Sashe 122
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fitowa tayi cikin shirin abaya red mai stone da flowers hannunta
auke da key din mota dan ta gaji ita dai tana bu
atar yin magana da Abbie kawai gaskiya a hankali ta fito compound da sauri driver ya taho yana gaisheta yana cewa."Hajiya ina zamu je?."Murmushi Raihana tayi tana girgiza mashi kai tana cewa."A'a barshi kawai Musa zan yi driving din da kaina."Gya
a kai yayi yana cewa."To Hajiya Allah ya tsare hanya a dawo lafiya."Amin ta amsa tana shiga wata white G-wagoan tana bissimillah ta fara driving din tana yi tana sauraren waka ba tare da ta volume ba dan bata son volume yayi yawa idan har tana jin music a hankali ta iso gidan Abbie tana samun waje tayi parking tana fitowa ta shiga gida zaune suke su duka a parlo suna yin lunch fa
awa tayi jikin Ammie tana turo baki da kwantar da kanta shoulder Ammie tana cewa."Missing you Ammie good afternoon."Ansawa Ammie tayi tana shafa kanta da saka mata albarka gaida Abbie tayi shima suna gaisawa da Rahina abinci itama ya zuba taci sannan suka dawo main parlo zama tayi kusa da
afafun Abbie tana Kallonshi dakyau tana cewa."Abbie."kallonta Abbie yayi murmushi dauke a fuskarshi ya amsa yana cewa."Yarinyar kirki Yar'albarka."Murmushi ta saki mai sauti dan tana jindadi sosai idan har Abbie ya kirata da yarlbarka, numfasawa tayi tana cewa."Abbie dan Allah kasa Yaya Raihan ya barni na fara zuwa hospital mana zaman haka is too much duk ba dadi."Shafa kanta Abbie yayi yana sakin murmushi yace."Ina sane da aikinku Raihana hospital din da na saka ayi maki ne ba'a karasa kammalawa ba ana gamawa zaki fara aiki bani son kiyi aiki under wasu ne shiyasa."Gya
a kai tayi tana sakin murmushin farinciki tana."Woow so amazing!am so happy Abbie."gyara zamanshi Abbie yayi yana Kallonta dakyau yana kiran sunanta yana cewa."Raihana zan tambayeki kuma ina son ki gaya man gaskiya kinji Daughter?."
aga kai tayi tana cewa."Toh Abbie in shaa Allah I'll try to tell you true."Good girl."Cewar Abbie yana cigaba da cewa."Ya yanayin zamanki da Raihan?ki gaya man gaskiya shin kina jin dadin zaman auren ko kuwa bakyaji?idan har babu dadi ba wata matsala sai na saka ya sake ki,ki dawo gida kiyi zamanki dan ban san abinda zai sakaki damuwa duba da kin kusa fara aiki a matsayinki na babbar likita ba'a son kuna yawan shiga damuwa ke kin san haka."Shiru Raihana tayi tana lumshe ido ta bu
e tana kallon Rahina dake sakin murmushin dadi tana nuna mata da ta gaya ma Abbie kawai komai dama ce da zata rabu da auren Raihan ta auri wanda take so itama za
in Ranta,maida Kallonta ga Ammie tayi sai taga ba ita Ammie take kallo ba amma yanayinta kawai ya nuna damuwa kallon Abbien tayi da shima ita yake kallo maida kanta
asa tayi tana furzar da numfashi mai zafi ya zatayi tabbas wannan ranar take mafarkin kullum a cikin baccinta ranar da take addu'ar Allah ya nuna mata da zata rabu da auren Raihan auren da bai da amfani auren da bai
ararta da komai sai
akinciki da
acin rai to ita Raihana idan tasa Abbie ya saka Raihan sakinta ya zatayi da kuma Oba?abinda ya fado mata a rai kenan tana cikin tsaka mai wuya tana cikin damuwa dan babbar damuwarta akan auren Raihan to Oba ne shiyasa matsalar ta shine damuwarta dan idan har zata yi mashi waya dubu a rana to zai yi mata warning dubu akan zamanta da Raihan ya zama dole koda yana tsire da naman jikinta,Oba na ja mata kunne da dai-dai da rana
aya ta gaya ma Abbie matsalar gidanta to bai yafe mata ba ya zamai mata dole tayi hakuri ta zaune da Raihan ta kuma yi mashi biyayya watarana sai labari komai mai wucewa ne,to yaushe?har sai yaushe komai zai wuce ya zama labari kamar yanda Oba yake gaya mata?to a barshi da komai zai wuce tunda ba abinda ke dauwama to kafin ya wuce fa?wahala sunanta walaha kuma bata da dadin
auka duk
arantarta balle kuma wahalar gidan Raihan da girmanta yafi duk yanda take hangota kafin ta shiga gidan,kuma taya zata zauna da wanda yake mata fatan mutuwa?taya zata zauna da ma
iyinta wanda bai mata kallon mutun taya zata zauna a haka tayi rayuwa a haka bayan itama mutunce mai bu
atuwa watarana? maiyasa Oba bai hanga hakan ba yake yanke hukunci irin wanda ya yanke mata na zama da Raihan dole? tabbas taso zama da Raihan tayi rayuwa dashi ba dan tana sonshi ba sai dai kawai bin Za
in iyayenta taso hakan har a zuciyarta amma bata da yanda zata yi tunda shi Raihan baya bu
ata kuma ya gaya mata bama iyakar gayawa ba ya nuna mata kuma ta gani yana zama da za
in ranshi cikin zallar so da kauna yana taitala za
in ranshi kamar ba Yaya Raihan din da ta sani bane bai son duk abinda zai
atama za
in ranshi zai iya
atawa da kowa akan za
in ranshi ya fifita za
in ranshi akan za
in iyayenshi tun tana daukar abin wasa zai wuce yau ko gobe amma gaba yake, ganin yanda Abbie ke Kallonta yasa tayi murmushi tana cewa.
