← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 145

Sashe 96

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tunda Daulah ta shiga room dinta ta kulle ta fa
a toilet ta da
e tana zawo dan a tsorace take yanda taga Raihana ta sauya in one day anya ba tsafin nata zata fara aiki da shi ba?daman Haulat tace mata yankar wu
a yace tana aiki so take ta shiga zuciyar Raihan ta kuma fiddata,cikinta ne ya sake harmutsawa ta sake rugawa toilet sai da ta watsa ruwa ta dauro toilet ta fito ko kaya bata tsaya zaba ba ta fara kewaye bedroom dinta hannayenta ha
e waje
aya tana nemarma kanta mafita to mai yankar wu
a ya tsaya yi da har yanzu bai aika mata da Raihana duniya ba?Anya ba dodon tsafin Raihana bane yafi na yankar wu
a karfi?to ita ya zatayi idan har Raihana ta gagari Yankar wu
a bata da inda zata kaita inba itama ta shiga tsafin ba sai su fafata ita da Raihana din dan ba zata ta
a yarda Raihana ta fitar da ita daga gidan Raihan ba dan ku
i tazo yi kuma dole tayi ku
i ba wanda ta isa ta dakatar da ita daga cikar burinta kuma tabbas ta saka ma Raihana ido suka tafi a haka zata fitar da ita ne dole ta samu ma kanta mafita tun dare baiyi mata ba,idan har tsafin Raihana yafi na yankar wu
a karfi tun wuri ta sake waje dan tasan Haulat tana da manyan matsafan da zasufi yankar wu
a aiki..Wayarta ta dauko kan stool tana danna ma Haulat kira ko tsayawa ansa hello din da Haulat take batayi ba ta hau cewa."Na shiga ukku Haulat na bani na lalace Haulat yarinyar nan fa ta fara wasu abubuwa irin na matsafa na bani Haulat ya zanyi ni Daulah."Bu
e sanyayen idanunta Haulat tayi dan bata dade da gama shayuwa ba dan a hotel ma take tare da saurayinta,tsaki tayi tana cewa."Haba Daulah ya kike son maida kanki sakara akan yarinyar da bata wuce ki taketa da kafafunki ba,amma kin hana kanki kwanciyar hankali haba mana Daulah kamar bake ba."Cikin tashin hankali Daulah take cewa."Ba zaki gane ba Haulat ba zaki gane duk abinda nike gaya maki ba tunda dai ba gani kikayi da idonki ba."Ta
e baki Haulat tayi tana cewa."Koma dai maiye ki cire tsoro a zuciyarki ki tun
ari ya
in da ke gabanki balle kuma kina da yankar wu
a a hannu fa, yanzun hankalin Yankar wu
a ya koma kanki yaga ya murkushe ba
in tsafin Raihana yanda zai hanka
a banza duniya idan ma duniyar ce baki son ganinta baki
aya ba wani abu bane dan kin san
aramin aiki ne a wajen yankar wu
a ya kashe ta ya kashe banza da wofi ma, dan haka kedai ki zuba ido zaki ga result."Sauke numfashi Daulah tayi tana cewa."To nidai damuwata daman naji Yankar wu
a ya karya tsafinta sai tabi duniyar dan yau so tayi ta kashe Raihan fa dan shiga nayi hana shi haye mata ba da yanzu ta kashe shi ta dakatar da cikar burina tabbas Raihana barazana ce ga cikar burina Haulat idan har ba barin gidan nan tayi ba to burina na mallake komai na family din Raihan ba zai ta
a cika ba dan Allah Haulat ki samu ki
ara komawa wajen Yankar wu
a kafin na samu na samu nazo nima ya murkushe ba
in tsafin nan dan na gaji da ganinta cikin gidana."Zata fita ya bar maki gidanki mana ai ya zama dole ba ita ba,babu wace macen da ta isa ta zauna a gidan Raihan da sunan matar aure inba keba Daulah Raihan ba zai ta
a jin sha'awar wata mace ba sai ke ,ke
aya kike da Raihan kuma dake zai
arasa rayuwata kuma dukiyarsu dole ta dawo
ashin kulawarki sai yanda kika ce haka za'ayi Karki damu Daulah."Hankalin Daulah ne ya kwanta sosai dan tasan idan har Haulat ta saka abu gaba bata ta
aga mashi
afa sai taga bayanshi shiyasa duk rashin kunyarta koda fa
a sukayi da Haulat bata yarda dare yayi ba tare da sun shirya ba dan Haulat ce take taimaka mata a komai ita ke kaita wajen manyan matsafan da suke mata aiki
aya ya biya bu
ata sai yanzu taji hankalinta ya kwanta dan bayan ta ajiye wayar kaya ta saka tana kwanciyarta ta fara bacci hankali kwance.

