Sashe 67
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tun abinda Raihan yayi mata bata sake barin ko cacakuce tayi da Daulah ba dan ko a ido bata sake saka su ba su duka biyu ta
aukar ma kanta mataki kuma ba zata sake yarda yayi mata abunda yayi mata ba dan har yanzu fama take da kafafunta dan ma gasawa da ruwan zafi tana kuma shan pain relief,fitowa tayi daga wanka tana shiryawa cikin doguwar rigar material tana fitowa dan shiga kitchen a tsaye ta tadda Daulah bakin kitchen ita bata shiga ba kuma bata matsa daga hanya ba,ko kallon inda Daulah take batayi ba ta ratsa da gefenta ta wuce tana fara shirya abinda zata yi as dinner dubawa tayi taga suna da kubewa danya dan haka kawai taji tana sha'awar cin tuwon shinkafa miyar kubewa far aikin gyaran kubewar tayi ta yankata
anana ta fara dakawa daman ta daura tuwon kan gas tayi tana maimata karatun Alqur'ani da take ji da yake Bluetooth ta do
e dashi...Shigowa Daulah tayi tana yin tsaye a saman kanta
erere tana kama kuhu tana wani girgiza gami da hura hanci kamar a mafarki haka Raihana taji an fisge Bluetooth din kunnanta an yi wurgi dashi,dakatawa tayi daga aikin da take tana kallon Daulah cike da mamaki a saman fuskarta sai kuma tayi tsaki tana mai cigaba da abinda take ba tare da ta tanka mata ba dan ta lura da rigima Daulah take binta ita kuma ba zata biye mata ba dan bata da lokacinta da dai da rana ne ta tsokaneta sai suyita amma yanzu Yaya Raihan yana hanya gab yake da shigowa inda tace zata biye da matsala,ji tayi again an bankaka
e turmin da take daka kubewar tana cewa."Ke din banza da zakiyi mana tuwo waye ya gaya maki masu gidan tuwo suke da ra'ayin ci."Danne zuciyarta Raihana tayi tana mai du
awa dan daukar tabarya take mata hannu Daulah tayi ta zare tana mai daukar tabaryar ta cigaba da abin take hakan da tayi sai ya
ara tunzura Daulah ta hau zagezage tana gaya ma Raihana maganganu marar dadi ita kuwa Raihana ta toshe kunnenta ta maida kanta kurma ta nuna bata san tana yi ba duk da wata zuciyar tana ingiza ta akan ta biye mata amma tana hana kanta dan tasan duk wannan abun da take so take ta biye mata Yaya Raihan ya shigo tace tayi mata wani abu dan ta karanci inda ta dosa a tsayen da take tana masifa Raihana ta gama tu
a tuwo ta daure a leda ta saka masu nasu a flask sannan ita ha
a miyar kubewar da yaji bushanshen kifi da ganda duk ta gama komai ta zuba nata ta dauki duk abinda take bukata ta shige ciki...koda Raihan ya shigo zaune ya tadda Daulah ta buga tagumi ga hawaye duk sun wanke mata fuska cikin sauri da hanzari ya isa wajenta yana ajiye jikar hannushi yana cewa."Babe lafiya baki lafiya ne?"Turo baki tayi tana cewa."Nidai na gajiya da abinda Raihana take man a gidan nan na gaji hakurina nazo
arshe Honey."Kuka ta fashe dashi tana ha
a hannayenta waje
aya tana du
awa
asa tana cewa."Honey dan Allah mu hakura da juna duk da muna son juna amma mu hakura kamar zaifi dan na gaji da gorin da cin mutuncin da Raihana take man gidan nan kullum da salon wula
ancin da take man na gaji haka na gaji wula
ancin da zagin iyayen yayi yawa ai ba kanmu farau talauci ba da kullum take man gorin talauci na aureka ba dan Allah ba."Cike da mamaki Raihan yake
agota yana shafa bayanta yana cewa."Dan Allah Babe kibar cewa mu rabu kin san dai ba zan iya rayuwa babu ke ba kuma ba zan iya rabuwa dake ba ita Raihana din take maki gorin talauci?"Daga mashi kai tayi tana mai cewa."Nima ban iya rayuwa babu kai amma dole nike hakura da kai dan gujema wula
anci da cin zarafi,na kuma tabbatar da cewa idan har na rasaka karshen watan rayuwata ce tazo zan mutu na bar duniyar ne baki
aya dan sai da kai zan iya rayuwa a duniyar nan."Share mata hawaye yayi yana cewa."Daina kuka wato duk abinda nayi ma Raihana bata ji ba kenan aikuwa zan ci ubanta."Sauke numfashi tayi tana cewa."Daga nace dan Allah Raihana karda kiyi mana tuwo bani son cin tuwon nan bari zan kama maki sai munyi ko fried rice ne sai kawai tahau zagina tana cewa ina yar'tallakwa har zance bancin tuwo karka so kaji irin zagin wula
ancin da tayi man Babe na gaji ni karda kayi man komai kawai na hakura na bar mata kai."
