Sashe 53
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Jama'a Hmmm idan ana sallah ba'a magana Usman zai kwaso Malika tabb!yanzun muka fara fa
Share pls
IN IYAYE*
_Parental choice_
*NA*
*JAMEEY*
*BOOK ONE*
_Bissimillahir Rahamanir rahim_
https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ?mode=ac_c
Murmushi tayi tana jinjina masu tana cewa."Aikinku yayi kyau kuma duk kunyi yanda nace maku,dan Usman ya kirani yace iyayenshi suna ta bayawa akan yazo gidan kirki gidan tarbiyya dan haka zan
ara maku 10M akan wata 10M din dan naga kokarinku sosai." Washe baki wani dattijo yayi yana cewa."Kai msha Allah godiya muke Hajiya!Ai wannan ba komai bane a wajenmu dan sana'ar mu kenan da ita muke komai dan haka zamuyi ko
arin muga har anyi auren zamu ta kasancewa a iyayenki mun gode."Murmushi ta saki mai sauti tana cewa."Naji dadin jin haka daga gareku!sai dai ba wai ana yin auren za'a rabu ba, a'a ko bayan auren muna tare dan na tabbatar da Usman zai ringa zuwa gaisheku akwai abinda nike son cinma nasara da na samu abinda nike so to kowa sai ya kama gabanshi haka nike son ayi,na saka maku kudinku a account gidan da na kaiku nan zaku cigaba da zama har sai an gama komai sa nan."Godiya sukayi da murna dan kuwa ku
i sun shigo tafiya sukayi suna jindadin samun aikin irin wannan suna yin sojan iyaye wato iyayen karya har ayi aure da anyi aure kuma shikenan an gama..kashewa tayi da Mubina suna bushewa da wata uwar dariya busar da haya
in shisha Mubina tayi tana
ara shekawa da dariya tana cewa."Babyna baki da dama!kai baki yafiya baki saka alkhari."Jinjina kai Malika tayi tana cewa."Fa
i ki
ara fa
i takena kenan."Syrup ta
auka tana sha tana kallon Mubina tana cigaba da cewa."Ai wallahi Mubina ko!Usman sai ya gane ai shi ba mai son mutuniyar kirki ba?to zanje mashi a yanda yake so amma wallahi sai na saka shi kukan nadama balle ma yanzu da yayi mugun bala'in kamuwa da sona ai na samu damar gara banza a cikin ruwan sanyi,dan a hankali zanyi ma rayuwarsa illa yanda ya sani kwana zaune ya sani hawaye shima sai yayi karshe ba
incikina zai yi ajalin banza."Dariya Mubina tayi tana cewa."Lailai kam gayen nan ya dauko ruwan dafa kan shi wa ya gaya mashi fa
a da aljananu riba ne?"Barshi ai zai banbance tsakanin aya da tsakuwa ba dai ni Malika ba wallahi sai yayi kukan jini da idanun shi na tsani gayen nan dan ya rusa man bajet da yawa ya lalata man abubuwa da yawa ya sani zanyi aure wai ni Malika zan ha
a jiki da wani gardi ai wanna abun ma a wajena zubewar mutuncine Mubina."Gya
a kai Mubina tayi tana cewa."Ai duk Umaima ce ta ja wannan kwamacelar kuma itama ai ba taga yanda take so ba tun da har ta yadda wai akayi mata aure anya kuwa Umaima yar harka ce?"Dan jim Malika tayi na dan second sai kuma ta numfasa tana cewa."Nima nayi tunanin haka sai kuma na tuna da yarinya da na ta
a turawa sukayi aminci ta tabbatar man da Umaima har harka ce har wanda suke soyayya sai ta nuna man nice nan nasa aka kashe yarinyar dan yanda Umaima take sonta har ya wuce misali ta mallaka mata komai ai mutuwar yarinyar hauka ne kawai Umaima batayi ba,amma abinda yafi bani haushi nike jin ciwo a raina yanda ta yarda akayi mata dole a aure taya ma zata dauki auren bayan tana da wanda zasu yi mata abinda namiji ba zai taba yi mata shi ba."Gyara zamanta Mubina tayi tana cewa."Gaskiya ne!amma tana bu
atar hukunci gsky bayan an ansota daga hannun
aton nan, ya zamai mata dole tasan maiye lesbian tasan ba namijin da zai iya gamsar da ita irin yanda mace zata gamsar da ita more especially ke Malika dan na tabbatar da yanda kike sonta kike tanadin nuna mata kauna da soyayyar zahiri ta gaskiya shi Usman din bai mata haka,ke bama zai ta
a yi mata hakan ba."
