Sashe 41
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wallahi ko sau
aya daidai da second
aya ban ta
a jin son Yaya Raihan a cikin zuciyata balle kuma har nayi kishinsa ni Raihana mai zanyi kishi a wajen Yaya Raihan ni tun da akayi auren nan sau ukku kawai muka hadu dashi muna kuma gida
aya banma fito ba balle har ya ganni yaci man mutunci,kuma aurenshi ba ruwana yanda ban damu ba to kema ban san ki damu kanki Ukkty."
Murmushi mai ciwo Rahina tayi tana kallon Raihana sai kuma ta girgiza kai tana cewa."Ukkty kenan kina nufin zaki sadaukar da farincikinki akan iyayenki?."Daga mata kai Raihana tayi tana murmushi tana cewa."Kwarai kuwa Ukkty koda ace Yaya Raihan zai dunga yin gunduwa-gunduwa da naman jikina ba zan ta
a kin zaman gidansa ba, farincikin iyayena shine nawa bani fatan nayi sanadin
acin ran iyayena balle kuma Abbie da yake son farincikina Abbie da Ammie sunfi karfin komai a wajena dan haka zama da Yaya Raihan yanzun na fara kuma tabbas ina son Yaya Rulwan amma wallahi tunda har iyayena suka yi man za
i to ba zan ta
a bijerema ZA
IN IYAYENA ba wai nabi za
in raina to dadin mai na tabbata gata suka duba man shiyasa har suka ha
ani da Raihan kuma zan zauna dashi dadi ba dadi zan shaye duk wani cin zarafi nasan ba komai ke dauwama ba inba mutuwa ai akwai tsufa Ukkty.'Kallonta Rahina tayi sai ta jinjina kai tana cewa."Kuma na tabbata maki ba zan duba ido ba ina kallo rayuwarki ta lalace ko wace zuciya tana bu
atar soyayya da rarrashi da kulawa a wajen masoyinta kuma jiki ai da jini kema mutum ce kina da bu
atar kiga jininki a duniya kafin kibarta dan ki bar mai maki addu'a to dole wannan qaddararren auren nayi sanadin mutuwar shi kafin aurena da Yaya Rayyan zanyi yanda zanyi naga iyayenmu da suka ha
a shi sun rabashi da kansu suma dan farincikinki kuma yau ba sai gobe ba zan gaya ma Abbie komai kin tabbata ba zaki sake second biyar ba auren nan zai lalace ki huta shima da yake kumfar ba
in bai so ya huta."Da kuwa kin kyauta mata Lil-Sis." Cewar Raihan da tunda suka fara maganarsu yana tsaye yana jinsu ida karasowa cikin parlon yayi yana mai kallon Rahina yana cewa."Kinga kema zaki samu lada idan kika raba makiya biyu da suke zaune waje
aya ko dan gudun karda
aya ya kashe
aya."zaro idanu waje Rahina tayi zatayi magana ya
aga mata hannu yana cigaba da cewa."Tsanar da nayi ma Raihana inajin kamar na kashe ta na huta dan ta zamai man matsala, idan har kuwa nacinta na wai yin biyayyar iyaye ya fisgeta har tayi kuskuren zama dani da kuma Daulah a gidan nan sai nayi mata wula
ancin da ko sunana bata son ji sai na saka tayi nadamar aurena da tayi sai na saka mata hawan jini da ciwon zuciya wanda zai sa zuciyarta ta buga ta mutu kowa ya huta."Cikin tashin hankali Rahina take cewa."Yaya Raihan wannan wace irin tsana ce dan Allah?mai Ukkty tayi maka mai zafi haka da kake mata wannan tsanar?Raihana ce fa Yaya Raihan saboda dakai fa taci sunan Raihana kai da kanka kace a saka mata Raihana irin sunanka haka aka bamu labari amma duk haka ya koma
iyayya da tsana sai kace ba yar'uwarka ba.?"tsaki yayi yana cewa.'duk wannan bai damaini ba koda ni na haife ta a yanzun bani sonta ina bakin cikin da sunana da nata suke similar da ace Abbie ba zai yi fushi dani ba wallahi billahi da tuni na sauya suna dan haka keje ki gaya ma Abbie kuskuren hada auren nan tun kowa baiyi kuka da danasanin ha
