Sashe 3
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah ya tsare ni mudai yi soyayya na yagi rabona kawai dai Mama."Murmushi Mama ta saki tana cewa."Amma naga ai kaf samarinki babu kamar Kamal din ko?kuma tunda kin gama karatu zaman mai zakiyi inba auren ba Daulah?."Girgiza kai tayi tana murmushi gami da cewa."Mama tunda na dawo nike ce maki akwai albishir din da zan baki ko?."kya
a kai Mama tayi tana kallon
ar tata cike da farinciki dan haihuwar Daulah ribace a wajenta tunda Daulah ta isa ta zama badurwa ba ta sake kukan babu ba dan a da wajen gari suke zaune shima haya ne amma Daulah ta maidosu cikin abuja gida na alfarma na zamani Daulah ce komai nasu har karatun da taje kasar waje saurayi ya
auki nauyin har ta gama gashi ta ha
a degree to mai rage inba cikin samarin nata ta samu wanda yafi kowa ku
i ta aura taje tayi rayuwarta cikin aminci, numfasawa Daulah tayi tana cewa."Mama ai zuwana Mascow alkhari ne." Kamo hannunta Mama tayi suka koma cikin parlo tana cewa."Alkhari Daulah?wani irin alkhari kenan?."murmushi ta saki tana cewa."Mama Daularki ce fa nice fa."dariya Mama tayi tana cewa."Haka ne fa Daulah ce renon Habiba amma gaya man alkharin da kika samu a mascow Daulah."daukar lemu Daulah tayi a cup tana dan sha ka
an tana cewa."Babban kamu nayi a mascow Mama na zama Zara a cikin taurari na zama sarauniyar mata Mama duk inda naje komai yawan mata da adonsu da kyayuwansu ina zuwa zan zama Zara a cikinsu dan kaf mazan wajen hankalinsu wajena zai dawo Mama"Dariya suka yi suna kashewa a tare Mama na cewa."Har na kosa ki gayaman irin kamun da kikayi Daulah, Daulah baki da dama har kamun yafi Kamal Khalid(kk)?."juya ido tayi tana ajiye cup din hannunta tana cewa."Mama waye Kamal kuma?ana maganar babbar giwa yake ta zomo ai Kk a wajen Raihan bai wuce drive din shi Raihan mai private jet
aya namiji tilo a wajen Mr president Umar Fatah Umar nahiyata Mama." Tashi tsaye Mama tayi tana cewa.'Daulah wane Raihan din?."Dariya tayi tana cewa."Calmdown Mama zauna mana Raihan dai wanda kika sani amma labarin da tsawo Mama amma dai a halin yanzun Raihan nawa ne dan yau ma ya dawo
asar kuma nice ta farkon fara welcoming din shi ta hanyar text ya kuma nuna man jindadin shi a yanda ya maido man amsa."jinjina kai Mama tayi tana cewa."Laila Daulah ki wuce duk tunani na kuwa Daulah baki sha nonon banza ba."Dariya tayi tana cewa."Kinga daman har kunya nike ji a ganmu a cikin wannan gidan dan haka ki fara parking ma chanza mana wani zanyi Mama dan babban goro sai ma gogin karfe."kallonta Mama tayi tana cewa.'To amma Daulah maiye gidan nan yayi?kuma ina muka ga ku
in sake gida a wannan babban gari namu haka.?"Ta
e baki tayi tana cewa."Sai kace kuma bani bace Daulah Mama to takardun gidan da zamu koma a Edustate ma suna hanuna wannan kuma na bada haya." Waro ido Mama tayi zatayi magana Daulah ta
aura hannunta a kan bakin Mama tana cewa."Ba abun mamaki bane Mama wannan ka
an ne daga aikin Daulah din ki."Jinjina kai Mama tayi tana yin rawa tana cewa."Ina gwanar wani ga tawa Yar albarka haihuwa tayi rana Daulah karki fasa wankar duk wani mai tsotsen da ya shigo hannunki tatseshi har babunshi sannan ki seta mashi hanya ai macen kenan da haihuwar namiji gwanma mace a wajena ni Habiba."murmushin farin ciki Daulah tayi tana hayewa sama waya ma
ale a kunnenta...
