Sashe 2
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Koda Raihana ta fito bedroom ba wani abu ta tsaya yi ma fuskarta ba kawai ta shafa vasiline da lotion vasiline ita bata shafa ko wane irin product sai blueboot vasiline har cream dinshi duk tana dasu bayan ta gama ta dauko wani wando marar kama jiki ta saka da rigarta har gwiwa sai hula da ta saka ba
aramin kyau tayi ba dan ita RAIHANA UMAR SANDA bata da hayaniya komai nata tana yin shi ne a cikin natsuwa ita tana magana idan ta kama amma kuma bata da son yawan magana kaf rayuwarta a abuja take sunan kawai a Okeke aka haifata amma tun yaye bata sake yin full one year a Okeke ba suna dai zuwa da Ammie suyi holiday irin one weeks haka su dawo komai nata tare yake da Rahina komai iri
aya ake masu dan mate ne ko a wajen haihuwa Rahina aka fara haifa da kwana biyu aka haifo Raihana daga kansu kuma iyayen nasu suka dakatar da haihuwa dan ita Mrs president Hajia Jamila Abubakar duka haihuwa biyu tayi Raihan ne babba sai Rahina ita kuma Queen of Okeke wato Hajia Ummusalma Tahir haihuwarta ukku amma biyu suke raye daga Rayyan Umar sai Raihana Umar su kenan shi Rayyan bai zama Abuja saboda shi ke kula da Okeke duba da Dad bai cika zaman fada ba yana kula da business sai ya bar shi a fadar kawai shiyasa koda yazo abuja baifi yayi wata
aya haka ba kuma suna shiri sosai da Raihan dan dukansu basu da son magana sai dai shi Ubaidu yana cewa dan-gado sai ya zarta ya yarda da maganar nan ta malan bahaushe shiyasa yake tare ma Raihan idan Mr president yana mashi fada dan cewa yake a jininshi yake dan jini ba wasa ba gado yayi sai kuma ya zarta wannan kenan.
Shigowa Rahina tayi tana cewa."Ukkty har yanzun kan ne bai bar ciwo ba a kira doctor.?"ajiye english novel din hannunta tayi tana girgiza kai kawai ba tare da tace komai ba,sam Rahina bata damu da irin ansar da ta bata da kai dan ita ta saba da rashin maganar Raihana ba bakon abu bane a wajenta sai ma cigaba da cewa da tayi."Okay Masha Allah to breakfast fa?"lumshe ido tayi tana bu
ewa tace."Ukkty just tea and two slide bread it enough for me please."gya
a kai tayi tana cewa."Okay but Ukkuty ba zaki sauko ba an tafi dauko Broth fa nasan ma suna hanya."zan sauko but not know kisa a hawo man da break din dai."juyawa Rahina tayi tana cewa."Okay I'll."cigaba da karatunta tayi ba tare da ta sake cewa komai ba..koda Rahina ta sauko sawa tayi aka kai ma Raihana breakfast kamar yanda ta bu
ata sai dai ta ha
a mata da cupcake biyu kallonta Mrs president tayi tana cewa."Har yanzun kan nata bai bar ciwo ba?."Girgiza kai Rahina tayi tana sake channel daga news ta maida cartoon tana cewa."Ya daina bata son saukowa ne kin san halin Ukkty dai Ammie."Murmushi Ammie tayi tana nufar sama ba tare da tace ma Rahina komai ba,zaune ta tadda Raihana a mini-dinning table mai
auke da kujeru biyu da yake a wani bangare a cikin bedroom dinsu ta ha
a tea tana sha ko kallon bread din ma batayi ba ganin shigowar Ammiensu yasa ta saki murmushi tana cewa."Welcome Ammie good morning."Jan seat Ammie tayi tana cewa."Morning too Daughter how was ur feeling?."Alhmdulillahi Ammie I'm good."Okay are you sure you are fine Daughter?."
