Sashe 121
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Koda Kk ya koma office kiran accounter yayi bayan Saif ya shigo ya zauna Kk ya kalleshi yana cewa."Saif munyi magana da Raihan ku
i dai babu su dan kyauta yayi dasu daman nasan shi ba zai kashe kudi ba irin haka."shiru Saif yayi yana kallon Kk sai kuma ya gyara zamanshi yana cewa."To yanzu ya za'ayi babu ku
i ya bayar?."dan jim Kk yayi ranshi
ace yake sosai akan abinda Raihan yayi mashi wai shi Raihan yake neman yi ma wulakanci akan sakara yar'iska to duk ku
in dake a cikin account din Raihan mai yayi dasu?da had ya gaza daukar 1 billion a ciki ya ba matarsa sai da ya dauki na campany tabbas ta yashe mashi ku
i sai kuma ta saka ya fara da na campany kenan shi yasan wacece Daulah matar da ta saka ya dinga chanza mata mota latest daban daban daga karshe nunawa ma take kamar bata sanshi ba komai akace mashi Daulah tayi ba zai yi gardama ba,yana da ku
in da zai biya campany dan yanda su linki nawa account din shi amma ba zai bada ba shi Raihan din zai maido ku
i da kanshi dole yasan yanda zai yi ya maido ma campany kudinshi, furzar da numfashi yayi yana cewa."Kayi Saif zan sake yi mashi magana ya maido ku
in amma karka gaya ma Abbie Please ban san Abbie ya sani kawai."Jim Saif yayi yana jinjina abun a zuciyarshi karda ya gaya ma CEO idan kuma CEO ya gano shi komai ya faru da shi bayan kaf family din shi suna ta
ama dashi shine yake masu komai da iyakar salary din da ake bashi kawai fa to shi Raihan mai yake da salary nashi wanda ake biya da dallors amma duk bai isheshi ba, gaskiya shi ba zai yi shiru ba a goga mashi kashin kaji ba sai ya gama CEO mudun ba'a maido ku
i ba sai dai komai zai faru ya faru tashi yayi yana cewa."Na barka lafiya nidai ku
i na sani idan kuma har babu gaskiya sai na gaya ma CEO sorry to said Kk."Jingina kai kawai Kk yayi tabbas fushi bai ganshi ba dole ya cire abinda Raihan yayi mashi ya koma su zauna da Raihan asan yanda za'ayi dan shi ba zai bada kudinshi da ace Raihan ya biyo mashi ta lalama da yanzun Saif ba zai bar office din shi ba zai saka ku
in a wuce wajen amma tunda abin haka ne ya fiddo ku
i tabbas yana da ku
i mayar,bai da Naira ne a
asa shiyasa ya dauki na campany ya ba Daulah amma ba zai ta
a cewa bai da ku
i ba mai yayi da ku
in da yake dasu dollars duk sati sai His excellency Alhaji Umar Y Umar ya basu 3000$ just su sha ruwa banda sauran Iyayen nasu kowa na kokarin wajen yi masu
arin dollars dole ma ya fiddo ku
i ya biya campany zai koma mashi anjima ne,sai ya bada ku
in nan ko yana so ko baya so...
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Kasa hakuri Kk yayi sai da ya sake tashi ya tafi office din Raihan dan dai kawai suyi magana ya maido ku
in nan dan yana tsoron duk abinda zai ha
a Raihan da Abbie duba da a yanzun ba jituwa suke sosai ba,zaune ya taddashi yana sign zama yayi yana Kallonshi shima
agowa Raihan yayi yana kallon Kk yana cewa."Mai kuma kazo sake yi man a office?."Ta
e baki Kk yayi yana cewa."Abinda ya kawo ni shi ya sake maidoni Raihan."Girgiza kai Raihan yayi yana cewa."Ai ni tuni na daina wanna maganar kuma ku
i ne ba zan maido ba."kana nufin kenan baka damu da duk hukuncin da Abbie zai yanke ba idan yasan babu ku
in?."Jinjina kai yayi yana cewa."To wani ma hukunci zai yanke Kk? ku
i ne dai zai yi magana naba Darling zatayi wasu bu
ata period."Murmushi Kk yayi sai kuma ya furzar da numfashi yana cewa."Dan an gaya maka gaskiya shine bakyaso ko shikenan na fita daga maganar ku
in nan Raihan amma nasan kana da kudi tun wuri ka fiddo kudi ka mayar ba tare da Abbie ya sani ba shine shawarata a gare ka Raihan."da kallo Raihan yabi Kk sai kuma ya furzar da numfashi yana dafe kai da jan tsaki dan ya gaji da yanda KK yake saka mashi ciwon kai dole ne ya taka mashi birki akan hawan tsayen da yake mashi a rayuwa daman bai da
e da gama zagar mai mata ba ya rasa maiyasa Kk baya son Daulah dan yana sane da tunda ya auri Daulah Kk bai ta
a zuwa gidansa ba har magana yayi mashi wai yana jiran Rayyan da Rilwan suzo
asar sai su tafi tare to mai su Usman sukayi da ba zai tafi dasu ba?tsaki ya kuma ja yana jinginar da kanshi bisa kujerar da yake zaune shi gida ma yake son ya tafi yaga lafiyar Darling din shi da unborn dan tunda Daulah ta samu ciki take wasa da cin abinci sai dai small-chop kawai take ci suma zafin cewa zata ci ne amma ba wani sosai take cin ba.