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Zaune suke a dinning zasu yi dinner kallon Rahina Mr president yayi yana cewa."Rahina whare is Raihana?."ajiye spoon din hannunta Rahina tayi tana cewa."Abbie is in the room" gya
a kai yayi yana cewa."Okay Go and call her." Okay Abbie."cewar Rahina tana tashi da kallon Raihan yabi Rahina yana mamakin mugun hali irin na Raihana wai daman tana cikin gidan amma ko ka
an bai ganta ba shiyasa yarinyar batayi mashi ba dan ba
in halinta yayi yawa kullum yarinya kamar munafuka dan tsaki yayi yana cigaba da cin chip din da ke gabanshi
agowa Raihan yayi yana kallon Mr president sai kuma yace."Abbie a'a." Goge bakinshi da tissue yayi yana kallon Raihan da kyau yana cewa."kamar ya A'a Raihan bakayi magana da Uncle Ubaidu ba.?"furzar da naunauyen numfashi Raihan yayi yana ajiye mug din hannun shi yana cewa."Abbie, we talked but I know he's not serious How old am I that I should be getting married, Abbie?."Kallonshi Mr president bai sake yi ba cigaba da shan tea kawai yayi shi kuma Raihan ganin saukowar su Raihana ya tashi zai bar dinning din dan shi kallon yarinyar ma baya son yi baki
aya shi bai ga amfanin zamanta gidansu ba bayan itama tana da nasu gidan, Kallonshi Mr president yayi yana cewa."ina zaka Raihan?."kwabe fuska yayi yana cewa."Abbie, I'm full I want to sleep because I'm very tired."cikin rashin wasa Mr president Umar Fatah Umar ya nuna mashi sit yana cewa."Go back and sit down how long have you even been eating that you're already saying you're full is it just because I mentioned marriage, Raihan?." Girgiza kai Raihan yayi yana komawa ya zauna ba tare da ya sake cewa komai ba...a hankali ta karaso dinning din tana kallon Mr president a hankali ta saki murmushi tana cewa."Good evening Abbie i really missed you today wallahi."da kanshi ya ja mata sit kusa dashi ta zauna yana cewa."Ba wani kinyi missing nawa Raihana duk yau baki sauko ba balle har na ganki,if i hadn
t sent Rahina to call you, you wouldn
t have come down for dinner, right?
Why are you acting like this, Raihana?."sunkuyar da kanta
asa tayi tana murmushi sai kuma ta
ago tana cewa."Ba haka bane Abbie yau na tashi banjin dadin jikina shiyasa."Jinjina kai yayi yana cewa.'Okay how was felling now.?"I'm good Alhmdulillahi Abbienarh."murmushi kawai yayi mai da kallonta wajen Ammie tayi tana cewa."Ina wuni Ammie?."Ansawa tayi cike da kaunarta tana cewa."Ya karfin jikin naki?."Dariya Rahina tayi tana cewa."Allah Ammie ba wani rashin jin dadin jiki Ni nasan dalilinta na
in saukowa yau Ukkty ce fa i know her."harararta tayi tana cewa."Abbie ka ganta ko?."Dakuwa yayi ma Rahina yana cewa."Ina ruwanki da ita ke bakiyi mata sannu ba kina son
ara mata wani ciwon ko?."zatayi magana ya dakatar da Rahina yana maida Kallonshi wajen Raihan da yayi ciki-ciki da fuska sai shan kamshi yake sai kace wani boss sai kace bai ta
a yin dariya ba a rayuwarshi haka ya koma,kureshi da ido yayi ba tare da wasa a saman fuskarsa yace."Raihan."Kallonshi yayi kamar zai yi kuka bai dai ce komai ba,shima Abbie bai jira ansarshi ba ya cigaba da cewa."Bakaji kanwarka bata jin dadin jikinta ba?."Lumshe ido yayi yana bu
ewa kamar wanda akayi ma dole ya bu
e baki yace."Wace kenan Abbie?."Girgiza kai Abbie yayi yana cewa."Raihan, am I your friend for you to ask me who?."Gyara zamanshi Raihan yayi cikin nuna damuwa akan maganar Abbie yana cewa."Sorry Abbie, honestly I didn't know which of them wasn't feeling well, that's why I asked." Nuna Raihana Abbie yayi yana cewa."To Raihana bata jin dadi tana gama dinner ka
auke ta ka kaita asibiti ayi checkup dinta."Waro ido waje Raihana tayi tana kallon Abbie tana cewa."Abbie kasan ban san hospital naji sauke Please Abbie I'm felling fine."