Murmushi mai ciwo Malika tayi tana sa hannu ta goge hawayen da suka zubo mata a hankali tana furzar da numfashi mai zafi tana kallon Mubina girgiza kai tayi tana cewa."Har abada ma ba zai taba iyawa ba,ke ina jin ko iyayen Umaima basu kai ni son Umaima ba,dan Umaima bangoce ta rayuwata nayi mata tanadin so da kauna duk dukiyar da nike nema ina tarawa duk saboda ita ne duba da yanda ta taso a cikin kudi da dukiya ban san bayan na aurota ta shiga damuwar rashin ku
i ko wani abu wanda tafi karfinshi a gidansu..daman tun da naga kwana biyu batayi posting a tiktok ba kuma bata ko online nasan ba lafiya amma ban kawo ma raina wai aure za'ayi mata ba nasa dai bata lafiya har ina tunanin yanda zanyi naje gidansu ganota ko na samu natsuwa a zuciyata har kuka nayi da naga kwana biyu Umaima ba online ina shirin zuwa fa a ranar da zanje gidansu tayi posting wai tayi aure kuma babban bakincikin shine yanda tayi posting din farin ciki da annashuwa ne a saman fuskarta yanda tayi bayanin zaki gane tana son auren kuma tana samun abunda take bu
ata a auren,dan haka wallahi idan har na shiga gidan Usman naga yanda tayi nisa a sonshi kuma ba zata kulani ba to zan nema ma kaina mafita ba zan ta
a zuba ido ina kallon na rasa Umaima ba akan Umaima zan iya kashe kowa nama kashe masu kananun laifi balle mai babba da ya auren man mata?ban san adadin mutanen da nayi silar barinsu duniya ba sanadin Umaima kuma dukansu soyayya kawai suka nema suyi da ita balle shi da ya aureta ai ba zan ta
a yafema Usman ba."jinjina kai Mubina tayi tana cewa."To wani shiri kika yi ma angon to?"Ba wani shiri, auren da ba zai wuce wata biyu zuwa ukku ba,dan ni ba zama zanje yi ba zuwa zanyi na dauko matata kawai na dawo da kayana."Tashi Mubina tayi tana cewa."Hakan ya dace ni zan wuce kinga yau Alaja zata dawo kin san ta da ba
in kishi tana iya dawowa ta taddani tace zata gaya man magana nima rama zanyi daga baya muyi fa
a,kinga gwanma dai na tafi na dawo upper week."Tsaki Malika tayi tana cewa."Akan Alaja zaki tafi?ta da
e batayi kishin ba satin ta
aya bata gidan nan tana can tana holewarta dan kinzo kin rage man zafi da baki zo da haka zanta zama take nufi ko mai?"Gaba Mubina tayi tana cewa."Ai Malika keda Alaja ba'a shiga tsakani na tafi idan da kamun da nayi dan sabon shiga ce ina jin bama ta ta
a harka ba yau dai zan fara aiki kanta kinga gwnama naje nayi bacci na huta sosai jinin jikina ya dawo sosai na samu karfi yanda zan saka mata son abun a ranta."Jinjina mata kawai Malika tayi tana cigaba da shan shasha tana lumshe ido ba wanda take hangowa a idonta sai Umaima.
A hankali ta sauko saman gadon tana tafiya cikin shan
a tana dan le
a parlo din a hankali sai kuma ta sauke naunauyen numfashi ganin ba kowa a parlon numfasawa tayi tana
arasa fita tana dan jan tsaki a hankali tana jin haushin yanda har ta bari har ruwa ya
are mata kuma ta duba ko drinks babu gashi tana da bala'in tashi cikin dare shan ruwa duk da ba wani dare yayi ba dan
aya ne na dare tunda ta ruga daki ta
i girka tuwon da Yaya Raihan ya sakata bata sake fitowa ba sai yanzun da ishir-ruwa ta fiddota dan ko dinner bata girka masu ba kuma tasan tabbas Yaya Raihan sai ya hukuntata a kan rashin girkin dan tasan baya yafiya haka nan ma Raihan yayi hukunci balle kuma yanzun mai dalili, girgiza kai tayi tana turo baki gaba ita
aya dan ita gaskiya bata iya
aukar wannan bautar da Yaya Raihan yake ko
arin li
a mata dole ta tashi tsaye ta nema ma kanta mafita ba zata zuba ido tana ji tana ga ta zama baiwa ba bayan tana da yancinta...a hankali ta shiga kitchen din tana sauke numfashi ganin har ta shiga bata ha
u da Raihan,shafa cikinta tayi tana lumshe ido yanda take jin yunwa tunawa tayi da rabonta da abinci tun rana bata sake cin komai ba,a hankali tayi switch din gloss din dake a kitchen din sannan ta kunna gas ta
aura yar
aramar tukunya da zata iya girka abinci daidai cikinta, freeze ta bu
e ta dauko liver da kidney ta yankasu kananu ta soyasu a hankali yanda basu soye ba ta kwashe a bowl ta dauko red and green&yellow peper zata fara yankawa kawai ta rintse idonta a hankali tana saukewa a kan shi da shigowarshi kitchen din kenan,dakewa tayi tana maida tsoronta tana mai cigaba da yanka albasa slide.