Sashe 60
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Zaune suke su dukansu a parlon Dada kowa yayi shiru yana sauraren Baba da yake masu wa'azi a cikin natsuwa kuma wa'azin mai ratsa jiki kallon Umma yayi da kanta yake
asa yana cewa."Yanzu fissabillahi Zainab ribar mai zaki ce idan kika hana Usman
ara auren da yake ko
arin yi?nasan dai duk saboda Umaima kika ce ba zai yi ba to idan da akwai rabo a tsakanin Usman da Malika ya zakiyi da rabon?sai Allah ya anshi rayuwarki akan wannan rabon Zainab,shiyasa ba'a jayaiya da aure idan kinga anyi jayaiya to inda yaronka yaje babu tarbiyya sai ka hana, balle kuma banga makusar gidan da Usman yaje neman aure ba gida ne na masu tarbiyya ga dattako da daraja dan Adam kuma na tabbatar da Usman ba zai ta
a barin wata mace ta wulakanta Umaima ba dan ko ba komai yar'uwarsa ce jininsa ce dan Allah Zainab ki janye furucinki na wai zakiyi ma
anki baki wannan kalma tayi muni tayi girma da yawa Zainab kiyi hakuri kibisu da addu'a da fatan zaman lafiya shine ya dace ace kina yi a matsayinki na uwa ba cewa za'ayi baki ba."Share hawayenta Umma tayi dan ita har zuciyarta bata son auren haka kawai taji zuciyarta da hankalinta bai kwanta ga auren ba tana jin kamar wani abu marar kyau zai faru dan tunda aka sanar da ita Usman ya fara neman aure bata sake bacci mai dadi ba,danma a haka tana addu'a ta tashi tsaye wajen nema mashi ZA
IN ALLAH kuma har gobe bata ga amfanin
arin auren ba dan ta tabbata yana samun Umaima a yanda so duba da irin son da Umaima take mashi,share hawayen tayi tana cewa."To kamar yanda kace daman addu'a kullum acikin yi masu ake sai dai ni abinda nike son ku fahimta
aya ne hankalina ya kasa kwanciya akan wannan auren nashi ina tsoron karda ya auro wanda zata zaluntarman da Umaima duba da ita Umaima duka nawa take bata wuce shekara 25 a duniya da ace ya dauko wanda ta fita a shekaru azo ana fama dan kishiya ma ga babba ya ta
are balle
aramar yarinya kamar Umaima Alhaji Babba."
Murmushin manya Baba yayi yana jinjina ma tunanin mata da suke iri
aya mata kenan gyara zamanshi yayi yana cewa."Ai shiyasa nace ayi masu addu'a kuma ayi masu kyawawan zato Zainab,kuma na tabbata Usman ba zai saka kanshi a neman auren yarinyar nan ba tare da yayi istihara ba ya nemi za
in Allah sannan ya fara addu'ar dai ce kuma mu dukanmu munga haske a auren Umaima da Usman ko a haka Allah ya dauki raina wallahi zan tafi da farincikin shiriyar da Allah ya kawo ma Umaima ta sanadin auren Usman,muma kyau mu saka mashi da hallaci yanda ya yarda da za
inmu yayi mana biyayya yake zaune da yar'uwarsa lafiya muma ya dace mu barshi ya auri za
inshi kuma muyi masu fatan alkhari da zaman Lafiya mu dukanmu nan mun san Usman yaro ne mai hankali da tunani dan haka ayi hankuri a
ara hankuri komai zai wuce ya zama labari."Sai a lokacin Dada ta numfasa tana cewa."Daman ai hakuri ya zama dole Abubakar idan ba'a yi hakuri ba kamaku za'a yi muta bugu ko komai?idan an motsa kuce hudu aka ce kuyi to aure dai ko Usman yaje yayi aure kuma muna mashi fatan alkhari amma nayi maka rantsuwa da girman Allah idan har na kama Usman da laifin cin zarafin Uwata to sai na yanke hukuncin da har ku ba zai yi ma dadi ba dan haka ku ja mashi kunne ku janjamashi matsayin Uwata a gareshi karda naji karda na gani dan ni ba ruwana da aurenshi amma Uwata dai nike sake gaya maku ban zan lamunci zubar hawayenta ba shine abinda na sani."tana gama fadin haka ta tashi ta bar masu wajen tana cewa."Ai ku daman maza haka kuke halin ku
