← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 145

Sashe 37

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Kallon dinning din tayi she
e da kayan ma
ulashe da na ciye-ciye numfasawa Mama tayi tana kallon Daulah tace."Daulah duk wannan na Raihan ne?."Ajiye decoration flower tayi gefe tana kallon Mama tana cewa."Mama kenan Raihan Umar Fatah Nahiyata ake magana ai yafi karfin haka a arzikin gidansu."Jinjina kai tayi tana cewa."Haka ne kuma to ke yanzu Daulah haka zaki yarda ki zauna da kishiya?koni uwarki har na gama zama da ubanki ban yarda yayi man kishiya ba balle ke da kike ji da kyau da kuma ilimi ga wayewa zaki zauna da kishiya."
ata fuska Daulah tayi tana furzar da naunauyen numfashi mai zafi tana cewa."Wallahi Mama nafi karfin zama da kishiya koda ta roba ce a gidan Raihan ni Daulah koda kuwa shi Raihan yana son yarinyar da aka
aura mashi aure da ita bai isa ya kusanceta ba har abada,dan ni Daulah bani share din miji kuma ba zan ta
a yi ba balle ma yarinyar da baya so baya kauna yar'aiki ce aka kawo man dan ta jira shigowata gidan sai ta
ana gu
arta sai ta gane ruwa ba sa'an kwando bane wallahi sai tayi kuka, kukan da zai zamo silar makancewarta na dai shiga ba saura sati ba na shiga."Jinjina kai Mama tayi tana cewa."Shine dai dan kuskuren da zakayi shine ki yarda ya fara saninta ba ke ba sannan kuskure na biyu ta samu ciki ta kuma haifa mashi namiji kin zama abun tausayi dan haka ki dage ki mi
e tsaye ban jinki ban kuma ce ki shiga da sauki ba ki taka duk wanda ya taka ki kece Daulah mata ga Raihan Umar Fatah dole ki baza capacity dole ki fita daban a cikin kowa ma Daulah."Murmushi ta saki tana cewa."Mama kin san wa kika haifa kuma kin san zan iya abinda yake fiye da tunaninki indai akan Raihan ne nifa zan auri Raihan dan ku
i ina son nayi fahari da ku
i na zubda kudi yanda nike so na gadama na chanza motar da nike so na hau naje kasashen da nike so na bu
e ido nayi rayuwa cikin isa da izza da gadara a matsayina na matar Raihan Umar Fatah to ba wanda ta isa tace zata ha
a kafa
a dani da sunan wai itama wai zata ansa sunan matar Raihan karya ne tayi karya bata isa ba wallahi duk da itama yar shegece a kasar nan hakan ba damuna yayi ba dole na dakatar da ita sai ta gama yi man bauta zan kuma seta mata hanya ta barni da mijina ni
aya naci duniyata da tsinke."Cikin farinciki da jindadi Mama take cewa."Yar'halak tabbas banyi naku
ar banza ba kuma ban baki nonon banza ba tabbas ke jinina ce kuma renona Daulah
aya tamkar da dubu
ata tafi ta kowa ina alfahari dake Daulah kuma zaki nasara ba zaki ta
a faduwa ba a rayuwa haihuwar
a mace riba ni ga ribar nan ina kwasa maza je ki shiga wanka ki buga uban gayu ki gigitashi kafin ya tafi yanda ko ya koma gida zan kwana ya wuni dake a zuciya yaji kamar ya janyo ranar auren ta dawo yau take."Far tayi da ido tana cewa."Uwata tafi ta kowa yanzun kuwa kin san ma yana hanya bari na shiga ki
ara saka kamshin sosai kafin na shirya."
