Sashe 26
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maiyasa kake son tunzura Yaya akan auren nan Son?Kenan ba zaka ta
a bin *ZA
IN IYAYENKA* ba koda bai maka dadi ba?maiye makusa da aibun Raihana da kake neman bijerewa Raihan?tabbas baka san waye Yaya ba sunan kawai shine mahaifinka amma harda rashin sanin cikakken halin Yaya wallahi da ace sanda Yaya yake Yaya ne yana amsa sunan Diga baka isa kayi wannan iskancin ba ko mu nan da muke
anne a wajen shi ba muyi mashi gardama umurnin shi muke jira mu zartas sai kai ace IYAYENKA suyi maka za
i kace kai maiyemaiye Raihan tun wuri ka dawo a cikin natsuwarka idan kuma ba haka ba zan zare hannuna a wannan maganar tun Okeke naja maka kunne kuma koda ka dawo na ja maka kunne gashi har ka fara tunzurashi dakyal na samu na shawo kan shi ya yarda da zaka auri yarinyar da kake ta kumfar baki kanka, binciken da mukayi kan yarinyar ma bata dace ace ta zama matarka ba dan kafi karfinta nesa ba kusa ba yarinyar da samari ke gare ta kamar banza a bincikenmu gidan da suke zaune da mahaifiyarta saurayi ne ya saya mata karatun da taje mascow saurayi ne ya fiddata."Daga ma Raihan hannu Ubaidu yayi yana cewa.'Yi man shiru na karasa maganata Raihan."Maida kanshi
asa Raihan yayi bai sake cewa komai ba cigaba da cewa yayi."Ina kaga tarbiyya da natsuwa ga macen da take kula kowane namiji ina kaga hankali da natsuwa ga macen da har abinci samari ke kawo masu Raihan?maitake masu da suke bata duk abinda take bu
ata Raihan?tun wuri ka zauna kayi tunani akan yarinyar da kake cika baki kana cewa kana so kuma nayi bincike kaima da kanka idan bincikenmu baka yarda dashi ba ka tuna Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama yace ku nema ma yaranku uwa ta gari kodan gobensu Raihan,karda haske da sura su jaka fa
awa tarkon mace Raihan ina gaya maka gaskiya ne ko tayi maka dadi ko karda tayi maka kai
ana ne nine nan nayi renon ka tun haihuwarka har girmanka kuma akan yaran Yaya babu abinda ba zanyi ba,zan barka bani bu
atar jin komai daga bakinka kayi nazari da tunani akan wannan yarinya Daulah banga kamun kai da natsuwa a tattare da ita ba kuma kasan idan har muka gaya ma Yaya binciken da muka yi akan yarinyar ba zai yarda ka aureta ba nace ma Salisu mu dakata da gaya mashi na fara yi maka magana tukun."Kama hannun Ubaidu Raihan yayi yana cewa."Dan Allah Uncle karkayi man haka wallahi ina son Daulah kuma tana da hankali da kamun kai idan ma samari suna basu abinci ai duk zaizo
arshe idan na aureta wallahi ina sonta sosai zan iya mutuwa idan har baku bari na aureta ba ni ba tunanin da zanyi Uncle nasan tana da natsuwa masu baku information din ne suka baku wrong information."Tunda ya fara maganar yana hawaye jikin Ubaidu yayi sanyi kallon Raihan kawai yake har ya akayi so yayi mashi banzan kamu irin haka yarinyar da idan har ka taya da tsada zaka samu yake ma wannan rawar
afar jinjina kai yayi yana cewa."Yanzun dare yayi kaje ka kwanta gobe bayan daurin aurenka da Raihana zamuyi maganar sai muji yanda za'ayi ko?"share hawayen yayi yana jinjina kai jiki sake ya shige bangaren su yana jin kamar ya ha
a kayanshi cikin daren ya gudu shida Daulah dan har yan ba
