Sashe 86
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ansar wayar yayi daga rikon da tayi mata firgigi tayi tana Kallonshi tana sauke ajiyar zuciya tana Kallonshi tana murmushi ganin yanda shima yake sakin murmushi fuskarsa ta nuna farinciki da sauyawar
aya tilo da Allah ya basu a duniya daga ita basu da wani kwai kuma sun nemi haihuwa sun nema Allah dai bai sake basu ba tun kan Umaima,zama yayi gefenta yana ajiye wayar gefe yana cewa."Ba hawaye ya dace kiyi ba Hajiya Sumayya gode ma Allah zakayi da shiryar mana Umaima mu kuma
ara rokan Allah ya
are ta ya
ara yi mata albarka da sutura da'iman da dukkanin musulmai baki
aya."Jinjina kai tayi tana cewa."Hakne Alhaji addu'a ana kan yi,ina jin farinciki sosai na sauyar Umaima!Ada da Umaima na gidan nan baccin kirki daga ni har kai bamuyi jininmu akan farce gudun Karda ta janyo mana abun magana kafa tuna bata dawowa gida sai tsakiyar dare watarana ma a waje take kwana Alhaji,giya ta sha ba nau'in kayan shayeshayen da bata sha munyi dukan munyi fa
an munyi wa'azin amma kamar bamuyi taya hankalina zai kwanta har na iya bacci Umaima a cikin wannan yanayin?amma rabon da jinina ya hau ko na gaza bacci mai dadi tun randa Umaima tayi aure sai na nemi damuwata na rasa ina dai yi masu addu'ar Allah ya ha
a kansu ya basu zaman lafiya yasa amaryar da Usman yayi abokiyar arzikinsu ce."Amin ya Allah ga dukan alamu yanayin gidan su yarinyar tarbiyyarsu abun koyi ce dan gidane na mutunci da dattako da kuma girma da mutunci, kuma na tabbata nagartarta Usman ya hango har yayi sha'awar aurenta dan tabbas wannan tarbiyyar ya gani dan nasan waye Usman, shiyasa ni tunda yazo da batun auren na bada goyan bayan a nema mashi,dan kaf zuri'ar gidan nan babu kamar Usman a wajen nagarta da kuma hankali."Cewar Abba yana murmushi tashi Momy tayi ta kawo mashi ruwa ta zuba mashi yasha sannan ta hado mashi abinci ta zuba mashi yaci suna labari cike da farinciki.
Kiran sallah ne ya tadda Umaima daga baccin da take addu'ar tashin bacci tayi tana saukowa a hankali saman gadon ta fa
a toilet tayo wanka ta gyara jikinta tana dauko wata doguwar riga marar nauyi kuma ba mai tsawo bace ta dai wuce mata cinya ta saka tana saka hula ta fito dan shiga kitchen tayi lunch har yanzun Umaima bata saba da saka kayan hausa ba dan gani take kamar zata kone idan har ta shiga kitchen da atamfa ko laces a jikinta shiyasa idan zata shiga kitchen take sauya kaya zuwa
ananu idan ta gama ta sauya wasu zuwa na hausar maida channel din Alkur'ani tayi sannan ta janyo kofa tana fitowa ba kowa a parlon sai Tv da ke magana ita
aya, Ta
e baki tayi tana cewa."Ashe kun gaji kun koma sama da zaku wani isheni da wa'azi duk wanda nike ji a Tv bai isa ba,kai dai Yaya Usman kana da wahalar rayuwa gaskiya gwanma da ka samo dai-dai da kai sai ku ta wa'azin ai tsoron Allah a zuci yake."sake jan tsaki tayi ita
aya tana mai gyaran ko ina na parlon ta kunne bona take kamshi ya turnu
e parlon, kitchen ta fa
a tana fara ha
a lunch mandi rice ta take son yi masu cikin aji da natsuwa Umaima take yin komai ga kuma karatu da take tana yin aikin dan ta fara yin hadda ba tare ma da Usman ya sani ba tana da wani channel da 24/7 karatu ake ta nan take bi saboda tayi al
awarin komawa malamar Addini itama mai yin wa'azi wanda za'a ringa haskawa a tv ma..tun da ta sauko take sha
ar kamshin da ke tashi a cikin parlon tsaye tayi tana
are ma parlon kallo,parlo ne da aka wadata da kayan alfarma dan ko sofa din dake a parlon abun kallo ne banda cottons da sauran kayan da ake sakawa a parlon kallo
aya zaka yi ma parlon kasan kudi ne jibge a cikinshi ba ma wai parlon ka
