← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 145

Sashe 30

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hajiya Ramlah Faruq Umar ce ta shigo room din tana kallon yaran nasu da suka saka Raihana tsakiya sai tsokanarta suke akan ta auri Mr Boss dan kowa yasan Raihan bai wasa da kowa a family din kullum dai fuskarshi a murtuke take idan har anga Raihan yayi murmushi to yana magana da Kk ko Rayyan sune kawai yake ma murmushi harda Dariya,da yake ba tare aka
aura auren Su Raihan da Rayyan ba duba da shi Rayyan din ya tafi Omem wani meeting shiyasa aka fara nasu Raihana za'a
aura auren Rahina da Rayyan next two weeks lokacin Rayyan din ya dawo..duk tsokanar da suke mata kallonsu kawai take tana yin murmushi, murmushi kawai take mai ciwo da
aci dan ita kadai tasan zafin da zuciyarta take mata akan wannan auren da aka
aura bata da yanda zatayi kuma bata iya cewa bata so gani take idan har ta bu
e baki tace bata son Yaya Raihan kamar tace mata son Abbie ne kuma batayi hallaci ba,kuka take son yi amma batason kowa ya gane mata bata son auren shysa ma tayi zaune cikinsu tana sauransu duk da bata cika son hayaniya da ihu ba yana saka mata ciwon kai amma zata jure dan wannan abun da suke mata yana rage mata zafin da take ji a zuciyarta koda Momy Ramlah ta shigo kamo hannun Raihana tayi tana mi
ar da ita tsaye tana cewa."Allah yayi maki albarka Raihana Allah ya baku zaman lafiya a wannan auren naku,wannan aure mai albarka ne kuma zaiyi albarka in shaa Allah."Murmushi kawai Raihana tayi ita dai bata ce komai ba dan ita kunya ma taji ta kamata,kallonsu Aysha tayi tana cewa."To iyayen magana kun saka ta gaba da surutu maimakon kusa ta shiga wanka ku fara shirya mata dan su Abbie dinku sunce 7 za'a kai amarya amma jibi yanzu just remind 30mn 7 din tayi." Tashi Rahina tayi tana cewa."Sorry Momy bamu san da wuri haka za'a kaita ba,ku bamu 30mn zamu shirya maku ita."hararar wasa tayi ma Rahina tana cewa."Ba inda zani tsayawa zanyi a shirya mata dan zuwan nan da nayi parlon Mr president za'a kaita daga nan sai gidan mijinta 30mn din mai zan baku bayan mun makara." Take suka tashi suka hadu dan ko ita 10mn Momy Ramlah ta bata ta shiga wanka bayan ta shiga da kanta tayi mata ha
in ruwan wankan da yasha turaren kamshi na wanka tana fitowa Meenat ta
auko kit din make-up dan yi mata make-up ri
e hannun Meenat tayi kamar zatayi kuka tana cewa."A'a dan Allah nidai cream kawai ya isheni."kiyawa Meenat tayi ita dole sai tayi mata kwaliya kallon Momy Ramlah tayi tana cewa."Momy ki gaya mata bana son wani make-up.'kallon Raihana tayi tana cewa."Haka za'a gama bikin kamar ba biki ake ba koda yake barshi Meenat karda ayi mata ai nine za'ayi dinner sai ayi mata make-up din yi
aya kawai."To Meenat tace ta
aura mata dankwali aka saka mata alkyaba aka fasheta da turare sannan Momy Ramlah ta fice ita su kuma suka fara shirin shiga wanka dan make-up zasuyi na daukar hankali saboda ba kananun kudi suka kashe ma dinner din da za'ayi ba mawa
a harda na
asashen waje Aysha ta gayyato ba zasuyi sanya ba wajen kwalliya.

Koda aka kaita gaban Mr president albarka kawai shi ya saka mata da yi mata fatan nasara, Oba da su Dad ne sukayi mata fa
a akan biyayya ga miji kuka kawai take a hankali tana saurarensu numfasawa Oba yayi bayan duk kowa ya gama ya sake cewa."Tom Raihana Allah yayi kuma lokaci yayi kamar yanda muka gaya maki shi aure dan hakuri da kauda kai da kuma biyayya ga miji domin kuwa mijinki yafimu iko a kanki a yanzun kuma aljannarshi tana kasan
afarsa kuma ban yarda da kawo korafi ba,ki zama mace ta gari mai gyara matsalar gidanta da kanta ba tare da ta sako kowa ba wannan shine zan
ara gaya maki Allah yayi albarka.'a haka aka tafi da ita dan kuwa His Excellency Alhaji Umar Y Umar ne ya kai Raihana gidanta da kanshi ya
ara yi mata nasiha da fatan alkhari ya taho...Babban event hall ne wanda ya gaji da ado da
awa dan yanda hall din yake kyali da kuma daukar ido kawai zaka san kudi sun yi kuka a wajen dan kuwa ko entering hall din ka kalla yanda aka tsarashi da wasu irin flowers ga haske mai kaloli daban-daban da yake ta
ara fiddo wajen dole mutum ya tsaya ya kalla, securities ne wajen jigam kamar wata Barack haka aka cika wajen da securities dan duk wanda zai shiga cikin hall din tabbas ya isa isarsa ta kai isa duba da wani task ne kafin ka shiga aka li
awa a jikin wata mini-laptop take zatayi ma mutum welcome da fa
in sunanshi dan daga matan gwamnoni sai na ministocin da sanotoci da yanmajallisu da manyan yan kasuwa sune kawai ke siya wajen da gimbiyoyi dan ba abinda ke wal
iya a wuyan mayan matan nan sai goal da diamond sune kawai suke walwal,dan kuwa har FAUZAJ AMATULLAHI ABIDDEEN UBAIDUDEEN da kuma DARMAMA ABIDA ABIDDEEN JALI da DARMAMA SARATU ABIDDEEN MAINASARA daga kasar Mali suka zo bikin Raihana da Raihan saboda Mai girma ZAUFAJ ABIDDEEN UBAIDUDEEN LAMI
O da ABIDDEEN UBAIDUDEEN JALI da ABIDDEEN UBAIDUDEEN MAINASARA(TIGER'S) suka zo bikin duba da ita kakar Raihana yar cikin masarautar Mali ce wannan kenan.(Nasan duk wanda ya karanta littafina mai suna RANA DUBU yasan su waye TIGER'S).

