← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 126 OF 145

Sashe 126

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Tsaki yayi yana cewa."Kai matsalarka kenan wallahi Hamad ko gajiya ka bakya yi."Dariya Hamad yayi yana cewa."Taya zan gaji Usman?ai duk wanda yaga wanna zumu
in da farinciki saman fuskarka Usman dole ai ya tambayeka murnar ganin amarya Malika ne kuma kuma uwargida Umaima dan sai buga murmushi kake."Dariya yayi yana cewa."Ba dole nayi farinciki ba zan koma cikin iyalai na Hamad kwana goma ai ba wasa na nayi kewarsu sosai da nasan haka workshop din nan zai kaimu kwana biyu da ban taho ni
aya ba sai da Malika inaji ina gani na zama gwarwo na kwana goma bayan mutum da matansa."Tab!kaji wulakancin naka ko Usman?to gwarro da ka raina ma hankali ko?ya zama dole nayi aure ko dan na huta da gorinka Usman."Karda ma kayi ka zauna ruwan ido ka tsufa a gida mu rasa wanda zata aureka yanzun dai tashi mu shiga kasuwa nayi tsaraba dole na gwangwajesu da tsaraba ta musamman."Tashi Hamad yayi yana cewa.'Ya dace kam nima har nayi ma Babyna ba."Ba wata Baby da zakayi ma wata tsaraba kai
in ne kake da Baby?kawai muna komawa zanje na gaya ma Abbie ya rufa mana asiri ya samu mai natsuwa da hankali ya ha
aku ta rufa maka asiri kawai."A'a bawan Allah iskancin naka yayi yawa fa,amma naji a samu mai rufaman asiri kamar yanda Umaima ta rufa maka ba."Dariya Usman yayi yana cewa."Ita nike tunanin mai zan sayar mata a matsayin tsaraba dan ina son nayi mata special tsaraba wanda zata ji dadi har ta fa
o jikina dan dadi."Kallonshi Hamad yayi yana cewa."Kaji Romeo and Juliet yanzun dai muje idan har mun shiga kasuwar munga abinda ya dace mu tafi dan na gaji da garin nan fa ban san biyu tayi mana a cikin Lagos ba Abuja ba."Tashi Usman yayi yana cewa."Ni ban
i yanzu na bar Lagos ba wallahi mu dai je."Drive suka saka ya dauke su ya shiga dasu wata babbar mall dake a island mall ce babu abinda babu kayan Choco ya fara kwasar masu sai kuma yaje wajen english wears ya fara kwasa kamar ba gobe sosai suka kwashi kaya tun daga naci har zuwa na sakawa daga nan suka wuce gida wanka suka yi suka shirya suka wuce wajen workshop suna gamawa daman already duk sun yi parking direct airport aka nufa dasu suna zuwa basu wani da
e ba jirginsu ya tashi zuwa Abj...shiru yayi yana tunanin yanda zata kaya mashi shi da Umaima dan zuciyarshi tana azalzalarshi da son ganin Umaima kunnunshi suna son jin dadda
ar muryata mai saka baccin dadi gangar jikinshi tana bege da son jinta a jikinshi ta ma
ale shi tana mashi oyoyo ta kuma gaya mashi kalma mafi tsada a gareta wato I love you Yaya Usman,yaushe rabon da dan
aramin bakinta mai kyaun fasali da zati ya furta mashi kalma i love you?tabbas yayi bala'in kewar kalmar yana son ta dawo da gaya mashi tana sonshi ya tabbata zai samu natsuwa da farinciki a zuciyarshi,ya kamu tabbas yasan ya kamu da ciwon son Umaima ba tare da ya sani ba yana jinta can ciki a cikin zuciyarshi,tabbas gaskiya Hamad ya gaya mashi da yace shi ba raugon namiji bane tashi zai yi ya koma jarumin namiji ya fito ya gaya mata irin son da yake mata ya mallaka mata zuciyarshi ya tabbata idan har ya mallaka ma Umaima zuciyarshi itama zata dauko tata ta mallaka mashi ita har abada tama soshi a da balle kuma a yanzu da tasan kanta tasan maiye soyayyar ma furzar da numfashi Usman yayi yana Lumshe ido kawai yana hango Umaima tana mashi shagwaba tana gaya mashi kalaman soyayya.

Har Wajejen 12 Malika bata sauko
asa ba tana can tana jiyar abinda Umaima tayi mata dan kwance take babu komai a jikinta tana baccin wahala da gajiya ita kuwa Umaima bayan ta tashi ta gyara parlonta ta baza turaren kamshi ta shiga kitchen ta girka abinci daidai cikinta ta zauna taci ta koshi ta gode Allah sannan ta zauna ta fara karatu ita yau cikin farinciki take haka kawai ta tashi da farinciki kuma harda abinda tayi ma Malika ta tabbatar da ya sakata a farincikin da take ciki dan duk yau bata ji motsin yar'iska ba da batayi mata haka ba da yanzun ta sauko tana mata karuwanci amma tunda tayi maganinta shiru kakeji kuma bata ga komai ba a shirye take da tayi mata abinda yafi wanda tayi mata jiya muddun ta matsa akan abinda take bibiyarta dashi ba..karfe
aya Malika ta tashi HQ din ta rage yi mata ra
adin mutuwa amma wajen yayi jajir kamar wanda ta toye da ruwan zafi wanka tayo tana shiryawa cikin wata riga iyakar duwawu tana ha
a tea tasha a wannan karam ta shirya zata kuma tayi nasara a yau ba sai gobe ba zatayi abinda take so da Umaima kuma a yau zata fito ma Usman a mutum ta nuna mashi wacece ita ta kuma tafi da Umaima tayi rayuwa da ita dan ita
aya ke da Umaima ba kuma zata ha
a ta wani
ato ba,waya ta
auka tana wata magana sannan ta kashe tana sake kiran wata number tayi maganar second goma ta kashe tana sakin murmushi tana cewa."final game Umaima komai zaizo karshe a yau zaki ma matata."Wata uwar dariya tayi tana fitowa daga room dinta ta nufi
asa zuciyarta cike fall da farincikin yau zata amarce da hasken zuciyarta Umaima..yau zata koya ma Umaima darasin rayuwa zata kuma nuna mata kuskurenta da aikata mata duk abinda tayi mata shi kuma Usman ba yana hanya ba ko yana cikin gidan a gabanshi zata lashe Umaima ta kuma sakata kukan dadi shi kuma
arshen zamanshi duniya yazo dan da hannayenta zata saka bingida ta tarwatsa mashi kai ya tafi da ba
incikin abinda tayi ma Umaima a gabanshi wannan ne kawai zatayi ma Usman ta rama shigar mata gona da yayi dan tabbas shi ya kwanta da Umaima yayi sex da ita har ya cire mata son mace a zuciyarta ba zata barshi haka ba kafin ya bar duniya sai yaga a kan idonshi tayi lesbian da Umaima ta kuma kashe shi
aton banza a haka ta
arasa Saukowa
asa tana ma Umaima wani kallo tana lashe baki tana matsawa gabanta tana kwa
e hannun rigarta ta zamai
asa ta zama daga ita sai pant tana karka
a jiki tana wata irin tafiya tana sakar ma Umaima da murmushi tashi tsaye da sauri Umaima tayi tana....
Chapter 126 · 0% Book details