← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 145

Sashe 22

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Jera kayan kwaliyar sukayi a saman dressing mirror sannan suka kai gels din wanka toilet suka jera a mazauninsu wanka Raihana tayi tana fitowa ta shirya cikin doguwar riga abaya egypt mai stone sosai rigar tayi ma Raihana kyau ta
ara fiddo mata da janta lipgloss kawai ta shafa da farar powder ta dauki wayoyinta ta sauka
asa a dinning ta tadda Abbie da bai da
e da shigowa ba shima Ammie tana serving din shi zama kusa da Abbie Raihana tayi tana cewa."Good evening Abbie."shafa kanta yayi cikin nuna kulawa yana cewa."Raihana har an dawo kenan?."Daga kai tayi tana cewa."Duk na gaji Abbie mun sha shopping yau Allah ya
ara girma da arziki Abbienarh."Jinjina kai yayi yana cewa."Rahina duk gajiyar ce ake tafiya haka?."turo baki Rahina tayi tana zama itama gefe suka saka shi tsakiya tana cewa."Wallahi Abbie kamar nayi kuka."Girgiza mata kai yayi yana cewa."Sorry Baby karda kiyi kuka kina cin abinci zaki ji ba gajyar kinji yar albarka."Murmushi Ammie tayi tana cewa."To masu Abbie ai ni ba'a ganni ba ko?." A tare suka ce."A'a Ammie ai ke special ce."jan hancin Raihana tayi tana cewa."Naji wannan da
in ba
in hope babu wata matsala dai ko?."Jinjina kai kawai sukayi suka yi bissimillah suka fara dinner sai da suka gama baki daya suka kai komai kitchen suka koma parlo suka zauna suna kallon news Kallonsu Mr president yayi yana gyara zamanshi da kyau ya kira sunansu.
agowa sukayi wajen ansawa dan shiru Mr president yayi sai kuma ya numfasa yana kallon Raihana da kyau yace."Raihana."A yanda ya kira sunan nata babu wasa a ciki yasa ta natsu har tana matsawa kusa dashi sosai tace."Na'am Abbie."numfashi ya furzar yana cigaba da cewa."Raihana nayi maki wani laifi ko kuma nace na yanke wani hukunci a kanki ba tare da na nemi amincewarki ba duk da ni abinda nayi gani nike zai
ara mana zumunci sosai."Murmushi Raihana tayi tana cewa."Abbie nice fa Raihana taka ai ka isa ka yanke ko wane hukunci a kaina hakan ba zai sa na kirashi da laifi ba sai dai nace umurnin mahaifi Abbie."Murmushi ya saki mai dan sauti yana cewa."Allah yayi maki albarka Raihana."Da Amin ta ansa ba tare da ta
ago kanta ba,gyara zama Abbie yayi yana cewa."In shaa Allah rana ita yau Friday za'a
aura maki aure da Yayanki Raihan ita kuma Rahina za'a
aura mata aure da Yayanta Rayyan in shaa Allah."Wani irin gudu jininta yayi ya bugar mata zuciya har sai da ta dafe kanta take da taji ciwo ya sauka ga kuma hajijiya da take jin na neman daukarta daman tana zaune daga zuciyarta nauyi da zafi taji tana mata kasa cewa komai tayi innalillahi wa'innalaihirajiun da take maimaitawa har kasan zuciyarta lumshe ido tayi tana saurin maida kanta
asa dan bata son Abbie ya gane a yanayin da take ciki hawaye ne suka zubo mata cikin budura tasa hannu ta share tana hango bak'ar rayuwar da zata yi a gida
aya ita da Raihan tabbas tasan ba zai mata dadi ba, kiran sunanta da Abbie yayi yasa ta
ago tana sakar mashi murmushi tana cewa.

