Sashe 25
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Hura mata hannun take a hankali tana wanke mata raunin da hydrogen tana cewa."Nidai Ukkty da kin barni na gaya ma Ammie baki lafiya a kira Doctor idan baki son zuwa hospital,wanann wace irin faduwa ce dan Allah ki rage wannan damuwar ta aurenku da Yaya Raihan karda ki kashe kanki mana gashi har kiyi tuntu
e da wani abu kin fadi a garden ga rauni irin haka."share hawaye tayi tana cewa."Sai kace ba pharm ba nidai karasa wanke man amma ni ba tunani nike ba kawai nidai naji na fadi ne."kallon ta Rahina tayi na minti biyu ta girgiza kai tana cewa."Kawai abar maganar amma kinsan ni ba zaki gayaman haka na yarda ba ko?."Shiru kawai Raihana tayi,numfashi Rahina ta sauke tana cewa."Tunda Abbie ya mamu maganar auren nan baki sake farin cikin ba Ukkty kullum cikin kuka kike duba yanda fuskarki tayi ja tsabar kuka karda ki cuci kanki ki rayu a cikin ba
in ciki nasan baki son Yaya Raihan nasan komai kamar yanda shima bai sonki to a hakura da auren nan mana kowa ya auri wanda yake so dan naji dazun Abbie nayi mashi fa
a akan yana cewa yana da wanda yake so ko Daulah ko mai oho ma ni Sai naga da ki auri Yaya Raihan a ha
aki da Yaya Kamal ko Yaya Rilwan mana ai duk family
aya ne,balle ma naga Yaya Rilwan yana da intereste a kanki sosai."dafa Rahina tayi tana cewa."Ukkty koda auren Yaya Raihan zai zama ajalina na gwanmaci na mutu da nayi ma iyayena musu akan *ZA
IN* da sukayi man kuma ai sun san da su Yaya Rilwan din amma suka ha
ani da Yaya Raihan kinga kenan sun gano yafi cancanta a cikinsu to ni kuma ZA
IN IYAYENA zanbi koda Yaya Raihan zai kasheni idan aka kai mashi ni na gwanmaci haka nasan na mutu a hanyar aure kuma da biyayyar iyaye."Hawaye Rahina ta share tana cewa."Haka ne Ukkty amma dan Allah idan akayi auren kika ga ba zaki samu natsuwa da kwanciyar hankali ba karki cuci kanki dan Allah Ukkty na tabbata ko ba'a raba auren ba za'a
auki matakin da ba zai sake aikata maki kuskure ba."Girgiza kai Raihana tayi tana cewa."Ukkty a zaman aure ba'a bu
atar Third party hakuri da juriya sai addu'a ake bu
ata balle ma ance duk tsanani yana tare da sauki ban san iyayena su shiga lamarin zaman aurena,kin san waye Yaya Raihan kinsan bakar zuciyarshi ba sai na gaya maki ba Ukkty kuma kinsan waye Abbie kina son saboda aure na,na raba
a da mahaifi?ban fatar haka nidai zanyi hakuri kuma zanyi biyayya iyakar yina Allah ai yana tare da mai gaskiya no condition is permanent Ukkty."
