Sashe 38
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Zaune take a tsakiya bed dinta ta buga uban tagumi ga hawaye na ta zuba ta
asa gogesu ita ta rasa ya zatayi da rayuwarta tunda Yaya Usman ya fita bata sake ganinshi ba gashi dare yayi ya barta ita
aya a cikin gida salon wani abu yazo ya kamata ba waya ba kallo ya barta da wa'azi ita ko gane ma wa'azin batayi kamar wasa wutar gidan ta
auke ihu ta kurma tana yin parlo tana tsale tana cewa."Shikenan Momy zan mutu duhu za'a kamani."haka ta kama ihu tana kuka dan Umaima bata saba ganin duhu ba ita bata san ma haka ake duhu ba dan tunda ta taso bata ganin duhu ko bacci zatayi cikin haske take yin kayanta ba ruwanta da wani kashe glove,tunda ya shigo compound din yake jiyo kukanta da ihunta girgiza kai yayi yana jan tsaki ya nufi wajen Ahmad yana cewa."Ya akayi wutar gidan nan ta
auke kuma kuna jin tana kuka ba zaku gyara da wuri ba?."
asa yayi da kanshi yana cewa."Yi hakuri ranka ya da
e nepa ne suka
auke,amma gashi can engineer yana gyara solor ashe ba'a connecting dinta ba shiysa aka
auki lokaci ba'a gyara ba."kafin ma Usman yayi magana sai ga haske ya dawo gaba kawai yayi yana cewa."Ba damuwa a
ara kiyaye wa dai."shiga yayi ta baya ko ansa sallamarshi batayi ba ta fa
a bayanshi tana makal
aleshi tana
ara sakar mashi kukan shagwaba tana cewa."Wayyo Allah Yaya Usman duhu duhu."yanda ta makal
aleshi tana manna mashi na shanunta yasa shi kusan suma daga tsaye dan tunda yake ba'a ta
a yi mashi haka ba a rayuwarsa,rasa yanda zaiyi ta sake shi yayi sai da ya taitaro duka
arfinshi ya tureta daga jikinshi yana komawa bakin strain yana sauke numfashi sai kace wanda yayi tsaren doki ganin ta
ara yin wajenshi yayi baya da gudu gudu yana cewa.
"Kika sake kika
ara ta
ani sai nayi pieces dake kina cikin hankalinki kuwa?ba nace karki sake ki ta
ani ba."sake neman shigewa tayi ya samu yayi tsale ya haye saman sofa dan shi ka
an yasan a irin halin da yarinyar ta saka shi rungumar da tayi mashi, idan har kuwa ya bari ta sake ta
a shi komai zai iya faruwa kuma shi bai shirya ha
a zuri'a da Umaima ba dan bai shirya ba duba da kyamar da yake mata najasar dake jikinta ma kawai aiki ne,ganin yarinyar na neman haukata shi ya buga mata ihu har sai da ta du
asa tana toshe kunnenta tana rushewa da wani sabon kuka tana cewa."shikenan sun fasa man kunne da ihu wayyo Allah Dada zoki ceceni."shima Usman ganin ta du
asa ya samu yana sauke ajiyar numfashi a jerejere yana kokowa da numfashin shi da yake mashi barazanar barin gangar jikinshi sun kusa minti goma a haka kafin ya samu ya zauna da kyau yana cewa."Umaima."Sai da ya kirata kusan sau ukku sannan ta
ago idanuwanta sunyi jajir sun kumbura tsabar kuka,hancinta yayi ja tausayi ta bashi take tabbas yasan Umaima tana sonshi tunda har ta yarda zata iya rayuwa babu waya kuma babu yawan karuwancin da ta saba yi amma yanzun ace duk a hanaka lokaci guda akwai wahala kafin mutum ya saba kam kuma shi bai jin zai iya barinta ta kalli ko wane channel a Tv inba channels din da yasan wa'azi ne ake ciki ko karatun Alqur'ani mai girma daga nan ba zai yarda a wuce wani waje ba dan yasan watarana wa'azin zai ringa shigar ta a hankali a hankali har taji tsoron Allah da tsoron haduwa da Allah a ranar gobe kiyama ta tuba ta gyara dan shi a yanzu bai da fata da ya wuce Umaima ta gyaru ta gyara ta zama mace kamila mai natsuwa da tsoron Allah ya saketa ya kuma samar mata miji mai addini da zai iya zama da ita ba tare da yayi mata gori ba a rayuwar da tayi a baya, numfasawa yayi ganin irin kallon da take mashi yana cewa."Ji yanda kika maida kanki kika saka kanki a damuwa to mai akayi maki kike kuka haka?."Kukan take ko
