← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 145

Sashe 21

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Kallon Hamad yayi yana cewa."Hamad kenan waye bai san Umaima karuwa bace a garin nan?waye bai san haka ba to idan ba karuwanci take ba mai ke sata yin dare waje?maike sata shigar banza tana nuna surarta jikinta waje duk ba dan tallar jiki ba?duk wannan ba hujja bace Hamad?a haka kake ganin dacewar mu zama mata da miji da ita?mai zanyi da yar'iska karuwa fisi
a mai janasa a jiki?ai wallahi zan barsu suyi auren tunda haka suke so ayi auren ai ni za'a yi ma auren dole ko? suyi su gama wallahi billahi hannunta ba zan ta
a ba dan ban ha
a jiki da mai najasa fasi
a mazinaciya
azama ba."Girgiza kai Hamad yayi yana cewa."Amma kalamanka sun musgusta akan Umaima Usman karka manta Umaima yar'uwarka ce kuma jininka ko ba komai bata cancanci haka daga gareka ba."tsaki yayi yana cewa."Dan kawai tana yar'uwata sai naki fa
in gaskiya Hamad?tare muke da yarinyar nan gida
aya muna zaune muna kallon duk irin rayuwar da take kai dai ka zuba ido kayi kallo aure suyi tunda Umma tace aure sai anyi to ayi auren amma wallahi ba zan kai kaina inda za'a shafaman cuta ba."Girgiza kai Hamad yayi yana cewa."Ba haka za'a yi ba, Usman ba kace Umaima na sonka ba?."Daga kai yayi yana cewa."Kwarai kuwa tana sona amma a banza danni ba mahaukaci bane da zanso karuwa sauran wasu gardawa ba."Kallonshi kawai Hamad yayi sai kuma ya numfasa yana cewa."To ai kana da damar da zaka sauya Umaima daga bak'ar rayuwar da take a yanzun ka
aura ta a yanda kake son ganinta da bu
ata."tsaki yayi yana cewa."Taya ai aikin gama ya gama tunda har ta zubar da
imarta da mutuncinta na
a mace a titi kai nifa
yamarta nike wallahi hakuri kawai nike har nike kallonta amma bala'in
yamar Umaima nike wallahi billahi Hamad."furzar da iskan bakinshi Hamad yayi yana cewa."Allah ya rufa asiri Usman,amma duk da haka kayi nazari da tunani akan Umaima tun da har tana sonka to zaka yi jahadi sosai wajen tsamota a rayuwar da ta tsinci kanta dan wannan rayuwar
addara ce Allah ya
addara mata kuma jarabawa ce sai ku ha
u wajen nuna mata hanyar da zata bi wajen cin jarabawar."Girgiza kai Usman yayi yana cewa."Jarabawa dai ta
aura ma kanta ba wani jahadin da zanyi zan dai aureta ko dan Ummata tunda tafi kowa nuna son auren ma."Tashi Hamad yayi yana cewa."Well komai kaga ya dace zaka iya yi a tsakaninka da Umaima Usman amma abu
aya zuwa biyu zan tuna maka na farko Umaima duk lalacewarta yar'uwarka ce na biyu kuma ka tuna baya ka tuna so da kaunar da mahaifin Umaima ya nuna maka ya dace ka saka alheri da alheri."Ta
e baki yayi yana cewa."Ai ni dolen Abba ne Dadyna da Abba uwa
aya uba
aya suke kaga kenan na zamai mashi dole dan yar'uwata yar'uwata ce amma fa ba ruwana da ita dan ni banda najasa a jikina."koma Hamad yayi ya zauna yana cewa."Kalmar najasa da kake ala
anta Umaima da ita tana ko naman rai har zuciyata wallahi Usman idan har baka so kaje kace kai baka so ni a bani ina ma ace zan samu mace kamar Umaima tace tana sona ai da na godema Allah amma kai za'a baka damai a alaka kake wani maiyemaiye idan zaka bada kai ka bada kuji da
in duniya ka mori mace har mace abokina."
aramin tsaki Usman yayi yana kallon Hamad cike da mamaki wai shi so yake ma ace wai Umaima tana sonshi to maiye a jikin Umaima din?tabbas Umaima tana da sura iya sura mai kyau da
aukar hankali Hamad baiyi karya ba,amma ai ta rasa martabarta da mutuncinta ta zubar a titi yar-kwalta ce fa Umaima yar shayeshaye yar'rawa duk wani namiji wanda yasan kan shi ba zai kai kan shi wajen Umaima ba mai zai samu inba saura ba, Allah yasa ma bata kwaso wata cuta ba to shi maiye nashi a cikin idan ma cutar duniya zata kwaso a wajen yawon kwalta dinta, numfashi ya furzar yana cewa."Ban maka fatan auren mace mai hali irin na Umaima kai koda bata kai Umaima ba,haba Hamad maiysa wai wasu mazan suke duba kyau da sura wajen za
ar macen auren?ai idan zakayi aure ba kanka zaka duba ba yaran da zaka haifa zaka duba mawa ka za
a masu uwa ta gari haka ma Annabi Muhammad yace mana amma auren yanzun duk na sha'awa ni ka ganni nan ban son auren mace ma mai saka veil ban iyawa na fi son mace mai zunbula hijab har kasa idan da dama ta ha
a da nikaq ta rufe komai nata ruf ni ta bu
e man a gida na gani ni
aya ai na bada sadaki amma Umaima abinda yafi sau
in gani a jikin Umaima Breast dinta bata damu da ta rufe ba kullum suna a bu
e ta tallarsu a haka kake son nayi tarayya da ita?

