← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 129 OF 145

Sashe 129

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sadiq private hospital suka dosa yanda akayi parking din motar kawai a harabar hospital din zaka san babu lafiya unconscious condition ne aka kawo dan ko jiran masu tura patience din Usman baiyi ba ya sungumi Malika yayi cikin hospital din hankali tashe dan har yanzu Malika bata motsa ba koda yatsan hannu bata motsa ba hankalinshi tashi ya
ara yi sosai a ru
e ya
arasa ciki yana kwala ma Dr Sadiq kira,tun a Office Dr Sadiq yaga shigowar su Usman da yanda ya taho da ita yasa ma Umaimarsu ce shiyasa ya fito ready ya anshi Malika akayi emergency da ita yanda aka shiga da ita kacakaca da jini a fuska kamar anyi accident da ita fuskarta duk jinine yanda jini ya bata mata fuska yasa ko gane wacece Dr Sadiq baiyi ba taimakon gaggawa aka hau yi mata dan maido mata da numfashi duk dubarar da ya dace su Dr Sadiq suyi sunyi amma Malika taki dawowa ba irin abinda basuyi mata ba amma numfashinta bai dawo ba dan sunfi awa
aya a ciki suna iyakar yinsu dan har wasu daga cikin masu kama ma Dr Sadiq sun sadakas sunce ayi hakuri kawai amma wannan bata karda su yaudari kansu da ace tana da rai da ta koda motsa hannun ne duba da irin abinda sukayi mata,shima Dr Sadiq din ya sare shiru ne kawai yayi ganin bata motsa ba yasa bedsheet ya rufe mata jikanta yana share zufar da ke zubo mashi yana cewa."Rest in jannatul Firdausi Umaima."Hawayene kawai suka zubo mashi yana jin
aci a cikin zuciyarshi tabbas mutuwa dole ce amma yaji mutuwar kanwarsa
aya tilo mace da Allah ya basu kwanaki har gidan yayi niyar zuwa da ya samu dan free sai kuma ya shasance a gidan wani friend dinshi a estate dinsu ganin dare yayi sosai har goma na dare ya fasa shiga tunda Usman baya nan ashe babu rabon ganawa rabonsa da ita tun ranar aureta...Tunda aka shiga da Malika Emergency ya zauna ya
ura ma emergency din ido komai na jikinshi sanyi yayi mashi daidai da yatsan hannunshi baya iya
agawa a ru
e yake yana cikin tashin hankali sosai ya zai yi da iyayen Malika idan
arsu ta mutu ya zaice masu? wannan wata irin masifa ce da bala'i ta samaishi?daga dawowarshi daga tafiya ko numfasawa baiyi ba yayi karo da abinda hankali bai iya daukar Umaima da kisan kai yaushe zuciyar Umaima tayi bushewar da zata iya yin aika-aika irin wannan?wa ya koya mata dambe koda ta taso a cikin maza basu koya mata dambe ba dan basuyi balle har ta gani tayi wata ila ba iyakar yawon iskaci ta koya ba lokacin da tayi yawon dandin ta har da dambanci dan ba mai iya wannan dukan sai dan daba, tashi yayi yana tunkarar Sadiq yana cewa."Sadiq ya jikin Malika din?ta kasheta ko?."Kallonshi kawai Dr Sadiq yake baice komai ba, girgiza shi Usman yayi yana cewa."Matata ta mutu ko? shikenan ta kasheta ko Sadiq?ka gayaman ta mutu ko Sadiq?."A ru
e ya janyo ma Sadiq tambayar Kallonshi Sadiq yayi yana numfasawa, dasauri wata nurse ta bango kofar tana cewa."Dr bata mutu ba gata can tana motsa yatsa wallahi na gani."Ai da gudu Dr Sadiq yabi bayan Nurse din ta kan Usman bai bi ba duk da kalmar ta kasheta na mashi yawo a kwakwalwa ikuwa yana shiga tana bu
e ido tana kurma ihu tana cewa."koda zaki kasheni sai na samaiki."Da abinda ta farka kenan tana ihu da sauri Dr Sadiq yayi mata allura ya maidata bacci kara dubata yayi yaga bugun zuciyar tata ya fara dawowa sauke numfashi yayi yana sakawa a kai ta rest room ya
aura mata drip sannan ya wuce office din shi dan yasan Usman nacen duk mai kalamansu yake nufi?ta kasheta wa kenan taso kashe ma Yaya Usman mata?koda zaki kasheni sai na samaiki!!!mai hakan ke nufi mai samaiki ke nufi?abinda ya daure ma Dr Sadiq kai kenan amma a yanzu bai bu
atar jin komai daga gare su har sai hankalinsu da bugun zuciyarsu ya kwanta sun samu natsuwa sannan zai iya magana dasu koda ya shiga office zaune ya tadda Usman ya buga tagumi tasowa Usman yayi zai yi magana Dr ya
aga mashi hannu yana cewa."No Yaya Usman don't said anything right now."Kallonshi Usman yayi sai ya
aga mashi kai yana nuna mashi rest room dinshi yaje ya kwanta zai yi wata theatre ne idan ya dawo sun yi magana kuma jikin Malika dasauki bacci take ma, Gya
a kai Usman yayi yana komawa ya kwanta duk da shi ba bacci bane a gabanshi so yake ya ganshi gida yayi ma Umaima jakkin bugun da itama zata kwanta jinya a asibiti shine adalci kamar yanda tayi ma Malika dan ba zai barta ba sai ya koya mata lesson zata ha
u dashi ne .

