Sashe 5
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Tun da tayi sallar asuba bata koma ba karatu ta sake yi sannan ta shirya wajen 7 ta sauko
asa ta tadda ana jera breakfast zama tayi tana kallon Ba'ba tana cewa."Ina kwana Ba'ba?".itama Ba'ba gaisheta tayi tana cewa."Hajiya mai za'a hada maki?."Girgiza kai tayi tana cewa."Bakomai na gode sosai."Daga haka bata sake cewa komai ba black tea kawai ta ha
a ta zauna ta fara sha tana lumshe ido a hankali tana bu
ewa tana cikin sha Abbie ya sauko shi da Ammie murmushi ta saki tana gaishesu zama sukayi suna ansawa sai kuma Abbie ya kalleta ya kalli time yana cewa."Ina Yayan naku?."Sauke ajiyar zuciya tayi tana cewa."Bai kai da saukowa ba Abbie."shiru yayi sai kuma ya dauki waya yayi kiranshi dan shiru yayi sai ya tashi ya tafi apartment din Raihan zaune ya taddashi saman gado ya dafe kai ga dukan alamu kiran Abbie din ya tadashi daga bacci
agowa yayi yana kallon Abbie sai kuma ya maida kai yana yana cewa."Sorry Abbie damm....shut up Raihan tun ban mareka da safiyar nan ba."Shiru yayi yana maida kanshi
asa cikin bada umurni Abbie yace."Maza tashi baki kawai na yarda ka wanke ta fito kayi dropping din Raihana kuma ban hanaka yi mata wani abu ba Raihan dan nasan halinka ni kuma idan har ka sake kayi mata wani abu zan baka mamaki ne."komai bai ce ba ya shiga toilet baifi 5mn ba ya fito ya dauki key koda ya sauko ya kalli Ammie yana cewa."Morng Ammie." Ciki-ciki itama ta amsa tana cewa."Mudun Raihana tayi missing exam Raihan sai ka ha
u da fushina baka ganin time to idan ka kaita ka jira har ta gama ka maidota gida."gya
a kai kawai yayi yana yin gaba jiki sake Raihana tabi bayan shi zuciyarta sai bugawa take haka dai tabi bayan shi Kafin ta iso compound har yayi ma mota key yana danna ma gate-man horn yana shirin fita ba tare da ta shiga ba da gudu ta isa motar tana bu
e gaba ta shiga saura kiris ya taketa ma da mota fadawa kawai tayi sai a jikinshi ko rufe marfin motar batayi ba ya fita da motar waje yana banka
ata har sai da tayi ihu dan ta bege da motar ga marfi bu
e lumshe ido kawai tayi tana jiran taji mota ta take mata kai wata uwar tsawa ya daka mata yana cewa."Zaki rufe kofar ko sai nayi ball dake yanzun nan?."da sauri ta rufe kofar tana ha
a kanta da gwiwa tana kuka tsaki yaja yana cewa."Idan har baki rufan baki ba sai nayi pieces dake yanzun."kama bakin Raihana tayi tana hadiye kukanta dogon tsaki yayi yana cewa."Sai nayi maganinki yau din nan".haka ya dunga masifa yana driving har suka isa school da yake shi Raihan bai tsallake maganar iyayenshi duk yanda taki yi mashi dadi yana bin maganar shiyasa koda ya kai Raihana ya tsaya amma shi yasan mai zai mata ai yasan kafin su koma gida Abbie ya yafi Okeke Ammie kuma ai gidan Momy Ramlah zata shi kuma sai ya taka yarinya dan ya lura neman raina mashi hankali take tasan da zatayi exma 8 zata bari Faisal ya yafi sai ta bari ta bashi hutun da ya nema yau mana maiye banbancin jiya da yau tunda tasan ba barinta driving za'ayi ba..10am Raihana ta fito daga exams kasa tafiya tayi dan tasa ma ya tafi gida ta masu tayi bold ta dawo gida sai taga ashe bai tafi ba tsayawa yayi jiranta ai haka Ammie tace mashi zuciyarta ta tunatar da ita a hankali ta nufi motar tana nocking a hankali kallonta yayi sai kuma yayi tsaki yana unlock din motar shiga tayi tana maida kanta
asa fisgar motar yayi ya nufi gida sai da sukayi nisa yayi parking motar gefe yana kallonta ita dai Raihana ba abinda zuciyarta take sai tsalla da dukan uku uku hannu yasa ya kama kunnenta ya mirza da karfin gaske bata san lokacin da ta rusha ihu ba dan zafi tana cewa."Dan Allah Yaya Raihan kayi hakur...buge mata baki yayi da
ayan hannun shi yana cewa."Close ur dating mouth stupid." Shiru tayi tana tushe ba
in da hannayenta tana zubda hawaye
ara matse kunnen yayi da karfin shi har sai da tayi
ara kuka ta sake saki duk da ta toshe bakinta babu tausayi Raihan yake marxa kunnen Raihana yana zaro mata idanu yana cewa."ina wasa dake?yaushe na zama abokin wasanki?."girgiza mashi kai kawai take ta ma kasa cewa komai cigaba da cewa yayi."Daga yau daga rana irin ta yau i warning you wallahi duk randa kika sake gigin shigar man harka sai na cire maki kunne fatan dai kinji ko da wasa kika sake shigar man harka sai na yanke maki kunne."ta tsorota sosai dan tasha kuka ta bashi hakuri iya hakuri sannan ya kyaleta bayan tasha warning sannan suka wuce gida tun kafin su isa gida malaria ta rufe Raihana dan kuwa har rawar sanyi sai da ta farayi suna shigowa gida cikin masifa yace tabar mashi mota ko yayi pieces da ita da
yal ta fito tana tafiya tana kuka a main parlor suka ha
u da Abbie zasu fita dan tafiya Okeke kallon Raihan yayi ya kalli Raihana da ke kuka ya kuma kalli su Ubaidu baice komai ba ya fita,bin bayan shi Raihan yayi cikin damuwa dan shirun Abbie ba
aramin masifa bane a wajenshi gwanma yayi mashi mugun duka da yayi mashi shiru tun kan ya iso guard ya dakatar dashi akan Mr president yace karda a barshi yazo inda yake da kallo kawai Raihan yabi motocin Abbie da suka fita sai kuma ya furzar da naunauyen numfashi yana tunanin barin Abuja a yau ba sai gobe ba shima Okeke din zashi idan yaje suyi sakwara dashi ma haka ya koma room din shi yana fa
awa wanka.