← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 145

Sashe 47

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ansa sallamarshi tayi tana maida kanta kan abincin da take ci tana cewa."Sannu da dawowa Yaya Usman."Samun waje yayi ya zauna yana ansawa sannan ya
aga wayar da tun yana hanya Hamad ke kiranshi numfashi ya furzar yana cewa."Nidai sam banji dadin wannan auren na Raihan ba ya rasa wa zai aura sai karuwa yar'iska Allah dai ya rufa asiri kawai amma dan karda yaji haushi na da banga abinda zai kaini wani aurenshi da karuwa ba ya samu yarinya kamar Raihana mai hankali da natsuwa maimakon ya gode ma Allah sai yayi ma iyayenshi sakayya da auren karuwa."Tsaki yayi yana cewa."To Allah ya rufa asiri."Kallonshi tayi tana cewa."Yaya Usman yau fa bamuyi karatun ba."dafe kai yayi dan shi sam ya manta yau basuyi karatu ba da yake bai zauna ba saboda bikin Raihan numfasawa yayi yana cewa."Bari na dan yi wanka sai na fito ayi."Gya
a kai kawai tayi tana cigaba da cin abincin da take,sauke numfashi tayi tana jin anya zata iya bin shawarar Dada na daina rawar kai akan Usman?anya kuwa zata iya amma zata gwada,turo baki tayi tana mai san cire abun a ranta dan kuwa tabbas tana son Yaya Usman to ai shima ya dace ace yana sonta koda ka
an ne kuma ita fa kanwarsa to wai maiyasa Yaya Usman baya sonta?tana yawan yi ma kanta tambayar!Maida numfashi tayi tana girgiza kai gami da sakin murmushin da ya
ara fiddo mata da ainahin kyaunta tunawa tayi da yanda maza ke sonta suke ma son tayi masu magana amma sai wanda ta gadama take kula bama iyakar mazan ba har da mata sai wanda ta zaba amma shi Yaya Usman ya samu kamarta tana sonshi yana mata wula
anci bayan shida bai waye ba soyyaya bai iya ba gashi ita tana son soyyaya sosai tunda tazo ita bai mata soyayya haka suke zaune kamar wasu kauyawa ita dai ta fara gajiya da wannan zama ba soyayya ba wasa kullum fuska murtuke dole kuwa tabi shawarar da Dada ta bata idan har kuwa tabi shawarar Dada ta kuma gano actual matsayinta a wajen Usman zata hakura dashi ya saketa kamar yanda yake yawan gaya mata ta gwammace tayi zamanta gidansu tana zuwa club ana nuna mata kauna da soyayya even yan comments section sunfi Usman iya soyyaya shi dai gashi maikyau dan gaye amma bai iya komai ba,zata koyi karatun daman can tana son koya busy ne yayi mata yawa shiyasa tabar zuwa islamiyyar tunda yace zai koya mata zata natsu ta koya da komai amma ba zata zauna haka ba babu soyayya ba dan ita bata damu da ayi sex da ita ba ayi mata roman ayi mata hot kiss wanda zasu saka taji kamar ba'a duniyar take ba amma ya
i yayi mata ita bata iyawa..tsaye yake gabanta yana kallon yanda take murmushi da girgiza kai ita
aya numfasawa yayi ganin abun nata ba mai
arewa bane ya
an buga mini-dinning din dake gabanta yana cewa."Ke Umaima."Firgigi tayi sai kuma ta Sun
uro baki tana kauda kanta gefe tana cewa."Wayyo Allah nidai Yaya Usman ka bani tsoro."Harararta yayi yana cewa."Sannu to campanyn tsoro,komai dai ke an baki tsoro tun yaushe nike tsaye ina maki magana kin kyale ni sai wani murmushi kike."Furzar da naunauyen numfashi tayi tana kallonshi na second biyar sai kuma ta tashi ta kwashe flask din ta maida kitchen ta wanko ta dawo tana cewa."To naje na
auko kayan karatun?"Girgiza kai yayi yana cewa."A'a ban sani ba ai da yake zuwa nayi na zauna nai ta kallonki ko?"Gaba kawai tayi tana turo baki shi daga magana sai masifa komai shi sai yayi masifa ita bata san yaushe Yaya Usman ya koma haka ba..da kallo ya bita sai kuma ya sauke numfashi yana mai cigaba da danna wayarshi,zama tayi gefenshi kasa ajiye wayar yayi yana fara ansar karatun da sukayi da safe sannan yayi mata
ari da tambayoyi akan addini ta bashi ansa ya
ara yi mata wasu bayanai sannan ta tashi yana cewa."To bacci zanyi taso muje karda sai na kwanta ki tadoni da tsoronki."rufe litattafan tayi tana cewa."A'a ai yau
asa ma zan kwana Yaya Usman kuma ba yanzu ni zanyi bacci ba zan kalli wani program a Munara 12 ake yin shi."Gya
a kai yayi yana hayewa gami da cewa."A gama lafiya."Da kallo kawai ta bishi bata ce amin ba kuma bata ce Ilove You din da duk daren duniya sai tace mashi duk batayi ba kuma sai taji bata bu
atar cewa din ashe zata iya, numfasawa tayi tana maida munara dan kallon wani shiri da ake kan mata su san kansu ma baki
aya tana jin dadin shirin kuma tana
aruwa da abubuwa da yawa dan yanzun har ta saba da kallon Islamic channel kashe hasken parlorn tayi ta koma room dinta addu'a tayi sai taji ba tsoron rufe room din tayi tana kunna tv din room din ya ta rage volume ta kuma globe ta cigaba da Kallonta tana kallo tana karanta wasu addu'o'in a cikin husunal musulmi daman ta iya ha
a ba
e ida koya mata kawai yayi tana karantawa tana karanta ma'anarsu tana haka har ta gama ta kai quri'an tv ta rage volume tayi kwanciyarta.

