayi daman already karda na hana gimbiya bacci."Rufe fuska tayi da tafin hannu tana murmushi tana cewa."Nima da
ishir ruwan ganinka na tashi sarkina Alhmdulh tunda kana lafiya kuma ai sarki baya laifi balle ma bansan ka kashe wayar ba daman bacci ya fara kwasata, ya Yayata fatan tana lafiya?"Murmushi ya saki yana cewa."Alhmdulh!tana lafiya tana ma gaisheki."Murmushi kawai tayi ba dai tace komai ba, lokaci ya duba yana tashi yace."Karda nayi late amma ni ban
i na kwana haka ina kallon Gimbiyata kuma Malamata ba Allah yayi maki albarka yar'albarka."Amin ta ansa sai da sukayi ma Annabi salati sannan ya fito tare.
Chapter 64 · 0% Book details