"Abbie komai lafiya a tsakanina da Yaya Raihan muna zaune lafiya har matarsa tunda akayi mana aure da Yaya Raihan bai ta
a yi man abinda zai sakani kuka ba,kullum ko
arinshi ya kyautata man bai ta
a nuna wata tafi wata ba a cikinmu Abbie."Dan shiru Abbie yayi yana kallon Raihana da taki yarda su ha
a ido ta sunnar da kai
asa murmushi kawai Abbie yayi yana sakama Raihana albarka a cikin zuciyarshi yarinya ce mai hankali da natsuwa da kuma sadaukarwa,ta sadaukar da farincikinta akan nasu ta rungumi auren da shi da babu duk
aya akan su ta kuma kaucewa kawo karar da za'a
ata ma Raihan rai kuma duk hakan Raihan baya gani tabbas Raihana ta cancanci yabo kuma ba zata ta
a dauwama a ba
in ciki ba ya zama dole Raihan yazo ya san mai yake lokaci yayi da zai fito ma Raihan a mutum ya nuna mashi yasan halin da ake ciki a gidanshi ya zama dole ya yanta Raihana ya maida mace su zauna lafiya ya rungumi za
in iyayenshi kamar yanda ya rungume za
in ranshi ya saka masu ido ne dan yaga hankalin Raihan amma abun nashi ba mai
arewa bane daman makaho baya sanin ana Kallonshi sai an zunguri takashinshi..duk yanda Raihana zata so rufa ma Raihan asiri akan abinda yake mata a iyakar baki ne kawai kalaman suke fitowa amma zuciyarta da fuskarta basu boye gaskiyar halin da take ciki a gidan Raihan a fili zuciyarta take bayyana komai a saman fuskarta,
agowa tayi a hankali ta kalli Abbie tana sakin murmushin ya
e tana cewa."Allah ko Abbie da gaske nike."Murmushi Abbie ya saki yana cewa."Ai nasan da gaske kike saboda Raihana Umar Sanda ba zata ta
a yi ma Abbie dinta karya ba saboda akwai yardar da amana a tsakaninsu Allah yayi albarka ya
ara ha
a kanku."Jikinta ne yayi sanyi tana jin kunyar kanta da kanta dan tunda take a rayuwa bata ta
a yi ma Abbie karya ba komai rintsi tana gaya mashi gaskiya akan komai kaico da abun kunya wai ita Raihana take ma Abbie karya har take kallon idonshi tana mashi karya bata ta
a tunanin irin wannan ranar ba a rayuwarta da zatayi ma Abbie karya,
ara du
ar da kanta tayi sosai tana share hawayen da suke neman zubo mata ba tare da kowa ya gani ba sai dai kash tun kafin tasan da zubowar hawayen Abbie ya gansu kwance a saman idonta kuma a kan idonshi hawayen suka zubo yana kallon yanda ta share hawayen cikin dubara tana sakin murmushi mai ciwo a zuciyarta yasan pain din da take ji a zuciya ya kuma karancin damuwar dake a cikin zuciyarta dole ne Raihan ya ha
u da fushin shi lokaci yayi da zai nuna ma Raihan shine dai Umar Fatah Umar wanda ake kira da Umar Diga ya haifeshi dole ya tuna ma Raihan bashi ke iko da kanshi ba haifar sa akayi har kullum yana jin zafin yanda shi Umar Diga ya haifi
an da yake nuna bai isa da shi ba Raihan din banza da wofi waye Raihan shi ne Umar Nahiyata mai yara shine Yaya Ubaidu da Hannatu ta kure uban gidan Jigida da dila da jigau mai Diga mission ya ma gyara ma yan'iskan Nahiyar shi zama shine yayi fito na fito da Alhaj Buba da Alhaji Muazu ya kuma kawo
arshen Muhi da Yautai
arshen yan'iska Kenna balle Raihan yaron da ya haifa da cikin shi dole ya tashi daga Umar Nahiyata ya koma Umar Diga saboda Raihan dole ya nuna ma Raihan asalin waye shi yasan waye a gabanshi dan komai yazo karshe rayuwar kunci da wahalar da Raihana take yi a gidansa tazo karshe kuma dole ya rabu da yarinyar da yake kira da za
in ranshi dan basu dace da juna ba,ba zai ta
a ha
a jini da yarinyar da bata sha nonon arziki ba wanda tayi gadon karuwanci ai ba zama yayi ya ma
ale hannu bibiyar rayuwar gidan Raihan ya saka ayi mashi da ita kanta matar da yake neman yabijerema umurninsu a kanta zai kuma kawo
arshen komai,labari suka yi sosai Raihana ke ta gaya masu yanda tayi missing dinsu suma suna gaya mata dan a gida yau Raihana ta wuni cikin farinciki da walwala bata bar gidan ba sai after 10 shima ba dan taso ba ta taho ne kawai dan ta
ara tabbatar ma da Abbie komai lafiya kamar yanda tace dan ta dan lura yau kamar Abbie bai yarda da maganarta ba abinda bai ta
a faruwa ba kenan a tsakaninsu da Abbie ba,komai ta gaya ma Abbie yarda da yake saboda yasan ba zata ta
a yi mashi karya ba sai gashi first in her history da ya dan jinjina maganarta kafin ya yadda ta shiga damuwa akan hakan bata ji dadi ba.