← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 145

Sashe 73

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Koda ya isa karatu suka yi sannan kowa yaje hall dan za'ayi wa'azi akan maiye aure baki
aya duba da auren Usman din da ya gabato da Malika sosai yayi ma malaman da daliban makarantar dadi kuma yau saura sati
aya ya rage shiyasa aka ware duk kullum sai anyi wa'azi har zuwa ranar auren dan kuwa tukucin da zasuyi masu kenan su tunatar dasu maiye auren ma baki
aya da kuma mai ya dace ace anyi idan ma akayi auren, sosai wa'azin da alaranma Salisu yayi ya shiga jikin kowa dan jikin kowa yayi sanyi a wajen bayan an gama wa'azin aka yi addu'a akan Allah ya kauda duk fitina ya kuma bada zaman lafiya da zuri'a dayyaba karatu akayi baki daya sai da suka kai 15 aka dakata akan za'a cigaba gobe kafin ranar auren a sauke Alqur'ani bayan an tashi da kafa suka taka shi da ita dan rakata gida suna tafiya ya numfasa yana cewa."Gimbiyata."Murmushi tayi mai dan sauti tana cewa."Na'am jarumina."dan shiru yayi sai kuma ya numfasa yana cewa."Alfarma nike son nema a wajenki idan har babu damuwa."Gya
a mashi kai tayi tana dan shigewa ba
in gate tana cewa."Ubangiji Allah ya bani damar yi maka Jarumina."Amin ya Allah." Yace yana mai dan yi shiru sai kuma yace."Daman inason dan Allah idan har mukayi aure kiyi hakuri da matata Umaima tabbas Umaima tana da hakuri amma ita yarinya ce a kanki inason ki dauki girman ki
aura a kanki kina nuna mata idan har tayi ba daidai ba dan Umaima kanwata ce nasan wacece Umaima akwai yarinyarta a taitare da ita komai zatayi maki tana yin shi ne akan yarinyarta da wauta."Murmushi tayi mai sauti tana cewa."Allah sarki baka da matsala Jarumina indai akan wannan ne zan zaune da Umaima tamkar yan'uwa ba zaka ta
a samun wata matsala ba ta wajena dan ni inasonka kuma dole naso abinda kake so balle kuma Umaima da take jininka Jarumina?in shaa Allah zan
auki girman kuma zan bata nata girmanta na uwargida sarautar mata."Murmushin jindadi yayi yana cewa."Alhmdulillahi Allah na gode maka da baiwar samun mace ta gari kamila kamar Malika Allah ka bani ikon faranta mata ka bani ikon kyautata matan rufan asiri Allah yasa mutuwa ce zata rabamu ina sonki Gimbiyata ina matu
ar kaunarki."Murmushi kawai tayi tana rufe fuska da hannayenta sai da ya tabbatar da ta shige gida sannan ya tafi yana jindadin yanda duk damuwar da Umaima ta saka mashi ya nemaita ya rasa tabbas Malika ta kasance mace ta gari...shigowa tayi tana cire hijab din jikinta tana wurgi da ita tana
aukar taba ta kunna tana zu
a tana cewa."Sai yanzu ake ganinki?"Ta
e baki Zully tayi tana cewa."Ai da ban kai zuciya nesa ba,ba zaki ganni ba wallahi ai kin bani kunya kuma kin bani mamaki namijin mai maiye namiji? maiye zai maki wanda Alaja zata kasa yi maki shi da har zaki yarda da yin aure ai ni nasha mamakii da Mubina take gayaman zakiyi aure wai aure wannan idan har muka yadda auren nan naki ya zama varal ai sauke ki za'a daga leader kuma mutuncinki ya zube baki
aya ki zama marar capacity wallahi Malika."buso da haya
in tabar tayi har ta hanci tana daukar win ta tsiyaya a cup ka
an tasha ta na cewa."Ita munafikar da ta gaya maki auren bata gaya maki dalilin yin shi ba ko kuwa yin auren kawai taje ta gaya maki?"Ai yin auren a fili yake Malika Alaja tayi tsufan da yanzu bata yi maki amfani bata kashe maki ishirruwan dake damunki shiysa kike nemo saurayi sabon jini dan ya sauke maki bu