a auren ba to a rabashi ni banda matsala saki ne idan dubu ake wallahi zan mata shi take."Share hawayenta Raihana tayi tana cewa."Nima bani sonka Yaya Raihan yanda kake nadama da ba
incikin sunanmu da suke similar nima haka dan nasan nawa ba
in cikin yafi ni ko muryarka bani son ji balle kuma ganinka wallahi yanda ka tsaneni nima haka na... rufe ido tayi tana jiran saukar marin da ya
aga hannu zai yi mata Rahina ce ta shiga tsakiya tana cewa."Sai dai ka bugemu tare Yaya Raihan."Kuka ta fashe dashi tana cewa."Wannan wace irin bak'ar rayuwa ce mai ya kawo wannan tsanar haka?tabbas nasan baku jituwa baku zama inuwa
aya amma banyi tunanin abun yayi wast haka ba har kuke kallon juna kuna furta kalmar tsana babu kalma mafi munin ji a duniya sama da tsana kuyi hakuri ku saka ma zuciyarku ruwan sanyi ku zauna lafiya dan Allah ko dan farincikin iyayenmu karku manta iyayenmu sun ha
a wannan auren dan
ara
ankon zumunci kuyi hakuri kuyi biyayya ku rungumi juna ku faranta ma juna wallahi zakuyi farinciki da alfaharin kasancewa da juna kuma kuna godema iyayenmu da suka zamo silar ha
aku."
Girgiza kai Raihan yayi yana cewa."Never impossible nayi alfahari wai da auren Raihana har abada kuma wallahi idan har ba raba wannan aure
n ba to sanadinshi kuwa zumuncin da kike magana akai zai lalace a sanadinshi zan iya yin abinda idan har na aikata shi ba za'a ta
a yarda da cewa ni Raihan Umar Fatah Nahiyata na aikata ba kuma ki zuba ido hankalina dai ya dawo jikina na samu naga Daulah ta shigo gidan nan a lokacin zan fara yin lokacinta a lokacin zata gane kuskurenta na yarda da yin auren, in banda gulma da munafunci da
unata irin nata da son ayi son rabani da iyayena sai da Abbie ya tambayeta choice maiyasa bata ce bata so ba ga wanda take so komai fa mai sauki ne amma sai tace ta yarda to nafi karfinki duk maitarki ba zaki samu abinda kike mafarkin samu a wajena ba dan ni nan mijin mace
aya ce kuma ba kowa bace sai Daulah wallahi kam."juyawa yayi zai bar masu wajen Rahina ta riko shi waigowa yayi yana cewa."Lil idan har baki sakar man hannu ba zan wanka maki mari ina wasa dake?."Sakin hannun tayi tana cewa."Yi hakuri Yaya."Tsaki ya buga ya bar masu wajen yana ta masifa,kallon Raihana tayi dake ta hawaye daga tsaye numfasawa tayi tana cewa."Kinga Ukkty kuka ba naki bane dan haka raba auren nan shine mafita tun wuri tunda ba'a yi nisa ba Ukkty ni wallahi Yaya Raihan ma ya fara bani tsoro kamar bashi ba sai kace an chanza mana shi."Share hawayen tayi tana cewa."Nidai karki gaya ma Abbienarh komai zan
ara hakuri idan naga abun ba sauki da kaina zan gaya mashi sai a raba auren amma daga yin aure ace an rabu zuciyarsu ba zata yi dadi ba kuma kinga Dad zai iya dukana dan yace ba kawo
ara to wanda yace banda kawo
ara idan nace saki yana iya karyani dan na tabbata daga OKEKE zai zo Abuja dan karyani nidai zanyi hakuri zan zauna da za
in iyayena addu'a kawai nike bu
ata daga wajen ki Ukkty."komai Rahina bata ce mata ba ta fisgi jikarta daman drive yana jiranta tayi hanyar fita da sauri tabi bayan Rahina tana rikota wani kallo Rahina tayi mata tana cewa."Sakarni Ukkty kuma zan maki yanda kike so ba zan gaya ma kowa ba,amma ki sani daga yau ba zan sake zuwa wannan gidan ba dan ba zan iya kallonki a cikin wani hali ba na barki lafiya ki cigaba da biyayyar iyaye."daga haka ta bige hannunta daga rikon da tayi mata tana ficewa du
awa
asa kawai Raihana tayi tana rusa kuka mai ciwo da zafi dan zuciyarta zafi take mata sosai wannan kenan.