Sashe 27
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Shi yanzun Raihan ya rasa wa zai so sai Daulah yarinyar da ko kadan bata tsoron Allah bata tuna mutuwa to Allah ya kyauta,kuma da kake maganar Raihan yaci amanarka ka manta baka gaya ma kowa kana son Daulah ba sai ni
aya nima din dan muna tare rana
aya muka ganta kace kana so?to banga laifin Raihan ba tunda bai son kana sonta ba."kallon Kk Hamad yayi yana cewa."Yanzun KK yaushe ne auren shi Raihan din jiya mun da
e muna chat bai gayan ba kuma Dady bai gayamn ba koda yake ai last two week ba gida nike kwana ba."tashi KK yayi yana cewa."Ko wani lokaci zasu iya
aura auren fa balle ma yanzun Abbie ya zuciya sosai akan bijere mashi da Raihan yake son yi akan Daulah."Toilet Usman ya shiga dan shi bai ga amfanin tsayawa saurarar maganarsu ba akan wata Daulah shi a rayuwarsa bai ga amfanin irin su Daulah ba a rayuwa ko shi da ya auri Umaima sunan kawai ya aureta ba dai yayi rayuwar aure da ita ba dan shi bai ma iyawa
yamarta yake har a cikin zuciyarshi...shigen rayuwar Daulah da Umaima kenan sun
ata rayuwarsu suna duk rayuwar da suka gadama koda ya fito wanka shiryawa yayi yana cewa."Ya dace mu shiga cikin gida ko?tunda aka
aura auren nan bamu shiga ba karda ya zama laifi dan Dada bata raina abun fa
a." A haka suka nufi motar su suka tafi koda suka isa gida bangaren Baba suka fara sauka sosai yayi ma Usman wa'azi da bashi amanar Umaima haka ma Ummarshi harda kukan dadi tayi tana cewa."Usman ko yau nabar duniya burina ya cika na aurenka da Umaima."
agowa yayi cike da mamaki yana kallon Umma anya kuwa Ummarshi ce wannan?Ummarshi ce take jin dadi an
aura mashi aure da Umaima karuwa yarshayeshaye maiyasa Umma take son auren nan? ya kasa yarda da ansar da zuciyarshi take bashi wato dukiyar Mahaifin Umaima Ummarshi take kwa
ayi,dafa shi Umma tayi tana cewa."Usman ranar da aka haifi Umaima ba zan ta
a manta a ranar ka hana kowa
aukar Umaima sai kai
aya ko Hajia Sumayya ta
auke ta zata bata nono kuka kake kana cewa ta anshe maka mata kai matarka ce dan zan iya cewa kaine ka reni Umaima na tabbata baka manta kaunar da ka nuna ma Umaima ba da tana karama ko kuka baka barin tayi sanadin haka Mahaifinka ya nema maka aurenta a wajen Dada kuma Dada ta baka har mahaifinka yabar duniya da burin aurenka da Umaima ya barta har na cire rai da wannan ha
in duba da yanda ita Umaima ta koma sai gashi Dada ta kawo maganar taya ba zanyi farinciki ba za'a cika ma Abbanka burinshi Usman?."
Kamo hannun Umma yayi yana cewa.'Haba Umma dan naso Umaima a da ba shike nuna ina sonta a yanzun ba balle har ayi kokarin
aura man aure da ita,kuma na tabbata ko da ace Abba yana raye ba zai ta
a barin ayi wanann auren ba dan shi ba zai so ace
aya tilo da ya haifa a duniya a rasa wa zai aura sai karu...ha
iye maganar Usman yayi yana dan jan baya ka
an dan kaucema marin da Umma ta kawo mashi cikin fushi Umma tace.'Da ka
arasa kiranta da sunan da kayi niya Usman da kuma ka tsaya ka zama ango na farko da aka mara ranar aurenshi ka fita idona na kulle Usman kuma Umaima ce ta zama matarka dan Allah Usman ba zance ka kula da ita ba,abinda na sani
aya ne akan Umaima zan iya sa
a maka sakarai wanda bai kishin jininshi ace yar'uwarka kake kira da sunan karuwa kowa ai ya kirata ba kaji haushi ba tunda kaima kace marar kishi.'numfasawa yayi zai yi magana ta nuna mashi kofa tana cewa.'Zaka iya barman waje ko sai na hada maka yan bikin baki
aya."Hawaye ne suka zubo mashi ya share tunda aka fara jagwalliyar aurenshi bai ta
a hawaye ba sai yau fita yayi kamar yanda ta umurta amma shi baiji zai iya rayuwa da Umaima ba a matsayin mata amma zai san yanda zai
ullo ma matsalar shi.