"Na'am Abbie."Cikin natsuwa da son gane a wani irin yanayi take Abbie ya fara cewa."Zan ha
aku aure da Raihan ba ya nufin zan maki dole ba idan har kin san baki son Auren Raihan to ba damuwa xa'a zanje dan duk abinda zai takuraki Raihana ko ya saka ki shiga cikin damuwa toni nan bani maraba dashi ko maiye shin kina son aure ko baki so Raihana?."kallon Rahina Raihana tayi sai kuma ta saki murmushin da ita ka
an tasan ciwon da zuciyarta take mata to sai kuma ila Rahina tasan bata so tun da tasan irin zaman da take da Yaya Raihan a cikin gidan nan a haka ma yana daga mata saboda Abbie ina da ga an kai mata shi gidanshi? numfasawa tayi tana kallon Abbie cikin natsuwa kamar ba abinda ke damun ta tace."Abbie ban da zabin da ya wuce ZA
INKU a rayuwata Abbie koda kuwa ba Yaya Raihan ba ko dan aikin gidan nan ne ka
auka kace ka bani ansa zanyi kuma nayi mashi biyayya a matsayinshi na miji a gareni dan na tabbatar kafin ku ha
a sai da kuka hango nasarar abun Abbie balle kuma Yaya Raihan,Yaya Raihan jinina ne dan'uwana ne taya har zan
i dan'uwana to na so wa Abbie?banda miji a duniyar nan bayan Yaya Raihan Allah ya tabbatar mana da alkhari yayi ma auren albarka."Shafa kanta Ammie tayi tana cewa."In shaa Allah Raihana zaki gama da duniya lafiya Allah yayi maku albarka baki
ayanku yasa auren nan ya zamo silar arzikinku."Amin suka amsa sai Abbie ya kalli Rahina yana cewa."Kefa Rahina kina son Rayyan ko baki so?."maida kanta
asa kawai Rahina tayi tana murmushi dan ita bata ga aibun Rayyan ba da zata bata so ita damuwarta Ukkty dinta ta tabbata ta yadda da za
in iyayenta kawai dan ta faranta masu koda kuwa ita zata cutu tasan irin tsanar da tayi ma Yaya Raihan kamar yanda shima bai son Raihana da ace suna son juna da ba karamin dacewa sukayi da juna ba dan komai nasu kusan iri
aya ne ido da hanci to ita bata san asalin gabar ba amma gabace mai tsanani a tsakanin Raihan da Raihana to Allah yasa auren ya zama silar farincikinsu baki
aya...sun da
e a parlo suna fira kafin su tashi dan zuwa kwantawa sai da safe sukayi ma su Abbie sannan suka haye wajensu suna shiga Raihana ta fa
a toilet tayi wanka dan duk Ac da ke aiki a parlo ita ba abinda tayi mata inba zafi da take ji ba koda ta shiga toilet sai da tasha kukanta sannan tayi wanka ta fito komai bata shafa ba sai ma rigar bacci kawai doguwa da ta zura tana daukar wayarta ta kira Ma'ma suka gaisa Gimbiya Ummusalma Tahir ba wani abu tace ma Raihana ba sai wa'azi akan auren da ake ta shirn yi masu akan tabi mijinta sau da
afa yi nayi bari na bari dan Raihan Yayanta ne kuma mijinta ta kiyaye yin duk abinda zai
ata mashi rai kuma ba kowa
ara dan zaman aure dan hakuri ne da kauda kai to kawai tace bayan sun gama taba Rahina wayar itama wa'azin tayi mata sannan suka kashe wayar,janye mata tagumin da tayi Rahina tayi tana girgiza kai tana cewa."Haba Ukkty maiyasa kika ce kin yarda da auren Yaya Raihan bayan kin san zuciyarki ba so take ba?akan mai zaki saka kanki a wani yanayi dan ki faranta ma wani Ukkty?."Share hawayen da suka zubo mata tayi da bayan hannu sai kuma ta rungume Rahina tana sakin kukan da yake ta ta
a mata zuciya lailashinta Rahina tayi tana cewa."Kukan ya isa haka Ukkty gobe in shaa Allah zan gaya ma Abbie gaskiya baki son auren nan dan karda azo ayi abinda za'a dawo daga baya ana da ansani dan na tabbata yanda baki so haka shima Yaya Raihan kinga rashin yin auren shine masalaha ga kowa."Girgiza ma Rahina kai tayi tana sauke ajiyar zuciyar kuka tana cewa."A'a Ukkty dan Allah karda kiyi haka zan aureshi a haka kuma zan zauna dashi nai mashi biyayya na tabbata ba komai ke dauwama ba a rayuwa ko tsufa ai da mutuwa."Hawaye itama Rahina ta share tana girgiza kai tana cewa."A'a Ukkty wallahi ba zan iya ba,ba zan iya zuba ido ina gani ki jefa rayuwarki cikin kunci bayan ana yin aure dan farinciki da kwanciyar hankali amma ke zaki yi aure dan ki faranta ma iyayenmu amma kin san ba zaki samu farinciki ba,haba Ukkty ai ko ni ba zan samu natsuwar zuci ba mudun kika yarda da auren Yaya Raihan dan nasan waye shi kamar yanda nasan wacece ke Ukkty wallahi zalun dinki zaici ba imani gareshi ba dan ko ni nan da muke shiri kina kallo kuka yake sani balle kuma ke da yake neman kiyi mashi ka
an dan ya saka ki kuka."share ma Rahina hawaye tayi tana cewa."Karki damu Ukkty ba zan shiga kunci da damuwa ba dan kawai na auri Yaya Raihan karki manta tare da shi na taso fa nasan waye Yaya Raihan nasan abinda yake so da wanda bai so kuma in shaa Allah zan kiyaye na tabbata duk muguntarshi ai ba zai ce zai ta
a ni ba inban mashi komai ba nidai kawai kiyi mana addu'a."Kallonta kawai Rahina take tana jinjina ma
arfin hali irin na Raihana wai zata kiyaye abinda yake so da wanda bai so,Yaya Raihan din da abun arzki zakayi mashi ya maidashi na tsiya ko mai kayi mashi baka iya ba haka fa suke hakuri da shi kuma tace zata zauna dashi a haka? tabbas Raihana zata cuci kanta kuma zata dawo daga baya tana nadama,amma Allah ya maido Yaya Raihan din lafiya zata zauna tayi magana dashi taga Allah yasa yaji wa'azinta duk da tasan bai zama laila su gama lafiya ba,ba tare da ya bugeta ba maybe har da ball ma zai yi da ita haka suka kwanta zuciyar kowa ba dadi.
Chapter 22 · 0% Book details