Raihana bata tashi daga bacci ba sai da biyun rana da addu'a ta tashi a bakinta tana yin wanka da alwallah tayi sallah ta da
e tana yin addu'a sannan ta fito dan samun abinda zata saka a bakin salati kitchen ta nufa tayi indomie mai rai da lafiya tana daura pepper chicken a saman ta fito a wannan karan dinning ta zauna tana fara cin indomienta hankali kwance da natsuwa shigowa yayi da sallama bakinshi ko kallo bai isheta ba balle kuma har ta ansa mashi sallamar ci gaba kawai take da cin abincinta tana danna waya tana murmushi dan chat ma take da Rahina tana kwantar mata da hankali akan karda ta damu da rayuwar da take a gidan Raihan zata kawo karshen komai,yanda taga Rahina din ta ru
e ne ya sa ta saki murmushi dan tasan irin so da kaunar da yar'uwarta take mata ba zata ta
a kwantar da hankalinta ba kamar yanda ta bu
ata dan kuwa damuwarta ta Rahina ce haka farincikinta ma na Rahina ne..Shima tunda yaga itace zaune a dinning din bai sake kallon wajen ba room din shi kawai ya shiga ya aje briefcase din shi yana fa
awa toilet yayo wanka dan a gajiye yake sosai jallabiya ya zura sannan ya fito parlon dan cin abinci dan shi Raihan bai wasa da cikinshi cin abinci yake a kan lokaci dan yana da lokacin da yake cin abinci,koda ya fito zaune dai ya sake taddata a dinning din kuma bata gama cin abincin ba, murtuke fuska yayi yana isa wajen yana cewa."Ke ubanwa yayi permit dinki da zaki zauna a dinning kici abinci?."pineapple juice dinta mai saukin sanyi ta
auka tasha tana cewa."Naga ai dinning din nawa ne ubana ya kawo ni dashi cikin gidan kaga ko nike da ikon yin duk abinda naso na kuma gadama."Jinjina kai Raihan yayi kawai yana kallon Raihana dan shi idan ma ta nemi zaginshi abun mamaki yake bashi yana kasheshi daga tsaye yaushe wanann rainin ya shiga tsakaninsu har haka?tabbas dole ne yaci ubanta ya fidda duk wannan rainin da yake ko
arin shiga tsakaninsu Kallonta yayi yana cewa."Yayi maki kyau ki guji lokacin da zan kamaki a gidan nan sai na balla ki."Ta
e baki tayi tana cigaba da shan juice dinta, shima zama yayi yana jan flask din suke jere a dining din,tun taliyar safe ce da ta juye ma barkonon duniya wato bata kaudasu ba kenan? mai take nufi wai?ranshi ne yaji yayi masifar
aci yana jin kamar ya tashi yai ta ball da ita har sai ta mutu sannan zai barta dan a duniya babu halittar da ya tsana kamar Raihana,
aramin tsaki yaja yana cewa."Uban mai kike ta
ama dashi a gidan nan dan ubanki?ki rasa mai zakayi mana as lunch sai noodles mai noodles zatayi man na dawo daga Office."Dariya Raih
ana tayi tana kallon shi tana cewa."Duk abinda kake nufi a gidan nan shi nike nufi Yaya Raihan, sannan kuma noodles ita nike ra'ayi da bu
atar ci shiyasa na girka dan ba rai abinda yake so,kuma ni ba yar'aiki bace da zan girka maka abinci dan haka ban girka da kowa ba ai kana da mata ta iya girka maka ba dai Raihana ba."Bugu ya kawo ma bakin tana kaucewa tana cewa."Ai wallahi Yaya Raihan hannunka yabar sauka a jikina da sunan wai duka dan nafi karfin duka mai dukana sai ruwan sama idan kuma kana ganin wasa dan Allah gwada duka na ka gani."Tashi yayi yana cewa."Idan na dukeki mai zaka yi?".Itama cikin masifa take cewa."Ka gwada dukan nawa ka gani mana,ai gani da ido yafi labari."Ke dan ubanki ni sa'an wasanki ne?."Murgu
a baki Raihana tayi tana ta
e baki tana cewa."Ubana dai bashi ake zagi ba dasauki."To ubanwa ake zagi?."cewar Raihan cikin masifa, itama Raihana babu tsoro ko ka
an a cikin zuciyarta take cewa."Uban wanda ya tsargu mana."Mari ya kawo mata fas kake ji har sai da taga taurari suna gista mata a ido,Ruwan sanyin dake a jug ta dauka tana watsa mashi shi duka a jikinshi tana wurga mashi glass jug din du
ewa yayi jug din na tarwatsewa
asa tass,sake
auko cup tayi zata wurga mashi ya ri
e hannun cikin sauri yana cewa."Ke ni zaki nuna ma hauka?Ni zakiyi ma shirme to hauka na yafi naki."fisgewa tayi daga ri
on da yayi mata tana cewa."Ai daman ko baka fa
a ba nasan kai babban mahaukaci ne kuma wallahi ka sake dukana sai nayi maka illa."Tana gama fadin haka tabar mashi wajen tana cewa."Kana da mata tayi maka girki amma har abada ka gama cin girkin Raihana."Da kallo kawai Raihan yabi Raihana jikinshi sake.

Jikinshi ya kalla yana kallon yanda ruwa ke
iga a jikinshi shi Raihan Umar Fatah Nahiyata za'ayi ma haka ama rasa wa zai yi shi irin wannan abun sai Raihana kuma wai ta ji
a banza take nufi ko komai?
Chapter 96 · 0% Book details