Sashe 35
Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Koda ya dawo gida zaune ya taddata a parlo ta buga uban tagumi yana shigowa ta tashi ta riko shi tana cewa."Yaya Usman dan Allah kayi hakuri karka yi fushi dani idan kayi fushi dani zan shiga damuwa."Numfasawa yayi yana cewa."sakar man hannu."kin saki tayi tana neman yi mashi kuka, ihu ya buga mata yana cewa."Ina wasa dake Umaima bance ki sakar man hannu ba?daga yau daga rana mai kama da ta yau kika sake ta
a ni sai na wanka maki mari sakara kawai marar kamu kai,wato karuwancin naki ya taso zaki sauke a kaina ko?."Girgiza kai tayi tana turo baki tana cewa."Dan kawai na dan kama maka hannu zaka ce haka nidai kayi hakuri."Kallonta yayi yana cewa."A wajenki ba wani abu bane tunda kina yin fiye da abinda yafi haka a yawonki na kwalta hakuri nayi daga yau karki
ara ta
ani dan ni ba mai najasa bane kuma ba mazinaci bane." Daga haka ya yahe sama yana cigaba da cewa."Yarinya kin
ata kanki kin ta
a rayuwarki kin san da
in maza wannan ai rayuwar batayi ba dole na gyara maki zama a gidan nan kafin ki barshi kuma dole na sakeki dan ban iya zama dake a haka idanu tsaye ba kunya."ita kuwa Umaima da kallo kawai ta shi har ya
acema ganinta sauke numfashi tayi tana share hawaye tana kuma sakin murmushi duk a lokaci guda,dan ita fadan Usman bai damunta tana son ma yayi mata fa
an dadi take ji ita karuwar da yake ce mata ne bata jin dadi amma ba daga nan ita ko mai zai yi mata bata jin komai tana jiran ya huce daga fushinsa ta wayar dashi tana son ta nuna mashi dan ta kama hannunshi ba shi yake nufin iskaci ba dan tasan rashin wayewa ne duk yaja mashi haka,komawa tayi ta zauna tana buga tagumi dan tana jin ba dadi rashin waya kuma ita ba ma'abociyar kallo bace ta kuma zo kunna kallo ba wasu channel sai na wa'azi da karatun Alqur'ani to ita haka Yaya Usman yake nufin zatayi rayuwar dan kawai yaga tana sonshi,tunawa tayi da irin son da su Ash ke mata a kanta har gasa ake a club amma nan gashi Yaya Usman yana ta yi mata wula
anci dan tana sonshi.
Koda ya hau sama wanka yayi ya samu abinci yaci da yake ya iya girki shiysa ma tun farko ya gaya ma Umaima kowa da abun amfaninshi karda ta sake tayi mashi aiki da abu,bayan ya gama ya wanke komai
asa ya sauko dan tafiya islamiyya duba da yana koyawa wata islamiyya wata estate kusa da tasu duk weekend yana yi ma yan babban aji
ari dan hadda ma suke fitowa yayi yana Kallonta tayi zaune tana kallon wata tasar wa'azi ba tare da ya maida hankali kanta ba yace."fatan kinyi sallah ba zaman banza kike ta yi ba."shiru tayi yanda tayi shirun ya gane batayi sallah ba kuma har lokaci ya wuce girgiza kai yayi yana cewa."har azahar ma duk bakiyi ba?."Daga mashi kai tayi tana cewa."Taya zan iya yin Sallah Yaya Usman bayan kana fushi dani ai banda natsuwar yin sallar ma."Jinjina kai yayi yana cewa."Dan ina fushi dake shine ba zaki gaida wanda ya kawoki duniyar ba ko?wannan ka
ai ya nuna man ke babbar jahila ce wallahi Umaima baki
aya bamu dace da juna ba, nidai wallahi ancuceni da aka aura man jahila yar kwalta to wallahi idan har baki tashi kika shiga ciki dan yin Sallah ba sai nazo nayi ball dake sakara maza tashi kije kiyi sallah kuma wannan ne last da zan tambaye ki sallah kice baki yi ba,ke bari ma kiji duk randa kika sake kikayi wasa da sallah koda bani nan bakin aurenki komai kike aka kira sallah ki ajiye kije kiyi sallah da kin sake lokaci ya wuce baki yi ba kin raba aurenmu da kanki na gaya maki sakara."tsawa ya buga mata yana cewa."kika tsareni da idanu kamar tsohuwar mayya zaki tashi kije kiyi sallah ko sai nazo inda kike."Kiss ta hura mashi tana cewa."Kayi kyau sosai Yaya Usman kamar na zauna naita kallonka zanyi sallah yanzu ma ai ban san na rasaka much love." Ta tura mashi kiss tana shigewa room dinta tsaki yayi ya fita dan tama ja mashi makara.