← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 116 OF 145

Sashe 116

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Kallon housemaid's Raihana tayi tana mamakin yaushe kuma aka kawo su bata sani ba? ta
e baki tayi tana ansa gaisuwar da sukayi mata fuska sake tana wucewa kitchen iskewa tayi suna ko
arin ha
a breakfast dan jim tayi tana kallonsu dan ita maganar gaskiya bata iya cin abincin yan'aiki tunda ta taso a rayuwarta trening din da Ammie yayi masu kenan,amma ya akayi kuma Daulah zata saka yan'aiki yin girki bayan kuma Yaya Raihan baya cin abincin masu aiki ko dai bai san masoyiyar tasa ta saka yan'aiki yin girki ba?tabbas tasan bai sani ba dan da ya sani yana iya shigowa ma ya koresu har yayi fa
a dan kadan ne daga aikin Yaya Raihan aikuwa yau zata sha kallo kenan,zata ga yanda za'ayi da Daulah dan ba abinda Yaya Raihan yafi tsana a rayuwarsa sama da cin abincin yan'aiki kosu nasu daya aka samu yayi hakuri ya fara ci sai da Ammie ta saka da fa
a sannan, murmushi tayi tana cewa."Idan zakuyi breakfast dinku banda na gida kawai kuyi iyarku da masu aikin waje fatan kun gane."kallon juna sukayi sai kuma suka gya
a mata kai suna mamakin ko ita wacece kuma?dan koda suka zo gidan jiya da dare har Hajia ta gama yi masu bayani su dai basu ganta ba kuma bata gaya masu banda su a abincin ba,amma tunda wannan tace haka zasuyi yanda take bu
ata
arasa breakfast din sukayi suka kaima na waje sauran suka kai apartment dinsu Sahura na taimaka ma Talatu suka wanka komai suka koma wajensu kafin masu gidan su fito,bayan sun tafi Raihana ta koma kitchen ta ha
a Kunun-madara kawai daidai cikinta tana daukar cookie din da tayi jiya ta shige room din ta ta fara breakfast...Kaya suka saka iri daya three-quarter ne suka saka ja sai jesee da aka rubuta R&D a baya cikin zanen love tunda suka fito take kallon parlon taga yan gyara shi yanda take bu
ata kallon dining tayi tana ganinshi wayam ba komai a sama,mamaki ne ya kamata mai masu girki suke da basu gama ha
a breakfast ba har suka fito mai suke girkawa haka da har ya dauke su wannan lokacin?zama sukayi tana chanza masu channel zuwa wakar soyayya ta tashi tana cewa."Bari naga mai suke da basu gama break ba har yanzu."Kissing dinta kawai yayi yana maida hankalinshi kan TV, tsaye tayi a tsakiyar kitchen ganin ba kowa ciki alamu sun nuna bama ayi komai a kitchen din ba,kama kuhu tayi tana cewa."Bala'in nan aikuwa zan ci ubanku dan ban
aukar raini da rashin hankali."daga haka ta nufi bangaren masu aikin zaune ta taddasu suna yin breakfast duk tashi sukayi suna gaisheta hankalinsu a tashe dan yanda ta shigo kamar an jefota suka gane ba lafiya ba, wata wata bata tsaya ba ta wanka ma Sahura mari tana
aura ma Huwaila tana cewa."Dan ubanku ubanwa kuka ajiye yi breakfast din?wato kuga isassu ko?har kuna da yancin da zaku ci abinci baku ayi mana namu ba ko?uban mai nace maku jiya?."Girgiza kai Sahura tayi tana cewa."Dan Allah Hajiya kiyi hakuri munzo zamuyi kamar yanda kika umurcemu wata Hajiya ce tazo tace banda ku za'ayi iyakar namu kawai zamuyi."Nunasu tayi da yatsa tana cewa."Kan ubancan dan ubanku waya baku umurnin bin umurnin wata banza a gidan nan bayan ni?nace ubanwa ya baku wannan umurnin ni na daukeku aiki ko ita?."Girgiza kai sukayi suna bata hakuri masifa ta hau yi da yi masu warning akan komai Raihana ta saka su karda suyi dan itace take da iko dasu ba Raihana ba daga haka tasa su Sahura suje su yi masu breakfast daga haka ta fito tana tsayawa gaban Raihan tana dira
afafu tana cewa."Nidai gaskiya Bae abinda Raihana take man a gidan nan ya fara isata ina ruwanta dani da har zata shigar man sabga bayan ni bani shiga tata sabgar nidai gaskiya na gaji haka zan bar mata kai kawai naje nayi rayuwata wani waje daban."Tashi yayi yana rungumota jikinshi yana shafa bayanta yana lailashinta yana cewa."Gayaman mai tayi maki?duk jan kunnen da nayi mata bata ji ba kenan?."Turo baki tayi tana cewa."Raini take son nemo man a wajen masu aiki na saka suyi mana break ta koresu tace karda suyi nasu kawai zasuyi."zaunar da ita yayi yana nufar room din Raihana zaune take tana latsa waya kunnenta kawai ya janyo yayo waje da ita ba inda ya ajiye ta sai a kitchen yana cewa."Tunda kin hanasu yin breakfast din ke zakiyi su."Tsawa ya buga ma su Sahura yana korarsu daga kitchen din yana kallon Raihana dake tsaye tana Kallonshi yana cewa."Idan kin isa kice bakiyi ni kuma wallahi yau sai na baki ruwan mamaki."Turo baki tayi tana cewa."Wayyo Allah Yaya Raihan ni ai nasan baki cin girkin masu aiki shiyasa nace fa karda suyi da ku."Tsawa ya buga mata yana cewa."Dake nayi bani cin abincin yan'aiki da zakayi man gulma dan ubanki?ina ruwanki da duk sabgarmu ke kika kawo su da zaki basu umurni baki jin mai nike gaya maki ko?zanyi maganinki ne soon."Tsaye dai take tana zun
uro baki da gunguni tana cewa."Kawai daga mutunci sai cibi ya zama
ari."Tsawa da ya buga mata yasa ta fara yin girkin tana turo baki yamball kawai tayi tana ha
a masu da ruwan zafi sannan ta kai dinning tana turo baki da harara ya rakata yana ba Daulah hakuri sannan suka fara breakfast din cike da zallar soyayya dan Daulah taji dadin hukuncin da Raihan ya dauka idan ta
amarta karanbani ta sake yi mata shishigi da karanbani.
Chapter 116 · 0% Book details