Tashi Rahina tayi tana maida first aid din mazaunin shi tana cewa."Kafin condition din ya zama permanent din fa Ukkty?nace komai ya wuce ya zama tarihi gaya man irin wahalar da za'a sha Ukkty?."matsowa Rahina tayi a gaban Raihana tana dukawa yanda zasu ga juna da kyau ha
a hannaye waje
aya Rahina tayi tana cewa."Dan Allah Ukkty na ro
eki na ha
aki da Allah karki yarda a
aura wannan auren karki ce zakiyi biyayya dan farin cikin iyayenmu ke kuma ki jefa taki rayuwar a cikin hu
uba da garari,Yaya Raihan dan'uwanane uwa
aya uban
aya nasan abinda zai iya da wanda ba zai iya ba kuma nasan baya son auren nan dan ya ma gaya man yace man nasan yanda zanyi na taimakeki an fasa auren nan ya nuna man rashin yin auren shine alkhari dan Allah Ukkty ki rufaman asiri kije ki gaya ma Abbie baki son auren nan da Yaya Raihan a chanza maki wani dan Allah Ukkty Wallahi ba zan iya kwanciyar hankali ba a gidan aurena bayan nasan yar'uwata tana cikin damuwa da bakin cikin rayuwa dan Allah Ukkty ki taimaka babu laifi idan kika ce baki so tunda choice Abbie ya baki fa Ukkty You have a big opportunity."Furzar da naunauyen numfashi tayi tana share hawayen tana tashi tana cewa."i'cant Ukkty sorry for the inconveniences,sorry for disappointed Ukkty sorry for everything Ukkty but i'cant do that,na hakura zan aure shi kawai dan faranta ran iyayena."Cikin kuka da masifa Rahina tace."Nima sorry for everything Ukkty amma ni zanje na gaya ma Abbie baki son auren nan dan ba zan bari a cutar dake ba."hanyar fita Rahina tayi tana kuka da gudu Raihana ta riko Rahina tana girgiza mata kai tana kuka,itama Rahina kuka kawai take rungume juna su kayi suna kuka shigowa Ammie tayi tana share hawayenta dan tunda suka fara take tsaye tana saurararsu taji komai tabbas tasan Raihan da Raihana basu san juna tasan da haka kuma shima Abbie yasan da haka wannan shine dalilin da yasa Abbie yace zai ha
asu aure dan su samu jituwa da daidaito idan har aka ce za'a bari kowa yayi aure waje daban tabbas da family din Raihana dana Raihan ba zasu ta
a yin zumunci ba kuma su basu san rabuwar kawunan yaransu shiyasa koda Abbie ya kawo motion dinshi ta goya mashi baya
ari bisa
ari dan itama bata jin dadin yanda yaran suke rayuwa kamar su kashe juna...
Rungume su tayi tana lailashinsu kama masu hannu tayi ta zaunar dasu bakin gado tana kallon su dukansu maida kansu kasa sukayi suna sauke ajiyar zuciya numfasawa Ammie tayi tana cewa."Fasa auren bashi bane masalaha ba Rahina yin auren shine masalaha kuma ba wai dan farin cikin mu ba za'a hakan ko
aya za'ayi auren dan kawo jituwa a tsakaninsu kuma mudun ina raye ina bisa doron
asa Raihan bai isa ya wulakanta Raihana ba ya gaya maki ne a matsayin barazana dan yasan bazaki ta
a yarda a
aura auren da yar'uwarki ba inda zata wahala ba zata wahala ba sai ma farin ciki in shaa Allah da yin auren a daiyi auren duk bututu ne kawai yake kuma inata yi maku addu'ar Allah ya kawo zaman lafiya da zuri'ar dayyaba yan matan Ammie."Daga kai kawai Rahina tayi sosai Ammie tayi masu wa'azi da kuma kwantar masu da hankali dan bata bar room din ba sai mood din kowa ya dawo sai murmushi suke da labari fruit dinsu ta ha
a ta basu sannan ta sauka
asa zuciyarta ba dadi dole ne ta kwafa ma Raihan shara
i akan Raihana ba zata zuba ido ba ya zalunci yar mutune ba dan Raihana tana jin yarinyar kamar
ar da ta haifa da cikinta dan sunan bata haifi Raihana ba amma tun Raihana tana yar shekara biyu take wajenta har kawo yanzun ba kuma zata lamunci duk abinda zai cutar da ita ba mudun tana da maganin hanawa.
"Raihan."Ajiye drink din da ke hannushi yayi yana cewa."Na'am Uncle."Numfasawa Ubaidu yayi yana cewa."Maiyasa kayi haka?