Sashe 93
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tarboshi tayi tana mashi sannu da zuwa Kallonta yayi daga sama har
asa sai yaga tayi mashi kyau sosai dan tunda suka yi aure bata ta
a saka
ananun kaya ba sai yau kuma yaji dadi sosai rungumota yayi jikinshi yana sha
ar kamshinta yana lumshe
ido yana kissing din ta a lips yana cewa."ina kaunarki Gimbiyata Kinyi kyau sosai."
are lafewa tayi jikinshi sosai tana mai shafa kirjinshi ka
an tana cewa."Sannu da zuwa Jarumina Allah ya bu
a maka ya
are ka yayi maka albarka da sakayya da gidan aljanna firdausi."tsotsar bakinta yayi yana ansawa da Amin sannan suka hau sama da taimakonta yayi wanka sannan shima yayi mata suka fito cream ta shafa mai tana dauko three-quarter da single ta saka mashi ta fesa mashi turare wani black laces ta dauko zata saka ya dakatar da ita yana cewa."A'a basu za'a saka man ba Tauraruwa."Sauke numfashi tayi tana kallon shi tana cewa."To Oganarh ai dan kai za'ayi kwaliyar daman."wathdrode ya bu
e ba abinda ke cikinta sai englishs wears da shi ya sawosu da kanshi amma bata ta
a sawa ba,wata doguwar riga ce ya fiddo mata da akayi ma ado da wasu manyan flowers sai kuma duwatsu da aka
ara yi ma rigar ado da shi da kanshi ya saka mata suka je gaban madubi yana sa
a kanshi a
ashin wuyanta yana cewa."Kinyi kyau sosai Gimbiyata sarauniyar kyau zinariyata ina sonki komai yi maki kyau yake."Murmushi mai sauti tayi tana mai shafa gefen fuskarshi tana cewa."ina alfahari da samun miji nagari na kwarai Jarumina tabbas ni maisa'a ce kuma yar baiwace da na samu kyawawan miji irinka ina gode ma Allah da samun jarumin jarumai ina sonka ina kaunarka masoyina."sanyin dadi yake ji a zuciyarsa shi mai ya nema ya rasa a rayuwar nan?tabbas ba zai ta
a gajiyawa ba da godema Allah, Allah ya bashi mata ta gari ya bashi iyaye na gari ya bashi lafiya ya bashi arzikin da bai san yawan shi ba to shi mai yayi mashi saura alhmdulh ba zai ta
a daina fa
in kalmar Alhmdulillahi ba har karshen rayuwarsa shi dai ya samu kuma ya more yayi dace da ya samu Malika yana ma sauran yan'uwansa Musulmai da Allah shima ya basu na gari irin tashi,itama Umaima yana mata fatan samun miji na gari dan duk yanda yake a cikin Daular soyayyar irin wannan yana ma Umaima fatan samun miji na gari itama yana mata fatan koyi da halin Malika yanda zata zama tauraruwa a wajen mijinta dan ita
aya ce tilo mace a kaf zuri'ar gidansu dan farincikin kanwarsu shine nasu...kama hannunta yayi suka sauko cikin farinciki kwance a saman fuskarsu zaune suka taddata a dinning har ta fara dinner, Kallonta Usman yayi yana dan jan kunnenta yana cewa."Ke ko?ke dai bakya ji ko Umaima?"Turo baki tayi tana janye kunnenta daga ri
on da yayi mashi tana maraice fuska cikin shagwaba take cewa."Wayyo Allah Yaya Usman mai kuma nayi maka?haka kawai mutum na zamanshi a ja mashi kunne, gashi har ka saka yana man zafi sosai."ta ida maganar tana shafa kunnen yan kananun hawaye na zubo mata,yanda tayi ne ya kashe su duka daga tsaye dan ba Usman din ba kuma ba Malikar ba ko wane wani irin abu yaji akan Umaima din kowa da irin begen da zuciyarshi ta hau yi akan Umaima din balle kuma yanda tayi kyau sosai duk da ba
ananun kaya ta aka saka ba material ne tasa halfbubu sai falazo din wando sai hular material din haka Momy ta aiko dashi sosai kayan suka maida ta wata cute ga kuma shagwabar da tayi sai ta kuma zama Kamar wata Baby mai shan nono, sauke numfashi yayi ya zauna yana cewa."Maiyasa baki jira muka zo muka yi dinner din tare?"Turo baki kawai tayi tana cewa.'To ba yunwa nike ji ba kamar fa na mutu sai na tsaya jira."Murmushi mai sauti Malika tayi tana cewa."Ba lafiya kam ana jin za'a mutu Jarumina ai irin wannan yunwar ba'a jira ai barta taci abincinta."Kallon Malika yayi yana cewa."Biye mata zakiyi kenan Gimbiyata."tura mashi plate din da ta zuba mashi abincin tayi tana cewa."Ba dole ba ai uwargida sarautar mata ko?".