ai ba gidan kan shi ya isa kasan cewa gidan masu hannu da shuni ne kuma kallo yana sama dan kayan da aka wadata parlon sama dasu abun kallo ne tabbas ko anan aka tsaya iyayen su Umaima attajirai ne kuma masu arziki dan ko a iyakar salary din Usman aka tsaya ba za suyi talauci ba balle kuma Abban Umaima da yake tsohon attajirin mai ku
i da
asa take ta
ama da shi numfasawa tayi tana nufar room din Umaima a hankali ta tura da sallama gyare yake sai kamshi ke tashi amma ba kowa a ciki
are ma fa
en gadon kallo tayi tana imagine watarana itace kwance a saman shi ita da Umaima suna saka juna farinciki da nasha
i lumshe ido tayi ta bu
e tana jin kamar ta janyo ranar amma zata taka a sannu a hankali har ta cinma burinta akan Umaima dan ma ta lura ba zata yi wahalar samu ba tana da sau
in kai,balle kuma daman can ita yar harka ce a dole aka yi mata aure dan ta daina kuma ta shiga kenan ba zata ta
a dainawa ba dan zata maido mata da da
in abun da kwa
ayin abun da shu
in abun,kamshin girkin da taji yana shigar mata hanci a hankali ta gane Umaima tana kitchen kenan? cikin sauri ta nufi kitchen din dan zuciyarta addabarta take da son ganin masoyiyarta kuma amaryarta nan gaba ka
an, tsaye tayi tana lashe baki gami da ha
iye miyau tana kallon hips din Umaima da suka cika mata riga duk da rigar da ta saka ba mai kama jiki bace bata wani showing sosai amma da yake Umaima tana da sura iya sura sai da rigar ta nuna, lumshe ido tayi tana dafe kirji tana mai jin kamar taje tayi hunging dinta tana kissing dinta...Wata irin sabuwar sha'awar Umaima ce ta taso mata dan take idanunwanta suka sauya tana jin wani abu yama mata tafiya a jiki a hankali take takowa dan kawai so take taji Umaima a jikinta tudun nonuwanta na takureta ta gwanmace a yau din nan komai zai faru ya faru ba zata ta
a iya hakuri da kauda kai akan Umaima ba dan Umaima ta wuce duk yanda take tunanin ta a fagen kyau da sura ba tasan ba zata iya jurewa akan plan dinta ba sai da taga Umaima taji ta yaudari kanta ta shirya
aukar Umaima su gudu su shimfida sabuwar rayuwarsu dan zata kula da Umaima zata yi mata gata zata maidata yarlelai da ko tsinke ba zata kauda ba dai-dai da wanka ba zata yi da kanta ba ita zatayi mata zatayi mata gatan koda sarauniya ba za'a ta
a yi mashi ba.
Kamar tafiya tafiya take ji a bayanta da kuma wani kamshin marar dadi,dan tun dazun take jin kamshin daman tana mamakin ina ta samu wannan smiley din dan kaf scent dinta babu irinshi,jin tafiyar tayi yawa yasa ta waigo Malika ce ta gani gab da ita kamar ma so take ta ta
a mata jiki ja baya tayi dasauri tana cewa."Subuhanalillah."kallon Malika tayi kyau dan sai yanzu ma ta
are mata kallo tana da kyau ba laifi sai dai ba wani irin can ba dan Malika haske ne kawai da manyan idanu amma bata da hanci baje yake a fuskarta da yake tayi haske sai ba'a ganin rashin kyaun nata akan yanda ake ganin kyaun nata lokaci guda...irin kallon da Umaima tayi ma Malika yasa ta dan sha jinin jikinta tana kama kanta cikin basarwa da inda-inda take cewa."Auntyna sannu da aiki daman zaman ne ni
aya naji ya isheni shine nace bari nazo na kama maki wani abu kuma nayi sallama duk baki ji ba."komawa gefe Umaima tayi tana cewa."A'a ina ke ina shiga kitchen kina amarya karki damu zan
arasa ai na kusa gamawa kuma Yaya Usman ai yana hanyar dawowa nasan mutune ne suka rike shi da ya fito salla din."ma
ale kafa
a Malika tayi cikin shagwaba take cewa."A'a nidai ba zan fita wanna kitchen din ba idan har kika ga na fita to gama girkin nan muka yi."ita Umaima ba girkin ne bata son Malika ta takama mata ba a'a ita kawai dai Malika batayi mata ba haka kawai taji zuciyarta bata son Malika kuma yanzu ta
ara jin tsanar matar a zuciyarta da ta shigo mata babu sallama a haka kuma ake ce mata Malama?