aya indai akan maganar
ara aure ne,amma idan ana bin gaskiya kamar yanda kuke cika baki kuna fadin gaskiya ai a yanzun bai dace ba ace a shekarun Usman yana da mata biyu yaji da dayar mana amma tunda ana son nuna maku kun
i fahimta a barku idan ma kun tashi yanzu a
aura auren mana wani ya dama."Da kallo suka bi Dada girgiza kai Abba yayi yana cewa."Ina ruwan Dada ayi hankurin dai kuma addu'a zamu tayi masu dan haka Yaya Babbba sai muje mu kai ku
in gobe har da engeged duk ayi a wuce wajen."Jinjina kai Baba yayi yana cewa."Haka za'ayi in shaa Allah Yusuf."daga haka suka tafi suka bar Momy da Umma suna tautunawa akan auren duk da zuciyar Momy tana mata ba dadi akan auren da Usman zai yi dan batayi zaton haka daga wajen Usman da wuri haka ba,amma bakomai ai yayi masu hallaci da aka daura mashi Umaima ba tare da yana so ba,so take taga Umaima ko ta lailasheta ta kwantar mata da hankali dan tasan yanda Umaima take son Usman mudun taji zaiyi mata kishiya ba zata ta
a kwantar da hankalinta ba zata saka kanta a cikin damuwa tasan kuma Abba ba zai ta
a barinta zuwa gidan Umaima ba tunda Umaima tayi aure bata sake ganinta ba kuma tana requesting din zuwa Abba yake hanata yana cewa shirun da taji lafiya ne da ba lafiya da taji dole take hakuri da kauda kai akan zuwan.
Karatu ta gama ta tashi ta gyara ko ina na gidan sannan ta fito tana zama saman sofa ta kura ma Tv ido wa'azi ake a wani channel amma ba wani fahimtar wa'azin take ba sosai dan hankalinta baya a kan wa'azin tana can tana sa
awa da kaucewa tana jinjina al'amarin da ya tunkarota wai ita za'ayi na kishiya to ita maiye matsayinta a wajen Usman?abinda ta kwana kenan a zuciyarta maiye matsayinta mata ko kanwa?zai yi aure ya auro wanda yake so da kauna za
inshi mai tarbiyya da ilimin addini kamar yanda yace mata ita kuma wanda ba za
in shi ba kuma marar tarbiyya da ilimin addini ta zauna ta zama yar kallo ko?to ba zata iya dauka ba tabbas hakurinta yazo karshe ya dawo ayi ta dai ta
are ita dashi a cikin gidan ba zata hanashi aure ba dan matsayinta bai kai ba amma tana son yazo sai ya gaya mata a wani aji ya ajiyeta, itama yanzu tasan ciwon kanta zata iya juya ma so baya koda hakan zai zama ajalinta mudun zata tsira da mutuncinta tayi iyakar yin ta na gwada ma Usman so da kauna ta maida kanta banza wawa marar aji akan shi duk bai gani ba ko kuma yana sane ra
'ayinta ne bai yi daman ai yana ma gaya mata shi ba zai ta
a iya ha
a jiki da najasa ba,taji tana da najasa tunda haka yace to yazo ya sawa
a mata itama ta samu wanda zai iya zama da mai najasa itama zata zauna da shi ta mallaka mashi zuciyarta duk da kuwa bata sonshi haka sai yafi mata arziki da zaman wula
anci da tozarci da take yi da Usman dan yayi mata abubuwa da yawa tun aurensu har yanzu da har ya iya kallon idonta yana gaya mata ya samu mai tarbiya da ilimi.
Girgiza kai Umaima tayi tana mai cigaba da tunanin yanda zata samo ma kanta mafita itama tana son tayi rayuwa mai inganci irin ta kawo itama tana bukatar a nuna mata so da kauna ta taitali a wajen mijinta kamar yanda ko wace mace take samu,aure kalma auren nan ta tsaya mata a rai wacece wannan mai take ta
ama dashi da har ta samu zuciyar Usman da soyyayarshi?