Tunda Raihan ya dawo daga gidan su KK yake zaune a room din shi komai yayi mashi zafi a rayuwa duk da Uncle Khalid yace karda ya damu za'a
aura mashi Daulah hankalinshi bai kwanta ba dan ya lura Abbie ya zuciya sosai furzar da naunauyen numfashi bakinshi yayi yana tura hannayenshi a cikin sumar kanshi yana cewa."zan aureki Raihana tunda haka suke so amma sai sunyi kuka da danasanin
aura maki aure dani,zan aureki ba dan komai ba dan kece key din da zanyi amfani wajen mallakar Daulah,amma zaku shigo gida a matsayin prison."matse glass cup din hannunshi yayi yana har sai da ya fashe har yanke mashi hannu yayi jini ya fara zuba ko ka
an bai damu da zafin da hannun yake mashi ba dan ko ka
an bai kai ra
i da zugin da zuciyar shi take mashi ba na aurenshi da Raihana da ake ko
arin yi mashi bai son Raihana bai kaunar Raihana ko ganin Raihana baya so yi a rayuwar shi,taya zai rayu da wanda baya so baya kauna?taya zai iya kallon wanda bai so a Matsayin wai mata,a haka zai nuna ta wajen friends din shi As his wife?ai dariya ma za'a yi mashi vibrate din da wayarshi take ne yasa ya kalleta duba da wayar da ke vibrate din special phone dinshi ce wanda iyayenshi guda goma kawai suke da number numfasawa yayi ganin Uncle Faruq ne zama yayi yana
auka duk da jinin da yake zuba a hannunshi dan shi mutuwa ma yake so yayi da yaji kalmar an daura mashi aure da Raihana,kallon kofa yayi bayan ya ajiye wayar yana danna rimoi take kofar ta bu
e su biyar ne suka shigo a cikin dakin da Oba Umar Sanda da His Excellency Alhaji Umar Y sai minister of health Alhaji Khalid sai sarki Faruq Umar Faruq da Uncle Ubaidu da kallo suka bi shi daga sama har
asa cikin damuwa His Excellency Alhaji Umar Y ya matsa kusa dashi yana dafashi yace."Son." Dan shiru sukayi sai kuma ya kamo hannunshi da yake zubar jini yana cewa."Duk akan auren kanwar taka ne kayi ma kanka wnanan ciwon?.'Girgiza kai yayi yana kwantar da kanshi a jikinshi yana cewa.'Abba ba haka bane.'zaunar dashi His Excellency yayi yana matsawa minister ya fara treatment din hannun yana cewa.'Idan ba haka bane maiye Raihan?kaga gaya mana karka ji komai mu nan iyayenka ne kana son auren Raihana ko baka so?idan baka so sai a hakura Raihan."Girgiza kai yayi yana cewa.'Papa inaso Abbie ne daman Abbie ne l...
aga mashi hannu Alhaji faruq Y Umar yayi yana cewa.'Abbie ne mai Son?feel free to talk ko mu fita ba wata damuwa mai ya kawo fashewar hannu.?"lumshe ido yayi yana girgiza kai yace.'Dady cewa Abbie yayi ba zan auri Daulah ba,bayan kuma nayi mata promise xan aureta yace shi bai yarda da auren ba yanxun."kallon juna sukayi sai Oba ya numfasa yana cewa.'Ya mukayi da kai Son?
Ba nace za'a
aura maka Daulah ba?'daga kai kawai yayi baice komai ba ya kuma
i yarda su ha
a ido da Ubaidu kasa hakuri Ubaidu yayi sai da yace."ka gaya masu maiyasa shi Yaya yace ba zaka auri Daular da kake neman kashe kanka a kanta ba."Dafashi His Excellency yayi yana cewa.'calmdown Uncle Ubaidu karda mu tsananta bincike tunda yana son yarinyar nan zamuje yau idan aka gama
aura aurenshi da Raihana muyi magana da iyayenta karka manta muna da ku
in da zamu
aura ma Raihan mata hudu a rana
aya ba iyakar Raihan ba kaf yaran mu damuwar ai yace bai son Raihana shine zamuji ba dadi ya
i yar'uwarsa akan wata tunda yana so ba damuwa bane itama ya auri Daulah din ko dan ya kasance mai cika alkawari."kallon Raihan Kawai Ubaidu yayi yana cewa."Haka ne kuma Yaya yanzun ni na tsaya na taimaka mashi ya shirya ko kuma naje wajen Yaya koda yana bu
atar zanyi mashi wani abu?."
Girgiza kai Oba Umar yayi yana cewa."Tsaya dai kaga har ya shirya zamu je wajen Mr president din zamuyi magana dashi." Daga haka suka fita bayan sun fita zama Ubaidu yayi yana kallon Raihan da kyau da ya
i yarda ko ha
a ido suyi numfasawa yayi yana."Kai baka ji kunyar abinda kayi ba Raihan?ace zaka ha
a Raihana da wata bama nan ba saboda wai ance baka auren bare zaka nemi kashe kanka anya kuwa?kuma ya nayi dakai wato a haka zaka aureta ko duk da bata da nagartar da ake bu
ata a wajen mace.'kwabe fuska yayi yana cewa."Dan Allah Uncle nidai I need your pray I really love Daulah Ina kaunar Daulah ican't do without Daulah."cikin fa
a Ubaidullahi yace.'Ita kuma Raihana baka sonta bata
cancanci da aka sota ba ko?."maida kanshi
asa kawai yayi cikin fushi Ubaidu yace."inace ba da kai nike magana ba Raihan."kallon Ubaidu yayi yana cewa."Uncl nasa ko kowa ya juya man baya kai zaka tsaya na ganin ban auri Raihana ba kuma Uncl kasa....dakata man haka Raihan."cewar Ubaidu yana katse shi ya cigaba da cewa.'Zan tsaya maka akan komai banda bijere ma umurnin Yaya dan Yayana shine jigo na kai kanka kasan banda kamar mutune uku a rayuwata Aunty Hannatu da Uncle Dahiru sai Yaya sune ahalina sai kuma ku da muka haifa a matsayin
a,kuma ina gaya maka idan har ka sake ka cuta ma Raihana bayan aurenku sai ka gamu da fushina ba zan matsa maka ka sota ba tunda kai kake da zuciyarka amma zan gaya maka da babbar murya ba zan lamunci hawayenta ba Raihan go and bath bamu da lokaci saura 30mn a daura aurenka.'jinjina kai kawai yayi yana tashi dan yin wanka tabbas yana da babban aiki gabanshi tunda uncl Ubaidu baya goyan bayanshi to shi ya zaiyi idan Uncle Ubaidu ya juya mashi baya girgiza kai Ubaidullahi kawai yayi yana mashi addu'a ya fita zai anso kayan da zai saka na auren.