Sashe 98
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallonta Malika tayi tana cewa."Bari na ha
a maki ruwan wanka ko?"Daga mata kai kawai Umaima tayi bata ce mata komai ba,ruwa masu saukin zafin Malika ta ha
a ma Umaima dan sai da ta tabbatar zafin ba zai damaita ba sanna ta fito tana cewa."An kammala zaki iya saukowa ko na taimaka maki?".Mi
a mata hannu Umaima tayi dan ta tadota amma sai Malika ta
agota baki daya har nonuwansu suna hadewa wani irin sanyin dadi ne ya ziyarci Malika a zuciyarta dan ji take kamar ta shigar da Umaima jikinta su dauwama a haka,ita Umaima bata san ma Malika tana yi ba dan
arasa dafa bango tayi ta shige toilet tana kulle wa,sauke ajiyar zuciya Malika tayi tana gyara ma Umaima gadon da ta sauko sannan ta fito ta shiga kitchen Noodles tayi masu ta kawo ma Usman dan rigima ya sakar mata sai da ta bashi da kanta har ya cinye sannan ta lalla
ashi yaje ya shirya yau da kanshi dan zata shiga ta ba Umaima break sosai Usman yake jin dadin halin Malika tabbas Malika taci sunan mar'atulsaliha...zaune ta tadda Umaima tana shafa cream murmushi ta saki ta na janyo table ta ajiye tire din da ta shigo da shi tana cewa."Sannu."Daga mata kai Umaima tayi tana mi
ewa ri
ota tayi dasauri tana zaunar da ita gefen gado tana du
awa
asa ita kuma tana kallon yanda Umaima tayi kyau ba tare da ta shafa komai a fuskarta ba, murmushi tayi tana kamo hannun Umaima tana langwabar da kai tana cewa...
_Jama'a ga dai Umaima kuma ga Malika muje zuwa kawai
_littafin kudi ne akan naira singls 700 vip 1500 zaki turo kudinki via 8160508316 jamila Abubakar Bello opay or 3105870847 jamila abubakar bello polaris bank shedar biya via 08160508316_
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Murmushi Malika tayi tana kamo hannun Umaima tana sakawa cikin nata tana langwabar da kai gefe tana cewa."The food is ready."Murmushi Umaima ta sakar mata tana janye hannunta daga ri
on da tayi mata tana cewa."Thank you but tare zamu ci."Lumshe ido tayi tana saukewa akan kyakkyawar fuskar Umaima tana cewa."A tunaninki zan iya cin abinci yau Umaima?."Daga mata kai Umaima tayi tana cewa."Ehmana ai ba'a rayuwa ba abinci kuma mai zai hanaki cin abinci?."Murmushi Malika tayi mai sauti tana auna yanda ita Malika zata ci abinci bayan kuma masoyiyarta wanda take kwana da sonta da kaunta bata lafiya,babu ranar da bata yin mafarkin tare da Umaima suna soyayya suna jiyar da junansu dadi mai wuyar mantawa ita tuni ta yarda da zata sadaukar ma Umaima da zuciyarta da gangar jikinta da komai nata kamar yanda take fata itama Umaima ta mallaka mata zuciya da gangar jiki, murmushi ta sake saki ganin irin kallon da Umaima take mata cewa tayi."Ai cin abinci bai ganni ba tunda Uwargida bata lafiya, ciwonki Umaima ina jinshi har cikin zuciyata dan ke ba kishiyata bace ina maki kallon yar'uwa kinga kuwa dole na damu da duk wani abu da zai saka ki a damuwa ko takura."Gya
a kai Umaima tayi tana cewa."Hakane Malika tabbas ke mutumniyar kirki ce kinsan darajar dan adam nima ina maki kallon yar'uwa kuma matar Yayana sai dai ina son ki sani idan har baki ci abincin nan ba nima ba zanci ba."Marairaicewa Malika tayi tana cewa."Zanci fa amma ke ki fara ci."Girgiza kai Umaima tayi zata kwanta Malika ta ri
ota tana cewa."Zanci to Ranki shi da
e sarauniyar matan duniya."Murmushi kawai Umaima tayi sai kuma tace."Yauwa to muci."Far Malika tayi da idanu tana cewa."Amma a baki zani baki ko?"Dariya Umaima tayi tana cewa."Malika kenan sai kace wanda ake goyo da zaki bani abinci a baki?"Kamo hannunta a karo na biyu Malika tayi tana dan murzawa ka
an tana cewa."Ai kinfi yar goyen ma Umaima."Dan shiru Malika tayi tana cigaba da cewa."Umaima kin san kina da kyau kuwa?Umaima kin san irin baiwar halittar da Allah yayi maki?ke kawai ki godema Allah kuma kin san kinfi yar goyen a wajen kowa bama iyakar wajena ba."Again zare hannunta daga ri
on da Malika tayi mata tayi tana dan sake fuska tana cewa."Yanzun dai za'a ci abincin ko?"murmushi Malika tayi tana cewa."Za'a ci mana amma a bakin zan baki ko?"Girgiza kai kawai Umaima tayi tana fara ci da kanta da bissimillah, ganin haka yasa Malika kama kanta tana fara ci itama ba wani ci take sosai ba duka hankalinta yana kan Umaima tun tana boyewa har ta gaza boye maitarta dan kuwa maitatar akan Umaima a fili yake yanda yake kallon mata nono tana wani fiddo harshe sai kace maiya dakatawa da cin noodles din Umaima tayi tana kallon yanda Malika take kallon mata nono duk da tasa ma riga mai fadi bata fiddo shape din nonuwan ba, maiyasa Malika wai take mata haka?tana sane da ita sau tari tana yi mata kallon da ya fita daga musulunci duk da ita bata da