Hakuri yake ba Daulah amma ta kafe akan ita sai ya saketa ba zata so ta ha
ashi da yar'uwarsa ba dan haka ita kawai ta hakura yau a gidansu zata kwana kuka take wiwi tana gaya mashi har Haulat tazo amma haka Raihana ta ha
asu su duka biyun tayi ma zagin
are dangi ita dai ta gaji dan ta aureshi ba dan tashin hankali ba sai dan soyayya zaman aure tazo ba rigima ba kuma ai ba ita tace karda yasota ba da zata dinga yi mata wula
anci...tashi tayi tana neman shiga dan fiddo kayan da ta ha
a Raihan ya rike ta tana mai cewa."Dan Allah Daulah ki rufa man asiri ki zauna dani kadda ki rabu dani wallahi zan iya mutuwa kece bugun numfashina Daulah kece rayuwata idan har kika ce na sakeki tabbas ba zan kwana a doron duniya ba."fa
awa kawai tayi jikinshi tana kuka lailashinta yayi yana cewa."Ai baki son cin tuwo ko?"Daga mashi kai kawai tayi zaunar da ita yayi yana nufar dakin Raihana zaune take saman stool tana cin tuwo tana danna waya ganinshi kawai tayi kamar an jefoshi ajiye bowl din hannunta tayi tana ja da baya dafe kirjinta tayi da yake buga mata tara tara cike da tashin hankali."Raihana!Raihana!wai uba mai ke damunki?Kin rainani ko?kin maidani kakanki abokin wasanki?"Hawaye ne kawai suka fara zuboma Raihana tana girgiza kai tana cewa."A'a wallahi Yaya Raihan mai nayi."fisgota yayi yana yin waje da ita yana cewa."Dan ubanki ma tambayata kike ko? tambayata kike mai kikayi ko?"Girgiza kai tayi tana cewa."Wallahi Yaya Raihan ban san mai nayi ba dan...bige mata baki yayi da bayan hannu tana cewa."Rufe man baki ko na ,zubda maki ha
oran gaba,ubanwa ya baki ikon yin tuwo a gidan nan?Wai tsaya ba nace idan zaki yi abinci ki tambayi matar gida mai take son ki dafa mata ba?ke awa wacece da zaki yi abinda ranki ke so gidanki ne?nace gidanki ne dan ubanki?."Girgiza kai tayi tana cewa."Yi hakuri Yaya Raihan ba zan sake ba dan Allah."Up and down ya sakata kin yi tayi hakuri take bashi amma ya
i dole sai da ta tashi ta fara tana yi sai da tayi kusan 20mn sannan ya dakatar da ita sai kuka take har da majina dukewa
asa tayi kawai tana kuka ba tare da ta sake cewa komai ba, masifa yayi mata yana cewa ko yanzu ta sake yi ma matarshi rashin kunya shi kuma ba zai fasa sakata punishment ba ita da shi wanda ya gaji shi zai daina daga haka ya turata kitchen dan yi ma Daulah fries rice da
yal take taka kafarta amma bai damu ba ko tausayi dan shi haushinta ma yake ji dan wallahi dole ne tayi respecting din motarshi idan har kuwa tace ba zata yi respect din matarshi ba shi kuma yanzu ya fara punishment dinta...