Shi dai Raihan bai ce komai ba dan bai son yana nuna wasu attitude akan yarinyar a gaban iyayen nashi bama kamar Abbie yasan yana iya cewa ma zai kai mashi mari akan Raihana dan ya lura da kyau Abbie bai ha
a Raihana da kowa ba haka ma Ammie dan yanda suke kula da Raihana ko Rahina da suka haifa da cikinsu basu nuna mata haka tun abun na bashi mamaki yanzun ya daina baki daya, tashi yayi yana kallon Raihana yana cewa."Taso muje tunda naga bama dinner din kike ba."kallon Abbie Raihana tayi take idanunta suka tara ruwan hawaye daman ita kuka bai mata wahalar yi abu ka
an kuka dan ko harararta kayi ta fara matsar hawaye idan kuwa ko a wasa ka dauki bulala kace zaka bugeta ta fara tsalle da kuka da baka hakuri har suma tana iya yi dan a rayuwar Raihana tana bala'in tsoron bugu shiyasa ma komai zatayi Abbie ya hana a bugeta sai dai ayi mata wa'azi idan taje Okeke kam tana shan bulala a wajen Dad dan shi Dad bai jira ba kamar Abbie ba,shafa kanta Abbie yayi yana cewa."Raihana kin tabbata kin samu sauki?."da sauri ta
aga kai tana cewa."Yeah Abbie Surely."kallon Raihan yayi yana cewa."Kira Doctor nan tazo ta duba ta duk da haka."jinjina kai yayi yana cewa.'Okay Abbie." Daga haka ya wuce apartment din shi yana masu good night koda ya shiga tsaki yaja yana cewa."Allah ba Doctor din da zan kira in ta tashi ma ta mutu."Daga haka bai sake cewa komai ba sai ma shirin kwanciya da yayi har ya kwanta wayarshi ta fara ring sharewa yayi duk da wayar da ke ring din tana cikin wayar da idan tayi ring yana dubawa dan ganin mai kira dan personal sim din shi na ciki amma da yake yasan ma mai kiran bai wuce Ammie ko Abbie suji idan ya kira Doctor yana mamakin yanda suke sangartar da Raihana sun maida yarinya kamar wata yar goye shi abun yana bashi haushi sosai suna kallo yarinyar nan da ta sauko bata gaisheshi ba shi yana ma tunanin inda yake bata kalla ba amma a haka ake son ya kaita hospital ai yaso ta biyoshi zuwa hospital din da wallahi kafin suje yayi mata dan banzan duka yanda zata ga Doctor din da hujjar gaske,sake kiran da ya shigo yasa ya tashi zaune yana dubawa ganin mai kiran ya danyin murmushi yana dafe kanshi dan tunda ya sauka bai kirata ba duk da tana ranshi amma ai bai kira din ba sai ita da ta kira da bata kira ba da kenan wunin yau ba zasuji murya juna ba kenan?bayan wayar ta tsinke ya kirata da kanshi.