in ciki suna neman shiga a maganarshi da Daulah idan har aka ce ma Abbie gidansu saurayi ya siya mata ai yasan ko zai mutu Abbie ba zai yarda ya auri Daulah ba,zama yayi bakin gado yana tunanin yanda zaiyi dan ganin ya mallaki Daulah sauke numfashi yayi da ya tuna Dad yana abuja da su His excellency tabbas zai yi duk yanda zaiyi gobe yayi magana da su Dad kafin su bar Abuja su anso mashi auren Daulah dan ya fasa sati biyun ma a tsakanin na Raihana dan yaga take taken Abbie hana auren yake son yi shi kuma da ya fasa auren Daulah gwanma ya rabu da Abbie har abada indai zai rayu da *ZA
IN RANSHI*
_Hmmmm!kawai zance jama'a Raihan Kenan Allah dai ya taimaka Daulah ai ko gaka ga ta nan
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
A hankali ta bu
e idonta tana kallon Dada sai ta maidasu ta rufe tana cewa."Dada."waigowa Dada tayi ansawa tana cewa."Na baki kunun madara zaki sha ko Uwata?tun da muka dawo daga asibitin nan baki saka ma cikin ki komai ba."Numfasawa Umaima tayi ba tare da ta bu
e idon ba tace."Dada yau ne za'a
aura man aure da Yaya Usman wai?."kallon mamaki Dada tayi mata tana cewa."Mai ya kawo wai a maganar nan da har ma ta tabbata Uwata?ai ke yanzun batunki da Usman ai babu wai a ciki dan na tabbata har ma an
aura auren."Wani sanyi ya shigar mata a zuciyata dan har damuwar da ta mamaye mata zuciya ta yaye tashi tayi zaune tana sakin murmushi tana cewa."Amma Dada kamar a bacci naji Abba yace ba'a
aura auren wai Yaya Usman yafi
arfina haka ne Dada?."Yanda ta ida maganar tana zun
uro baki tana neman sakar ma Dada kuka,matsawa kusa da ita Dada tayi tana shafa kanta alamun lailashi tana cewa."Rabani da haukan ubanki kinji Uwata?ai Abdullahi ya dawo duniya bai isa ya hana faruwar auren nan ba balle kuma Yusuf kawai dai yana borin kunya ne kawai akan gibgar mutuwar da yayi maki kuma ba yafewa nayi ba a gama bikin dai zai taddani."gya
a kai tayi tana cewa."Kuma Dada haka za'ayi bikin ba'ayin komai kamar bikina ace ba'a koda dinner ne Dada."Kunun madarar Dada ta mi
a mata tana cewa."Sai kace baki san waye kika aura ba Uwata?Usman ne fa kin san dai Usman da ustazanci yanzun ana iya cewa za'ayi dinner ya taso yai ta mutane wa'azi har anji dama ba'a taga ba kinga yanda baice za'ayi komai ba barshi a haka keda ai burinki ya cika tunda kin aure shi ko?."Turo baki tayi tana murza
afafu tana cewa."Wallahi matsalar Yaya Usman kenan rashin wayewa yanzun ai su Hady dariya zasuyi man ace kamar bikina anyi shi gari bai
auka ba sai kace anyi bikin saraka ko danginmu basu cika gidan ba haba Dada."lailashinta Dada tayi tana bata kunun har sai da ta shanye sannan tace."Yanzun shiga wanka ki shirya karda angon yazo yaga amaryarshi bata shirya ba,idan shi Usman din yazo zanyi magana dashi ya bari ko dinner din ayi Uwata ai albarkarki nike nema Uwata tafi ta kowa."Murmushi ta saki tana nufar toilet tana cewa.'Shiyasa nike sonki Dadata ai ina saka maki albarka kullum bari na shiga wankan Dada Mom ta kawo man komai kuwa?karda na fito naita nemai nemai fa."Shiga wankan zan duba maki Uwata koda babu zan mata waya ta aiko dan yanzun ai Sumayya na cikin hidima tun ajiya danginta yan nijer suka sauka fa."shiga tayi wankan tana murmushi duba kayan tayi sannan ta fita parlo tana ba ba