arin sake yi mashi ya dakatar da ita yana cewa."Kuka na saka kiyi man ko kuwa tambayar ki nayi?idan kika yi man kuka zan tafiya ta na barki."Girgiza kai tayi tana cewa."Ba kai bane ba ka tafi ka barni ni
aya kuma ina son ganinka ga kuma duhu yana son kamani Yaya Usman nidai inasonka ina son kullum ka zauna gabana nai ta kallonka."Furzar da naunauyen numfashi yayi yana cewa."To ai ba gani ba? yanzun duk ba wannan ba,ba za'a sake barinki da duhu ba kuma fita ai dole na fita tunda ina zuwa office kuma ina zuwa islamiyya ni tambayarki ma zanyi kuma ki bani ansa idan har kika
i bani ansa to rabuwa zanyi dake Kinji ni dai ko?."Daga mashi kai tayi kawai,cigaba da cewa yayi."ki gaya man tsakaninki ga Allah Umaima idan kikayi jinin-alada kika gama kina yin wankan da Allah yace ayi bayan angama ko kuwa cigaba kawai kike da rayuwarki?."
Turo baki tayi tana cewa."Yo Yaya Usman daman ana yin wani wanka bayan wankan soso da sabuli?."shiru Usman yayi yana kallon Umaima kamar wanda aka dasa haka ya koma dan jikinshi yayi bala'i da masifar sanyi mai Umaima take nufi?tana nufin bata san wankan tsarki ba balle kuma wankan janaba?duk wayaun iskancin da take haka take yawo da najasa bata wanka tab akwai aiki kenan, numfasawa yayi yana cewa."Kina nufin lokacin da kika fara period Momy bata gaya maki ana wankan tsarki ba?kuma lokacin da kike islamiyya kafin ki daina zuwa duk ba'a gaya maki ba Umaima?."Girgiza kai tayi tana cewa."Duk sun gaya man ai na manta yanda ake ne kuma nasa ai ba dole bane."kuma kike salla Umaima,Umaima wannan wace irin rayuwa ce Umaima anya kuwa Umaima anya rayuwar da kika
aukarma kanki rayuwa ce da zata bullar dake Umaima ko kin manta akwai wuta akwai aljanna Umaima?."Shiru kawai tayi bata ce komai ba,shima tashi yayi yana cewa."Yanzu dare yayi je ki kwanta fatan kinyi sallah kunci abinci ko?."Daga mashi kai tayi tana cewa."Eh amma Yaya Usman ina son na shiga aljanna nima."yanda tayi maganar sai ta
ara bashi tausayi dan ya lura rayuwarta ma abun tausayi ce murmushi yayi mata yana cewa."In shaa Allah zaki shiga aljanna Umaima zamuyi magana gobe dake Umaima karki damu."Tashi tayi tana cewa."Yaya Usman dan Allah naje na kwana wajenka tsoro nike ji nan din."dan shiru yayi sai kuma yace."Okay taho muje."biyo bayan shi tayi tana sauke ajiyar zuciyar kuka koda suka hau sama wani daki ya nuna mata yana cewa."Shiga nan ki kwana ki tabbatar da kin kasha glove dan ni ba'a kwanan ma da haske."narnar tayi da ido zata sakar mashi kuka dakatar da ita yayi yana cewa."Maiye kuma abun kuka?keda kuka bai maki wahalar yi ko?."Turo baki tayi tana cewa."Ai tsoron duhu nike."gya
a kai yayi yana cewa."Okay je kwanta a hakan uwar kuka."har zata yi magana ya
aura hannu saman bakinshi yana cewa."Kina magana zaki koma kasa wallahi."ha
iye maganar tayi tana shigewa room din da ya nuna mata ta kulle ba dan ranta yaso ba dan a tsorace take amma ai da sauki da yabarta
asa duk girmanshi ita
aya, shima wata corridor yabi yana shiga nashi room din wanka yayi ya zauna yana tunanin ta inda zai fara karda Allah ya kamashi akan Umaima dan yanzu shi keda hak
i bata ilimi to ta inazai fara?
aukar wayarshi yayi yana kiran Hamad dan shi ka
ai zai bashi shawara akan wannan matsalar ta Umaima.