Tsaye tayi a gaban mirror tana
are ma kanta kallo juya tayi baya tana
ara dubawa kicon da tayi na hips ya zauna yanda take bukata ganin komai yayi daidai daga cikon duwawun har na nonon sun zauna ta ciko gaba da baya far tayi da idanun tana shafa lipgloss ta dauko wata shadda nevyblue da tasha aikin stone work sai walwal stone din suke zama tayi ta
aura dankwali ba
aramin kyau Daulah tayi ga baza kamshi da take ta ko ina santali-veil ta dauko sky da yake shaddar da sky aka mata aikin ta daura ta
auki wayar tana sakin murmushi tayi picking call tana cewa."Ranka shi da
e yallabai."murmushi ta saki tana dan sauke numfashi ka
an tana cewa."Tom gani nan fitowa Mijina."ajiye wayar tayi tana
are ma kanta kallo ita kanta tasan tayi kyau kuma zata ya
i zuciyar Raihan,le
a room din Mama tayi tana juyawa tana cewa."Mamata ya kika ganni?."Kallonta Mama tayi tana murmushi tana jinjina mata da hannu tana cewa."kyakkyawar
iyata da tafi ta kowa ko a india idan aka kaiki sai an dauke ki sannan a
auki kajal."juyi tayi tana tsalen dadi tana cewa."I love Uwata ta kaina to Raihan ya iso yana compound zan shigo dashi."Jinjina kai Mama tayi tana cewa."To karda kiyi sanya dan kiss din nan da yar yanga ki juya mashi baya da gaba yanda zaki gigita mashi zuciya da tunaninshi yar'albarka."fita tayi tana cewa."Za'ayi fiye da haka ma Mamata."da kallon Mama ta bita tana jindadi a zuciyarta yarinyarta mai farinjini da ba Daulah ta tabbata da yanzu tana layin bara kwararo-kwararo amma tunda Daulah ta isa ta balaga suke samun cigaba ku
i sai yanda suke so zasu kashe kaya sai wanda suka za
a zasu saka ga mota har ukku duk ta silar samari ga zama cikin kwayar birnin Abuja ga kuma karatu da Daulah tayi har kasar mascow ai ko nan aka tsaya ai farinjinin Daulah ya kai...Rungumoshi tayi ta baya tana sakar mashi kiss a kumatu tana dan kumatu ka
an tana cewa."Welcome Myluv,hope you arrived safely."Murmushi ya sakar mata yana kamo hannunta da suka sha jan laile yana dan kissng din hannun ka
an yana cewa."Thank you Wifety."abinda yace kenan daga haka ta kama hannunshi suka shiga ciki ba inda ta ajiye shi a parlo tana zaunar dashi kallon dinning din yayi ya kalleta yana cewa."Sannu Wifety."Zama tayi kusa da shi tana tsareshi da ido can kuma ta murmushi tana kauda kanta tana cewa."komai zan iya yi idan har nasan zani faranta maka rai Babyna."Jinjina kai yayi yana duba waya sai kuma ya
auka dan shiru yayi sai yace."Kayi duk abinda ya dace KK ina wajen Daulah zan biyo wajenka ai."kasha wayar yayi yana Kallonta ya sakar mata murmushi yana cewa."Kinyi kyau sosai i love your scent."far tayi mashi tana cewa."Thank you Baby let me served you."Girgiza kai yayi yana cewa."No am not hungry."dirdira kafafu ta fara yi tana harfa hannu zata sakar mashi kuka,tashi yayi yana rumgumota sosai jikinshi yana sunsuna wuyanta a hankali yana ra
a mata."Sorry Beb zanci but ka
an okay?."turo baki tayi gaba bata ce komai ba murmushi ya saki yana dan lakutar bakin ka
an yana cewa."Sai na sanye wannan bakin mai rigima idan baya ji."ya ida maganar yana dan cizon lips din ka
an yar
ara tayi tana cewa."Ashhykk Babe."Murmushi kawai yayi yana kama hannunta ya zaunar da ita saman cinyarshi yana cewa."Ai tare zamu ci Babe."Murmushi ta saki a tare suka ci abincin dan rabin ma abincin ita ta ci dan shi ya koshi kamar yanda ya ce mata kafin ya fito yaci abinci Ammie ta aiko masu da abinci shiysa ya koshi bayan sun gama ci soyyayarsu ta zamani sukayi ta ta
a nan ya ta
a nan dan kuwa bakinta ya sha tsotsa kamar ya samu sweet bayan sun gama take ya tura mata 10M akan ta fara gyaran jiki tunda saura sati
aya auren nasu, sannan ya gaya mata za'a kawo lefe gobe shine ma dalilin da ya kawo shi kukan shagwaba ta kama yi mashi ita bata son ya tafi zata kwana cikin kewa ko a bakin motar sai da suka sake tsotse-tsotsensu sannan ya tafi cikin kaunarta dan shi a rayuwarsa yana son mace wanda ta waye kamar Daulah wanda zata iya kissng din shi a gaba kowa ta nuna mashi kauna, tsaki yayi da Raihana ta fado mashi a zuciya sake wani tsakin yayi yana cewa."In banda Abbie mai za'a yi da wata Raihana underclass komai bata iya ba yanayin kawai zai nuna maka bakauya ce a haka kuma ake son nayi rayuwar aure da ita never."yace yana girgiza kai yana mai cigaba da driving dinshi yana sakin murmushi yana shafa lips dinshi da ya tuno madarar kaunar da Daulah ta nuna mashi dan tabbas yasan yayi sa'ar mata samun mace kamar Daulah sai an wahala shi kuma Allah ya bashi ba tare da ya wahala ba shiyasa yake sonta zai ri
e ta da kyau.
Chapter 37 · 0% Book details