← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 117 OF 145

Sashe 117

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Saukowa tayi daga saman gado tana yin mi a da addu'a ta shiga toilet dan yin wanka da addu'a ta shiga tana ha a ruwan wanka a cikin buthuh mai dan zafi ta shiga dan yau da ciwon kai ta tashi duba da damuwar da ta saka ma kanta na son barin gidan Usman dan har komawa tayi wajen gateman ya ara kira mata number Usman amma aka nemi waya dambu taliya babu wayar ba irin neman da su Umaima basuyi ma wayar ba amma babu ita shi kanshi gateman din yayi mamaki dan wayarshi a jikinshi ta wuni alwallah kawai yayi ya ajiye ta a daki ya tafi sallah dan bai cika zuwa sallah da waya haka yake dakyal Umaima ta iya yin bacci shiyasa ta tashi da ciwon kai shiga tayi a cikin ruwan tana lumshe idonta a hankali tana sauke numfashi a hankali a hankali idanun ta a lumshe dan tana jin dadin ruwan sosai yanda yake gasa mata jiki a hankali dan zafin baiyi yawa sosai ba daidai yake...a hankali Malika ta turo kofa ta shigo room din Umaima tana are mashi kallo ganin bata saman gado yasa ta kalli toilet dan tabbas tana cikin toilet tana wanka tunda ta duba bata kitchen murmushi ta saki mai sauti tana nufar toilet din ta tura a hankali ta shiga mutuwar tsaye Malika tayi tana sauke numfashi a jerejere haka take sauke numfashin tana nufar bathud din ta shige tana rungumo Umaima jikinta tana dam ar nononta kamar maiya tana murzawa firgigi Umaima tayi tana kallon Malika a cikin bahon wankanta tana kamar wata aljanna banka ata Umaima tayi tana fitowa daga kamin tana jan towel ta kudundune ciki tana makure gefe tana sauke numfashi dan a tsorace take sai da ta kusa minti biyar tana gyara towel dinta da kyau tana daukar wata kwalbar turaren wanka tana yin kan Malika da ta kwala mata a kai take kan Malika ya fashe da jini,murkushe Malika Umaima tayi cikin ruwan tana cewa."Bari na kasheki uban kowa ya huta yar'iska jakka azama jahila."Yanda ta tausa kan Malika a cikin ruwa wulli wulli Malika ta fara tana ihu dakyal ta anshe kanta a hannun Umaima suka hau dambe cicin arfinta Malika take son cire ma Umaima towel tana cewa."Wallahi yau Umaima sai na samu abinda nike so a wajenki koda zaki kashe ni,amma ki sani ba zan ta a barin duniya ba sai naji kan nonanki a bakina ina sha."Wani wawan mari Umaima ta kai mata tana fiddosu daga toilet din ta hanka ata tana cewa."Idan har kuwa jin kan nonona a bakinki ne maganin matsalar ki a rayuwa sai da ki mutu amma wallahi nafi karfinki komai kike ta ama dashi nafiki idan har baki fita a hanyata ba zan maki abinda yafi wanda nayi maki banza azama anyi dai asara wallahi."Girgiza kai Malika tayi tana cewa."A'a Umaima karki yi man haka karki hanani abinda na da e ina bege da kauna,ya kamata ace kin tausaya ma zuciyata kin mallaka man zuciyarki zan kula dake fiye da yanda kike tunani wallahi Umaima inasonki karda sonki ya zamo ajalina."Tsaki Umaima tayi tana cewa."Ya da e baiyi ajalinki ba kuma wallahi ni nan da kaina zan zamo ajalinki idan har baki kiyaye ni ba wallahi zan iya kasheki na kashe banza yar matsiyata azama."Hawaye Malika ta tsare tana cewa."Ni kuma kafin kiyi ajalina zan samaiki nayi yanda nike so dake a saman gado,kibar ganin ina laila aki Umaima ina son mu gudanar da soyayya ne a cikin sau i da kaunar juna ba tare da nayi maki dole ba amma wallahi duk randa kika kai ni karshe zan saka a daure man ke nayi maki kacakaca nayi yanda na gadama dake ba yanda zakiyi dan haka tun wuri ki natsu ki amshi soyayyata cikin arziki Umaima kuma wallahi Usman sai na kashe shi kin ja mashi tunda har kika wahalar dani akan soyayarki."Idan har kin fasa daureni Malika uwarki da jinin are ta haifeki kuma Yaya Usman kin da e baki kashe shi wannan tsakaninku ne amma nidai nafi karfin duk wani hauka naki."daga haka Umaima ta ida ingiza ta parlo tana kulle room dinta da key tana durkushewa asa tana sakin kuka tana cewa."innalillahi wa'inna alaihirajiun ni Umaima wannan wata irin bak'ar qaddara ce take bibiyata ya Allah ka kawo man auki Allah ka shiga tsakani na da wannan baiwar taka mai nema da sheri ya Allah."Kuka sosai Umaima take har kanta buga mata yake tsabar ciwo Cikin kuka take cigaba da cewa."Why Yaya Usman maiyasa idonka suka rufe ka auro mana yar'iska fasika mai neman mata wannan shine macen ta garin da kake cika baki ka samu na bani na shiga uku ni Umaima."kuka kawai take dakyal ta samu ta shiga tayi wankan tana shiryawa wata atamfa ta saka tana zama ta buga tagumi ga tana jin yunwa amma bata son ko ganin parlon balle har ta shiga kitchen dan idan har akwai abinda ta tsana a duniya bai wuce Malika bata son ko