Sashe 101
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Matsawa yayi ka
an suka da ita yana ha
a gwiwar kafafunsu waje
aya yana kama hannunta cikin nashi yana cewa."Dan Allah Darling baki jin wani iri ba dadi idan kika ga Parlo ya koma kamar bola?"marairaicewa tayi tana cewa."Ba dadi kam amma Bae ya zanyi ko na gyara
atawa take shiyasa na daina nima."Furzar da numfashi yayi yana cewa."Kibar biye mata ki gyara tunda muke zama ba ita ba kuma zan mata magana ta bar
ata parlon tunda ita bata gyara ba."Dan shiru yayi sai kuma ya cigaba da cewa."Maganar girki kuma Darling."Dasauri ta
ago tana Kallonshi
aga mata kai yayi yana cewa."Eh Darling ya dace at least kin koya dan ni bani son cin abincin kowa inba na matana ba kuma ke baki iya ba why Darling? girkin yana da mahimmanci sosai and that ki nemi catering school maikyau sai kije kawai ki koya ko kuma nasa Ammie ta turo Rahina tayi good 3 month ta koya maki duk abinda kike so."Girgiza kai Daulah tayi tana cewa."Gaskiya Bae ni ba zan iya aikin girki ba dan ko a gidanmu bani girki balle kuma gidan miji."Cikin lailashi Raihan yake cewa."Haba mana Darling kadda kice haka kuma gidanku daban gidan mijinki daban ko ba komai idan har kika yi a gidan miji zaki samu lada."Ta
e baki Daulah tayi tana cewa."Nidai gaskiya ba zan iya ba karma ka cike man wata catering school dan ko naje ba koyar zanyi ba dan gidanmu ba'a koyaman wannan wahalar ba kawai a
auko masu yi kamar ma gidanka ace babu masu aiki ai
aranta ne."Tsawa Raihan ya buga ma Daulah yana tashi yana cewa."You are very stupid kina da hankali da ina magana kina maido man to dolenki ne ki koya abinci dan ba zanci abincin yan'aiki ba kuma a policy dina babu masu aiki kuma ke ba zaki sakani na kawo su ba dole ne kibi umurnina idan ba haka ba nayi ball dake tunda baki da hankali."Kuka ta fasa mashi tana tashi ta bar mashi room din baki
aya da harara ya rakata yana cewa." Dolenki kisan kinyi aure ke komai baki iya ba common gyara gado idan ban gyara ba baki gyarawa I'dont tolerate any nonsense wallahi."Daga haka ya kwanta sai tsaki yake.
Koda Daulah ta shiga room dinta kulle wa tayi tana kukan tashin hankali dan ta shiga Uku ta lalace Raihana ta
ata mata komai ta wargaza mata komai har ita Raihan yake ma tsawa?rabon da Raihan yayi mata tsawa tun farkon da tace tana sonshi a mascow yayi mata wula
ancin ya gisgata yace yafi karfin soyayya da ita daga ranar bai sake koda nuna mata yatsa ba,komai tace dai-dai ne dan daga mascow suka dawo naija suka je wajen yankar wu
a sai a sukayi good two weeks a wajenshi yayi masu aiki maikyau akan Raihan tana komawa mascow da kanshi yace yana sonta har kuka yayi mata da tace bata sonshi amma ita yau Raihan yake ma tsawa yana ce mata stupid sai ya koma mata wancan Raihan din wanda ta sani kafin ya anshi soyayyarta ta da
e tana kuka dan baccin ma nemanshi tayi ta rasa tana cikin tashin hankali ta kira wayar Haulat yafi sau ba adadi kashe tana cikin mayuwacin hali ya zatayi idan har Raihana tayi nasarar fiddata a cikin zuciyar Raihan ya zatayi ita bayan duk samarinta ta
ata da kowa kafin aurenta da Raihan har Kk da shine daman yake sakar mata ku
i kafin taje mascow da taga Raihan sai ta watsar da KK sai ga Kk din ma ashe family din Umar Fatah Nahiyata ne da bata saka yankar wu
a ya kulle ba
in Kk da tuni shima ya
ata komai..tun bakwai din safe batayi ba Daulah ba ta ha
a kayanta tabar gidan Raihan dan shi bacci ma yake bai san fitarta ba,ba inda Daulah ta sauka sai gidan Haulat kwance Haulat take yana baccin asara ba sallah ba salati shigowar Daulah ne ya tadata dan da kuka Daulah ta shigo tana cewa."Shkenan Haulat na shiga ukku na lalace shikenan Raihana ta lalata komai ta wargaza aikin shekara hudu Haulat."Tashi Haulat tayi firgigi tana dafe kirji tana kallon Daulah tana cewa."Anshiga ukku an lalace an bani Daulah lafiya? waya mutu?ko Raihan din ne ta sanye ma jini?."Girgiza kai Daulah tayi tana cewa."Raihan yayi man tsawa Haulat yayi man fa
a har da zagi na duk yayi."Dirowa kawai Haulat tayi kan gado har mazari jikinta yake tsabar tsorata dan Yankar wu
a ce masu yayi ko da zata zagi Raihan ba zai ta
aga kai ya kalleta ba balle har yayi ko
arin ramawa sai gashi har da zagi kuma gaskiya zama bai gansu ba dole su je wajen Yankar wu
a yau dan tabbas gaskiya ne babu karya Raihana tana tsafi kuma tsafin ba na wasa ba tana da labarin tsafin masarautar Mali da girma tsafinsu bata yadda ba sai yanzu fadawa toilet kawai Haulat tayi da
yal ta samu natsuwar yin wanka duk da ba wani fita tayi sosai ba tana fitowa ta zura baya kawai tana cewa."Taho muje ajiye trolly din muje Daulah zama bai ganmu ba."Sauke numfashin kuka tayi tana bin bayan Haulat mi
ama Haulat key din motar tayi dan ita kanta tasan ikon Allah ne kawai ya kawo ta gidan Haulat dan bata gane komai driving kawai take a yanzu kam ba zata iya kai su garinsu yankar wuka ba tana iya buga ma wasu moto.
