← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 132 OF 145

Sashe 132

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Girgiza kai Usman yayi yana kallon Sadiq yana cewa."Idan har na kama Umaima da laifi a wannan fadan sai na hukunta Umaima na koya mata darasin rayuwa dan ni ka
an nasan hakurin da nike da Umaima daman ba ji take ba."Furzar da naunauyen numfashi Dr Sadiq yayi yana cewa."Ni mamaki na
aya yanda tayi zaune har Umaima tayi mata wannan dukan har da cire hakori
aya fa Yaya to wai ma har yaushe Umaima ta iya fa
a haka?"Tsaki Usman yaja yana cewa."Har abun mamaki dan tayi wanann abun irin na daba yarinyar da ke kwana a club maiye batayi ba Umaima ce fa ko har ka manta wacece Umaima Sadiq."
ata fuska Dr Sadiq yayi yana cewa."Haba Yaya idan rai ya
aci ai hankali baya gushewa matarka ce fa a yanzun bai dace kana cewa haka ba dan kawai tayi fa
a da matarka."Kawai Sadiq?wato kawai mane duk abinda tayi mata ko?."Murmushi yayi yana cewa."Allah ya baka hakuri Yaya ba kawai bane,amma abinda nike son ka gane
aya ko ita Aunty Malika din da ace ita Allah ya ba dama kan Umaim sai tayi mata haka koma fiye da haka tunda fa
a ne kowa ba
in ko
arinshi zaiyi dan ganin ya
are kanshi."Tsaki kawai Usman yayi bai sake cewa komai ba dan ya lura Sadiq neman kare Umaima yake kamar yanda ya hango haka a fuskar Baba, maiyasa suke son banbanta Umaima da Malika duk yanda Umaima take tasu haka itama Malika tunda tana aurenshi sun zama
aya,kuma harda rashin sani kawai ke sasu nuna suna bayan tasu dan basu san irin hidimar da Malika take ma Umaima ba tana respected dinta tana kauce ma duk abinda zai ha
asu nan fa Umaima tazo ta kalli
wayar idonshi tana gaya mashi zata cire ma Malika ido ashe da gaske take tunda sunan bata cire mata idon ba amma ai ta cire mata hakori ta kumbura mata fuska dan fuskarta taita duka sai kace marar tausayi da imani?Ina imanin Umaima ya tafi da har tayi ma yar'uwata musilma irin haka?ina tausayinta ya tafi da duk jinin da ke zuba a baki da hanci baisa taji tausayinta ta kyaleta ba,komai tayi mata tayi mata haka? balle ma yasan bai wuce kallon da take mata ne zai kawo fadan tunda ai ta gaya mashi,in banda rashin son gaskiya da kuma neman fitina da wani ido tasan Malika tana Kallonta kawai dai rashin son zaman lafiya ne daman tuni yake ganin taketaken Umaima na neman rigima a gidansa..Tashi yayi yana kallon Sadiq yana cewa."Muje muyi sallah muga ko ta farka ko?."lokaci Sadiq ya duba yana tashi yace."Okay tama farka in shaa Allah dan allurar banyi tunanin zata Kaita tsawon haka bata farka din ba."Daga haka suka wuce bayan sun dawo daga sallah dakin da Malika take kwance suka nufa ta farka tana dai kwance tana hawaye nurse din dake dubata tana yin sallah gaisheta Sadiq yayi da yi mata ya jiki ansawa tayi kawai sake dubawa yayi da yi mata tambayoyi kafin ya tafi ya bar masu Office din itama nurse din fita tayi tana basu waje dan har drip din duk an cire mata karfin jikinta ya dawo kanta ne kawai yake mata ciwo sai zuciyarta dake mata zafi akan abinda Masoyiyarta tayi mata har sai yaushe zata samu soyayyar Umaima?dan ba hakura tayi ba kuma ba zata ta
a fasa neman so a wajen Umaima ba har sai randa ta samu,kamo mata hannunta Usman yayi a hankali cikin nashi yana cewa."Sannu Gimbiyata."Murmushi ta sakar mashi tana ansawa da yauwa tana cewa."Barka da dawowa farar aniya jarumin jarumai ya gajiyar hanya."Furzar da numfashi kawai yayi yana sakar mata murmushi dan shi kunyarta ma yake ji akan abinda Umaima tayi mata tambayarta ko tayi sallah yayi ta girgiza mashi kai taimaka mata yayi tayo alwala tayi sallah kafin ta gama Dr ya aiko masu da abinci da kanshi ya fara bata liquid ne mai sau
in ci duba da ha
oranta da Umaima ta cire bayan ta gama ci ya taimaka mata ta koma saman gado ta zauna shima zaman yayi yana cewa."Gimbiyata."