aga kai kawai tayi ba tare da tace komai ba, numfasawa Mrs president tayi tana cewa."Okay a hado maki oat.?"girgiza kai tayi tana cewa."A'a ai ga cake nan zasu isheni Ammie."Tashi Ammie tayi tana cewa."Okay maza ki gama ci kizo kiyi welcoming Yayanku ko.?"murmushi tayi tana
aga kai tana mai cigaba da shan tea din ba tare da ta ha
ashi da komai ba da kallo tabi Ammie tana jin kaunarta a zuciyarta dan tana son Ammiensu sosai ita kanta ta sani,dan
ata fuska tayi ka
an dan ita bata son Raihan ya dawo gida a rayuwarta dan yana dawowa take rage walwala da farinciki har sai ya bar
asar sannan dan sam jininta da nashi bai ha
u ba dan ita rabon da magana ta ha
asu har ta manta saboda ko numbershi ita bata da ita a duka wayoyinta dan bata ga amfanin ajiyeta ba,ita har mantawa take akwai shi duniya inba ji tayi suna video call da Rahina ba kuma har su gama bata saka kanta dan tasan disgita a wajenshi ba
aramin abu bane tunda tayi hankali ta gane guy din bai sonta wahalar da ita kawai yake ta fita sabgarshi dan tasha masga a wajenshi da suna yara har fitsarin tsaye take tsabar tsoronshi har yanzun da tsoronshi a cikin zuciyarta dan ta bala'in sanin waye Raihan Umar Fatah ta bugu iya buguwa a wajenshi bata san mai tayi mashi ba a rayuwa ya tsananta tsana mafi girma shiyasa itama ta fita sabgarshi bata cewa ta tsaneshi amma baya gabanta dashi da babu duk
aya dan basu ta
a haduwa suka wanye lafiya ba sai ya sakata kuka shiyasa ita bata murna da dawowarsa ba dan school ba da tayi ma Abbie magana sun gudu Okeke kafin ya koma to school shigowar Rahina da gudu tana murna ya dawo da ita daga tunanin bakar azabar da tasha a hannun Raihan tana cewa."Lafiya kike ihu haka Ukkty?."hararar wasa Rahina tayi mata tana cewa."Haba Ukkty sai kace baki san yau Broth zai dawo ba?har sun iso fa yanzun haka yana apartment din shi."Kallon second biyar tayi mata sai ta girgiza kai tana cewa."Duk wannan murnar na tabbata shi zai maida maki ita kuka ba dai Yaya Raihan bane na baku 5hrs dai Ukkty." Ta ida maganar tana murmushi turo baki Rahina tayi tana cewa.'Ni kuma in shaa Allah I'll surprise you Ukkty."Murmushi Raihana tayi tana cewa."I wish Ukkty."
Fitowarta kenan daga room dinta tana zama kusa Mama dinta sai zabga murmushi take kallonta Mama tayi sai kuma ta girgiza kai tana cewa."Daulah wannan murmushin fa sai kace an maki albishir da gidan aljanna tell me what going on?." Murmushi Daulah tayi wanda ya
ara fiddo da ainihin kyaunta dan kuwa Daulah fara ce irin farin nan mai
aukar ido dan kallo
aya zaka yi mata kaji kana son
ara na biyu tsabar kyau da daukar ido da haskenta yake ga glowing da take na kyau dan ba kananun kudi take kashe ma fatarta ba dan itace kyaunta saboda idan har ka natsu kayi mata kallon tsab ba irin kyaun nan gareta ba, kallon farar
aya ne ake ganin mugun kyaunta amma da an natsu da kyau to za'a gano makusarta dan Daulah bata da hancin nan sosai amma kuma tana da idanu Masha Allah sai kuma she
i da wal da fatarta take shine yake fisgar maza i zuwa a gare ta Daulah akwai farinjini da tarin masoya dan ba yar mai ku
i bace sosai amma suna da rufin asiri kuma a abuja suke zaune Babanta ya jima da rasuwa tana zaune da mahaifiyarta ne suna rayuwarsu, ganin kallon da Mama din ke mata ta numfasa tana cewa."Bakomai Mama kawai Kk ne ya bani kyautar mota."Gyara zamanta Mama tayi tana cewa."Woow ai Kk bai gajiya Daulah yaushe duka ya baki mota ai ba'a yi shekara ba."gyara zama tayi tana cewa."Ikuwa Mama wai ya bani wannan as gift na gama karatu kinga tun da na dawo naija ai bai bani gift ba shine ya turo man tashi muje mu gani tana cikin parking lot."a tare suka waro ido suna ha
a baki wajen cewa woow dan ba
aramar mota Kk ya aiko ma Daulah ba mota ce mai suna mota matrix 2018 kallon juna sukayi Mama na cewa."Daulah wannan motar ai ta kai 9m fa gaskiya Kamal da gaske yake sai ya fito kawai ayi aure."Ta
e baki tayi tana cewa."Wa Mama?ni Daulah zan auri Kkl?