atunki shiyasa ni kuma nazo nayi maki abinda koda kin aurenshi ba zai ta
a iya yi maki shi ba."Wata uwar ashariya Malika tayi tana cewa."Haba Zully har akwai gardin da zai iya kashe man ishirruwa ko da kuwa ina da ita?ke kin san babu shi tunda kin san wacece Malika da ban niyar gaya maki halin da ake ciki b har sai angama komai sannan amma tunda ita taje ta gutsura maki amma bata warware maki komai ba dalladallah kuma nasan kishin zanyi aure ne yasa tayi haka dan itama ta nuna rashin amincewarta akan auren sai dai aure fa babu fashi dan an kusa yin shi baifi sati ba."dan shiru Malika tayi sai kuma ya numfasa tana gaya ma Zully komai bata boye mata ba, numfasawa Zully tayi tana cewa."Haba daman nace biri yayi kama da Mutum kwana biyu ban ganin posting din Umaima Yusuf tabbas naji ance tayi video tayi aure amma daga baya aka karyata auren aka ce giyar soyyayace ta fisgeta har tayi posting
in abinda yasa ban damu ba nasan tabbas zakiyi maganin waye wanda suke soyayyar ashe dai da gaske ne auren tayi Malika?".Jinjina kai Malika tayi tana cewa."Kwarai kuwa ko yanzu ma yake wani gaya man nayi hakuri da ita idan munyi aure maganar banza da wofi wallahi ina da hakuri ban san ina da hakuri da kauda gefe ba har sai na cin ma buri ba sai da Umaima tayi aure wai ni Malika wani yake gaya man Umaima matarshi ce ban luma mashi wu
a ba na zare makosin shege nayi farfesu na cinye ba,ai koda na cinye makosin wallahi ba zan huce ba dan ba
aramar ila yayi man ba a duniyar nan."Shiru Zully tayi tana cewa."ai kuwa yau ba zai kwana duniya ba dole ya barta dole ne ma dan wannan ya
in ba haka ya dace abi ba wajen yin shi Malika."Share hawayenta Malika tayi tana girgiza kai tana cewa."A'a Zully ban san a kasheshi ba tare da yasan wacece Malika ba, inason kafin ya bar duniya yasan Malikar da yake ma kallon ustaziya hafiza kamila duk ba haka bane kuma yana kallo a gaban idonshi nayi less da Umaima tana kukan dadin da bai ta
a sakata shi ba kinga kashe shi haka kawai duk baiga wannan ba ban
auki fansa ba kenan."Kamo hannun Malika Zully tayi tana cewa."Amma Malika kafin azo nan gayen nan yaci mu riba biyu fa!ya aureki ya sadu dake kuma yana auren Umaima itama fa abinda yake maki shi yake mata ai wannan abun yayi yawa dole a
auki hukunci a kanshi."Jinjina kai Malika tayi tana cewa."Na sani yayi yawa amma yanda na dauko fa
an nan ni
aya a barni na karasa shi dan ni nasan bala'i da masifar da na shirya ma Usman kuma Umaima zata dawo hannu dan kiris ya rage na shiga gidan."Gya
a kai kawai tayi tana fa
awa jikin Malika tana shafarta a hankali biyeta Malika tayi suka fara shafeshafe cike da zallar kewar juna dan sun jima basu ha
u ba,daman kafin su ha
u suna dadewa duba da kowa ce ogar kanta ce dan Zully itace take ma Malika baya wato vice dinta dan Zully ma ta riga Malika shiga harkar lesbian kyau ne kawai da Malika ta fita da yawan masoya dan kafin manyan mata su dauki zully an dauki Malika sau goma dan har
asar waje ake tafiya da Malika dan da ace auren Umaima bai fasu ba da yanzu Malika bata kasar dan bata cika zama ba tana can america tana baza rayuwarta dan duk ku
in Malika ta nan ta samaisu dan ita ba kowa ba bace face yar karuwa tashin bariki renon bariki Uwarta magajiya ce yanzun haka a tafa da fari karuwanci take da taga bata samu yanda take bu
ata sai kawai ta juya akalarta a less kuma ta shiga a sa'a duba da kyaun da take dashi ga kuma sura wanna kenan...
Chapter 73 · 0% Book details