jin muryata ganin lokacin da take bin hadda yayi ta tashi ta kunna TV ta fara...zagaye parlon take yana buga hannu can kuma ya zauna tana kallon room din Umaima tashi tayi again tana matsawa bakin dakin tana cewa."Wallahi Umaima ba zan ta a barin ki ba a rayuwata a shirye nike da yin fito na fito da kowa a kanki koda iyayenki ne dan ke tawa ce ba wanda kuma ya isa ya rabani dake,dani kawai zakayi rayuwa ta har abada gwanma tun wuri ki anshi tayin soyayyata Umaima bar ganin ina laila aki ba hakan na nufin tsoro bane."Shiru Malika tayi sai kuma ta hau jinjiga kofar tana cewa."Wallahi sai na samaiki Umaima sai na kashe ishir-ruwan sha'awarki da nayi shekaru ina dakonta yanda kika saka man sonki da kaunarki a zuciyata kema ya zamai maki dole ki soni ki kaunaceni har zuciyarki."dukewa kasa bakin dakin tayi tana rushewa da kuka tana cigaba da cewa."Kin san ba zaki anshi soyayarta ba kika koya man sonki da sha'awarki kin san ba zaki amshi soyayyata ba kike man kwalele da tallar surarki wallahi sai kin soni dole zan nuna maki yanda ake soyayya dole."Kuka kawai Malika take tana jin ba da i zuciyarta ra adi da zafi zuciyarta take mata idan taga wai Umaimarta wanda take so da kauna take nuna mata tsana Umaimarta da duka mafarkinta da burinta suke kanta taki yarda da soyayarta bata ta a tunanin ganin wannan ranar ba ko a mafarki dan ita kullum mafarkinta nuna mata soyayyarta a idon Umaima yake daman duk murmushin da Umaima take mata na yaudara ne ba na so ba? girgiza kai tayi tana cewa."Ina ba zan ta a yarda ba wallahi Umaima ba zan ta a barin ki ba kece mafarkina kece cikar burina kece bugun numfashina sai da ke zan iya rayuwa ba zan ta a mallaka ma wata zuciyata ba idan ba ke ba kece kece kece kece duk komai nawa Umaima na wahala akan soyayyarki akan soyayya na tsinci kaina a rayuwar aure da ban ta a tunanin cewa ni Malika zan ba wani a namiji kaina,amma a kan ki dan ki soni ki kaunaceni na sadaukar da kai na ga wani ba ke ba ya dace ko sau aya ne ki tausaya man ki nuna man soyayyar da nike fatan samu daga gareki mana Umaima ki tausaya man sonki kar ya zama ajalina." Duk maganganun da Malika take Umaima najinta itama kukan take tana rokan Allah da ya shiga tsakaninta da Malika ta tsorata sosai da taji saboda tayi soyayya da ita shiyasa ta auri Yaya Usman ita Malika maike damunta?wace irin masifa ce wannan ta aura ma kanta neman jinsi fa bayan babu munainen zunubi da yafi neman jinsi Allah yana fushi da masu aikata wannan laifin a haka take son ita Umaima ta sota ta mallaka mata zuciyarta bayan aikata hakan babban zunubi ne, girgiza kai Umaima tayi tana share hawayenta tana cewa."Wallahi ba zan iya ba,ba zan ta a iyawa ba Malika kema ina maki addu'ar Allah ya yaye maki masifar da ke kanki ina sanin naki yaje Malika?ina wa'azin nike yaje ina tsoron Allahn da kike fadi mutum yaji ashe duk a iyakar baki ne babu tsoron Allah a zuciyarki?da kina tsoron Allah kuma kina tsoron ha uwa dashi da azabar Allah ba zaki ta a kwatanta aikata neman jinsinki ba dan gujema fushin Allah."dafe kanta kawai Umaima tayi dan har ta gaji da yin kukan baki aya kanta ciwo yake mata sosai ba zata iya ba, tashi tayi tana samun biscuit da chivata tasha ta ha a da magani ta sha tana shulalewa asan carpet ta kwanta tayi shiru dan ita komai nata ya tsaya wanda zata samu waya a wajen shi tayi waya da ko da Umma ce ta gaya mata halin da ake ciki wayar tashi wai ta ata ya nema bai gani ba kuma ita bata son magana da sauran ma'aikatan gidan ba da kowa ta yarda ba..sauke numfashi Malika tayi tana daukar wayarta dake haske ganin Usman ne yasa ta natsu tana daukar wayar tana cewa."Amincin Allah ya tabbata a gare ka ya kai hasken zuciyata."Murmushi mai sauti Usman yayi yana cewa."Amin ya Allah Gimbiyar mata ina kika shiga ne ina ta kiran wayarki naji sweet voice dinki baki dauka ba yau dake na wuni a zuciyata dan kewarki da begenki basu barni nayi bacci ba jiya."Langwabar da kai tayi tana cewa."Ji nike kamar na rufe ido na bu e na ganni kwance akan kirjinka ina wasa da shi mijina ina matukar kewarka Allah ya maido mana da kai lafiya cikin aminci Allah ya ara bu e maka ya baka ku i na halak yayi maka tsakani da duk wani haram jarumin jarumai."Amin ya ansa suna cigaba da soyayyar su sai da suka kusa kashe waya yake tambayarta Umaima tana lafiya ta gaya mashi hakuri ya bata yana ara nuna mata tayi hakuri da Umaima ya kuma karatun an kusa da eh ta ansa kiss ya turo mata sannan ya kashe wayar baya ya gama saka mata albarka..furzar da numfashi Malika tayi tana tashi daga bakin dakin Umaima tana aiyana yanda zatayi ma Umaima tunda har taki bata ha in kai
Chapter 117 · 0% Book details