Wanka ya tashi yayi yana shiryawa ya fito
auke da briefcase din shi room din Daulah ya tura yaga bata ciki, furzar da naunauyen numfashi yayi yana
arasa shiga ciki yayi nocking Toilet yana turawa yaga bata ciki to ko tana Parlo tunanin da yayi kenan dan kuwa so yake bata hakuri akan abinda yayi mata da asuba ranshi ne ya
aci har yayi mata haka yana son ya nuna mata tsarin da yake so amma tana nuna mashi ita nata tsarin sai abun ya kona mashi zuciya daman yana fama da
acin ran Raihana yana damunshi dan kullum da tunanin yanda zai fidda Raihana gidanshi yake kwana yake tashi dan tabbas ta ishe shi kuma bata da amfani a cikin gidan tunda yanzu bata yi mashi ranar komai bai ga amfanin zamanta a gidanshi ba..yana da ikon da zai saki Raihana kai tsaye ba sai yayi wani dogon tunani ba to sakin Raihana kai tsaye a wajen shi ba tare da wani babban dalili ba matsala ne a wajenshi dan ya tabbata duka iyayenshi ba zasu ba ta
a yi mashi da dadi ba,ba Abbie din ba kuma ba Oba ba dasu Abba daman yanzu shi da Uncle Ubaidu ba wani sosai suke gaisawa ba tunda ya auri Daulah ya dauke mashi yaje gidansa yaje office dinshi ya tura Hamad ya taya shi ba Uncle Ubaidu hakuri amma yace shi ba abinda yayi mashi laifi
aya zai mashi ya gane waye Ubaidullahi Sumaila shine ya wulakanta Raihana akan za
in ranshi shi dai Raihana ta zamai mashi
addara karfen
afa maiyasa Iyayenshi ba zasu gane cewa bai son Raihana ba su barshi da za
in ranshi mai zai yi su gane bai son Raihana most special Abbie da yake nuna mashi zai iya yi mashi komai akan Raihana,ya zaiyi da auren Raihana shi Raihan da baya so bai ta
a ganin masifa irin wannan ba bai ta
a ganin inda ake yin dole ba sai a kan aurenshi da Raihana wannan wani irin rashin yancine a matsayinshi na Raihan wai akayi ma auren dole da bai tashi tsaye ba da ko Daulah din ba zasu barshi ya aura ba haka zai
are rayuwarsa da *ZA
IN IYAYE* da kuwa yayi abinda ko sunansa ba zasu so a fadi ba a gabansu dan wallahi ba zai yarda ba dan ko yanzun ba hakura yayi ba dole ya ya
ice Raihana ya zauna da *ZA
IN RANSHI*...fitowa yayi parlo yana nufar kitchen Raihana ya tadda tana yin halawar madara Kallonshi tayi tana kauda kai ta cigaba da abinda take dubawa yayi yana komawa parlo ya duba room din shi da nata again bai dai ganta ba, gabanshi ya fara faduwa tsoro na kama shi da sauri ya fito parlon yana kwala ma Raihana kira kamar wanda aka cire ma ido haka yake kwala mata kira fitowa tayi da sauri tana cewa."Innalillahi wa'innalaihirajiun Yaya Raihan lafiya mutuwa akayi ne?."Tsaki yaja yana harararta yana cewa."Dallah can rufan baki ina Daulah take?."Ta
e baki tayi tana komawa kitchen tana cewa."To ajiyar ta ka bani da zaka tambayeni wata Daulah can."Nufo kitchen din yayi yana cewa."Zan dubda maki ha
oran gaba fa nace maki ina Daulah zaki juya kina gunguni."Kallonshi tayi tana girgiza kai tana cewa."Na shiga ukku Yaya Raihan taya zaka tambaye Daulah bayan Daulah din nan ba goyanta nike ba balle ka tambaye ni inda take."Dafe Kai yayi yana cewa."Why Daulah?
Maiyasa kikayi man haka Daulah?