zurfin ilimi sosai amma tana ganin hakan rashin dacewa ne akan abinda Malika take mata kodai maiyace Yaya Usman ya auro bai sani ba innalillahi wa'innalaihirajiun abun da Umaima tace kenan tana ture plate din noodles din ta tashi tana cewa."Na koshi."Firgigi Malika tayi tana sauke ajiyar zuciya tana mai tashi itama tana cewa."Kodai noodles din bata yi maki ba?gayaman maikike so yanzu na girka maki."Girgiza kai Umaima tayi tana cewa."Nagode da kulawa amma bani bukatar komai."Dan jim Umaima tayi sai kuma ta numfasa tana cewa.'Ko zamu koma Parlo mu zauna ina son zan kalli wani program ne."Furzar da numfashi mai nauyi Malika tayi tana cewa."Tom ba damuwa."kwasar komai Malika tayi suna fitowa kallo kawai Umaima ta kunna tana maida hankalinta a tv amma duka tunaninta yana kan irin kallon da Malika take mata dan ita kallon ya ishe ta haka dan tasha kamata tana mata irinshi ba sau
aya ba kuma ba sau biyu ba ita gaskiya idan har tace zata cigaba da yi mata haka to zasu samu matsala dan ko shi Yaya Usman dazun da yayi mata shigen kallon kyaleshi tayi dan kanta da yake mata ciwo sosai a lokacin amma bata son kallo ta tsani kallo kuma mudun Malika bata daina yi mata irin kallon maitaba zasu samu sa
ani ne zata yi mata rashin mutuncin da ko
asa bata
ara saukowa sai idan zata fita dan tana daga mata ne saboda itana mata
arin karatun Alkur'ani mai girma dan yanzu Yaya Usman yabar yi mata sosai akan yanda Malika take mata dan har sun kai Hamsin amma ta kusa wurga ma Malika maruka a fuska a kan kallon da take mata.
Ita kuwa Malika koda suka dawo parlon kallon Umaima dai take tana biye kare ma hips dinta kallo dan rigar da Umaima ta saka iyakarta gwiwar kafafunta duk da rigar tana da kauri sosai amma hips shape dinsu bai boye ba, sauke numfashi Malika tayi tana ganin izuwa yanzun yaci ace Umaima ta gane duk abinda take nufi a kanta tunda dai ita ba bakuwa bace a wannan harkar yar'hannu ce fa,ta tabbata Umaima ta gane son da take mata da kauna kawai ajine take ja mata dan ta lura da yanda ta mutu a kanta amma zata yi hakuri ta cigaba da tallata mata soyayyarta har ta samu kar
uwa dan kuwa jan Umaima da kyaun Umaima ta cancanci tayi duk wata izzah da isa kafin ta amshi tayin soyayya ko dan shi Usman din ta gane har yanzu bai samu kar
uwa a wajen Umaima ba dan kamar shima yayi mata fyade yake nunawa,amma zata
ara maida hankali wajen isar da sakonta a wajen Umaima kafin Usman ya farga tayi mashi nisa a cikin zuciyar Umaima dan kuwa ba wanda ya isa ya mallaki Umaima sai ita dan a shirye take da tayi komai kan Umaima, yanzu ita damuwarta dai tasamu kar
uwa a wajen Umaima komai zai biyo baya sai ya biyo dan wallahi ta shirya kashe Usman ta aika shi lahira mudun yayi gigin yi mata tsakani da Umaima bai isa ba dan ko aurenshi da tayi ba dan komai ba sai dan ta samu Umaima kuma ba zata yi wahalar banza ba,ba wai iyakar Usman ba koda cikin iyayensu ne suka nemi ya mata tsakani da Umaima zata rage masu gudu dan kowa zata iya kashewa dan ta samu Umaima...dan yanda take nuna ma Umaima kauna shi Usman din bai nuna mata,ace kamar Umaima bata lafiya har ya iya fita wajen aiki ai tasa ko abinci ma ba zai ci ba idan har son ya kai so haka nan yake wani hura hancin banza yana wani gaya mata su dukansu yana sonsu ba wani dan tana ankare da duk lokacin da kwanan Umaima yazo bata hawo sama wajenshi to kodai wajenta yake sauka?
Girgiza kai tayi tana cewa."Aa ina da sai na kashe shi wallahi kam."Maganar ce ta kauce mata wanda har sai da Umaima ta waigo tana Kallonta sai kuma ta furzar da naunauyen numfashi tana mamakin abinda ke damun Malika Kodai wani abu yana damunta?
Ta
e baki tayi tana Allah ya kyauta dan ita Umaima bata da shiga abinda bai shafeta ba.
Numfasawa Malika tayi tana cewa."Umaima mai zan ha
o maki tunda kin
i cin noodles din?"Girgiza kai Umaima tayi tana cewa."Na koshi ban jin yunwa kuma yanzu kaina ya bar ciwo zan iya yin girki zuwa anjima ma."shiru Malika tayi tana kallon noodles din sai kuma ta tashi ta haye sama ta sauko hijab tana fita compound ta kai ma kare noodles din tana dawowa ta zauna tana cewa."Ni kuwa banda numberki Umaima ban ma ganin waya a hannunki."Dan karamin tsaki Umaima tayi a cikin zuciya dan ta gaji da surutun da Malika take mata marar amfani da kan gado har ma ta rasa mai zata ce mata tana mata wani kamaikamai,rage volume tayi tana cewa."Bani bu
atar rike wayar ne shysa."Daga haka ta tashi tabar mata parlon dan har yanzu haushin kallon da tayi mata dazun take,da kallo Malika tabi Umaima tana sauke numfashi mai zafi tana mi
ewa ta haye sama a bakin mirror ta tsaya tana kallon kanta maiye aibunta da Umaima take facali da soyayyarta?