Sashe 120
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Shiru Kk yayi yana juya takardar da accounter ya kawo mashi yana auna girman ku
in da aka rasa a campany a cikin sati
aya da kwana uku kawai har anyi missing ku
i sun kai 1 billion naira kuma duk wannan ku
in mutum
aya ya fidda su to mai Raihan yake da ku
i haka?su dai ba'a campany yake kai masu ba dan already tuni suka ha
a ku
in da zasuyi organization din campany dinsu ba kuma a
ara ha
a kwandala ba, furzar da numfashi yayi yana kallon accounter yana cewa."Saif dan Allah kayi hakuri kafin ka kai takardar nan a wajen Abbie ka bani kwana biyu zanyi magana da shi Raihan din idan ma wani waje ya kai ku
in ni zan saka ya maido su ba tare da Abbie ya sani ba amma bani son a samu matsala a tsakanin Abbie da Raihan kuma kasan wannan iyayen ku
in da ya cire zai iya kawo matsala har mu nan ta shafemu ma."Jinjina kai Saif yayi yana cewa."Matsala har ta nawa kuma Kk sai dai muce Allah ya rufa asiri dan campany na neman durkushewa kuma kasan rashin gaya ma CEO itace babbar matsala duk randa ya gano barnar da
ansa yayi da kanshi fa
a zaiyi more special ni zaice dani aka ha
a baki dan a gurkusar masa da campany bayan duk ba haka bane karka so kaga yanda muke dashi idan yazo ansar ku
i har barazanar korata a campany din nan yayi bayan kuma da Allah na dogara da campany na dogara dashi nike duk wata
aryata ta duniya."Gya
a kai KK yayi yana bashi hakuri yana cewa."Haka ne amma kamar yanda na bu
ata bani kwana biyu yanzun ma zan tashi naje office dinshi tunda yau ya shigo daman jiya matarsa bata lafiya shiyasa bai shigo ba da tun jiya da ka kawo man takardar nan zan mashi magana amma na gaya maka zai maido ma campany kudinshi ba zai ci komai ba mai ma zaiyi da ku
i haka masu yawa banda abun Raihan."Tashi Saif yayi yana cewa."To gaskiya nidai Kk iyakar yau na baka kuyi duk maganar da zakuyi akan ku
in campany idan ta wuce yau to zan kai magana ga CEO a san mafita dan ba zan bada gudummawar da za'ayi ma wasu silar daina cin abincinsu ba."mi
a mashi hannun Kamal yayi yana tashi suka fita tare accounter ya wuce office din shi shima ya shiga office din MD wato Raihan, waya ya tadda yana yi da Daulah sai zuba uwar soyayya suke kamar ba Raihan ba,baki
aya ya chanza ya zama wani iri shi ba banza ba kuma ba sakarai ba duk a kan mace wannan wace irin soyayya ce? soyayyar tayi yawa irin wannan son akwai cutarwa a cikin shi zama yayi yana kallonshi yana cewa."king of love."Ajiye wayar yayi yana cewa."Ai Kk kallonka nike why jiya baka je ka gano Daulah ba bayan na gaya maka bata lafiya tana da ciki.", furzar da numfashi Kk yayi yana cewa."Nima ai ba lafiyarce dani ba, you know jiya nasha aiki tunda baka shigo office ba.'Hakane kuma amma ya dace dai ka shigo."Zamu shigo amma sai su Usman sun dawo daga workshop."cike da mamaki Raihan yake cewa."Basu dawo ba?ba one week zasuyi ba?"One week zasuyi sai aka
ara masu 3days ya kama 10days kenan remaining 3days ai su dawo."dan shiru KK yayi sai kuma ya tura mashi takarda yana cewa."Check this paper Raihan."
aukar paper din Raihan yayi yana bu
ewa ya kalli Kk ya kalli paper sai kuma ya numfashi yana cewa."I see what going on?"Furzar da naunauyen numfashi KK yayi yana cewa."What did you do with 1 billion naira in just two weeks Raihan?Mai kayi da iyayen ku
i haka Raihan wanda har yake ko
arin ta
a campany you know this company is so small
aramin campany ne Raihan yanzu ake renon shi bai dace ace ana daukar manyan ku
i haka daga cikin shi ba."