Sauke numfashi da ajiyar zuciya Umaima tayi lokaci guda tana kafe main gate din gidansu da kallo wasu hawayene suka zubo mata a saman fuskar tana saka hannu ta share tana takawa a hankali ta nufi gate din dan tsaye tayi bakin gate din sai kuma ta
aga hannu a hankali ta danna wani abu dake ma
ale a gafen gate din duba da gate din remote ake bu
e shi baida gateman sai gate din da zai ida sadaka da cikin gidan yake da gateman bu
ewa kofa tayi tana zura
afafunta ta shiga ciki haska mai sanyin dadi taji ya ratsata tana bin
awisun da suke shawagi a compound din kallo tana jin kewarsu na kamata dan rabonta da taka gida shekara biyu kenan da a shekara biyu wata biyu ne kawai babu,maida hawayen da suke kokarin zubo mata tayi tana yin gaba tana kallon komai ya chanza mata dan anyi renovation din gidan sosai daman duk shekara ake renovation a hankali tayi nocking din gate din da zai sadaka da babban compound din gidan da yafi na farko ga shu
eshu
e shimfi
e yake da grass sai daukar ido yake,dan lekowa gateman din wajen yayi ganin Umaima ce yasa ya bu
e mata da sauri yana gaisheta gami da yi mata sannu da zuwa
aga mashi kai kawai tayi tana shigewa tana kallon babban filin da yake cike da apartments da yawa kallon apartment din su tayi tana jin kewar dakinta sake goge hawayenta tayi da bayan hannu tana sauke ajiyar zuciya ta nufi apartment din Dada dan wannan zuwan na Dada ne yanda ta ha
a aurenta da Yaya Usman haka zata raba shi dan bata iya zama da fasi
ar matarshi mai neman jefata halaka kuma ba zata zauna da Yaya Usman ba dan ta tsaneshi sai kuma ta rama mata marin da yayi mata akan shegiyar matarshi,kuka ta rushe dashi da tazo gab da shiga apartment din Dada tana fa
awa da kuka babu ko sallama zaune Dada take tana lazami tana ha
awa da zogale da ta kwa
a taji shigowar Umaima tashi tsaye Dada tayi tana daukar salati tana yin wajen Umaima tana cewa."Mai zan gani haka ni Khadija?Uwata maike faruwa mutuwa Usman din yayi mun shiga ukku."Fa
awa jikin Dada tayi tana cigaba da kukanta ru
ewa Dada tayi tana zaunar da ita ta dauko wayarta ta danna ma Baba kira yana
auka ko sallama bata bari ya karasa ba tace."Komai kake ka ajiye kazo gida Abubakar gida ba lafiya kazo yanzu."kashe wayar tayi tana kiran Abba shima tace yazo ba lafiya gida kiran Ummar Usman tayi tace itama tazo bangarenta ba lafiya,a cikin mintin da bai wuce goma ta ha
asu daman duk suna gida basu kai ga fita ba Baba da Abba duk hankali tashe suka nufo
angaren Dada gudu gudu sauri sauri dan tsabar ru
ewa Abba ko takalmi gaza sakawa yayi sai dai Momy ta biyoshi da takalman hankali tashe, kwance take saman cinyar Dada sai kuka take ta
i ce ma Dada komai ita kuma Dada sai tambayarta take da lafiya a ru
e duk a haka suka taddasu zama sukayi Baba na buga ma Umaima tsawa yana cewa."Ke Umaima zaki yi ma mutane shiru ki gaya ma maike faruwa ko sai na zaneki?wani abu ya samu Usman din? accident yayi ne a Lagos din komai?"
agowa tayi tana share hawaye tana girgiza masu kai ma'ana ba abinda ya samaishi sauke numfashi duk sukayi sake kallonta yayi yana cewa."To idan ba mutuwa yayi ba maike faruwa?."Sauke numfashi tana cewa."Nidai kawai ya sake ni bani zama dashi."salati wajen suka dauka suna ta
a hannaye cikin fa
a Abba yace."You are very nonsense Umaima kin san mai kike fadi kuwa?baki da hankali ko?idan har kinga aurenki da Usman ya mutu to kece kika mutu ko kuma shi dan haka maza tashi ki koma gidanki ko na taka ki."Kuka ta fashe dashi tana cewa."Wallahi Abba ba zan koma gidan Yaya Usman ba sai dai a kai gawata amma ni ba zan koma ba."Tasowa Abba yayi yana yowa kanta Baba ya tare shi yana cewa."Kasan san ban son yanke hukunci cikin fushi ko Yusuf?."dakatawa Abba yayi yana kallon Umaima yana cewa."Amma Yaya kana kallon abinda yarinyar nan take cewa ko?."Jinjina kai Baba yayi yana cewa."Duk naji amma kasan hakanan ba zata zo tace haka ba koda kuwa tana hauka ka bari a tambayeta ta fadi actually abinda ke faruwa sai musan mai ya dace muyi ko?."komawa Abba yayi ya zauna kawai bai ce komai ba,kallon Umaima Baba yayi yana cewa....
Chapter 129 · 0% Book details