Kallonshi Ammie tayi tana cewa."Raihan kana duba lokaci kuwa?Raihan kana son na rabu dakai cikin da
in rai?ka fita idona ko na kulle wallahi idan har baka tashi ka shirya ba to zan iya sa
a maka ba ruwana da mutunen dake gidan nan."Kallonta yayi yana maida kanshi
asa yana cewa."Sorry Ammie, I won't be able to go to the dinner, I'm not feeling well."cikin nuna rashin wasa kodan Ammie tace."You're not in charge, Raihan, whether you're feeling well or not, you're going to that dinner.

So before I call Mr.

President, get up and get ready, because you're only wasting your own time people aren't going to sit around waiting for us."kallonta yayi sai kuma ya numfasa zai yi magana ta
aga mashi hannu tana cewa.'kana yin wata magana sai na wanka maka mari dan ubanka how dare you da ina magana kana maida man ansa Raihan har yaushe aka haifeka da kake neman ja'inja da iyayenka?Yanda ba kake jin baka son Raihana itama ba sonka take ba hakuri tayi aka li
a mata kai dan kawai biyayya ga iyaye har tayi biyayya sai kai?" Maida kanshi
asa yayi yana cewa."I'm Sorry Ammie please forgive me ba zan sake ba."Banza tayi dashi tashi ya shiga toilet cikin bada umurni tace."Salon idan ka shiga ka kwana a toilet din shasha."da kanta taje bangaren Mr president ta dauko mashi kayan da aka yi mashi order daga maroco da zai saka tana dawowa ta iske ya fito da kanta ta shirya mashi ta bashi kayan ya saka har hula ita ta saka mashi ba
aramin kyau yayi kama hannunshi tayi suka fito so Masha Allah dan ba
aramin kyau yayi ba duk da ba murmushi yake ba fuskar nan tana murtuke babu annuri ko kadan a samanta.

Wata dailelliyar sabuwar mota fara fal wanda yau aka fara hawanta Mrs president da kanta ta bu
e mashi baya ya shiga tana kallon Hamad da yake zaune a driver sit yasha uban adonshi sai murmushi yake ya gaida Ammie sannan yayi bissimillah ya tada mota suka tafi..tunda Raihan ya shigo cikin motar Raihana ta
ara takurewa nisa sosai dan ba abinda gabanta yake sai faduwa da bugun taratara ba abinda take sai addu'a dan ita ko ganinshi bata son yi balle kuma ace su zauna kusa da juna,Hamad ne ya katse shirun yana cewa."perfect match gaskiya Raihan ka iya za
e Raihana ba magana ana ta soyayya ko?" Ita dai Raihana bata ce komai ba kanta na
asa tana wasa da goal din hannunta,sai a lokacin ya lura da ashe su ukku ne a cikin motar take ranshi ya
ara
aci dogon tsaki yaja yana cewa.'Hamad maiyasa ka dauko wanann abar a cikin motar nan?why Hamad?"banza da shi Hamad yayi yana nuna bai san ma yana yi ba kallon Raihana yayi da yake takura gya
a kai yayi yana jan tsaki yana jan zuciya dan ji yake kamar yaita falfala mata mari ko kuma ya sha
e mata wuya ta mutu ya huta dan ya tsani ganinta bai sonta bai kaunarta,maida kanshi gefe yayi bai sake Kallonta ba sai kuma ya kalleta yana cewa."Ke dan ubanki kika yarda aka
aura auren nan ko?duk warning din da nayi maki baki jishi ba ko?sai da kika nace kikayi yanda kikayi akayi auren ko?to wanann shine karshen kuskuren da kika aikata a rayuwarki dan ubanki ai anyi auren ko zaki gane waye ainahin waye Raihan Umar Fatah Umar."numfasawa Hamad yayi yana cewa."Haba Raihan mai kake haka ne wai Allah ya kake son saka yarinya kuka bayan kasan inda zamu so kake ace ranar aurenta ranar farinckinta kuma ta kasance ranar ba
in ciki hana broth."komai dai bai ce mashi ba sai ma latsa waya da hau yi yana danna ma Daulah kira lumshe ido yayi yana sauke numfashi cikin zallar sonta da kaunarta ya fara cewa."My Angle."murmushi ya saki yana cewa."Don't say that, my angel.

You know I love you and care deeply for you.

Just because I didn't treat this wedding like a big celebration doesn't mean I will forget you."Daga
angaren Daulah tace."Bae, I
m jealous, I love you, and I
m scared that one day your sister might leave you, and you
ll tell me to cancel our marriage.

I don
t know what I
d do I
d die."gyara zamanshi yayi yana cewa."I will never leave you, my angel I will live with you forever.

I don't consider that girl they tied to me as a real wife.

What does she have that you don't?

There's nothing special about her.

If it's not just her body, then I
m stronger than her in every way.
Chapter 30 · 0% Book details