in ta hakuri akan barinsu da tayi su ka
Harararshi Kk yayi yana cewa."Haba Usman ai wallahi ni ka bani mamaki ashe yanda na
auke ka kai ba haka ka
auke ni ba."Lumshe ido Usman yayi yana dafe kanshi da yake mashi ciwo mai tsanani dan tunda aka
aura auren bai samu ya huta ba yama rasa yanda akayi friend dinshi suka san da daurin auren dan shi bai gaiyato kowa ba, ganin KK ba daina tsugummin zai yi ba ya bu
e ido a hankali yana cewa."Sorry KK ba haka bane wallahi bikin zuwa yayi ba tare da an shirya ba shiyasa.'ajiye drink din hannunshi Kk yayi yana cewa."koda a jiya kaji za'a
aura maka aure ya dace ace ka gaya man while ba komai zan rama ne."Girgiza kai yayi yana cewa.'Na baka hakuri KK koshi Hamad da ya gaya maka wallahi badan yafi ka a wajena ba ya sani kasan wajen aikinmu
aya amma ni banga Raihan ba nasa ai tare zaku zo."Ta
e baki yayi yana cewa."Rabu da maganar Raihan kawai."Girgiza kai Hamad yayi yana cewa.'kamar ya a rabu da Raihan wani abu ne ya faru?."Girgiza kai kawai KK yayi sai kuma yace."Zan gaya maku but not now."kyaleshi sukayi daman shi Usman daurewa kawai yake yana ma yin maganar dan shi kawai yasan maike mashi yawo a zuciya ta tabbata dai Umaima ta zama matarshi yana jin abun ne kamar za'a ce tashi daga mafarkin da kake yi Usman,ace a rasa wa zai aure sai yar-kwalta yarshayeshaye ya tabbata maraicinshi yaja mashi da mahaifin shi yana raye ba zai ta
a bari ayi wannan auren ba,taya ma zai iya zama da Umaima najasar jikinta ma ya isheta, murmushi ya sakar ma Kk da ya ta
oshi yana cewa.'Bakomai ina mamakin yanda Raihan bai zo daurin aurena ba kuma nasan yanda Hamad ya gaya maka shima ya gaya mashi."Dafa shi Kamal yayi yana cewa."Raihan yana cikin tamper ne maganar gaskiya auren dole ake son yi mashi bayan yanada za
in ranshi amma su Abbie sun kulle ido akan dole sai sunyi mashi daga nan ma gidansu zan wuce duk da ina jin haushi shi akan cin amanar da yayi man."kallon juna sukayi suna cewa.'Raihan Umar Fatah Umar za'a yi ma auren dole?cin amana kamar ya kenan?."Tashi yayi yana cewa.'Kwarai kuwa Raihana ce fa za'a
aura mashi yake ta wani kumburi."Dan shiru yayi sai kuma yace."Ai kai Usman kasan budurwata Daulah Ko?."Dan
ata fuska Usman yayi dan shi ko sunan Daulah baya son ji a rayuwarsa dan sam yarinyar batayi mashi ba dan karuwa ce ya rasa abun so a jikin karuwa(NOTE:-Jama'a shifa Usman ko gyale(mayafi/veil)yaga budurwa na sakawa ta zama karuwa shi dai kawai a saka hijab)cikin son kawo karshen maganar yace."Na santa lafiya dai ko?."Dayake shi Kk yasan halin Usman bai damu da yanda yayi mashi magana ba cewa yayi."Ita Raihan yake so, Raihan ya rasa wa zai so sai budurwata har yake iya kallon kwayar idona yana gaya man yanda yake sonta ni yake son na bashi shawarar yanda zai mallaketa ya bijere ma auren Raihana."Girgiza kai kawai Usman yayi zuciyarshi cike da mamakin abokan nashi dan ya lura ma kusan halinsu
aya basu duba tarbiyya da dabi'a wajen neman macen aure,sura da kyau kawai yake fisgarsu shi kuma ba haka yake ba shi dai ya aure mai kyau da sura babu tarbiyya gwanma ya auri wand tafi kowa muni idan har tana da tarbiyya numfasawa yayi yana cewa.