ata fuska Raihan yayi yana cewa."what do you mean Kk? bani da right din da zan dauki ku
i a campany din nan ko mai?"Girgiza kai KK yayi yana cewa."Idont means that Raihan."Dan shiru yayi yana kallon Raihan yana cigaba da cewa."ina nuna maka rashin karfin campanyn da za'a cire ku
i irin haka da ace cikin sauran campanys dine manya kana da right din daukar fiye da haka take kai ka sani but not ka maido ku
i nan gaskiya Raihan karsu ja ma campany nakasu idan kana bukatar ku
i kayi ma su Dad magana mana kasan cikin iyayenmu ko wa ka tambaya ku
i zasu baka over akan wanda ka
auka, inason mu basu mamaki muyi surprise dinsu na har
aka wanann campany din yayi growing ya zauna da
afarsa har yayi gogayya da sauran taya kuma zai kai level din da muke mafarki nida kai ana daukar ku
i haka."Ta
e baki Raihan yayi yana cewa."Nifa ba zan maido ku
i ba dan nayi kyautar su tuni."What? kyauta fa kace Raihan?waye ka ba ku
in campany Raihan."cewar Kk cike sa mamakin Raihan, numfasawa Raihan yayi yana cewa."ku
in campany namu ne fa Kk muna da right din daukar ko nawa ne idan muka bu
ata tunda na iyayenmu KK kuma ba wani unnaccessary person na ba ku
in ba balle har kayi fa
a, Darling ce ke bu
atar ku
i shine na dauka na bata."Tashi tsaye Kk yayi yana kallon Raihan yana cewa."Ta tabbata ka haukace Raihan Darling kaba ku
i?har kake iya kallon idona kana gayaman wai kaba Darling ku
i har one billion wacece Daulah da har za'a bata ku
i haka?mai zatayi da ku
i irin haka Raihan?anya baka haukace ba akan soyayyar Daulah har kake yin wasu abubuwan wanda basu dace ba."
aga ma Kk hannu yayi yana cewa."karka wuce gona da iri Kk,zan iya yi maka rashin mutuncin da har ka mutu ba zaka ta
a mantawa dani ba akan matata ba wanda ya isa yazo gabana ya nemi zagar man mata ban dakatar dashi ba ko waye wallahi dan Daulah tafi
arfin a ce wai wacece ita Daulah ce ZA
IN RAINA rayuwata ita na ba ku
in kuma idan yanzu ta bukaci wanda suka fisu sai na
auka na bata tunda ai ku
in ba na wani bane balle har ya dakatar dani kudin Abbie na ne."Murmushi Kk yayi yana cewa."Ka da
e baka yi man rashin mutunci ba Raihan akan matarka, matarka din banza da wofi wacece Daulah inba yar'iska ba yar gantali mai rabama gardawan banza jikanta suna bata ku
i,da kake maganar ku
i na Abbie ne kai kasan wa
ye ubana kasan waye kakana kasan ni Kamal Khalid nafi karfin wannan campanyn da ku
in dake cikin shi kai ka sani kuma yanda kake ta
ama da dukiyar Abbie nima dole nayi ta
ama da dukiyar Abbie tunda ubana ne kuma dolenka ka maido ku
i."Ba zan maido ku
i ba kuma ka sake cema Daulah yar'iska sai nayi Shari'a da kai."Dariya Kk yayi yana cewa."Daulah yar'iska ce babbar yar'iska ce na fadi Raihan gabanta ma fadi zan fadi kuma bata isa tayi man gardama ba tunda tasan nasan ita din yar'iska ce."Ficewa daga office din Kk yayi yana ta fa
a yana kuma cewa dole Raihan ya maido ku
i ba zai dauki ku
i irin haka ba yaba wata yar'iska karuwa ba.