Murmushi kawai yayi yana yin bissimillah ya fara cin abincinshi amma hankalinshi baki
aya yana kan Umaima ba kamar
aramin bakinta yanda take bu
eshi kamar bata so tana saka mashi abinci ba karamar sakar mashi da kasala yake ba,ita ko Malika ta lura da kallon kurullar da yake ma Umaima kamar wani maye sai taji haushinshi ya
ara kamata tana jin kamar ta sha
e mashi wuya ya mutu ta huta zafi sosai zuciyarta take mata dan cin abincin kawai take ba dan tana gane irin testing din da yayi ita kanta tasan tana da zafin kishi akan Umaima tana kokarin danne kishinta amma kallon yau da taga yana ma masoyiyar tata sai take jin kamar ta
auki wu
a ta burma mashi a ciki,ture abincin tayi daga gabanta tana
aukar tissue ta goge bakinta rigerigen cewa sukayi."Har kin koshi?"Kallonsu tayi sai kuma ta
aga masu kai kawai bata ce komai ba,kallon plate din Malika tayi ganin Umaima bata ci komai ba take damuwa ta kamata dan tabbas ita bata iya ci idan har Umaimarta bata ci ba, marairaicewa Malika tayi tana cewa..
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
"Haba uwargida ran gida, haba uwargida sarautar mata haba Umaimar Yaya Usman ta kuma Dada dan Allah kiyi hakuri ki
arasa cinye abincin nan kinga baki ci komai ba kuma kefa kika ce kina jin yunwa."Murmushi mai sauti Umaima tayi tana cewa."Kinji ko? wanann taken ai sai ke amarya yar so yar yayi,na koshi ne shiyasa."dakatar da Malika Usman yayi yana cewa."Kyaleta mana tunda tace takoshi ai ba karamar yarinyar bace ita tasan dai-dai."Wani kallo sukayi ma juna tana murgu
a mashi baki tana barin wajen, Kallonshi Malika tayi tana cewa."Amma Jarumina baka kyauta ba kaga ita tasha wuya tayi girkin nan idan tace ta koshi ai lailashinta ya dace kayi ba wai kace a Kyaleta ba."ruwa ya dan sha ka
an yana cewa."Ai sanin halinta da nayi shiyasa nace ki Kyaleta ba lailashi ba ko goyata zakiyi a baya kina kuka kina ta rufa maki asiri taci ba ci zatayi ba tunda har tace ta koshi da dai ba Umaima bace da kafiyar tsiya.'Murmushin ya
e Malika tayi tana cewa."To shikenan amma duk da haka da dai an gwada lailashinta dan na lura yau shagwaba uwargidan tamu take ji."Dariya yayi yana cewa."Bata ji bulala ba kenan?Ai tasan ni ba zan dauki shirmenta ba daman Dada ke
auka ita taji zata iya daman ita ai ta shangartata baki
aya."Allah sarki Dada tun da tazo bayan bikinmu bata sake dawowa ba,ya dace ace ai munje muma Jarumina."Jinjina kai yayi yana cewa."Nima nayi tunanin haka dan jiya Umma tayi fa
a ma sosai tace na hana Umaima zuwa kema na hanaki mai nike nufi,kawai ban san fitar ne dan ban san a kalle man mata ina da kishi sosai."Wani kallo Malika tayi mashi tana aiyana Usman bai kaita kishi ba,ba zai ta
a kamo rabin kafarta a kishi ba,amma sai ta furzar da naunauyen numfashi tana cewa."Nidai ya dace muje Jarumina daga mota sai gida fa to wa zai ganmu mijinmu Sarkin kishi."Murmusawa kawai yayi yana kallon Umaima da take sakin murmushi kallon Tv yayi sai kuma ya furzar da iskan bakinshi yana cewa."Gobe sai munje kuyi masu wuni,amma kin san tunda akayi aurenmu da Umaima bata taka ko compound din gidan ba,ni dan karda Dada tayi man dogon baki ai dake
aya zaki je banda Umaima wallahi."Tasowa Umaima tayi tana cewa."Ai daman ni ba zuwa zanyi ba Yaya Usman."kallon Malika yayi yana cewa."Kin ga ko?to ba zaki je ba tunda har yanzu baki da hankali."turo baki tayi tana barin wajen tana gunguni tashi yayi yana cewa."Zanyi ball dake Umaima ni zaki zaga?"Ri
oshi Malika tayi tana girgiza kai tana cewa."Habamana Jarumina fushi ba naka bane kuma ka manta da yarinyar ce yarinta na fama da ita kuma kasan ko a musulunci ba'a son miji ya doki mace dan ita mace mai rauni ce ya kake yin haka Malamina."Dafe Kai yayi yana cewa."Astagafurullah."kama hannunta yayi yana cewa."
ata man rai tayi ne baki ga yanda tayi man maganar without respect?amma bakomai zan kama tane."Nidai a bar cewa za'a kamata hakuri za'ayi haba mana Nawan."jan kumatunta yayi yana cewa."To ai na yafe mata Allah yayi mata albarka dake baki
aya Gimbiyata."Ansawa tayi da Amin tana cigaba da cin abincinta dan kuwa hakurin shine alkhari saboda ba zata ta
a zubo ido tana Kallonshi ya ta
a mata lafiyar jikin mata ba,tana iya yi mashi wani abun kuma ta rusa plan dinta a banza gwanma dai a tafi a haka har ta samu ta shiga zuciyar Umaima ta zauna daga nan sai ayi komai za'a yi ma sai ayi a shirye take dan sai ta saka shi kukan nadamar saninta a rayuwarsa.