agowa tayi tana Kallonshi sai kuma ta maida kanta
asa hawaye na zubar mata tana jin ciwon yanda plan dinta ya wargaze maiyahana su Zully isowa da wuri akayi komai kamar yanda suka tsara har kashe Usman?gashi yanzu ba'a kashe shi ba dan idan har akwai wanda ta tsana bata son gani baya wuce Usman dan shi ne ya shiga tsakaninta da Umaima da soyayyarshi,ta tabbata soyayyar Usmance ta rufe ma Umaima ido har taki ansar tata soyayyar amma ana kashe Usman a gabanta ta tabbatar da ya mutu ai dole ta hakura ta anshi soyayarta koda bata so tunda ance rashin uwa akan yi ta
aki..
aga mata kai yayi yana cewa."Gaskiya nike son ki gaya man Gimbiyata duk da nasan ba zaki ta
a yi man Karya ba."Kuka ta fara ya girgiza mata kai yana cewa."Ban san kukan nan kin sani Gimbiyata kuma kanki na ciwo karda kukan ya kawo maki wani ciwon."Share hawayen tayi tana cewa."Labarin ne bai da da
in ji da sauraro jarumin jarumai."Murza hannunta yayi yana cewa."Karki damu da rashin da
in shi Gimbiyata duk dan Adam Allah na jarabtar shi da
addara mai kyau da marar kyau ansarta kuma shine cikon imani."Share hawayen da suka zubo mata tayi tana cewa."Nema tayi da lalata tun randa ka tafi ta fara bibiyata tana man tayin soyayya da na bata ha
in kai tayi tarayya dani wa'auzubillahi."Kuka rushe da shi tana mai cigaba da cewa."Daga naki bata ha
in kai nayi mata wa'azi na nuna mata lesbian ba abu bane mai kyau Allah yana fushi da duk masu aikata wannan laifin shikenan ta sakani gaba da wulakanci iri-iri tana man bazarana shine dai yau ta mamaini akan dole sai ta...ya isa."Usman ya dakatar da ita ranshi a mugun
ace yana cewa."Tayi nasara a kan ki ko batayi ba?."Girgiza mashi kai tayi tana cewa."Batayi ba gun kwantar kaina tayi man wannan dukan har tana cewa sai tayi ajalina."Tashi tsaye Usman yayi yana cewa."Allah yayi maki albarka Malika da Kikayi namijin kokarin kika
are mutunci da martabar kanki ina alfahari dake mace ta gari."Jim yayi yana jin duk son da yake ma Umaima yana fita daga zuciyarshi surur kamar tusa daman kenan bata daina duk iskancinta ba kwanciyar aska tayi mashi?duk yanda yayi kokari yana nuna mata abinda Allah ya hana da wanda yace ayi ashe duk aikin banza yake suna shiga ta dama su fita ta haggu,komai yazo karshe ba zai ta
a iya cigaba da zama na fasi
ar mace irin Umaima ba dan fasi
ancin Umaima ya munana tunda har ta fara neman jinsinta babbar
azanta kenan daga mace har namiji zaiyi ka nemi jinsi yayi biyayya yayi hakuri ya zauna da Umaima tsawon shekaru biyu amma a yanzu zai nuna shima yana da yancin kanshi zai nuna ma iyayensu shi keda damar za
in macen da ta dace dashi da fari yayi hakuri yayi masu biyayyar auren Umaima duk da tana dandi a yanzu kuma ba zai ta
a yadda da sake zama da Umaima kona second
aya ne,shigowar da Sadiq yayi ya kalleshi yana cewa."Sallamarmu ta samu sauki."Kallonshi Sadiq yayi yana cewa."Ka bari sai gobe mana Yaya ta
ara jin dadin jikin nata."Girgiza kai yayi yana cewa.'Nace ka sallamaimu ko Sadiq?."Gya
a kai Sadiq yayi yana rubuta magunguna yana cewa tayi amfani da maganin domin ta samu saukin pain da headache Allah ya
ara sauki."Daga haka ya fita yana mamakin lafiya mai Umaima tayi ma matarshi mai zafi haka?dan ko ba'a gaya mashi ba ta gaya mashi abinda ya ha
asu shiyasa ya
au zafi haka, ha
a komai shima Dr Sadiq yayi yana tashi duk da ba lokacin tashi yayi ba amma yana son yasan mai Umaima tayi dan yasan tabbas Yaya Usman gida zai wuce tunda Umaima tana can a kusan tare suka fito asibitin dasu Usman,a hankali Usman yake tafiya da ita har suka iso gaban mota yana bu
e mata ta shiga shima ya zagaya ya shiga yana bata hakuri yana kuma yi mata al
awarin
aukar mataki mai tsanani kan Umaima da ko yatsan hannunta aka ce ta kalla da sunan lalata ba zata kalla ba ba ita ba sai ya cire mata sha'awar ko wace mace a rayuwarta a haka suka iso gida direct apartment din Dada yayi da ita dan yasan tabbas Umaima nacen zai koya mata hankali a gaban Dada
in da ke
aure mata.
Chapter 132 · 0% Book details