A'a ina da kishi sosai zamu zauna dai amma ko a cikin gidan ba waje
aya ba abu
aya na sani bata isa ta cigaba da yin wannan videon isakanci ba a gidana da yawan kwalta akan haka kuwa zan iya karyata wallahi."Tashi Hamad yayi yana cewa."To Ustaz kai da an fara magana zakace kaza kaza nidai ina son mai sura gaskiya dan na mori lokacina."Girgiza kai yayi yana cewa."Allah dai ya baka ta gari kaji sura ba ita bace."Amin Hamad yace yana barin office din har zuciyarshi yake ma Usman murnar samun Umaima dan ya samu mace mai kyau da asali matsalar ta rayuwar da take amma idan har ta daina ai yayi dace.

Shigowar su gidan kenan a gajiye suke shopping suka je dan kayan shafarsu ya
are duk da ita Raihana ba wata ma'abociyar kwaliya bace sosai akan Rahina barta dai ta shafe jikinta da vesiline da lotion sai ta mirza kwali to ta gama da yake Raihana tana da kyau bata da mugun hasken nan sosai dan kuwa Raihan ma ya fita haske ita jar fatane da ita tana da cat eyes kuma milk har daukar ido suke ga hanci har baka bata da katon bakin nan dan bakinta dai-dai cute kuma pich-lips ne da ita dan wanda basu santa ba sai suce tana ma shafa pichgloss ne ko
aya haka Allah ya halliceta tana da gashin gira idan gyara gashin kawai take ayi tunanin ma zana mata gira akayi tana da gashi amma bata da mugun gashin nan irin na Umaima ita gashin Raihana ba wuce saman wuya bai sauka bayanta sosai ba tana da hips and boss dai-dai dan Raihana tana cikin matan da ake kira da Full-option ba ruwanta kuma bata da damuwa ko ka
an ita bata iya fa
a ba dan ko da suna secondary school Rahina da Umaima ne suke shigar mata fa
a,da Raihana da Umaima best friend ne sosai tun primary suke tare har secondary komai tare suke har kaya iri
aya suke sakawa su Ukku da Raihana da Rahina da Umaima haka suke komai tare University ce ta rabasu inda Raihana take karanta Medicine su kuma suna pharmacy to a University din ne Umaima ta sake hali tayi new friends wanda har take nuna bata san su Raihana ba dan kuwa tace basu waye ba halayen da ta sake ne yayi silar rabuwarsu kamar ma ba'a ta
a yin tare ba wannan kenan.
Chapter 21 · 0% Book details