Karatun Alqur'ani take dan tunda an kawo amarya suka kawo amarya taji hayaniyar tayi yawa ta kulle room dinta ta fara karatu dan ita neman saka mata ma ciwon kai suke ina shi Yaya Raihan ya samo wa'nnan yanda suke magana kawai cikin ihu ta gane basu da tarbiya mata na magana kamar wasu maza tsabar ihu dafe kai tayi ta samu ta fara karatu sai taji kan nata ya fara sau
in ciwon da ma tayi nisa a karatun sai ta bar jin yahaniyar tasu sosai tayi karatu daga nan saman sallayar bacci ya kwasheta sai ji tayi ana buga mata kofa firgigi tayi tana kallon lokaci gami da kallon kofar goman dare waye yake buga mata kofa haka?ko dai yan'uwan amaryar basu tafi bane kuma dan basu da hankali sai su ta buga mata kofa haka kamar dai ana ya
i?wannan wani irin haukane tsaki taja tana tashi ta nufi kofar cikin magagin bacci tazo ta latsa wani
aramin abu take kofar ta bu
e gama bu
ewa kofar batayi ba ya shigo yana mata bala'i yana cewa."You are very stupid are mad?ke mahaukaciyar ina ce da zan ta yi maki nocking zaki bar ni tsaye?Is it your house or mine?" Ja baya tayi ka
an ganin yana niyar kai mata hannu kuma ka
an ne daga cikin aikinshi baya kawai tayi komai bata ce mashi sai taso mata yi yana cewa."idan har ina maki magana kina yi man shiru sai nayi ball dake idiot."Lumshe ido tayi ta bu
e tana kallonshi tace."Yaya Raihan kana da remote din dakin nan kuma ni bacci nike ban san kana nocking ba sai daga baya."Tsaki yayi yana cewa."sheup dallah can biyoni."gya
a kai tayi tana bin bayanshi kamar yanda yace a hankali take tafiyar cikin natsuwa da nuna ilimi da wayewa da ke tattare a jikinta tunda ta doso wajen Daulah take kallon Raihana tana
are mata kallo daga nesa take tasha jinin jikinta ganin baiwar kyaun da Allah yayi ma Raihana da sura dan ta ko ina Raihana ta fita dan ita duk wasu hips and boss nata push-off ne ba nata bane Ita kuwa Raihana duk nata ne tabbas ba zata yi sanya ba kuma ba zata yi da wasa ba sai tayi yanda tayi ta fidda Raihana a cikin gidan nan idan ma bata fidda Raihana ba ai hankalinta ba zai ta
a kwanciya ba,tana zaune da mace irin Raihana ko a makkah aka kai Raihana gasar kyau ai tayi na
aya daman balarabiyar da aka
aura mashi kenan?tabb taga videon dinner din bikinsu amma bata lura kyaun nata ya kai haka ba sai yau..shi kuwa Raihan yana zuwa ya zaunar da Daulah saman cinyarshi yana shafa kanta a hankali yana cewa.'inason kamshin nan naki Babe."Murmushi ta saki tana sakar mashi kiss a kumatu tana shafa
asumbar da take waye mashi fuska ta kwanta tayi lub da ita sai she
i take tana daukar ido tsabar kyau,ita dai Raihana kyauda kai tayi tana neman kujera zata zauna tsawa Raihan ya buga mata yana cewa."Karki sake kice zaki zauna saman sofar nan sai nayi ball dake marar kunya muna zaune sama kema zaki zauna?maza ki samu waje kasan carpet ki zauna."Kallonshi tayi sai kuma ta maida kanta
asa ta zauna
asa din ba tare da tace komai ba.

Gyara ma Daulah zama yayi a jikinshi yana kallon Raihana yana cewa."To ga Auntynki nan idan har kika sake kika yi mata koda kallon banza sai na karyaki kuma daga yau ke zaki ringa yin komai na gidan nan tun daga kan moping girki ke da komai na gidan nan ke ce zakiyi su kuma idan har muna parlo ban ce ki shigo ba inba kiranki mukayi ba zaki kawo mana wani abu hope you are understood?"Numfasawa tayi tana cewa."Haba Yaya Raihan sai kace wata Housemaid."saukar da Daulah yayi a jikinshi yana tasowa kusa da ita yana ja mata kunne da zafi yana cewa."Who are you if not a housemaid?

Or do you think you deserve to be called the wife of the house."Hawaye ne suka zubo mata tana cewa."Yi hakuri Yaya Raihan dan Allah ka sakar man kunne zafi."
ara mur
e kunnen yayi yana cewa."Ba ke rashin kunya ba?
Chapter 47 · 0% Book details